Showing posts with label Makauniyar Kaddara Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Makauniyar Kaddara Hausa Novel. Show all posts

Makauniyar Kaddara 47

July 09, 2023
  Page 47* ...........Cike da ɗokin zuwa ganin mmn sadiq dasu Aliyu Zinneerah ta shirya cikin wando da riga na parkistan red and white, sai ...

Makauniyar Kaddara 46

July 09, 2023
Page 46* .........Koda akazo yin breakfast yau gaba ɗaya gidan aka haɗu harsu Momie domin nuna murnar dawowar Hajiya iya. Aiko taji matuƙar ...

Makauniyar Kaddara 45

July 09, 2023
  *Page 45* ...........Sai da ya kai zaune sannan ya ɗan dubeta ya kauda kansa yana maidawa ga Hajiya iya mamaki har yanzu shimfiɗe a fuskar...

Makauniyar Kaddara 44

July 09, 2023
  page 44* ...........A gajiye suka shigo gidan gab da magriba, dama sun ajiye Dr Mahmud a gidansa. Little kuwa yayi barci jikin Abbansa dan...

Makauniyar Kaddara 43

July 09, 2023
  Page 43* ...........A Nigeria kuwa yau cikin farin ciki AK yay barci rungume da Little, haka kawai wata nutsuwa da farin ciki suka mamayes...

Makauniyar Kaddara 42

July 09, 2023
  Page 42* ...........Cikin farin ciki Baffah da ƙanwarsa Mommy (Bilkisu) suka tari juna, duk da kuwa basu daɗe da rabuwa a london ba duba m...

Makauniyar Kaddara 41

July 09, 2023
  Page 41* ............Tun farkon fara ƙulla auren da yaji sunansa a ciki yay mutuwar zaune, bai dawo hayyasa ba sai da sanƙira ya ƙara tabb...

Makauniyar Kaddara 40

July 09, 2023
  Page 40* ...........Da farko Baffah yaso kira ya sanarma Hajiya iya komai, sai dai a bisa wani tunaninsa kuma sai yace bara ya bari har zu...

Makauniyar Kaddara 38

July 09, 2023
 *Page 38* ............Sai da Khalipha yay sallama a ƙofar ɗakin aka bashi izinin shiga sanna ya shigo, zaune ya sameshi cikin kujerar dake ...

Makauniyar Kaddara 37

July 09, 2023
*Page 37* .............“Tabbas Zinneerah Abdul-Mutallab, sai dai itama bayin kanta bane ƙaddarartace hakan. Zan baka ainahin tarihin rayuwar...

Makauniyar Kaddara 36

July 09, 2023
*Page 36* ..............Meenal ce tai ƙarfin halin faɗin, “Granny zazzaɓi ne a jikin Zinneerah”.       “Ya salam, zazzaɓi kuma?”. Granny ta ...

Makauniyar Kaddara 35

July 08, 2023
  Page 35* ............“Babangida duk ka rikitar dani wlhy, gani na dawo ɗaki ni kaɗaice yanzu mike faruwa ne?”. Hajiya iya dake zama a baki...

Makauniyar Kaddara 34

July 08, 2023
  Page 34* ............WASHE GARI ta kasance babu inda AK zaije. Khalipha ma sai yamma zaije school bakuma zai daɗeba zai dawo. duk sai da s...

Makauniyar Kaddara 33

July 08, 2023
  Page 33* ............A ɓangaren Farah kuwa tabbas a cikin tsananin tashin hankali take. Tana ƙoƙarin dannewa ne kar a samu matsala. Amma l...

Makauniyar Kaddara 32

July 08, 2023
  Page 32* ............Shigowarta gidan yayi dai-dai da dawowar Khalipha daga yo musu takeaway daya fitayi. Kamar koda yaushe shine ya gaish...

Makauniyar Kaddara 30

July 08, 2023
  Page 30* ............Tunda ya turo ƙofar tsararren bedroom ɗin ya shigo da shashshekar kukanta ya faracin karo cikin kunnuwansa. Batare da...

Makauniyar Kaddara 28

July 08, 2023
  *Page 28* ............Ƙarfe takwas da kwata dai-dai jirginsu ya tashi zuwa ƙasar London. Farah nata ƙunci akan ita batai shirin komawaba y...

Makauniyar Kaddara 27

July 08, 2023
  Page 27* ...........Alhmdllh an samu daidaituwar jikin hajiya iya, amma bawai tana a cikin hayyacinta yanda ya kamata baneba. Shiyyasa shi...

Makauniyar Kaddara 26

July 08, 2023
  page 26* ...........Baki ya buɗe zai bama wanda suke maganar amsa dai-dai da isowarsa gab dasu hakan ya gagara. Dan a take harshensa ya sa...
Powered by Blogger.