Showing posts with label Saran Boye Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Saran Boye Hausa Novel. Show all posts

Saran Boye 56

July 06, 2023
  No. 56 .............A hankali Yoohan ya ringa buɗe idanunsa da ke ganin wanda ke zaune a gefensa dishi-dishi. Hannunsa ya ɗaga da ƙyar ya ...

Saran Boye 55

July 06, 2023
 No. 55 .............Sai da ya dire zip ɗin har ƙasa sannan ya maidata ya kwantar, hannun rigar ya kama ya cire, ɗayanma haka. Sannan ya cir...

Saran Boye 54

July 06, 2023
 No. 54 ............Ihun Nu'aymah yayi dai-dai da shigowar motocin guards ɗin Yoohan da sukaje taryosa a airport batare da kowa na gidan...

Saran Boye 53

July 06, 2023
 No. 53 ...............Kamar yanda Yoohan ya faɗa da safe basu haɗu da Aymah ba, dan sammakon barin gidan yayi saboda tafiyar tasa ta gaggaw...

Saran Boye 51

July 06, 2023
  No. 51 ............Tun fara jin dariyar Papa Aymah ta rintse idanunta da ƙarfi, ko ɗar bataji a rantaba na tsoro. Sai dai bata fatan ya ga...

Saran Boye 46-50

July 02, 2023
 46          Saida komai ya kammala azeez yana tare da mai martaba,abinda ya rage kawai ya wuce zuwa ciki inda akewa manyan mutane irinsa na...

Saran Boye 41-45

July 02, 2023
  41         Cikin sati guda rak wani irin laulayi mai azabatarwa ya rafeketa ba tare da ita kanta tasan laulayin take ba,don sam anty zuhri...

Saran Boye 36-40

July 02, 2023
  No. 36 *_LITTAFIN nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki haƙura domin ALLAH k...

Saran Boye 31-35

July 01, 2023
 No. 31 ..............Ta ƙaramin gate Yoohan yay ficewarsa. Hakan yasa Kubrah data biyo bayansa ta rasa ina ya nufa. Har babban gate taje ba...

Saran Boye 26-30

July 01, 2023
  No. 26 ..............Cike da jin haushin Yoohan Nu'aymah ta fito daga sashen hajjo. Hakan yayi dai-dai da shikuma Yoohan ɗin zai koma ...

Saran Boye 21-25

July 01, 2023
 No. 21 .................“Adawiya!!” hajjo ta faɗa a ɗan tsawace. Yayinda Ahmad da Abdallah ma sukai wani zallon mamakin abinda Adawiya tayi...

Saran Boye 16-20

June 30, 2023
  (ALLAH ya bar ƙauna Umm da Addah😅😘🤗)   Wani kaya sai amale ka ɗauka🤗. SAHFAT PREORDER maida tsohuwa yarinya. Kaji masu kawo kayan adon...

Saran Boye 11-15

June 30, 2023
  No. 11 ________________________ *ZEESMART KITCHEN UTENSILS AND MORE*         *_KAJI shahararrun kuma mandiyoyin ƴan ƙwalisar kawo kayan ki...

Saran Boye 6-10

June 30, 2023
  No. 6 ................Baba malam na tsaka da sallamar abokan arziƙinsa kira ya shigo wayarsa. Kamar zai share karya duba sai kuma ya cirot...

Saran Boye 1-5

June 30, 2023
  No. 1 ...........Tun a farkon shigowa anguwar zaka shaida lallai ana biki, musamman da gidan da ake taron ya kasance shine na biyar a fark...
Powered by Blogger.