Gurbin Ido 17 July 11, 2023 *17* "Ni ai tuni na samarwa ja'afar matar aure"anni ta fada kanta tsaye,ba tare data jira komai ba ta dora
Gurbin Ido 15 July 11, 2023 15 *Dawowa cikin labari* Tafiyar awanni biyu suka qara suka shigo garin gombe,a lokacin anata sallar la'asar,wasu masallatan ma s...
Gurbin Ido 14 July 11, 2023 14 Sanda aka gama musabaqar suna tsaye a jikin motar dr marwan(abbi) suna jiransa yayi kiransu,ya hadasu da mahaifin shaheeda da ...
Gurbin Ido 13 July 11, 2023 *13* Tunda gari ya waye take zaune tangaram tana duban qofa zuwa window,tana lissafa wucewar mintuna da awanni da yatsun hannunta,w...
Gurbin Ido 11 July 11, 2023 11* "Yau da gobe bata bar komai ba,hakanan zara bata qyale dami ba,dukka kayan abincin da shatu ke dasu wanda alhj ke jibge mata suka...
Gurbin Ido 10 July 11, 2023 *10* "Assalamu alaikum" ta furta kamar yadda yake a al'adarta duk sanda zata amsa waya,daga daya sashen muryarsa t...
Gurbin Ido 8 July 11, 2023 08 Fitar jauro daga gidan sai dukkan bala'i da masifar suka dawo kan maimunatun,inna nayi gajee nayi "Tunda ya daure miki...