Showing posts with label Bakar Inuwa Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Bakar Inuwa Hausa Novel. Show all posts

Bakar Inuwa 40

July 10, 2023
  .........Ba sai an mata wani explanation ba tasan shine. Dan mayataccen ƙamshinsa tuni ya ƙara ƙarfi a ƙofofin hancinta. Kasa buɗe ido tay...

Bakar Inuwa 39

July 10, 2023
..........Sai da suka tabbatar ta fita a hayyacinta sannan suka fito a inda suke ɓoye fuskokinsu washe da fara'a tamkar ba mata ba. Ba i...

Bakar Inuwa 38

July 10, 2023
 *_Episode 38_* ..........Hijjab ɗin ya ajiye gefe idanunsa akan hanunta data matse pants biyu da ledar part da Bilkisu ta ɗakko mata. A han...

Bakar Inuwa 37

July 10, 2023
 *_Episode 37_* ..........“Vary interesting”. ya faɗa a hankali, batare da ya basu damar maganaba ya cigaba da faɗin, “Inaga zamubi exactly ...

Bakar Inuwa 36

July 10, 2023
  *_Episode 36_* ...........“Ki rantse bakiji daɗi kamar zai kasheki ba? Nasan dai ustazai basa ƙarya Ustaza!”.       Dariyar da tazo mata a...

Bakar Inuwa 35

July 10, 2023
  *_Episode 25_* .........Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya dake abinsa, duk da ya fahimci kusancinsu ne matsalarta yaƙi kuma janye jikin ...

Bakar Inuwa 34

July 10, 2023
  *_Episode 34_* ..........Bai bata wannan damar ba, sai ma saurin riƙota da yay ya tallafe da hannunsa da ƙyau, dan ya tabbatar dabai mata ...

Bakar Inuwa 33

July 10, 2023
_Episode 33_* ..........Yau ta kasance asabar, Ramadhan na gida bai fita ko'ina ba, dan yana buƙatar hutu saboda doctor ɗinsa ya tabbata...

Bakar Inuwa 31

July 10, 2023
  Episode 31_* ..........*_WASHE GARI_* koda Raudha ta farka a barcin safe data koma ta samu Ramadhan ya wuce. Cikin mamaki takebin kulolin ...

Bakar Inuwa 30

July 09, 2023
  *_Episode 30_* .........Cikin sauri-sauri Raudha ta sake packaging ɗin komai yanda ya dace. Sannan ta ƙarasa shirinta tare da saka hijjab ...

Bakar Inuwa 28

July 09, 2023
 *_Episode 28_* *_BAƘAR INUWA👉🏽   AREWABOOKS👇🏾_* ...........Tun bayan idan da sallar isha'i take ƙara jin zuciyarta a matuƙar ƙuntac...

Bakar Inuwa 27

July 09, 2023
..........*_GOVERNMENT HOUSE_*       Barci sosai tayi har taji babu daɗi. A kowanne motainta Tambaya kan leƙa ta tabbatar tana lafiya. Bata ...

Bakar Inuwa 26

July 09, 2023
*_Episode 26_* ............A ɓangaren shugaban ƙasa kuwa yana cikin gidan lokacin da aka kawo Raudha, sai dai yana tare da wasu manyan mutan...

Bakar Inuwa 25

July 09, 2023
  Episode 25_* ..........*_8:15pm_*         Gagarumar dinner ɗin da su Alhaji yaro glass da Shugaban ƙasa mai sauka suka shiryama su Ramadha...

Bakar Inuwa 24

July 09, 2023
  *_Episode 24_* ............Kusan tare tawagar ango da tasu Bappi ta iso tare da forma president. Sai wasu gwamnoni masu sauka dama wanda s...

Bakar Inuwa 23

July 09, 2023
 *_Episode 23_* ............A ɓangaren Ramadhan kam yama manta da wani batun aurensa balle Raudha. Harkokin gabansa kawai yakeyi na shirye-s...

Bakar Inuwa 22

July 09, 2023
  *_Episode 22_* ...........Ganin taƙi cin komai Anne ta kira sunanta. Ta ɗago domin amsawa taci karo da wata wulaƙantacciyar harara data sa...

Bakar Inuwa 21

July 09, 2023
  *_Episode 21_* .............★A ɓangaren gimbiya su'adah da fulani da Asmah suna akan bakansu na ganin sun hana auren Ramadhan da Raudh...

Bakar Inuwa 20

July 09, 2023
  *_Episode 20_* ............. *_BINGO CITY_*       Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana ...

Bakar Inuwa 19

July 09, 2023
 *_Episode 19_* ............. *_BINGO CITY_*       Ƙananun magana da surutan dake faruwa a gari dama wasu manyan kafafen yaɗa labarai dana y...
Powered by Blogger.