Showing posts with label Nihaad Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Nihaad Hausa Novel. Show all posts

nihaad 32

August 01, 2023
  Nihad ta fito daga wanka bayan ta gama shafe shafenta ta zauna tana tunanin abinda xata sa yau ta kwanta don dama kayan baccin biyu ne kaw...

nihaad 31

August 01, 2023
Husnah ce tayi zaman dirshan a kitchen din dake malale da ruwa, gaba daya ta jike jagab daga saman cikinta har xuwa ƙafafuwanta, ta wawwara ...

nihaad 30

August 01, 2023
  *Masu forwarding min novels daga nayi posting to other groups su sani hakkina bazai ta6a barinsu ba don good 4 hours nake using wajen gani...

nihaad 29

August 01, 2023
  Ganin Nihal taki tanka ta sai kuka take, Nihad ta mike da sauri ta koma cikin gidan zata kira Khalil, a bakin kofa ta kusa buge sa ya tura...

nihaad 28

August 01, 2023
  A hankali Nihad ta bude idonta ta dalilin sanyin da take ji, at first sai da tayi imagining cewar ai fa kauyen nan take, a firgice ta tash...

nihaad 27

August 01, 2023
  Yau ma kamar jiya hasken rana ne ya sa Nihad ta farka, da kyar ta mike xaune tana jin duk jikinta na mata ciwo barin kanta da yayi mata na...

nihaad 26

August 01, 2023
  Kunna wutan dakin Khalil yayi ya koma gefen gadon ya zauna fuskarsa daure yace "Ohk, dauki torchlight din ki fita" Har sannan ga...

nihaad 25

July 30, 2023
  Khalil na ganin number dake saman screen dinsa ya kalleta da sauri, bai san lkcn da ya saketa ba ya shiga call logs dinsa hurriedly to che...

nihaad 24

July 30, 2023
  Farooq ya daga kai ya kallesa har sannan kuma wayar na hannunsa yana jujjuyawa, karasowa parlon Khalil yayi ya ajiye ruwa da glass din han...

nihaad 23

July 30, 2023
  Husnah ta kalli su Naf jin abinda Umma tace, Naf tace "Aa Umma bamu zo da kaya ba, mu ma kawai yanzu xa mu wuce, idan ya so ko gobe n...

nihaad 22

July 30, 2023
  Husnah suka kalli junansu da sauri ganin Khalil ya juya motar xai bar layin, Amina ta dawo fuska a daure tace "Wai wani zai je ya yan...

nihaad 21

July 30, 2023
  A hankali Nihad ta bude idonta tana bin inda take kwance da kallo, a daki take saman gado, ta mike xaune da kyar tana jin ko ina na jikint...

nihaad 20

July 30, 2023
  Hadeta Khalil yayi da bango fuskarsa a daure yana kallonta cikin kakkausar murya yace "Zan maki gargadi na karshe, kar ki sake ta6a m...

nihaad 19

July 30, 2023
  At first tsayawa yayi kamar bazai bi ta ba amma ganin ta kulle kofar kitchen din yayi saurin bin bayanta, Tsaye ya ganta ta dau table knif...

nihaad 18

July 29, 2023
  đź’–đź’– *NIHAAD* đź’– By _Khaleesat Haiydar_✍🏻 End of free pages...

nihaad 17

July 29, 2023
  đź’– *NIHAAD*đź’–đź’– By _Khaleesat Haiydar_✍🏻 Har daki Umma ta tadda Nihad tace "Toh Abbanki ya amince sai ki fara hada kayanki" Cik...

nihaad 16

July 29, 2023
  đź’–đź’– *NIHAAD* đź’–đź’– By _Khaleesat Haiydar_✍🏻 Aminu ya kalli Khalil yace "Ni wallahi ca nake saurayin nata ne ya dawo da daddaren nan ...
Powered by Blogger.