Showing posts with label Gurbin Ido. Show all posts
Showing posts with label Gurbin Ido. Show all posts

Gurbin Ido 28

July 13, 2023
  28       Wani kallo ja'afar ya watsa masa,da alama gayyar al'umma yayo musu,wanda shi baisan da hakan ba,bai kuma shiryama tarbar ...

Gurbin Ido 27

July 13, 2023
 ********Sosai maimunatu takejin dadin zama gidan bappa sule,saboda tana samun kulawa qwarai da gaske,ga kuma 'yammatan 'ya'yans...

Gurbin Ido 26

July 13, 2023
  26       Kulawa me kyau maimunatu ta dinga samu daga wajen yadikko matar kawu suleman,itace matarsa ta biyu,kuma tafi daada saratu quruci...

Gurbin Ido 25

July 13, 2023
  Kamar jabir din ya shareshi,sai kuma ya kasa,ko babu komai yana buqatar kwantar da hankalinsa kada kuma ya birkice musu a koma 'yar gi...

Gurbin Ido 24

July 13, 2023
 24         Kai tsaye jauro ya damqawa anni rubutaccen kwatance har zuwa gembu mahaifarsu maimunatu tushensu asalinsu,inda yake da tabbacin ...

Gurbin Ido 23

July 13, 2023
  23       Sallamar jauro ita ta kubutar damaimunatu daga tulin tambayoyin inna furera,shikam karon farko ya gane maimunatun,yayin data miqe...

Gurbin Ido 20

July 11, 2023
[11/24, 10:10 PM] Safiyyatulkiram: 20         Sannu a hankali rayuwa ke juyawa,cikin wani yanayi me dadi ga maimunatu,dukkan wani ci gaba a ...

Gurbin Ido 19

July 11, 2023
  19 *     Saidai shi din haka yake,komai nasa a nutse yake cike da tsari da kuma nutsuwar,yana duban mr denis ne jabir dake jingine da fri...

Gurbin Ido 18

July 11, 2023
 18  Karo na uku kenan da ta taba ganinsa cikin gidan tun zuwanta,ba zata iya cewa ga ainihin sunansa ba,don babu abinda ya taba hadata dash...

Gurbin Ido 17

July 11, 2023
 *17*          "Ni ai tuni na samarwa ja'afar matar aure"anni ta fada kanta tsaye,ba tare data jira komai ba ta dora

Gurbin Ido 15

July 11, 2023
15 *Dawowa cikin labari*        Tafiyar awanni biyu suka qara suka shigo garin gombe,a lokacin anata sallar la'asar,wasu masallatan ma s...

Gurbin Ido 14

July 11, 2023
  14          Sanda aka gama musabaqar suna tsaye a jikin motar dr marwan(abbi) suna jiransa yayi kiransu,ya hadasu da mahaifin shaheeda da ...

Gurbin Ido 13

July 11, 2023
  *13*        Tunda gari ya waye take zaune tangaram tana duban qofa zuwa window,tana lissafa wucewar mintuna da awanni da yatsun hannunta,w...

Gurbin Ido 11

July 11, 2023
 11*  "Yau da gobe bata bar komai ba,hakanan zara bata qyale dami ba,dukka kayan abincin da shatu ke dasu wanda alhj ke jibge mata suka...

Gurbin Ido 10

July 11, 2023
  *10*           "Assalamu alaikum" ta furta kamar yadda yake a al'adarta duk sanda zata amsa waya,daga daya sashen muryarsa t...

Gurbin Ido 8

July 11, 2023
  08         Fitar jauro daga gidan sai dukkan bala'i da masifar suka dawo kan maimunatun,inna nayi gajee nayi "Tunda ya daure miki...

Gurbin Ido 7

July 11, 2023
  07 Tun batayi nisa ba gaba daya qafafunta taji sun daddaure saboda tsakuyiyin da take takawa,wani gurin harda cabalbalin daya cakude da ru...

Gurbin Ido 6

July 11, 2023
  *06*         "Alhmdlh" anni ta furta sanda motocin suka faka a qofar ginin gidan bappa labaran,mahaifi ga ibrahim,qafafunta ta z...
Powered by Blogger.