Showing posts with label Daudar Gora Book 2. Show all posts
Showing posts with label Daudar Gora Book 2. Show all posts

Daudar Gora Book 2 page 45

July 09, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (45) ........Sai da ya tabbatar ta samu isasshen gashi sannan ya taimaka mata tayi wanka, har lokacin bata daina hawaye ba...

Daudar Gora Book 2 page 44

July 09, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (44) ........Bai fahimci gagarumar Ι“arnar da ya aikata ba sai da ya dawo jayyacinsa. Tun-tuni azaba tasa Iffah ta sume mas...

Daudar Gora Book 2 page 43

July 09, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (43) ........Murmushi ya saki yana mai lumshe rinannun idanunsa. Lumshesu yay a hankali yana cije lips Ι—insa, yayinda wani ...

Daudar Gora Book 2 page 42

July 09, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (42) .........Zubewa tai a Ζ™asan lallausan carpet Ι—in wajen da Ζ™yau kamar wadda aka zarema dukkan kuzari. Duk da basu san m...

Daudar Gora Book 2 page 41

July 09, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (41) .........Da Ζ™yar ta iya danne zuciyarta cikin rumtse idanu ta murΙ—a handle Ι—in Ζ™ofar ta shiga. Kamar jiya Ι—akin diff ...

Daudar Gora Book 2 page 40

July 08, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (40) ..........A bala'i bala'in matsanancin tashin hankali Miran Arshaan ya nufi clinic, yaji daΙ—in samun Miran Jas...

Daudar Gora Book 2 page 39

July 08, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (39) .......Zuwa yanzu labarin abinda ke faruwa da iyalan Miran Jasim ya gama kewaye cikin masarautar. Hasalima babu wani ...

Daudar Gora Book 2 page 38

July 08, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (38) ........Da wani irin zazzaΙ“i mai masifar zafi da Ζ™ullewar ciki ya fito da ga bayin, amma kasancewar sa jarumin jaruma...

Daudar Gora Book 2 page 37

July 08, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (37) .........Da sauri ta sake maida natan kan nasa ta danne ta hanashi motsawa. Fuskar data kumbura yabi da kallo yana sak...

Daudar Gora Book 2 page 35

July 08, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (35) .........Karan sigarin hannunsa ya ajiye a Ζ™yakykyawan Ζ™aramin bowl Ι—in gabansa na glass “Ya akai banyi wannan tunani...

Daudar Gora Book 2 page 34

July 08, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (34) ..........Wani irin tashi tsigar jikinta ta shigayi da salon kallon nasa, yayinda bugun zuciyarta ke amsa kuwwa cikin...

Daudar Gora Book 2 page 33

July 08, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (33) ........Ruwan da ke ajiye kan table Ι—in cikin jug ya Ι—auka ya tsiyaya, cike da kulawa ya miΖ™a mata yana lumshe idanu ...

Daudar Gora Book 2 page 32

July 07, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (32) .........Fitowarta kenan a wanka tana Ζ™oΖ™arin shirin barci dan sanyi-sanyin da garin ya Ι—auka yasa tuni masarautar ta...

Daudar Gora Book 2 page 31

July 07, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (31) ..........Abune da bai taΙ“a faruwa ba a tsakaninsu, a tsahon shekarun da suka kwashe tare na aure talatin da Ι—aya cif...

Daudar Gora Book 2 page 30

July 07, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (30) ..........“ƘoΖ™arin kare kai bashi zai fidda kowanne mu ba, duk da bazai yiwu ace dukanmu anan ne muka aikata Ι—in ba, s...

Daudar Gora Book 2 page 29

July 07, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (29) .........Bayan kamar mintuna ashirin da tafiyar Iffah sannan shima ya mike, zuwa lokacin ruwan ya tsagaita sai Ι—an ya...

Daudar Gora Book 2 page 28

July 07, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (28) ........Cak numfashinsa ya tsaya da ga kaikawon da yake a Ζ™irjinsa. Kalmar *_a matsayin MATARKA_* Ι—in nan tafi kowacce...

Daudar Gora Book 2 page 27

July 07, 2023
 π•­π–”𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (27) .......... “Kallo nada matuΖ™ar Ζ™ayatarwa da ga nan ba?”.    Ya faΙ—a a hankali cikin kunenta. Sosai tsigar jikinta ta y...

Daudar Gora Book 2 page 26

July 07, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (26) .........“Idan nace banji ciwo akan kuskurenki ba Ζ™arya zan miki. Amma tunda kin fahimta da kanki shike nan komai ya ...

Daudar Gora Book 2 page 25

July 06, 2023
  𝕭𝖔𝖔𝖐 π–™π–œπ–” (25) .......Kamar ko yaushe tana kishingiΙ—e amintacciyar hadimarta Jazaa na da ga gefenta tana yanka mata tupa. Magana tak...
Powered by Blogger.