Showing posts with label Khaleesat Haiydar Novels. Show all posts
Showing posts with label Khaleesat Haiydar Novels. Show all posts

Nihaad 52

August 11, 2023
Mami bata tsaya ta kara sauraran Aunty Hassana ba ta mike ta shige dakinta ta shirya ta fice ta bar masu gidan daga ita har yayan nata zuwa ...

Nihaad 51

August 10, 2023
  Nihal ta karasa har inda Nihad take tana kallonta ta zauna gefenta with smile all over her face, a hankali tace "Welcome sis" Ni...

Nihaad 50

August 10, 2023
  Nihad ta dinga kallon Nadeeyah dake tahowa tare da Mimi ko kiftawa babu har suka karaso parking space din, Nadeeyah na kallonta murmushi d...

Nihaad 49

August 09, 2023
  Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta ...

Nihaad 48

August 08, 2023
  *Those that paid for Nihad and are complaining of too much lingua franca suyi hakuri after today xan rage kame kamen turancin da nake yi a...

Nihaad 47

August 07, 2023
  Nihad ta fito bandaki kenan taga mutum zaune edge din gado wayarta a hannunsa yana dube duben wayar with full concentration, lokaci daya m...

Nihaad 46

August 07, 2023
 Washegari wajen karfe tara na safe kiran Farooq ya shigo wayar khalil dake bacci, bude ido yayi a hankali ya jawo wayar yana kallon screen ...

Nihaad 45

August 06, 2023
  Mikewa Khalil yayi ya tafi har bakin kofa ya tsaya ya rungume hannu yana kallon yanda take kuka, calmly yace "In da gaske kina son bi...

Nihaad 44

August 06, 2023
  Farooq was perplexed bayan yayi parking dai dai inda Khalil yace ya tsaya ya jirasa, yana kallon sojojin dake opposite dinsa amma nesa da ...

Nihaad 43

August 06, 2023
  Da daddare Mimi na parlon Mami tana ta danna wayarta bayan sun gama cin abinci da Nihad, kallo daya zaka ma Nihad ka gane she is moody, ga...

Nihaad 42

August 06, 2023
  *This pages is dedicated to Safiyya Usuman uwar Sultan, sauran kuma duk su ci kansu kandas ba mai ba yaji* 🤓

Nihaad 41

August 06, 2023
 Aunty Maryam na kallonsa tace "Saukan yaushe kJay?" Yace "Shigowata kenan, ina yini Aunty" Da murmushi tace "Lafiy...

Nihaad 40

August 06, 2023
  Aunty Maryam ta kai hannunta saman shoulder din Nihad ta dafata a hankali tana kallonta don har sannan tunane tunane take with shock writt...

nihaad 39

August 03, 2023
  Bayan Azahar Aunty Maryam ta sakko downstairs tana kallon mai aikinta dake parlor tace "Kin kai ma bakuwar can abinci kuwa?" Mai...

nihaad 38

August 03, 2023
  Khalil bai kuma ce ma Mami komai ba sai kallonta kawai yake lokaci daya duk jikinsa yayi sanyi, juyawa Mami tayi ta fice daga dakin ta zau...

nihaad 37

August 03, 2023
  Khalil na shiga parlon Abbansa bai bari suka hada ido ba, yana tafiya a hankali ya zauna saman lallausan Carpet dake kasa, yayi gathering ...

nihaad 36

August 03, 2023
  Khalil na isa hotel din ya nufi dakin direct ya bude kofar, sosai ya ji gabansa ya fadi ganin babu kowa cikin dakin, da sauri ya karasa ci...

nihaad 35

August 01, 2023
  Bayan sun isa gida Khalil ya ba mai adaidaita sahun da ya kawosu kuɗinsa, Nihad dai ta jingina da gate ta rufe fuskarta da Hijab din jikin...

nihaad 34

August 01, 2023
  Duk a zaton Nihad aljanin daren ne ke tattaba ta cikin Hijab, tunda dama da shi ta kwanta a rai, a rikice take tattaba jikinsa tana kokari...

nihaad 33

August 01, 2023
  Nihad tayi shiru tana kallonsa jin bai ce komai ba, bayan few seconds cike da karfin hali yace "Baxa ki dauko min ba?" Ta marair...
Powered by Blogger.