Showing posts with label Billyn Abdul. Show all posts
Showing posts with label Billyn Abdul. Show all posts

Makauniyar Kaddara 70

July 16, 2023
 Page 70 End😭🙏🏻* ...........Iya ƙokari Zinneerah yi take akan ganin zaman AK da Farah ya dai-daita, dan sai faman fushi yake har yanzu. I...

Makauniyar Kaddara 68

July 16, 2023
 Page 68* ..........Sai da Zinneerah ta fara gabatar da sallar magrib bayan fitowarta wanka sannan ta zauna ta tsara kwalliya ƴar gaske, tar...

Makauniyar Kaddara 67

July 16, 2023
  Page 67* .............Alhmdllhi sosai zuwan Mahma ya taimakawa Zinneerah, dan tana ɗebe mata kewa da rage wasu abubuwan. Tana kwana na huɗ...

Makauniyar Kaddara 66

July 16, 2023
  Page 66* ............Washe gari da yammaci jirginsu ya ɗaga zuwa Birtaniya. Inda al'amari yaso ƙwaɓema Zinneerah. Dan tamkar jira jirg...

Gurbin Ido 45

July 14, 2023
  Sosai ta tsorata kamar yadda ta saba,comb din hannunta ya sulale a qass,bugun zuciyarta kuma ya sauya,zuciyarta ta fara tantama shine ko m...

Gurbin Ido 44

July 14, 2023
 Ba wani qura sashen nata yayi sosai ba,saboda yanayin ginin gidan dama unguwar,amma duk da haka baba tabawa ta zage ta gyare mata sassan na...

Gurbin Ido 43

July 14, 2023
 Sai da suka tsaya masallaci sukayi sallar azahar sannan hisham ya sake daukansu wuce asibitin,gab da zasu qarasa ya soma slow da motan,jaaf...

Gurbin Ido 42

July 14, 2023
  42 "Ina yini" sassanyar muryarta da 'yammatanci suka fara cikata a maimakon quruciya ta daki kunnensa,sai ya zame wayar daga...

Gurbin Ido 40

July 14, 2023
  Da hannu daya yake driving din,cikin jin wata irin kasala a jikinsa,kai tsaye masallaci da yake sallah idan sallar ya riskeshi akan hanya ...

Gurbin Ido 38

July 14, 2023
 38     Sanda sukai jarabawar first semester ta goma sha biyar tazo cikin su arba'in,ko kadan hakan bai mata dadi ba,saboda ta saba,har ...

Gurbin Ido 37

July 14, 2023
  Sanda sukai jarabawar first semester ta goma sha biyar tazo cikin su arba'in,ko kadan hakan bai mata dadi ba,saboda ta saba,har ta gam...

Gurbin Ido 36

July 14, 2023
  "barka da warhaka" anty maama ta fada,yadan saki muryarsa kadan,duk da haka akwai heaviness din nan a cikinta dake qara masa kwa...

Makauniyar Kaddara 65

July 13, 2023
 Page 65* ............Ganin dare ya fara yasa Hajiya Iya tada Zinneerah, shima AK taje ta tasoshi akan suzo su wuce gida haka nan. Badan Zin...

Makauniyar Kaddara 64

July 13, 2023
 Page 64* ............Cikin dakiya Baffah yace, “Wannan hukunci naka yayi dai-dai kuma na gamsu dashi nima wlhy, dan haka nima ga nawa hukun...
Powered by Blogger.