Showing posts with label Khadija Candy Novels. Show all posts
Showing posts with label Khadija Candy Novels. Show all posts

Fulani 11

August 01, 2023
11* A hankali ya fara driving din da dayan hannunsa dayan kuma yana shafa fuskarta da ke annuri kamar wani sabon ango. Tun ka ya karasa babb...

Fulani 10

August 01, 2023
  *10* FALMATA POV.  Haka ta kwana da ragowar yunwa a cikinta, washe gari tun da asubar fari Tumba ta fito ta fara kunna wuta a lokacin Falm...

Fulani 9

August 01, 2023
*9 Har suka isa be ce mata komai ba ita ba ce masa ba. Haka yake a duk lokacin da suka hadu sai ya rasa abunda zai ce mata, na daya dai yana...

Fulani 8

August 01, 2023
  *8* Da wani irin zazzabi Falmata ta farka, fuskarta ta kumbura gaba daya jikinta sai ciwo yake idonta ma ya kumbura sosai sakamakon kukan ...

Fulani 5

July 31, 2023
  *5* HAJIYA KARAMA (Zainab) POV.  Ta bude motar ta fito tana karewa gidan kallon kamar wani bakonta, ko da yake kusan gidan bakonta ne domi...

Fulani 4

July 31, 2023
*4* SIRLEEM POV. “Hajiya ina jin kamar ba zan iya jira har Nana ta kare Karatu na aureta ba....!”

Fulani 3

July 31, 2023
 *-3* FALMATA POV.  Bayan gama sallah isha'i Baba ya shigo gidan rike da yar ledarsa, da sauri ta karasa ta karba tana masa sannu da zuw...

Fulani 2

July 31, 2023
Free Page -2* Police din da suke gadin Masarautar ne suka bude masu gate, suna dagowa Shattima hannun duk kuwa da kasancewar ba su da

Fulani 1

July 31, 2023
  Jihar Katsina jiha ce daga cikin jihohin Nijeriya guda talatin da shida (36), tana yankin arewa ta yamma na kasar Nijeriya. Ansamar da ita...
Powered by Blogger.