Fulani 2 July 31, 2023 Free Page -2* Police din da suke gadin Masarautar ne suka bude masu gate, suna dagowa Shattima hannun duk kuwa da kasancewar ba su da
Fulani 1 July 31, 2023 Jihar Katsina jiha ce daga cikin jihohin Nijeriya guda talatin da shida (36), tana yankin arewa ta yamma na kasar Nijeriya. Ansamar da ita...
Fulani By Khadija Candy Complete July 31, 2023 Jihar Katsina jiha ce daga cikin jihohin Nijeriya guda talatin da shida (36), tana yankin arewa ta yamma na kasar Nijeriya. Ansamar da ita n...
Namijin Zuma 10 July 31, 2023 Last Free page10 Zaro idanuwa Nabeelah tayi jin furucinsa, Sam tasan bada wasa yakeyi ba tinda harya rantse. "Ka kwana a Nan a kan me? ...
Namijin Zuma 9 July 31, 2023 Free page9 Garin Kano. Kimanin karfe goma na daren yau asabar. Alhaji Rabi'u tsaye yake a kayataccen falonsa, Wanda yaji kayan Alatu ...
Namijin Zuma 8 July 31, 2023 Free page8 Ganin hawayen dake zirya bisa kuncinsa ya matukar dagawa nabeelah hankali, Nan da Nan Jikinta ya hau rawa ta tashi daga inda ...
Namijin Zuma 7 July 31, 2023 SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah) Free page6 Jin muryarta ya haifar masa dajin Wani irin sanyi me sanyaya ruwan jiki, ya sa...