Showing posts with label Makauniyar Kaddara Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Makauniyar Kaddara Hausa Novel. Show all posts

Makauniyar Kaddara 70

July 16, 2023
 Page 70 End😭🙏🏻* ...........Iya ƙokari Zinneerah yi take akan ganin zaman AK da Farah ya dai-daita, dan sai faman fushi yake har yanzu. I...

Makauniyar Kaddara 68

July 16, 2023
 Page 68* ..........Sai da Zinneerah ta fara gabatar da sallar magrib bayan fitowarta wanka sannan ta zauna ta tsara kwalliya ƴar gaske, tar...

Makauniyar Kaddara 67

July 16, 2023
  Page 67* .............Alhmdllhi sosai zuwan Mahma ya taimakawa Zinneerah, dan tana ɗebe mata kewa da rage wasu abubuwan. Tana kwana na huɗ...

Makauniyar Kaddara 66

July 16, 2023
  Page 66* ............Washe gari da yammaci jirginsu ya ɗaga zuwa Birtaniya. Inda al'amari yaso ƙwaɓema Zinneerah. Dan tamkar jira jirg...

Makauniyar Kaddara 65

July 13, 2023
 Page 65* ............Ganin dare ya fara yasa Hajiya Iya tada Zinneerah, shima AK taje ta tasoshi akan suzo su wuce gida haka nan. Badan Zin...

Makauniyar Kaddara 64

July 13, 2023
 Page 64* ............Cikin dakiya Baffah yace, “Wannan hukunci naka yayi dai-dai kuma na gamsu dashi nima wlhy, dan haka nima ga nawa hukun...

Makauniyar Kaddara 63

July 13, 2023
  Page 63* ............“A wannan gaɓar saboda yanda ta nuna tashin hankalinta matuƙa sai nayi amfani da damar wajen sake zaunar da ita na nu...

Makauniyar Kaddara 62

July 13, 2023
  Page 62* .........Kawai jitai hawaye sun ɓalle mata babu gaira babu dalili, ta zube a farkon kujerar shiga falonta na farko ta cigaba da z...

Makauniyar Kaddara 61

July 13, 2023
 Page 61* .............Hannunsa yasa a wuyanta bayan ya sauke little ɗin yana lallashi dan kuka yake nemanyi dan an saukesa a wuyan mamansa....

Makauniyar Kaddara 60

July 11, 2023
  Page 60* ...........Fitowa tai da sanɗa kanta a ƙasa saboda tunani da kunyar su Granny da take zaton har yanzu suna gidan. Yayinda AK dake...

Makauniyar Kaddara 58

July 11, 2023
  Page 58* ...........Gabanta ya tako a hankali, ya tsaya tamkar zai shige mata jiki. Baice komaiba sai kama hijjab ɗin jikin nata yay ya za...

Makauniyar Kaddara 57

July 11, 2023
  Page 57* ...........“Nine kuma bana dariya sai shekara-shekara ko?”.        “A'a wlhy Yayanmu bakai nake nufi ba, wani ne acan Danya”....

Makauniyar Kaddara 56

July 11, 2023
  Page 56* ..........Sai da ya tsaya yay sallar azhar a hanya sannan ya ƙarasa gidan. Tun daga falon farko yake jiyo dariyar su Meenal da Ja...

Makauniyar Kaddara 55

July 10, 2023
  Page 55* .............Motarsa ya buɗe ya shiga badan son tafiya ba sai dan son samun sararin yin tunani. Dan abinda ƙwaƙwalwarsa ke neman ...

Makauniyar Kaddara 54

July 10, 2023
  Page 54* ...........Duk yanda taso dojewa a baya doleneta ta yarda suka shigo sashen nata a tare, kusan duk sai da suka ɗago suka kallesu ...

Makauniyar Kaddara 53

July 10, 2023
  Page 53* ............Bai nuna yama fahimci yanda ta firgitan ba ya fara magana a hankali da ƙoƙarin buɗe kular tana a jikinsa. “Wannan ba ...

Makauniyar Kaddara 52

July 10, 2023
  Page 52* ...........Gargaɗinsa yasa Zinneerah tana canja kayan tayo alwala da sake naɗe jikinta da lifaya ɗin ta fito duk da kayan barcin ...

Makauniyar Kaddara 51

July 10, 2023
page 51* ...........Kamar jira ƴan kawo amarya na wucewa Farah ta farka, sai dai a yanayin data farka ɗin yay matuƙar tada hankalin su Mamma...

Makauniyar Kaddara 50

July 10, 2023
 Page 50* ..........Soaai AK yayi mamaki matuƙa da ganin abokansa waɗandama shi kobi takansu bayayi yanzun, hakama abokan harkar business ɗi...

Makauniyar Kaddara 48

July 10, 2023
  Page 48* ...........Lefe kam yayi sai dai makiyi ya kushe, dan daga na Momie harna Mahma sai dai ace ALLAH ya saka musu da alkairi, da AK ...
Powered by Blogger.