Showing posts with label Jiddatul Khair Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Jiddatul Khair Hausa Novel. Show all posts

Jiddatul Khair 54

July 13, 2023
  Da daddare Jiddah ta fito daga dakinsu, ta karaso cikin parlon ta xauna tana kallonsa da murmushi fuskarta a hankali tace "Ina yini&q...

Jiddatul Khair 53

July 13, 2023
  Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace "Lafiya Jiddah?" Jiddah ta dago kanta da kyar hawaye na sa...

Jiddatul Khair 51

July 13, 2023
  Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket ta tara ruwa ta dau sabulu ta...

Jiddatul Khair 50

July 11, 2023
  Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani babban pharmacy yayi parking yana kallo...

Jiddatul Khair 48

July 11, 2023
 Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta juya ta bude kofar kitchen din ta ...

Jiddatul Khair 47

July 11, 2023
  Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission form na Jiddah da receipt na ...

Jiddatul Khair 46

July 11, 2023
  Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana kallon direc...

Jiddatul Khair 45

July 10, 2023
 Abuturrab yyi parking kofar gidansu ya kashe motarsa ya sauka, suka gaisa da Mai gadi sannan ya shiga cikin gidan, bbu kowa parlon duk yan ...

Jiddatul Khair 44

July 10, 2023
  Juyawa yayi ya koma cikin dakin, ta karasa ta ajiye tray din a saman carpet din dakin, sannan ta mike tana kallonsa tace "Ina kwana?&...

Jiddatul Khair 43

July 10, 2023
  Jiddah ta sauke idonta daga kallonsa tana sake nanata sunansa a xuciyarta, Aliyu kenan yake nufi, Ali shi ma ai Aliyu ne... muryarsa ya ka...

Jiddatul Khair 42

July 10, 2023
Jin yanda take kuka Abuturrab yayi kasa da murya still holding onto her yace "Gaya min abinda aka maki kike kuka...." Ganin ba ams...

Jiddatul Khair 41

July 10, 2023
  Ahmad dake xaune kujera me xaman banxa ya wara ido bayan El-Basheer yyi parking yace "Waow is this Jiddah??" Sunkuyar da kai tay...

Jiddatul Khair 40

July 09, 2023
  Washegari har karfe goma na safe Abuturrab na dakinsa kwance, babu wanda ya san yana cikin gidan banda Aunty da ta shigo tun karfe takwas ...

Jiddatul Khair 39

July 09, 2023
  Shirye shirye kawai ake babu kama kafar yaro a gidansu Abuturrab kasancewar kwana uku kacal ya rage daurin aurensa da Aneesah, kai kana ga...

Jiddatul Khair 38

July 09, 2023
 Waya Abuturrab ya tadda Aunty na yi a parlonta rai bace, ko ba a fada ba yasan da wanda take wayar, yana dai tsaye har ta gama ta jefar da ...

Jiddatul Khair 37

July 09, 2023
Slowly Jiddah ke tafiya kamar bata son yi a compound dinsu Abuturrab, su Maimoon duk sun yi gaba tare da Umma, ita ce karshen shiga parlon, ...

Jiddatul Khair 36

July 09, 2023
Jiddah ta juya tana Kallonsa, ya shigo ya kulle kofar, tana ajiye plates din a plate Rack tace "Ina yini?" A takaice yace "Ki...

Jiddatul Khair 35

July 09, 2023
 Ranan asabar kamar yanda Ummi ta sanar ma Umma aka kai kudin auren Aneesah, on that same day kuma aka saka ranan bikin wata biyu, Umma na x...

Jiddatul Khair 34

July 09, 2023
 Bayan sati biyu Jiddah na xaune dinning area ita kadai bayan magrib, Hijab ne har kasa jikinta, Huraira kuma na kitchen tana wanke wanke, g...

Jiddatul Khair 33

July 09, 2023
  Abba ya ajiye masa takarda da biro din hannunsa ya koma ya xauna yace "Tunda kana kokwanton auren da ake ce maka babu tsakaninku upon...
Powered by Blogger.