Nihaad 46


 Washegari wajen karfe tara na safe kiran Farooq ya shigo wayar khalil dake bacci, bude ido yayi a hankali ya jawo wayar yana kallon screen din, ganin Farooq ne ya daga ya kai kunne, bayan sun gaisa Farooq yace "Pls kwanakin baya kace min kuna gaisawa da Nihal, when last ku ka yi magana da ita on phone?" Khalil ya ɗan yi shiru, sai kuma yace "Not too long mun yi magana da ita, ta turo min waec result, birth certificate, i mean all those stuffs saboda makarantar da nake nema ma er uwarta...." Farooq yace "When was that pls?" Khalil yace "It was just last week, Though bana iya reaching dinta a line dina so i used my other line shine na kirata muka yi magana, hope all is well?" Farooq yace "For 2 days yanzu ba a samunta a waya, i just arrived zaria but bani da contact din any of her Coursemate as i am talking to you now...." Khalil ya mike zaune yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, or did she lost the phone?" Farooq yace "Ko ma haka ne ai ya kamata tayi using ko wayar Coursemate dinta ta kira ta sanar, her problem is that she neva get close or mingle with frnds" Khalil yace "Haka ne.... I am hoping she is fine in sha Allah" Farooq yace "Shikenan, sae mun yi magana, thank you" Khalil yace "In sha Allah... Nima xan yi ta trying line dinta" daga haka suka yi sallama, khalil yayi amfani da daya wayarsa yayi dialing numberta don bata yi unblocking dinsa ba har sannan daga main line dinsa, shima yaji wayar a kashe, he felt a bit tensed, then what happened to her? Tambayar da yayi ma kansa kenan, after trying her line for like 3 times ya ajiye wayar a hankali ya sauka daga saman gadon ya shiga bandaki. Har kusan karfe sha biyu Khalil na trying line din Nihal also, he is just restless, and he prays she is okay... Yana zaune parlon Mami wajen karfe uku Mami ta fito daga dakinta ganinsa tace "Dama kana nan har yanzu?" yace "Eh" Mami tace "Wai har sun kai kudin, ai kunyi magana da ita ko?" Khalil ya daga kai da sauri yace "Ohh really, ni nama manta..." Mami tayi masa wani kallo da mamaki tace "Ka manta? I don't understand ka manta" Yace "Wallahi i am disorganized ne gaba daya yau Mami" Mami tace "Me ya faru?" Da har zai gaya ma Mami what is happening sai kuma ya fasa cause bai san ta sigar da zata dau lamarin ba, bai san daga wani perspective zata yi viewing issue din ba, kar tayi tunanin gidan ba tarbiya or something like that, Mami tace "Kayi shiru" Ya sauke ajiyar zuciya yace "I am having a terrible headache tun dazu" Da damuwa Mami tace "Subhanallah, toh Allah ya sauwake, ka sha magani?" Yace "Yanzu xan je in sha" Tace "Do so immediately pls, ko da abinda kake so a girka maka?" Yace "No, i am okay" daga haka ya mike ta bi sa da kallo har ya fita other parlor din, dai dai nan Mimi da Nihad suka bude kofar parlon dawowarsu kenan daga makaranta, Hijab ne har kasa jikin Nihad with Nikab, she looks so cute in them, Mimi tace "Yayanmu ina yini" yace "Lafiya lau" Nihad ta sunkuyar da kai ba tare da ta kallesa ba slowly tace "Ina yini" ya ɗan kalleta yace "Lafiya lau" Daga haka ya nufi kofa ya fita daga parlon, suka karasa can parlon, Mimi ta zauna saman kujera looking very tired ta gaida Mami, Nihad ma ta gaisheta, Mami tace "Sannunku da zuwa" Mimi tace "Mami Noor bata dawo ba har yanzu?" Mami tace "Tana gidansu Nadeeyah, kinsan yau aka kai kudin" Mimi ta zaro ido tace "Seriously? Yaushe aka sa auren?" Mami tace "4 weeks in sha Allah" Mimi tace "Awwnn maa sha Allah, Allah Ubangiji ya nuna mana lafiya, nasan it won't exceed that... I am so happy for the love birds" Mami dai ta juya zuwa dakinta ta dalilin wayarta dake ring, Nihad dake ta kallon Mimi ta mike daga saman Carpet da ta zauna, ta dawo gefenta ta cire Nikab din fuskarta tana kallonta tace "Who is getting married?" Mimi ta wara ido tace "I thought i told u yesterday, Yayanmu is getting hitched, yau aka kai kudin aurensa with sister Nadeeyah...." Tana murmushi ta kare maganar, Kallonta Nihad take babu ko kiftawa, Mimi tace "U remember me telling you?" Nihad ta sauke idonta tace "Sure" Tashi tayi tace "Xan je inyi wanka" Mimi ma ta mike tace "I too, i need warm shower" Tuni Nihad ta rigata ficewa daga parlon ta nufi dakin da take, ta fi minti 2 tsaye bakin kofar dakin bayan ta shiga ciki, can ta karasa inside of the room ta zauna gefen gado a hankali.... Khalil na komawa dakinsa yaga miss calls din Nadeeyah har hudu a babban wayarsa, ya zaune gefen gadon ya jingina bayansa da pillow yayi dialing numberta, yana fara ringing ta daga, a hankali yace "How are you Nadeeyah?" Kamar xata yi kuka tace "Why ain't you picking ur calls, ina ta kiranka no response" Yace "Bana kusa ne" Tace "Ta yaya zaka ce min baka kusa, i called almost 2 hours ago" yayi kasa da murya yace "Kina da son korafi da yawa Nadeeyah, why?" shiru tayi, yace "Kinsan baxan ƙi daga kiranki just like that ba ai, so why not believe bana kusa and have rest of mind" Nan ma bata ce komai ba, yace "Hello, nasan kina ji na" a hankali tace "Shikenan, Allah ya baka hakuri, only called to say Hi, na ji ka shiru all through" yace "Ina parlon Mami tun daxu, i am sorry i missed your call, it wasn't intentional....." Ta gyada masa kai kawai bata ce komai ba, yayi murmushi sanin da kyar if she is not in tears already, yace "Karfe biyar xan zo in sha Allah, ki min wannan drink din da pancake me dadi da kika min the other day, immediately after Magrib kuma we will be going out for shopping" A hankali tace "Ohk" Calmly yace "I love you" Tana goge hawayen idonta tace "Love you too" Yayi murmushi kawai ya katse wayar. Khalil ya sake trying wayar Nihal for the countless time but a kashe, as at 2pm dazu ya kira farooq yaji if there is any positive news, farooq yace har yanzu ba labari, ya ma je har department dinsu wajen malaman, and an dubo few of her Coursemates sunce ai tun jiya bata yi attending lectures ba, wannan batu ya sa hankalin Khalil ya tashi. Biyar saura minti sha biyar Khalil ya shirya zai je wajen Nadeeyah kamar yanda yayi mata alkawari, yana fita ya nufi bangaren Mami xai je yayi mata sallama, a hanya ya hadu da Mimi tace "Yauwa yayanmu pls kana da paracetamol a dakinka?" Yace "Check my room, who is taking paracetamol?" Tace "Neehad ce tace min kanta na ciwo, so i want to give her to take" Yace "Where is she?" Tace "tana daki" Bai kuma ce mata komai ba ya karasa parlon Mami ya zauna, after like 15 minutes Mimi ta dawo parlon ya daga kai yana kallonta, tace "I have given her ta sha, yayanmu fita zaka yi kayi dropping dina gidansu frnd dita Aziza pls? Today is her birthday...." Yace "Aa, ki je driver ya kai ki" Tace "Ohk, tot u were going out" Ta figi jakarta don dama ta shirya tace "Bye" Yace "Wait kin gaya ma Mami?" Tace "Yeah i told her kafin su fita da Mom, i will be back in sha Allah after Magrib" Yace "Ohk, stay safe" murmushi tayi masa ta gyada kai sannan ta fita da sauri daga parlon, wayarsa dake hannunsa ya fara ring ya duba ganin farooq ne ya daga da sauri, farooq yace "I just reached her minutes ago, the stupid girl wai ta raka wata roommate dinta garinsu bata da lafiya a nan Zaria, i still don't get dalilin da yasa bayan ta rakata bata dawo a ranan ba, wai kuma babu wuta and bata je da power bank ba...." Khalil ya sauke ajiyar zuciya yace "Toh Alhamdulillah, but you have to take it easy pls, kasan ba halinta bane, baxata zauna haka kawai babu dalili a can ba" Farooq yace "That's so stupid of her, tasan mutane nawa ta daga ma hankali a can gida, har yanzu maganar da nake maka bamu sanar ma Abba ba, we don't even have the courage to do so, and God being so kind dama basu waya da shi kamar yanda yake da Nihad, sai in tana bukatar abu suke waya da shi" Khalil yace "Take it easy pls, it's well in sha Allah" Farooq yayi masa sallama ya katse wayar, sauke ajiyar zuciya Khalil yayi don sai yanzu yaji hankalinsa ya kwanta, Nihal have a special place in his heart cause she's one of the kindest soul he have ever met, ita ma baxai taɓa mance kindness dinta toward him ba, dialing numberta yayi ya fara ring, bayan some seconds ta daga, a hankali tace "Hello" Khalil yace "Me yasa kika yi abinda kika yi Nihal?" Ta fashe da kuka kamar jira take bata dai ce komai ba, yace "Are you okay?" Ta gyada masa kai kamar yana ganinta amma ta kasa cewa komai, yace "Nihal" tayi karfin halin cewa "Na'am" Yace "Don't try that again pls, idan ma zaki je wani waje ki sanar before doing so, ur parents trusted you so well shi yasa har suka bari kika yi nesa da su kike karatu, ita er uwarki me gathering bad friends ai kinga they didn't allow her move an inch from kano" Nihal dai kuka kawai take bata ce komai ba, a hankali yace "Kin ji abinda nace maki?" cikin rawan murya tace "In sha Allah" yace "Take care of ur self pls" a hankali tace "Ka gaishe min da Nihad" Yace "I will in sha Allah" Daga haka ya katse wayar ya mike ya fita daga parlon Mami, dakin da Nihad take ya nufa ya bude kofar dakin gently, kwance ya sameta ta rufe har kanta da duvet, ya karasa bakin gadon ya janye duvet din a hankali yana kallonta, she is just wearing a short gown, ta bude ido da sauri, suna hada ido ta hade rai ta juya, yace "Ni kika ma wannan kallon?" Ta fashe da kuka ta sake juyowa tace "Ni ba da kai nake ba" Yace "Tashi zaune" Ba musu ta mike zaune, zai cire duvet din daga jikinta ta rike da sauri tace "Ni ban sa kaya ba" ya daure fuska yace "Sake" A hankali ta sake ya cire ya mayar gefe, ta sunkuyar da kanta, yana kallonta yace "What's wrong with you?" Taki ce masa komai, sai kuma hawaye ya hau zuba idonta, Kallonta kawai yake ba ko kiftawa, ta hade kai da gwiwa ta fashe da kuka sosai, bai san sanda ya zauna gefenta ba ya dagota da mamaki yace "Are you okay?" Kuka kawai take ta ki cewa komai, ta sauke kafanta daga saman gadon zata sauka ya jawota ta fado jikinsa, sai ta kara sautin kukanta, ya rungumeta yana kallonta amma bai sake ce mata komai ba, ta gaji don kanta tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya tana shaƙar kamshinsa, for almost 10 minutes suna nan a haka, jin ta sakar masa jikinta gaba daya tana sauke numfashi a hankali ya sunkuya yana kallon fuskarta, bacci yaga tana yi, ya dinga kallon lips dinta for almost a minute, sai kuma ya dago a hankali ya jinginar da kansa jikin gadon ya lumshe idonsa.... Da sauri khalil ya bude ido ta dalilin wayarsa da ke ring, he realized he just slept off also, shi da baya baccin rana balle na yamma, ya kalli Nihad dake kirjinsa tana ta bacci kamar warce ta samu lafiyayyen katifa, ya ciro wayarsa da sauri jin ana sake kiransa, yaga Nadeeyah ce, kallon agogon wayar yayi yaga har shidda da minti arba'in just few minutes to magrib, he was shocked and surprise at the same time, ya sake kallon Nihad sai bai daga wayar ba har ya katse, still Nadeeyah ta sake kira, Nihad ta bude idonta da sauri, dagowa tayi tana kallonsa, ya wani hade rai, ta fara kalle kalle kamar munafuka, sai kuma ta matsa daga kusa da shi, mikewa yayi yana rike da wayarsa ya fita daga dakin, sae a sannan ya daga kiran Nadeeyah, a hankali tace "But you said 5pm" Ya sauke wani ajiyar zuciya yace "I am sorry Nadeeyah, i slept off without knowing i did...." Tace "Which means bani da muhimmanci ko?" Ya ɗan hade rai yace "kin fara da korafinki again" a hankali tace "Shikenan, sae anjima" Daga haka ta katse wayar, dakinsa kawai ya wuce ya shiga bandaki.... Wajen karfe tara Khalil na zaune parlon Mami tare da Mimi da Noor, Mimi na basu labari, Nihad ta bude kofar parlon a hankali, duk suka daga kai suna kallonta, can ciki ciki tayi sallama that isn't audible, gaisuwan ma can ciki tayi Noor dai sai kallonta take, Nihad ta nufi Mimi ta duka gabanta tana kallonta murya can kasa tace "Pls kina da Android charger? I can't find mine" Mimi tace "Ohk let me check" Tashi tayi Nihad ma ta mike ta bi bayanta Khalil ya bi su da kallo har suka fita daga parlon, Ganin Nihad zata koma dakin da ta fito, Mimi tace "Mu je sai in baki na Bilkisu" Nihad ta bi ta har zuwa bedroom din Bilkisu, Mimi na kallon Bilkisu tace "Pls xaki ɗan mata lending charger dinki" Bilkisu tace "Ohk toh" daga haka ta tashi ta dauko chargern ta ta mika ma Nihad, Nihad ta amsa tace "Thank you" Bilkisu ta mata murmushi tace "My pleasure" Daga haka suka fito daga dakin, Nihad ta wuce dakin da take, Mimi kuma ta koma parlon Mami, tana kallon yayanta da Noor tace "Yauwa as i was saying" Nan ta ci gaba da basu labarin da take kafin ta fita, ganin yanda Khalil ya lumshe ido Mimi tace "Yayanmu you are not listening bacci kake" ya bude ido a hankali yace "I am sleepy" Mimi tace "Labari fa nake baka" Yayi kasa da murya yace "Bacci" Noor ta kallesa tace "When did u start sleeping early?" Mikewa yayi yace "Idan Mami ta shigo ku ce na tafi in kwanta sai da safe" daga haka ya fita daga parlon....



*You people should manage this small one pls I know it's small, nayi tafiya ne*




07087865788

No comments

Powered by Blogger.