Showing posts with label Bakar Inuwa Complete. Show all posts
Showing posts with label Bakar Inuwa Complete. Show all posts

Bakar Inuwa 53

July 11, 2023
  *_Episode 53_* ..........*_JIHAR ƊILLO (HUTAWA)_*            A Hutawa kam kowa yaga M. Ɗan-azumi yanzu sai yay matuƙar mamaki. Dan kamar y...

Bakar Inuwa 51

July 11, 2023
  *_Episode 51_ .......Anne ta cigaba da maida hankalinta ga Raudha har zuciyarta ta fara hasashen abinda yake dai-dai. Sai dai ta danne kom...

Bakar Inuwa 50

July 11, 2023
 Episode 49 & 50_* ..........Da asuba daya tadata suyi salla kuka ta dinga masa sosai. Duk sai tausayinta ya lulluɓesa. Shi kansa yasan ...

Bakar Inuwa 48

July 11, 2023
  Chapter 48 48 .........Duk yanda taso zamewa basa abincin fir yaƙi. Dolenta ta bashi kamar yanda ya buƙata, kunya kamar ta tsaga ƙasa ta n...

Bakar Inuwa 47

July 11, 2023
 Chapter 47 47 ............So take tabi umarninsa ta buɗe amma ta tabbatar bazata iya kallonsa ba riga ba. Sai tayi kamar zata buɗe sai ta m...

Bakar Inuwa 46

July 11, 2023
  Chapter 46 46 ............Tun Raudha na irga sakanni harta koma mintuna, kamar wasa suka cinye rabin awa. Data yunƙura zata tashi Ramadhan...

Bakar Inuwa 45

July 10, 2023
  Chapter 45 45 .........Yanda yay maganar kamar bashiba yasa Raudha ɗan taɓe baki da marairaice fuska. “Ni dai tunda banyi ba ai Alhmdllhi”.

Bakar Inuwa 44

July 10, 2023
  Chapter 44 44 ..........Su dukansu fuskokinsu washe suke da fara'a da farin ciki. Gasashshen naman rago ne a banƙare a tsakiyarsu. Sai...

Bakar Inuwa 43

July 10, 2023
  Chapter 43 43 .........Ta najin shigowar motocin da suka ɗakkosa gidan ta miƙe a ɗan zabure wai zatai fitsari. Bilkisu da tuni ta gama fah...

Bakar Inuwa 41

July 10, 2023
  Episode 41_* ...........Yau kwanan shugaban ƙasa Ramadhan da wasu mutanensa uku kenan a ƙasar UK. Zuwa yau kuma Alhmdllhi jikin Raudha yay...

Bakar Inuwa 40

July 10, 2023
  .........Ba sai an mata wani explanation ba tasan shine. Dan mayataccen ƙamshinsa tuni ya ƙara ƙarfi a ƙofofin hancinta. Kasa buɗe ido tay...

Bakar Inuwa 39

July 10, 2023
..........Sai da suka tabbatar ta fita a hayyacinta sannan suka fito a inda suke ɓoye fuskokinsu washe da fara'a tamkar ba mata ba. Ba i...

Bakar Inuwa 38

July 10, 2023
 *_Episode 38_* ..........Hijjab ɗin ya ajiye gefe idanunsa akan hanunta data matse pants biyu da ledar part da Bilkisu ta ɗakko mata. A han...

Bakar Inuwa 37

July 10, 2023
 *_Episode 37_* ..........“Vary interesting”. ya faɗa a hankali, batare da ya basu damar maganaba ya cigaba da faɗin, “Inaga zamubi exactly ...

Bakar Inuwa 36

July 10, 2023
  *_Episode 36_* ...........“Ki rantse bakiji daɗi kamar zai kasheki ba? Nasan dai ustazai basa ƙarya Ustaza!”.       Dariyar da tazo mata a...

Bakar Inuwa 35

July 10, 2023
  *_Episode 25_* .........Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya dake abinsa, duk da ya fahimci kusancinsu ne matsalarta yaƙi kuma janye jikin ...

Bakar Inuwa 34

July 10, 2023
  *_Episode 34_* ..........Bai bata wannan damar ba, sai ma saurin riƙota da yay ya tallafe da hannunsa da ƙyau, dan ya tabbatar dabai mata ...

Bakar Inuwa 33

July 10, 2023
_Episode 33_* ..........Yau ta kasance asabar, Ramadhan na gida bai fita ko'ina ba, dan yana buƙatar hutu saboda doctor ɗinsa ya tabbata...

Bakar Inuwa 31

July 10, 2023
  Episode 31_* ..........*_WASHE GARI_* koda Raudha ta farka a barcin safe data koma ta samu Ramadhan ya wuce. Cikin mamaki takebin kulolin ...

Bakar Inuwa 30

July 09, 2023
  *_Episode 30_* .........Cikin sauri-sauri Raudha ta sake packaging ɗin komai yanda ya dace. Sannan ta ƙarasa shirinta tare da saka hijjab ...
Powered by Blogger.