Showing posts with label Gurbin Ido. Show all posts
Showing posts with label Gurbin Ido. Show all posts

Gurbin Ido 29

July 27, 2023
  29        Tafiyar mintuna ita ta sadasu da unguwar cikin gidan minister,sun samu tarba me kyau bayan haj Aaya ta samu sanarwar zuwansu,wa...

Gurbin Ido 49

July 14, 2023
  A kasalance yabar sashen nata zuwa nasa,gaba daya ta sakarwa jikinsa wata irin kasala,ya rasa dalilin da ya sanya duk sanda incident irin...

Gurbin Ido 39

July 14, 2023
  *************Karfe biyar da rabi ne na yammacin ranar lahadi,cikin dakin kwanan dalibai na makarantar,maimunatu ce zaune saman gadon afra...

Gurbin Ido 12

July 14, 2023
  12       Ajiyar zuciya ta sauke sanda ta tabbatar ta maida sarqar wa anni,ta godewa Allah da ya hani inna furera sanya son zuciyarta a ga...

Gurbin Ido 9

July 14, 2023
    09      Tarba cike da fara'a da nuna matuqar kirki inna furera ta yiwa su anni "Ina kwana daada" gajee ta fada tana dan

Gurbin Ido 45

July 14, 2023
  Sosai ta tsorata kamar yadda ta saba,comb din hannunta ya sulale a qass,bugun zuciyarta kuma ya sauya,zuciyarta ta fara tantama shine ko m...

Gurbin Ido 44

July 14, 2023
 Ba wani qura sashen nata yayi sosai ba,saboda yanayin ginin gidan dama unguwar,amma duk da haka baba tabawa ta zage ta gyare mata sassan na...

Gurbin Ido 43

July 14, 2023
 Sai da suka tsaya masallaci sukayi sallar azahar sannan hisham ya sake daukansu wuce asibitin,gab da zasu qarasa ya soma slow da motan,jaaf...

Gurbin Ido 42

July 14, 2023
  42 "Ina yini" sassanyar muryarta da 'yammatanci suka fara cikata a maimakon quruciya ta daki kunnensa,sai ya zame wayar daga...

Gurbin Ido 40

July 14, 2023
  Da hannu daya yake driving din,cikin jin wata irin kasala a jikinsa,kai tsaye masallaci da yake sallah idan sallar ya riskeshi akan hanya ...

Gurbin Ido 38

July 14, 2023
 38     Sanda sukai jarabawar first semester ta goma sha biyar tazo cikin su arba'in,ko kadan hakan bai mata dadi ba,saboda ta saba,har ...

Gurbin Ido 37

July 14, 2023
  Sanda sukai jarabawar first semester ta goma sha biyar tazo cikin su arba'in,ko kadan hakan bai mata dadi ba,saboda ta saba,har ta gam...

Gurbin Ido 36

July 14, 2023
  "barka da warhaka" anty maama ta fada,yadan saki muryarsa kadan,duk da haka akwai heaviness din nan a cikinta dake qara masa kwa...

Gurbin Ido 35

July 13, 2023
  Ficewarsu sai falon ya zamana daga shi sai annin,yaja kwanukan yayi serving kansa da kansa,ya dauki plate din ya dora saman qafafunsa ya ...

Gurbin Ido 34

July 13, 2023
  Wani kallon qurilla me dauke da mamaki da kuma fargaba unaisa ke bin maimunatu dashi,zuciyarta na qiyasta mata wannan ce maimunatun?,wanna...

Gurbin Ido 33

July 13, 2023
   A hankali yake takawa zuwa cikin gidan,duka hannayensa cikin aljihun rigarsa,duk da yadda ya gaji amma sai daya daure ya biya ta store di...

Gurbin Ido 32

July 13, 2023
  32 *WASHEGARI*         Tun sanda ta idar da sallar asuba bata koma bacci ba kamar yadda ta saba,tana ta azkar dinta,yayin da rabi da rabi...

Gurbin Ido 31

July 13, 2023
  31       Ya samu nasarar dasa tsoronsa sosai cikin zuciyar maimunatu har ma fiye da yadda yakeso,washegari da suka fito tafiya kasa hada i...

Gurbin Ido 30

July 13, 2023
  Ko sau daya bacci ko gyangyadi basuyi nasarar fusgarta ba,hakanan ko qwaqwaran motsi batayi tsahon a wannin da suka dauka suna tafiya,hak...
Powered by Blogger.