Namijin Zuma 10


Last Free page10

Zaro idanuwa Nabeelah tayi jin furucinsa, Sam tasan bada wasa yakeyi ba tinda harya rantse. "Ka kwana a Nan a kan me? Dallah malam tashi ka tafi gidanka gun matarka

wlhi bazaka kwananmin a Nan ba..."cewar nabeelah datayi mgnr tana kallonsa se gyara kwanciya yakeyi kamar dakinsa. "Dan Allah Dan Annabi Aeezad ka tashi ka tafi gidanka ka rufamin asiri..." Nabeelah ta fadi cikin marairaita kamar zata fashe masa da kuka.  Tashi zaune Aeezad yayi jin tace wai ya rufa mata asiri, ya zaunna ya jingina bayansa da fuskar bed dinta, idanuwansa na kanta,ya Dan hade Rai yace "in rufa miki asiri kamarya mommy?  Sekace nace zan kwana a kanki,,a dakinki fa zan kwana ba a kan mararki ba mommy..." ya fadi idanuwansa kyar a cikin kwayoyin idanuwanta ba kunya ba alkunya ko alama beji nauyin gaya mata abinda ya gaya mata ba. Nan da nan annurin kan Fuskar nabeelah ya dauke, wato danta sake dashi ne shine yanzu mgnr iskancin nasa har ze dinga misaltata dashi. “Ka kwana a kaina Kai a waye? Ai sede ka kwana a kan gadon dana kwanta wlhi ni nafi karfinka…” nabeelah ta fadi a matukar hasale.  Ba karamin bugun zuciyar Aeezad maganar Aunty nabeelah tayi ba, wato tama rainasa kenan wai harshi take gayawa be isa ya kwana kanta ba, Lumshe idanuwansa yayi ya budesu s kanta mgnrta ta dakesa over seda idanuwansa sukayi red sbda bakin ciki , besan Meyasa ba ya daura mgnr tata a cikin zuciyarsa daram. “Very soon zaki mai-maita wallahi mommy, in baki maimaita ba ba sunana Ahamad Sunusi Ahamad ba wallahi!,,,” ya fadi ba tare dayasanma ya fadi ba kawai de ya tsinci bakinsa ne da magana.  Tabe baki Aunty nabeelah tayi ta gallara  masa harara kana tace “sekazo ka shakeni in maimaita ubana…” ta fadi cikin tsiwa. Humming kawai Aeezad yayi  shifa ya kula ba karamin rainasa mommy tayi ba,kodan taga yanace mata mommy ne besaniba. “Kaga ka tashi ka tafi wlhi kar wani yazo ya ganka a dakina… Kai ko badan wani ba be halatta ka kwana a dakina ba Ina baliga kana baligi…”  marairaicewa yayi a wannan Karan yace “mommy ki barni na kwana wlhi bazan boye  miki ba in bana ganinki wani irin damuwa nake shiga mara misaltuba, Kona koma gida bazan iya bacci ba…” Jim Aunty nabeelah tayi tana kallonsa a ranta tana juya kalamansa. Sakkowa kasa yayi kamar wani wawa,ya matsota sosai  ya tsugunno kasan guiwowinsa nabeelah ta zubo masa ido mamaki ya kuma kasheta ganin Aeezad uban yan class da girman da yauki yau shine a kasan guiwowinsa. “dan Allah dan Annabinsa (SAW) mommy karkice in tafi ki barni in kwana nan inta kallonki dan Allah wallahi inna tafi gida ji nakeyi kamar zanyi hauka… pls karkice in tafi inna tafi mutuwa zanyi, in bans ganinki…” kamar zeyi kuka yake maganganun. Aunty nabeelah ta tsuresa da ido duk kalamansa tana ganin tabbacinsu a kan fuskarsa. Ta rasa ma mezata ce masa ta bude baki zatayi magana dai-dai aunty hafsat ta turo kofar dakin tashigo daman tazo gaya mata ne gobe baban noor dawuri ze fita ta dafa masa break da wuri. Kawai idanuwan Aunty hafsat suka sauka a kan Aeezad dake tsugunno kasan guiwowinsa ta dawo ta kalli nabeelah dake tsaye suma zubo mata ido sukayi seda gaban Aunty nabeelah ya yanke ya fadi, tunanin ta ya Aunty hafsat zata dauki  yadda tazo ta tadda Aeezad tsugunne bisa kafafuwansa. Kallon mamaki sosai aunty hafsat  Kebin Aeezad dashi tadesan ya tafi dazu sede in dawowa yayi, duba time tayi taga dare ya tsala sosai. “Yawwah aunty hafsat kwara da kika zo… kinga aunty nabeelah tace wai bazan kwana a dakinnan ba,inata rokonta taki amincewa har tsugunnawa nayi kingani de gashi taki yarda..” Aeezad ya fadi kmr wa-wa duk yabi ya kuma rudewa ya rikice ya kid’ime kamar wa-wa haka yayi maganar.  Cikin kwayoyin idanuwansa kawai aunty hafsat ke kallo nan take taji zuciyarta na bugun uku uku a lokaci daya. “Ya Allah ka dubemu! Kasa kada abinda nake gani a idanuwana cikin idanuwan Aeezad su tabbata A zahiri…” aunty hafsat ta fadi a zuciyarta, ita kadai tasan me take gani a idanuwan Aeezad dagani kuma tasan abun zeyi Kamari. “A nan kuma zaka kwana Aeezad matarka fa?” Shine abinda Aunty hafsat ta fadi a zahiri cikin mamaki. Aeezad ya amshe da “tana nan mana Aunty hafsat… nide kawai a nan nakeso na kwana, wlhi in ban kwanaba, na tafi zuciyata buga wa zatayi in mutu kafin safiya , wani irin bugu ta kemin yanzu haka tamkar zata fito fili dan Allah ku temakamin ku yadda na kwana a nan dan Allah Aunty hafsat Dake da mommyna .. “ ya dinga magiya kamar wani mahaukacin zararre. Hafsat da nabeelah se binsa sukeyi da ido, aunty hafsat na hango tashin hankali da haukan duka duk a kwayoyin idanuwansa. “Be kamata ka kwana a nan ba Aeezad sbda ku ba muharraman juna bane, kome muke ciki yakamata mu dinga tunawa da Addini, kuma kaga ga iyalinka ka batta a gida be dace ka kwana nan ba kwata-kwata… kayi hkri ka tafi seka dawo dasafe dan Allah Abban babana…” cewar aunty hafsat. Nabeelah de tayi shiru kawai Tana Mejin dadin abinda Aunty hafsat ta fadi. Tashi Aeezad yayi daga inda yake tsugunne  ya koma ya zauna gefen bed din ya daura kafa daya kan daya yana kallon Aunty hafsat yace “wallahi a nan zan kwana Aunty , keda nabeela baku da Imani ko kadan, inata rokon ku in kwana a nan kunk’i kunata korata kamar kare, a dakin fa zan kwana Aunty bawai cewa nayi zan kwana ina cin mommy ba, ko kinji nace zanma taba mata jiki ne da kike mgnr muharrami  ni kuma tinda ga mayen gindi se in hauta da tattabawa har inyi haramci.. ni ba dan iska bane wallahi!” Cikin matsifa yayi mgnr danya fuskanci bazasu fahimci magiya ba. Ganin abun na neman fin karfin Aunty hafsat sbda yadda yake matsifa dan haka tace “Aah ba haka nake nufi ba blood,,,,” Aeezad yayi hanzarin amshewa da “haka kike nufi mana Aunty hafsat kawai kicemin dan iska maganar zatafi shigana…” aunty hafsat tayi hanzarin cewa “aah wallahi blood ,, kaga ba hk nake nufi ba kayi hakuri yanzu de ka kwana a nan din kawai bakomai ,.,,” Aeezad ya amshe da “ko bakice ba wlhi a nan zan kwana aunty ,,,kwata-kwata ku bazaku gane a wani hali nake ciki ba ni kadai nasan me nakeji a zuciyata.. “ ya karashe mgnr cikin marairaicewar da dolena aji tausansa. Tausan dan uwanta ya ratsa Aunty hafsat. Nabeelah ko ta tsaya tayi kasake ta kula aunty hafsat ma tsoron Aeezad takeyi. “Aiko sede in kwana wani Dakin kai ka kwana nan …” cewar Aunty nabeelah. “Wallahi mommy ko  ina kikaje sena biki tinda ni  ke nakeso nagani, in ban ganki ba hauka ke neman samuna, wlhi in kikaje ko wajen compound ne Nima zan biki can inde can zaki kwana…”  baki sake hafsat ke kallon Aeezad ta fara tunanin abun bana lafiya bane da gaske haukar yake neman yi. “Aunty nabeelah ki kwana nan din,, amma sede wani ya kwanta kasa wani ya kwanta kan bed…” cewar hafsat. Aeezad yayi hanzarin sakkowa daga kan gadon da bargo a hannunsa yace “Bakomai ni kasanma zan kwana…” ya fadi yana shimfida bargo a kasa ya ajiye pillow ya kwanta. Tausansa ya ratsa kaf zuciyoyin Aunty nabeelah da zuciyar Aunty hafsat, basu ba duk wata halitta dake kallonsa dole ta tausa masa. Ajiyar zuciya Aunty hafsat ta sauke ta kalli Aunty nabeelah tace “Aunty a dafawa baban noor break de wuri sbda tin safe ze fita daman abinda nazo na gaya miki kenan…” aunty nabeelah tace “toh Allah kaimu goben…” “ Amin..” aunty hafsat tace. “Da sassafe zata tashi ta hau hada wani break gaskiya a Dena whlr da ita wlhi ta kusa ta Dena whlr nan …” Cewar Aeezad. Aunty hafsat ta bishi da ido yadda yayi mgnr cikin isa da kasaita, ba tare da Aunty hafsat tace komi ba domin lamarin ya fara bata tsoro ta riga ta gano Aeezad na San Aunty nabeelah. “Seda safenku…Aeezad seda safe…” Cewar Aunty hafsat.  A tare shida nabeelah daketa kallonsa suka amsa da Allah kaimu, Aunty hafsat ta juya ta fice a dakin, zuciya da ruhi fal tunani tunani. Nabeelah ta karaso inda Aeezad yake kwance kasa tausansa ya ratsata over tace “Ka koma kan bed din ni se in kwanta a kasa….”Cikin  sanyi tayi mgnr. “Aah karki damu mommy nanma yayimin bakomai madam mommy masu jikin dayafi karfina…” Sam ma Aunty nabeelah ta mance tayi mgnr ashe shi mgnr na ransa har yanzu. “Maganar nan de tayi hurting dinka kenan?”Daga mata Kai yayi alamar ehh. “Danna fadi gaskiya.. ai gaskiya na fadi, ni babban goro ce dole se manyan maza yan 50yrs 60yrs gogaggu a iya cin gaban mace …” Cewar nabeelah. “Hmmmmmm mommy kenan ,, naji dadih da kika gayamin gaskiyar,,,,,babban  duri ceke dole se babban Azzakari….”yayi mgnr idanuwansa na kanta,.  Kaudar da mgnr tayi sbda bataso mgnr tayi tsawo. “Ka koma kan bed ko in fita in bar maka dakin in kwana falo kawai …” tashi yayi zaune yayi yana kallonta yace “bazanso ki kwana kasa ba ni in kwana kan bed kawai ki barni ni na kwana kasan wlhi ji nakeyi kmr ina kwance a kan gadonma , kasan nan mugun laushi yakemin inajin dadinsa yafimin bed din dakina dadih.. wlhi mommy kasannan daza a barni in dawwama a nan yafimin kaf Gidajena na duniya dadih ni in har zan ganki se inji komi na duniya a lokacin yakemin dadih in kuma bazan ganki ba se inji komi na duniyarnan ya isheni bana bacci kwata-kwata wlhi mommy .. inaga Aljanune suka shigeni dan Allah kisa Amin saukar Alqur’ani gobe…” ya karashe mgnr kwallah na zirararowa daga cikin idanuwansa.  Tausansa ya kuma ninkuwa  a zuciyar Aunty nabeelah ta rasa meke samunsa a kwanakinnan kalamansa nama zuciyarta tsauri, wasu lokutan takan kasa gane ma’anar maganganun nasa. "Ka dena irin wadannan kalaman Dan Allah basu hallata ba a tsakanina dakai..." Cewar nabeelah data fadi hakan ta rasa ma yazatace masa ne. "Meyasa zan dena fadi mommy ? Wallahi duk kalaman da nake fadi hakan nakeji a zuciyata, na gaya miki Aljanu sun shafeni suna sani tunani tunaninki in ban ganki ba ji nakeyi fa mommy ciwo na neman kamani, kinga Wallahi mommy yau da ban kwana gidannan ba mutuwa zanyi wlhi har lahira, in ko ban mutu ba zan haukace in bi ti-ti....." "Ka dena irin kalamannan suna bugun zuciyata, kana sani jin Wani Abu a raina me wuyar fassaruwa wlhi ,,," nabeelah ta fadi cikin damuwar da ita kanta batasan kota menene ba.  Shiru Aeezad yayi Yana me binta da idanuwa, tsigar jikinsa se tashi takeyi, duk duniya be tabajin abinda yakeji a kanta ba a kan kowacce mace. "Ka koma kan bed kar kamin musu yaron kirki bayawa ummahnsa musu..."cewar nabeelah, ba tare da musuN ba ya tashi ya koma kan bed din, ya kwanta, ya zubo mata dara-daran idanuwansa "mommy inaso in gaya miki wata magana again dan Allah karkimin fada kuma karkiyi fushi, ni kawai kinsan ban iya rike Abu a raina ba banda dauriya musammanma a kanki,,,"  nabeelah dake tsaye tace " nasani...inajinka gayamin menene,," "wallahi inajin sha'awarki!''   Aeezad ya fadi direct. Tamkar daga sama Aunty nabeelah taji mgnr zuwa cikin dodon kunnuwanta, tayi shiru ta kasa magana kawai se tayi mutuwar tsaye, tashiga tunanin wai yau wanda akawa kaciya gabanta tayi jinyarsa ne da kanta yakejin sha'awarta, kawai ta daskare ta kasa cewa komi Wani yanayi me wuyar misaltuwa ya lullubeta,ta kasa cewa komi. "Am sorry inajin hakan ne sosai wlhi nakasa daurewa shiyasa na fada miki, a fari banajin shaawarki Amma yanzu wlhi shaawarki nakeji sosai, irin surar jikinki da lantsan-lantsan din nonuwanki irinsu nakeso, ga duwaiwukanki Suma ina sansu, ga bakinki Dan karamin yana bani sha'awah wallahi har emerging nakeyi ga Azzakarina a cikin bakinki kina zukemin saman kaciyat...." Kafin ya karasa nabeelah ta dakatar dashi ta hanyar daka tsawa"Dallah malam rufemin baki, iskanci naka da zinace zinacen naka yazo kaina, wlhi ko wanene Kai jikina yafi karfinka, nafi karfin iskancinka, ashe shiyasa kakeso ka kwana a Nan domin in nayi bacci ka lallabo ka lalatamin budurcina,wlhi ahir dinka insha allahu budurcina yafi karfinka wlhi!'' nabeelah ta fadi a hasale be taba bata mata rai irin na yau ba,shima be taba ganin bacin Rai irin na kan fuskarta ba yah. "Am sorry pls mommy wlhi bani da niyar zubar miki da mutumci kawai na gaya miki ne sbda abun na damuna Dan Allah Kiyi hkri wlhi bazan karaba nayi alqawari bazan kara fadin makusancin kalamannan ba, wlhi nadena Kiyi hkri mamana rayuwarta!" Ya dinga bata hkri a rikice.  Karshen maganar tasa yasa nabeelah kallonsa. "Rayuwata!'' ta maimaita kalmar a zuciyarta. "Tashi ka bar dakinnan kaje dayan dakin Koni in fita in bar maka dakin..."cewar nabeelah data fadi mgnr cikin basa umarni. "Dan Allah a'ah mommy pls wlhi So nakeyi  na kwana ina ganinki bazan sake ba, Dan Allah Kiyi hkri wayyo Allah na zuciyarta! Dan Allah mommy  kii rufamin Asiri, zuciyata zata mutu in kika fita Dan A'ah Kiyi hkri pls..."  Ya fadi kamar ze haukace ya dafe saitin zuciyarsa dake masa barazanar fashewa. Yanayinsa da nabeelah tagani duk yabi ya rude ya kara fita a hayyacinsa yasa zuciyarta karyewa, tace  "Ka dinga sassautawa ranka Dan Allah my son ..Naji zan kwanta a Nan din..." wata iriyar Ajiyar zuciya ya sauke yace "Nagode Allah yasa ki gama da duniya lafiya ngde sosai mommy..." Aeezad  ya fadi kmr Wani Wawa. "Amin ya Allah my lovely soon..." Cewar nabeelah da take ganin Aeezad a sabuwar halitta, kaf halinsa ya chanza itafa gani takeyi kamar ma ba Aeezad dinta ba. 

Nufar wutar dakin tayi zata kashe Aeezad yayi hanzarin dakatar da ita ta hanyar  cewa "Dan Allah mommy karki kashe light din in kika kashe ba yadda za ayi inta ganinki pls kimin Alfarmar Nan Dan Allah,so nakeyi na kwana ina kallonki." Ya fadi a marairaice duk yabi ya wani narke. Ba musu Aunty nabeelah ta fasa kashe light din,  Ba tare datace komi ba ta nufa Waldrop ta dakko bedsheet ta iso ta kwanta kan  bargon daya shimfida  tayi Adduarh bacci ta lullube jikinta da bedsheet din data dakko cikin Waldrop din.  Duk abinda takeyi idanuwan Aeezad na kanta dayake facing dinsa takeyi. "Kayi Adduarh kayi bacci Jarumina nabeelah..." Cewar aunty nabeelah data kallesa shima itan yake kallo. "Kallonki yafimin baccih dadih wlhi mommy,ke niimah ce a gareni, rashinki ze iya barazana ga rayuwata..." Cewar Aeezad. "Kalamanka na bani tsoro a kwanakinnan AEEEZAD..." cewar nabeeelah. "Hmmmm...Ni kaina tsoron  yanayin da nake ciki nake mommy...duk sharrin iska ne gaskiya..." Aunty nabeelah ta fara tunanin  gaskiya sharrin iskan ne kmr yadda yace din. "gobe insha Allahu zan gawaya hawwa'u ta gayawa malamansu na isilamiyya a tara malamai a maka sauka..." (Hawwa'u aminiyar Nabeelah ce kuma age mate dinta, tin tana zuwa islamiyya kafin tayi sauka, da nabeelah tayi sauka ne tadena zuwa makarantar ita Kuma hawwa'u bata dena zuwa ba dukda zuwa yanzu tanada aure da yara biyu..zuwa yanzuma hawwa'u malama  ce a makarantar isilamiyya.)  "Yawwah ehh amin saukar nagode  mommy , zansa miki kudi a account dinki a bada kudin sadaka duk sati a dingamin na tsawon 3month..."  "Okay badamuwa ...but kaima kadinga kadinga Adduarh Dan Allah Nima zan dinga maka..." "Insha Allahu nagode..." Cewar AEEEZAD. Suna hira sama sama har bacci ya  kwashe Aunty nabeelah,. Aeezad ya zubo mata ido Yana mejin dadih da sanyi a zuciyarsa, a duniyar Nan be tabajin abinda yakeji ba kmr yadda yakeji a kanta in yana kallonta, jinsa yakeyi kmr rakumi ita kuma akala. Haka ya kwana Yana kallonta har asubahi ,suka tashi sukayi sallarh asubahi yau ko sallar dare basu samu yiba,. Tare suka shiga kitching yanata tayata suka shiryawa baban noor abincin safe,. Har seda ta gama kaf ayyukanta kowa ya watse a gidan kana Aeezad ya shiga yayi wanka a bathroom din Nabeelah, ya maida kayan baccinsa, ya koma bed dinta ya kwanta kmr wasa bacci ya kwashesa, baccin daya jima beyi irinsa ba. itama Aunty nabeelah  kwanciya tayi tayi baccin bayan taga bacci ya kwashesa. A ranar be bar gidan ba se dare da kyar ya koma gidansa, shi dasan samunsa ne ya kwana nan. Abu kmr wasa Aeezad ya kamu da Azababbiyar kaunar nabeelah karfe bakwai a gidan  take masa, kafin ya tafi kuwa se 12;am. shaku wa ta shiga tsakanibsa da ita shakuwa me tsanani, ga soyayyarta a ransa kuma ga sha'awarta a kan Azzakarinsa, yanaso ya koma garin  Kano saboda Ayyukan dayake dasu  masu yawa gashi ogansa nata kiransa a kan ya koma bakin Ayyukansa, sbda in baya Nan abubuwa dayawa tabarbarewa yakeyi. Ya jima kwarai a garin Katsina kimanin watanninsu uku a garin katsinar, tini na'eema ta bazama Egypt dinta gun sarowa uwarta kaya ganin Aeezad din beda niyar barin garin. Yau sosai ogansa ya matsa masa da kira dole ya shirya barin garin, duk wanda yasanshi kallo Daya ze masa ya tabbatar baya hayyacinsa tabbas Wani gagarumin abun na damunsa. Karfe tara na safe ya shirya barin garin zuwa garin kano, first gidan Aunty hafsat yace a nufa dashi. Direct gidan dreva da motocin sojojinsa suka  nufa dashi,. A kitching Aeezad ya tadda Aunty nabeelah ba kowa a gidan se ita da masu Aiki kawai keta ziryar gyaran gidan, aunty hafsa da mijinta  suna office yaranta na scul. Jingina bayansa yayi da bngon kitchen ya zubo mata Ido itama nabeelah Ido ta zubo masa sanye yake da kananun kaya duk yafi ya rame, se saukar ake masa Amma sam yanayin da yake sema karuwa kawai yake masa, zuwa yanzu AEEEZAD ya riga ya tabbatar San Aunty nabeelah yakeyi Amma sam be shaida mata ba,shide kawai yasan yana santa san dabe tabawa wata halitta irinsa ba,shi da kansa yasan zuciyarsa ta taro masa matsifa tinda ya fara santa.. "ina kwana mommy..." Ya gaidata cikin girmamawa nabeelah ta amsa tana kallonsa cikin kulawa yayinda tausansa ke cike da ruhinta.Amsawa nabeelah tayi cikin kula daso da kaunah Na uwa da d'a. "Zan tafi mommy nazo ne kimin Adduah..." Cewar AEEEZAD. Nabeelah ta bishi da Ido be taba zuwa mata sallama ba inze tafi se yau. "Allah ya tsareminkai a duk inda kake Jarumi...ubangiji ya kulamin da Kai Allah ya shiga tsakaninka da makiyanka,, Allah ya tsare..." Nabeelah tadinga masa Addu'ur'i. Sosai  Aeezad yaji dadin Addu'arhta garesa ya amsa da Amin. "Muje ki rakani bakin car..." Nabeelah tace "okay muje in rakaka Jarumi d'an gatan Nabeelah..." Murmushi yayi Wanda yafi yake ciwo, barin garinnan dazeyi a wannan Karan ji yakeyi  tamkar ze rabu da ransa ne sbda ita ne kawai yakejin hakan,. a tare suka fito harabar gidan tana zuwa gaban motarsa, yayinda sojojinsa kaf suka kame suna gaida nabeelah babu wanda besan muhimmancin nabeelah a gurin Aeezad , kowa na respect dinta tamkar wadda ta haifesa.  Da kanta ta bude masa murfin motar yashiga ya zubo mata Ido yayin da murfin motar ke bude ya tokaresa da kafarsa.   Nabeelah tayi masa Addu'ur'i sosai ta juya zata tafi kawai se taji ya riko hannunta ta juyo ta zubo masa sexy luf-luf eyes dinta dara-dara tamkar kwai a kan Trey, hawaye tagani kwance cikin idanuwansa, batayi aune ba taga kuncinsa ya jike sharkar da siraran hawaye.  "Meye na kukan yanzu Dan Allah, so kakeyi kaa dagamin hankali in shiga damuwa..." nabeelah ta fadi tana mejin kmr itama tayi kukan, abinda takeji a kansa ya bam-bamta da farko, zamansu yasa sun kuma Shakuwa da juna tabbas tasan zatayi kewarsa Ainun. "Mommy wallahi ina sanki! Wallahi tallahi tinda nazo duniya ban taba San wata halitta kamar keba...duk chanjin rayuwata sanadin ki ne.. Wlhi ina sanki, sanki zeyi ajalina, kuma ze kasheni,wlhi mommy ina sanki ,wlhi ina sanki wallahi ina sanki, ina cike da matsifar sha'awarki,...Ki temakamin wlhi  ni  aureki nakeso nayi momm......"" 


Hmmmmm yazata kaya ne? Yatake ne? Shin meze faru?  Ina hajiya rafi'ah da na'eema,, ina Alhaji rabi'u? Shin ze cimma manufarsa? Ban fara komi a  Nan ba, buriba kawai muje Paid group ,,wannan book din masu Aure nakeso su siya sbda akwai shaanin dana ma'aurata ne  kawai  Banda yammata.   Wannan littafinn nera dubu daya yake kacal. 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank 08101626484. 
Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa 😄🤤 kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado🤤 kayan dadih se mata masu daraja💃🏼*

No comments

Powered by Blogger.