Yar Aikin Karuwai Book 2 page 36-40

 


l🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼 

            MATAFIYA



BOOK2


   

              36-40



Official


By

AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA

ZAINAB USMAN



       MASU AUDIO WANNAN BOOK NA SIYAR DA SHI, BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL AUDIO BA






*👭GARKUWAR MATA👭*

*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce  mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin  gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu  za ki yi godiya,  sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki.  Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka   kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in  abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin  Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*

*GA*

*Kadan daga  cikin  abubuwan da muke sayarwa*

Rage tumbi💯

Nono💯

Sanyi💯

Karin kiba💯

girmar hips💯

Ni'ima💯

Sabulai💯 

Humra💯

Turarukan wuta💯

Matsi💯

Miski💯

Dilka💯

Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa  guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki

GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari

DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI

*08089965176*

*07084653262*






Page naku ne fans yan

MISSDMK'S NOVELS AND MORE






       Ahsan har yayi nisa ya juyo da baya Kamar yayi mantuwa ya dawo gida Kawai ji yayi jikinsa na bashi da matsala komawa yayi ko parking bai dai daita ba ya Shiga duba dakuna gaba Daya babu cele babu alamarta, sai da ya duba ko Ina hankalinsa ya tashi matuka ya fito da sauri har jallabiyarsa tana tadiye shi ya kusa faduwa.

 motarsa farar da ya dawo da ita ya shiga ya bar gidan yabi hanya kamar yasan Cele Makkah ta nufa yasan nan ne dandazon baki musamman bakake,gudu yake shararawa Kamar zai tashi sama,Lokacin Driver Wanda ya dakko Cele ya tsaya karbar Sako har Ahsan ya wuce motar su bai san su bane .


    Yana ta karewa ko wacce mota kallo motar da ya wuce wacce Cele ke ciki sai yaga Kamar itace ta mirror,Slow yayi ya danna reverse tare da dawowa baya yazo saitin motar yaga Cele tana share hawaye a cikin mota, parking yayi kawai bata sani ba sai ji tayi an bude motar tana juyowa taga Ahsan,mamaki ya kamata Hannu yasa Kawai ya jawota da kayanta,driver ya dawo Yana tambaya lafiya cikin harshen larabci,Ahsan yace matata ce fada mukayi zata gudu,Driver yace yayi kyau tafi da ita ku sasanta.

    Cele ta fara tirje tirje sai an saketa ita gida zata koma,hannunta ta fisge ta karfi ta tafi da gudu zata tsallaka titi mota ta riga ta shararo da gudu Kawai ta banke Cele ta zube kasa bata ko motsi,Ahsan yayo kanta da gudu cikin tashin hankali.


  Kafin kace me Yan Sanda sun cika wajen da wasu tsirarin mutane,driver din kuma tuni yayi nisa ma ya bar wajen,Ahsan ya tabbata wannan driver din yana sani tunda ko titin cele bata hau ba ya shararo da uban gudu ya gangaro gefen kwalta ya make Cele,Kuma a lokacin yaga motar tayi parking gaban ta su Cele da nisa shine ya taho da uban gudu.


   Bangaren driver din Maheerah yayiwa waya Yana dariya yace ai ya kadeta sun ma huta wahalar kasheta da makami ya banke ta da mota ko shurawa bata yi,Maheerah dake Office dinta murna ta kamata tace Alhmdllh 

   Jini ta kasan Cele yana malala,bakinta jini hanci jini,nan take Ahsan ya sureta yana kuka Ambulance tazo sai asibiti suna cikin Ambulance ana bata agajin gaggawa

  Suna karasawa asibiti gado aka basu likitoci Suka dukufa akan Cele wacce bata San inda take ba,Ahsan ya rasa inda zai sa Kansa hawaye ke sintiri a kumatunsa,sun dauki lokaci me tsawo kafin likita ya fito ya Kira Ahsan,Office yaje gabansa na faduwa,Likitan ya kalle shi sosai sannan yace da larabci ina baka hakuri  yaron cikinta ya zube,wani farin ciki Ahsan yaji sabo da shi dai wannan zaluncin da aka yiwa Cele ya dame shi ya hanashi sukuni a rayuwarsa,likita yace sai dai ta samu rudewar kwakwalwa,shi rudewar kwakwalwa ba Yana nufin loosing memory bane Kawai ta rude na zuwa wani takaitaccen lokaci Wanda zata rasa a inda take,zata rasa me take yi a Ina take duk ta rude ta shiga faganniya,zata dinga Watarana dai dai watarana Kuma zata Yi abu irin na mahaukata,Ahsan yace to rauni fa? Yace bata ji Rauni ba sai dan kujewa da tayi da zarar ta dan murmure za a sallame ku,Ahsan yaji ba dadi sosai rudewar kwakwalwa ai masifa ce.


    Auta Kuwa Omaira ta rakashi gidan su Sagir har dakin Sagir na samari ,ita Omaira duk duniya Sagir take so a rayuwarta shi kuma iyayensa sun ce a'a yaro ne bai Isa aure ba kwata kwata nawa yake baida aikin yi ma,shima Yana son Omaira amma Iyaye basa so sabo da sunce gidan su Omaira basu da tarbiyya masifaffu ne a fili kuma Suka ce dansu karatu yake yaro ne suka hanashi kulata,Sagir yayi aboki ya tarbi Nawaf Hannu biyu biyu.

  Washe gari da safe 10am kanwar Sagir Zara ta kawo musu breakfast tea,kwai soyayye da Kuma faten wake,Nawaf tunda yayi Sallar Asuba ya koma bacci abinsa,sai da Sagir ya tashe shi sannan ya shiga toilet yayi wanka da brush ya fito ya shirya cikin Jallabiya arsh wacce ya siyo sabuwa dama kala uku ya siyo shima da boxers.

   Suna cikin karyawa suna hira sai ga kanwar Sagir ta dawo Zarah nutsatsiya wankan tarwada,Auta a ransa yace idan sun hanani Sahar sai nazo nan a bani Zarah.

    Suna karyawa sai ga Rahma itama da kayan karinta daga gidansu ta kawowa Auta.


    Ni Kuwa Ina zaune abina Ina Jin su Omaira da Umma suna ta zuba hira Ni ban Saba da su ba suma basu saba da ni ba tunda nazo zancen Cele Kawai suke Yi da sauran yan uwa ni ba a shaku dani ba Nima ban shaku da su ba,idan Umma taga nayi shuru ne sai tace lafiya dai ko? Murmushi nakeyi nace lafiya,suna labarin Yan Uwa ban San kowa ba ni Kam na matsu Auta ma ya shigo muyi hira yafi min,Umma ce tayi magana tace ki tashi kiyi wanka a rakaki gidajen yan uwa nace to,Allah sarki Uwa me dadi abinda nake so take dafa min da kanta, Omaira aka sa ta zuba min ruwa naje nayi wanka na shirya.


    A kofar gida na tsinci Nawaf shi da Abba suna hira,Nawaf Yana ta tsarinsa yana tsara Abba yace, Abba I got yah, I got yah, Wai  baza ace you ba sai Yah shi ga bature, yana magana da salo but ka fahimta Abba in this life kowa yaci gaba an waye da ne ake ganin Mata Basu da daraja lokacin Jahiliyya amma yanzu Ilimi ya wadata malamai suna ta wa'azi akan darajar mata shi yasa ake so kullum mutum ya kasance Yana saurar wa'azi,Abba yace duk Ina ji na sani Kawai ni ne bana so,kana adawa da fadar Allah kenan,shi yasa akace mace idan da Aurenta to karta bari ta samu ciki ta zubar maybe wani hamshakin me kudin ko na gari ne a cikin ta watsar ta bar lalatattu Wanda zasu sa ma zuciyarka ta buga,Abba yace to itace ai kullum mace mace Dan nan baza ta sirka min da Namiji ko Daya ba sai da na Kara auren Mata biyu amma ko haihuwar basuyi ba bare na samu namiji, Auta yace you see.. you see hakki ne yake binka itama ba itace ta bawa kanta ba Allah ne waye ya Isa ya ja da Allah,shi fa Allah ba mate din kowa bane da za a dinga yiwa mutum baiwa Yana rainawa wannan shishigi ne da Butulci ake wa Allah,Allah waye ya Isa yayi abu ya zauna yana cece kuce me yasa da ya baka ji da gani ya baka iska kyauta kana shaka baka ce laifi bane,sannan ya saukar da ruwan samu muyi shuka mu samu abincin ci shi wannan duk dai dai ne ya baka haihuwar Namiji shima dai dai ne amma mace ita ba Allah ne yayita ba,ka godewa Allah ma da ya baka yaran idan ka mutu ka samu me maka addua.


   To Addua ma tana yankewa bawa idan ka mutu mutane da yawa zasu dinga tuna halinka na kirki suna maka Addua da Yan Uwa da yaranka,bayan nan kowa ya manta da kai a hankali sai yaranka ko Wanda kuke uwa daya uba daya a Zamanin nan ba kowa zaiyi Sallah ya tuna da Kai ya maka Addua ba sai yaranka daka bari Ashe baza ka godewa Allah ba?


    Ni ka ganni magana ta Allah kullum tunanina yanzu ya za ayi nayi aure da matata da yarana, mu maza shine a ranmu Mata Kuwa kullum iyayensu da danginsu suna ransu,me yasa kake fito na fito da Allah ba a fito na fito da Allah wlh baza kayi karko ba tuni zaiyi fata fata daku gwara tun wuri ka tuba kayiwa yaranka Addua na gari ake nema ba wani sai mace sai namiji,in Banda karfin hali ma Abba karka kace na maka rashin kunya gaskiya ce Kai fa Kawai manniyi ka zuba Allah ne yayi sauran aikinsa har ya tantance Da a ciki ka samu mata ba abin a gode Masa bane wa zai iya wannan aikin sai Allah iyakaci fa kawai kaji Dadi ka fitar da kazanta Allah yayi halitta Kai in ba Allah ba sauro wannan wa ya Isa ya halitta bare Dan Adam me daraja Kuma mace haba Abba ai mace duniya ce, mace ta haifeka ta raineka ka girma,kazo ka auri mace kaji Dadi da ita ta baka farin ciki sannan aka zo aka sake baka Yara Mata ka musu tarbiyya ka aurar da su bi Allah a saka a Aljanna,ga Jin Kan iyaye su taimakeka su tallafa maka su share maka hawaye,gaskiya ka daina yiwa Allah tawaye ba a ja da Allah magana ta gaskiya fa.


    Abba yace gaskiya ka fada yaro kana da hankali Kuma ban taba ganin yaro me tunani irinka ba amma ni zuciyata tafi son namiji,Auta yace shike nan Kai da Allah ba ruwana,Abba yace Kai yaro dalilin da yasa fa kaga na tsaya Ina saurarka sai dan Kai Namiji ne Ina son Yara maza shi yasa nake saurararka me ka sani ma a duniyar yaushe aka haifeka?

  Abba yana ganin wasu yara maza Yan dagwai dagwai na makwafta ya kafe su da Ido Yana sha'awa Yana wani washe baki,yace Yara manyan gobe kaga mazaje yace kuzo,Suka karaso ya basu hamsim Hamsim kyauta sabo da Kawai maza ne,har awara da alawa zaka ga Yana siyawa Yara maza,Yan mata Kuwa idan ya gansu tsakaninsu harara ce da bakar magana.


magana nayi nace Auta jiranka fa nake Yi kazo mu tafi ko baza kaje gidan su Aunty din ba,yace gani nan ya taho Muka rankaya tare,Rahma da Raheema,Omaira tana gida tana aiki,Auta na mikawa jakata nace ungo kayi duty din yayanka,karba yayi yace ya zamuyi an mallake mu duk kin Mana barbade mun cinye a abinci,an rubuce mu tsaf an shanye,dariya nayi nace Auta wai a kannen nawa baka zabi wata bane ciki? yace ai kunyi sake an riga ku Sahar nake so ni,na rigada na fada Mata Kuma ni bana yaudara,idan Kuma ba a bani ita ba na sake ganin kanwar Sagir Zarah sai na dawo,shike nan Yaya Nawwar Yana aurenki nima sai na sake dawowa gidanku dama Cele tana nan ita Zan so,shi Auta baya kula Yara dai dai shi sai ya samu katuwa yace ita yake so,nace Cele din ai Kuwa da Watarana kaci duka,yace haba sai dai idan ba so amma ko kallon banza ta Isa ta min taji aiki, Wanda ta Raina zata yiwa,Kinga da munyi anko da Yaya Nawwar tunda baku da banbanci da ita irinku daya sak har ba a gane ku shike nan an daina min gani gani nima.


    Auta ne ya kalli Raheemah yace ke Yar tsugula kiwa Allah ki daina sa fitted gown din nan wallahi bata yiwa sirara kyau Kara kankace mace takeyi mace ta fito kamar sanda Sam sirara basa kyau a ciki amma mutanenmu sunki ganewa da Kinga wata ta saka tayi kyau kema sai kice Zaki saka ayi ta yayin Abu mutum bazai duba abinda zai Masa kyau ba Kawai daga ganin wata tayi kyau sai kace kaima sai ka Zama irinta,Nace wlh kuwa Auta wata ma fara zata gani Allah yayita haka sai tace sai ta koma wannan farar dole,gasar masifa musamman kwaikwayon Yan fina finai, da jaruma tayi Abu sai a fara yi kowa ,fitted gown dinma yawanci duwawun ciko ake sawa ayi cikon karya wacce bata yi ba sai a ganta Kamar muciya da zani mu dinga yin abinda Muka San zai Mana kyau dai dai da jikinmu,Raheema tace to ni Ina so ba wanda zai hanani ai Umma tasan na sa katon mayafi,Auta yace mayafin da kina Fitowa Kika dangale abinki,dariya Raheema tayi ta gyara tana cewa amma ka cika Dan sa Ido yanzu kaga Sanda na dage ashe, Nawaf yace Ina kallonki Mana ke sai anga kin hadu dole,Gidan Aunty Bilkisu Muka fara zuwa,Mijinta Kamar zai goyani ka rantse nice kanwar tasa ko su Bilkisu basuyi murnar da yayi ba har mamaki ya bani ya siyo Mana lemo da ruwa


    Anjima kadan ya kawo kifi da nama yace ayi musu girki,tare Muka Fara aikin girkin,Auta harda yanka mana Salat ana ta hira da shi,yaran Aunty Bilki sai kallona suke suna dariya sun zaci Cele ce sabo da tana kawo musu awara tana zuwa ma ta dauke su,Babban ma harda zuwa ya zauna a cinyata Yana dariya,Nace ka sanni ne?ya zaci fa Cele ce cewar Aunty Bilki,Rahma nayiwa magana nace ke tashi ki musu wanka ku gyara gidan nan tunda Naga yanzu ma suka karya,Gidan Aunty Bilki me Dan kyau ne karami dukka dakunan uku tiles ne da kitchen da toilet tsakar gidane Kawai siminti.

   Rahma tayi musu wanka Auta ya shafa musu Mai sai kace mace,karamin ma yace kawo pampers a like Masa Duwawu Kar ya ishe mu da fitsari Bilkisu tayi dariya tace sai kace Gum ta dakko sabuwa ta bashi ya sa masa da kayan ma shike nan Yara Suka likewa Auta sunga Namiji dan uwansu gani suke Kamar babansu ne.


    Nazifa ce ta Kira Bilkisu a waya tace wato shine aka min danwaken zagaye Ina nan Ina jiransu shine Suka sauka a gidanku kice da Rabia wlh tun wuri su taho nan,Aunty Bilki tace to mayya zasu zo ne jaraba uwar naci ta kashe wayarta,Minti kadan sai ga Nazira ma ta shigo gidan dake ita gidanta Basu da Nisa da Bilki tace salamu Alaykum Wai Ina bakuwar ne sabo da Allah ance za a zo tun safe nake jira,dariya Suka bani wannan naci haka ashe dai suna so na na furta a raina Ina Jin dadi,Nazira sai kace irin munyi shekaru tare sai ta dage labile ta leko palon ta kalleni Muka hada Ido tace shegiyar kaya kice nan Kika baje katon tumbi Ina can Kun barni a lalace shi yasa na kwaso Yan matan kafafuna nace bari nazo na gani ashe kunzo, har mijina na tura gidan Umma yace ance Kun taho ashe nan kuka yo,Ina dariya nace ai ta nan Muka fara,to Dan ubanki baza ki gaishe ni ba nafa girmeku ke da Cele, nace Ina kwana tace lafiya lau nan mu muna da tarbiyya ba a kudu kike ba ki nutsu gashi nan hausarki duk ta lalace kina wani badan badan,dariya nayi ni bana ji ma hausata ta Fara canjawa, tace Ina su Star shegun kaya kunyi waya? Nace ai da safe dukkansu sun kirani Allah sarki kice Muna gaisuwa,juyawa tayi tace sai Kun shugo to nace to Aunty ta fice.


    Sai da Muka ci Muka koshi sannan Muka je gidan Iyayen mijin Bilkisu Muka gaishe su ta nuna ni a wajensu suna ta Mata murna,muka tafi gidan Nazifa itama,Muna yin Sallama Muka sameta tana ta turaren wuta mijinta Yana Shan tea, Yana Mana Sannu da zuwa Muka shiga,Nazifa tace Auta kaga da Yar nan tawa ta girma baka ita zanyi ka aureta kalleta kyakyawa da ita,Auta ya ganta tana Wasa Fara kwal da ita taci ado gashinta yasha style na kitso,Auta yace ai yanzu Kam sai dai ki min Addua Allah ya sa na haifi kamarta da tayi tsada sai Wanda ya Isa shi zai auri 'yata yasa hannu ya dauketa Yana cewa wlh Kamar na gudu da ita,Mijin Nazifa ana yabon yarsa har wani dadi yake ji, Bayan mun gaisa Mijinta ya fita Nazifa tace miracle ko ai nan gaba har gidan Dagaci zamuyi gayya har Umma muje amma sai mun lallaba Abba idan ya yarda sai mu sa lokaci mu je Dagaci yasan kema kina da gata kowa a cire Masa shakku cewar ke ba Yar shege ba ce,Ina dan mijin naki kyakyawa me kama da Auta,Nace Yana can tun jiya ma bamuyi waya ba Naga kiransa da safe lokacin Ina bacci,Kuma Baki kirashi back ba? Nace ae ai zai sake Kira ne, Nazifa tace baki da hankali dalla kirashi ai Wanda ya damu da Kai to ka damu da shi,dariya ta bamu Kamar itace ta hada mu harda masifa,Kiran Nawwar nayi ya daga yace an samu Yan Uwa an Mata da miji nace ni na Isa,zamu hadu ne ai taraki nake yi, ya furta,Nazifa tace bani shi mu gaisa ta kwace Wayar tare da furta Hello Kanina Auntynka ce Nazifa Nawwar yayi dariya yace ahhh Allah ya tsare Mana Aunty Ina kwana,ta amsa Suka gaisa tace a dinga hakuri da kanwar nan tamu bata ji,Nawwar yace Inshaallah Aunty ai bata ji tace zamu saitata ne Naga Kamar taci Kai, Nawwar dariya shi dai yake yi yace na gode Aunty Allah ya Kara girma,ta Mika min wayar Muka danyi hira ya kashe .


    Sai yamma Muka wuce gidan Nazira, Muna zuwa harda rungumeni itama gidanta yaji gyara Dan karami me kyau,Mijinta yafi na kowa surutu da shi Muka Sha hira sai dare Muka fito tace gobe sai Dangin Umma da Abba haka zamuje a nuna ki nace Allah ya kaimu.

   Washe gari Kuwa sune Suka rakani Dangin Abba Dake garin muka gaisa duk da su basu damu ba basa son Mata amma dai munje sun ganni,a kwana na Uku kuma Muka je wajen abokan arziki na Umma duk Yan uwanta suna Taraba state su sai nan gaba zamu sa lokaci muje dukkanmu da gidan Dagaci sai Kuma Dangin Abba dake Nasawara duk zamuje da su Nawwar sabo da danginsa shima suga asalina na huta da Jin kunya,Yau Auta cewa yayi Rahma,Raheema,Omaira su shirya zai Kai su yawon shakatawa,Afif da Yamma yazo da mota Suka cakare Suka tafi,ai Kuwa ba su ba mu na gida ma mun samu tsarabar kayan dadi.


   Nawwar ma Yana komawa ya sanarwa da Baffa,Mami da Papa sai Iyamami tana ji tace karya ne Kawai dan ace Ina da iyaye ne ba shegiya bace, yaushe za a jefar da yaro tun Yana jariri kuma ace an ga iyayensa ai karyane.


   Umma dai ana ta tayata murna ranar da nayi kwana na hudu sai ga Santana,Star, Wise,Seraline,Mandula,Yar Zabil ma da mijinta Suka Zo min a ranar suka samu su Bilkisu duk sun zo Muna hira sai gasu.

   Star ce ta shigo ta Sha shadda nace Yan banzan sun dira,Wise ta shigo itama taci wani material me tsada,Sera ansha leshi,Mandula Kuwa Arabian gown ta Sha,Yar Zabil ta Sha material,Suna shugowa Nazira me kaunar su Star tace Ina tauraruwa take,Na nuna mata Star ta ruko hannunta ke shu'uma ta wajena shugo,dariya ta Kama mu,Umma tace ita Nazira ai bata San tayi abu kadan ta hakura ba,Star ta kalleni tana dariya tace Aunty ce wannan? Nace ae ta tsaya a gaban Nazira ta Mata yanda sojoji keyi tace I salute you ta Sara mata harda kamewa a gabanta,Wise tace Ina Auta na? nace yanzu ya fita ta kirashi a waya tace Auta na zo fa,yace to zanzo ai na ganki Ina kofar gida kuka wuce.

  Santana da mijin Yar Zabil suka ce da Auta tsohuwar budurwar ce ne? Yace itace ta nace min, ni Allah da yayoni bana son harka da matar aure ba kyau,shi a dole saurayi..


   Bilkisu tace wace Seraline ta Amana? Sera tace yes ma gani harda daga hanu,gida duk ya rude taron Mata,Umma suka tsuguna Suka gaisar tana ta musu godiya Jin Muna ta hira tace bari taje ta yo barka makwafta ta dawo ta fice ta bamu waje,Uwa Kawai shewa take ji,Nazira ce ta fito da maganin Mata Wai ashe tana siyarwa, tace Mata masu aji ga kayan aiki fa harka sai da  gyara,a gyara ko Ina a kwalkwale a kwatalle hanyar Oga,Madula tace ban mu kashe ta wajena za aje dake irinku nake nema, Yar zabil tace ni har na hango ma Kalar nawa,Wise tace to mu masu juna biyu sai mun haihu ai ko? Nazira tace ae gaskiya kina haihuwa kiyi magana yarinya na hadaki sai ya manta Hanya kofar gida,Aunty Bilki tace Allah ya shirye ku girma ya Fadi ke Kam kullum bakya girma,Duk suna da aure harkar nan duk mun santa kema fa kina sadadowa a baki kyauta jarin Nawa duk ba ke kike karya min jari ba ke da Nazifa,to tona Mana asiri ki huta,su Omaira suna tsakar gida su yara ne muka kore su, Star tace dan Allah ku bani Wanda Malam zaita kiri'a iri iri,muka yi dariya, Nazira ta zaci mu irinsu ne masu kunya sai taji ta tono abinda yafi karfinta Iskanci Kawai su Wise suke tsulawa,Bilkisu tace karfa Umma ta dawo bamu sani ba,Seraline tace Kakar su Miracle tana jinku,Ba itace ta jefar da Miracle ba? Star ta tambaya,akace itace tace to ku rabu da ita tayi ta ji irin Iyamami ce,Wise tace wlh basa saduda sai sunji wuya.

    Uwa tana jinsu ta leko tace Wanda ya zageni Allah ya Isa,Nazifa tace ta ciki kema, shegu Yan Iska watsatu cewar Uwa,Star da shigigi harda yiwa Uwa kukan Saniya mooo mooow Wai itace Saniya,Bilkisu ta bude baki Yara da shishigi sai kace gidansu,Uwa tace kinwa uwarki itace Saniya,Bilkisu tace ku kyaleta yanzu sai ta hadamu da Abba yazo ya kore mu,Muka rabu da ita tana ta masifa Muna surutunmu Muna labarin duniya kowa yaki saurarta tace kun share uwarku shegu haihuwar tsiya,ba Wanda ya kulata har ta gama ta koma daki ta fashe da kuka Jin muryar Abba ya shigo,ya karasa ciki Yana tambayarta lafiya? Su Bilkisu ne Suka zazzagi iyayena Suka ce min jaka,Abba ya fito a fusace yace duk ku fito ku bar min gida,Nace a bangaren Umma muke ai mu ba a naka ba,Uwarku ce ta gina min gidan shima ya dinga sababi ba inda Muka je sai kyale mu yayi har Umma ta dawo,Da kanmu mukayi girki,Auta Yana tare da Mijin Yar Zabil da Santana sai Yamma likis su Star suka ce zasu tafi dukkansu kowacce dubu ashirin ta bawa Umma kyauta Suka tafi.


   Washe gari Nawwar,Baffa,Mami,Papa,Iyamami sabo da shishigi tace sai tazo taga karya,aka zo da ita Kuwa tana cin magani tana gadara tana cika tana batsewa,Mami Suka shugo aka gaisa,Mami tace ba shakka tabbas Rabiah jininku ce ba tantama ga Kama nan,ana ta hira ta barke Iyamami Harare Harare Kawai takeyi ta ta tashi ta fito sai ga Uwa ma ta fito daga dakinta, Suka hadu Dattijan banza,Iyamami tace an likawa jikana gayyar tsiya karuwa ga talauci,Ashe Iyayen nata ma matsiyata ne tazo gida ta kankane shegen gidan nasu Kamar na tsohon tuzuru Wanda ya Dade ba mata,Sai Uwa taji haushi kuma shi yasa akace duk tsiya naka naka ne,tace mene da zuriar tamu bamu fiku asali ba ma,sabo da Kuna da kudi karki manta akwai me kudi akwai me arziki fa,Yara ma kyawawa Kamar yayan larabawa ke in Banda kaddara ma waye zaice wannan Auta da Nawwar jikokinki ne kalleki fa baki Kamar zunubi,Iyamami tace ke Iya gyara zancenki ruwan zafin wankan jego ne ya dishe Mana hasken ki taka a Sannu Zan sa a batar min da ke talakawan banza matsiyata.


  Uwa takaicin haihuwar Mata ya sake kamata a ranta tace kalli ta haifi maza duk gasu nan sun Zama attajirai mu Kuwa shegiya Uwar Yaya Mata ta cika Mana gida da Mata gasu nan ba me tashin wani,a fili uwa tace Banga laifinki ba Dan kin Mana gori mu matar da Dana ya aura itace ta haifo Mana Yara duk Mata shi yasa Babu me tashin wani dukkansu talakawa suke aure da ta haifo mana maza ai da ba haka ba,Iyamami tace ji Jahila dan Allah ji Hahila to Yaya matan mene da su,Kece babbar Jahila da zaman aure kin Hana yaranki da jikokinki kin takura sai wacce kike so za a aura ai munji labarin komai ke sai dai ayi auren zumunci da ba a auratayya a bare da duniya za a samu dangi daban daban ne sai kace Zamanin Annabi Adamu kice ke dole sai a danginki za ayi aure dole,uwar banza me hada yaranta fada da Raba Kan Yaya,Iyamami a ranta tace wato Rabi zuwa tayi tayi gulmata wallahi sai taci ubanta zata dawo ne,a fili Kuma tace ai gwara ni ba jayayya nake da halittar Allah ba ke dai kice Allah ya baku na gari ke ba macen bace ke yanzu in kina da hankali ma kyace Kar a haifi mace kina macen tsohuwar alagwan gwan,Uwa tafi Iyamami bala'i Wai zasuyi kokawa suna tsofaffi Nawwar ne ya leko yaga zasuyi kokawa yace a ransa ya furta yawwa ku kashe kanku a huta yayi mukus a kusa da kujerar bakin kofa yake Yana ta kallon su Uwa suna kokawa sai dariya yake a ransa, Iyamami tace Kika yakusheni ina Yar Madara kin dauka jikina irin naki ne duk koko,kin tabo bala'i kin taba uwar Masu kudi kin shiga uku sai kinyi gidan yari,Abba ne ya shigo ya iske suna kokawa Uwa ta makure Iyamami a bango yazo ya rabasu da kyar yace sai kace Yara ko Yara ai baza suyi haka ba Mene ne haka sabo da Allah Kuna iyayenmu,Abba anga masu kudi maza shine yazo da wuri harda shugowa a gaisa da shi suna Masa murna yaki amsawa,Mami tace Ashe Kuma Rabia ta bayyana yace uhum uhum yayi duf,tace to Allah ya tsare gaba ai mungodewa Allah,Abba yace yo Kuma dai ya tashi ya fice.


    Nawwar yana murna zamu tafi Baffa yace a barta ta Kara ko sati ne taga yan uwa sosai su Saba da juna ai an dade ba a hadu ba,,nan take Nawwar ya bata rai zaiyi magana Mami ta Harare shi yayi Shuru Auta Yana ta Masa dariya idan Suka hada Ido sai ya yiwa Nawwar gwalo a boye,bakin ciki ya ishi Nawwar, Ina kallonsa ya harareni Wai sai dai nace mu tafi lallai,Ni Kuwa Ina Jin Dadi na Saba da Yan Uwa yanzu ba kamar farko ba,aka rufe taro da addua suka tashi zasu tafi Nawwar ya ki tashi,Auta yace ka taso Mana mu tafi,na fito na rakasu sai haushina yake ji ni dai bance komai ba haka Suka tafi ko sallama bai min ba.


   Kwana wajen biyar na shiga bai kirani ba idan ma na kirashi a dakile yake dagawa sai da yaji ana gobe Zan dawo sannan ya kirani,na daga Muka gaisa yace karfe Nawa Zaki taho nace da Yamma dai yace wacce irin Yamma Kuma to wallahi ni da safe nace ki taho 11am ta Miki a gida na fada miki ya kashe wayar,Murmushi Umma tayi tana ji tace nasan takurawa yaron nan akayi ya sake barinki sai ki shirya tun dare gobe ki tafi da wuri Allah yasa ma a jirgi Zaki koma.

   Da safe da wuri sai ga Auta yazo garin Kamar Wanda ya kwana a nan bayan da shi aka tafi gida Wai Yaya Nawwar ne yace yazo ya taho Dani sai kace wata yarinya,nace a rasa me zuwa daukana sai Auta,Su Aunty duk sun min Alkhairi Suka rakani har Motar Afif ya kaimu Airport Muka tafi.


     Muna Sauka Nawwar Yana jiranmu,sai zumudi da rawar kafa yake Kamar sabon ango,Auta Yana kallo ya bawa Auta key yace tuka motar bazan iya driving ba,Auta ya karbi key ya tuka 

,Nawwar baya ya dawo gefena muka bar Auta ya koma driver,Ina cewa Auta Yana kallo fa ka bari muje gida,Ashe Auta yaji yace a'a ni ba ruwana ba ku nake kallo ba,da kyar dai ya iya control Muka shiga gida muka wuce ciki ko Auta bamu kula ba,Auta ya rike baki yace ni naga bunsuru da idona a cikin mutane, yaja mota yayi gaba sai gida,Ni Kuwa nace ka Bari nayi wanka yace a'a ni fes kike minti Nawa kuka zo nan ni ban yarda ba,har tsoro Nawwar ya Fara bani.


     Mairo yarta Madina ta kwantar a dan gadonta na Yara tana baccinta sannan tayi Shirin bacci,Ango ya shigo babu ko madara bare nama babu Sallar Nafeela ko wanka bai sake Yi ba tunda yayi gab da magriba Yana kamshinsa dake larabawa akwai tsafta da sa turare,Mairo aka washewa ango baki ita ga Yar soyayya shima bakin ya washe yana Mata larabci su Mairo ba laifi suna Jin larabci sabo da harka da takari da Kuma larabawa,yace barka da zuwa Amaryata ya fara shinshina Mairo yana gurnani,Mairo tace sai kace bijimin Sa irin wannan gurnani haka da Hausa ta fada ba komai yake ji ba tsintar hausar yake, yace me Kika ce? tace cewa nayi Kai me kyau ne ka hadu,ya saki Murmushi ya damko Mairo da karfi Kamar zai jijjige mata kafadu,tace wash Allon kafadata zaka balla ni,baya ji ma shi,ya birkito mairo Yana zare kayan jikinsa jikinsa Yana uban rawa Kar Kar hankalinsa ya gushe,ya zaro Antena ya mikawa Mairo ta kalle shi yaja tsuka ya rike kanta tare da dannata a jikin Antena yace ta rike tayi yanda taga dama,Mairo ta hada gumi tana gurgurar Antena,sai ihu yake da Nishi ya Kama gashinta da karfi Kamar zai tsige shi,Mairo tace kayi a hankali da larabci,shima yace kudi na biya ga sadaki harda sarkar gold,Mairo tayi mukus Yana sarrafata itama haka take masa,ya rabata da kayan jikinta kaf ya jawota ya Kama na shanunta ya durfafesu Kamar tsohon maye gashi komai ba a hankali ba,Mairo ta fashe da kuka sosai tace da zafi ya daina,sai masifa ya sa yatsa ma a bakinta ya danne mata harshe,ta Fara dalalar da yawu kamar kaza tana gargarar mutuwa, Mairo zaginsa ta koma yi tana fisge fisge amma ko gezau sai ma Hannu da yasa ya rike wuyan Mairo Kamar me Shirin kisan kai,tashi yayi ya juya Mairo ya dinga Marin mazaune Kuma shi bazai Yi kadan ba da karfi inda sai wajen ya dade,Yar Mairo Madina tana ta uban kuka ta tashi a bacci amma ba ruwansa, sai da Mairo taji ciwo kafin ya kawo,Allah sarki uwa Yana gamawa ta tafi wajen yarta sai ya bata rai wai sai dai ta bar yarta tazo su kwanta,Mairo sai da ta lallaba yarta tayi bacci sannan tace wanka zata yi,yace sai da safe,tace ba kyau kwana da Najasa ya fisgota ta dawo bed din ya kwakwume Mairo ya sake cire Mata rigar baccin data maida suna facing juna ya sake maida bakinsa Kan Boobs dinta Wai a haka zaiyi bacci,Mairo ta fashe da kuka,ko a jikinsa Kamar wani dabba,Mairo tana shesheka tace Nigeria Zan gudu wallahi ko a kafa sai na gudu,Mairo tsakaninta da Allah take tace ko ba jirgi a kafa zata dawo gida,bata sake saduda ba sai cikin dare da ya sake tashi ya sake tishi Mairo ba kukan da bata yi ba,washe gari Bayan ya karya ma haka ya sake turmushe Mairo,sai da ya huta sannan yayi wanka ya fice,a gidan ya kulle Mairo ta baya yanda ba yanda za ayi ta iya guduwa,Mairo ba kukan da bata yi ba tana cewa Allah Dan darajar dakinka Ka'abah ka kawo min agaji.


     Girkinta Mairo tayi da kyar sabo da akwai kayan dafawa,shi kuwa da Yamma da take away ya shigo yace tazo su ci ta zauna abinda zata iya ci ta ci,Mairo a tsorace take da shi tsam ta tashi ta nufi kitchen bayanta ya biyo gashi da Yar kibarsa gashi dogo Namiji ne sosai, Mairo tana juyowa ta ganshi a bayanta Yana kallonta ta juya zata arce da gudu ya damketa,kuka da ihu ta saki tana tsalle a jikinsa tana ihu da neman agaji,yakunshinsa tayi ya shanye tana mintsininsa ya gasa Mata mari Yana zuba masifa cikin larabci kudi ya biya ai kwadayi yasa ta aure shi, ya dauketa cak sai bedroom,Mairo tana kuka ta kwace tana ta bashi wahala ya zuciya Kawai ya samo Igiya a gidan wata baka dama gashi gadonsu yawanci na karfe ne ya daure hannayenta waje daya, ya ajiyeta a kasa ya jawo kafa Daya ya daure da jikin bed dayar ya jata daya barin ya tale Mairo ya Mata aiki na hauka,har karfinta ya Kare ta daina kukan da ihun,Duk taji ciwo,shi bai San ya hakura ba baya gajiya a haka ma tausayin Mairo yaji ya katse Jin dadinsa da wuri ya kawo.


      Cele bata farfado ba sai da tayi kwana uku a asibitin,kullum Ahsan ke kwana a wajenta Yana jira ta farfado hankalinsa a tashe yau da yamma Yana zaune a gefenta sanye take da rigar asibitin blue,kallonta yake ya zuba Mata Ido Yana Jin tausayinta Yana karewa fuskarta kallo har da kwalla yasa hannunsa cikin nata ya kamo hannunta ya Mata kiss a hannunya, farkawa tayi a hankali ta bude idonta kallon Ahsan tayi tasan shine amma a rude take ta rikirkice gaba daya kamar me cutar makuwa,tashi tayi a hankali tana kallonsa bata San me zatai ba a firgice take sai zare Ido take tana kalle kalle,riketa yayi ya zaunar da ita,ta sake mikewa zumbur zata bar dakin ya riketa yace Ina Zaki je? Da yar hausar da ya koya ta furta gidanmu,a hankali ya zaunar da ita ta dan huta sannan yaga ta mike ta dage riga ta tsuguna a wajen har ta tsula fitsari,ya rike hannunta ya kaita toilet,gashi jinin da take dan karasa zubarwa bai gama ba,nurse ya Kira wata ta shiga wajenta masu gyara wajen kuma Suka gyara ko Ina, Nurse din koya Mata tayi yanda zata kula da kanta anci sa'a ta dan iya,amma komai ba Kan gado ta keyi,wankan ma tayi dai ne, ko brush din bata Yi ba ta fito ba kaya,Ahsan ya furta Subhannallah ya fita ya Kira nurse din ta maidata ta shiryata tsaf har pad ta saka mata suka fito Ahsan yaga bakinta duk toothpaste din ta shanye rabi,Maidata yayi da Kansa ya Mata brush sosai yana zuba Mata ruwan idan yace ta kuskure sai ta shanye tana dariya,hakura yayi ya wanke Mata haka Suka fito,aka kawo Mata abinci da Kansa ya dinga bata a baki tana ci, Kuma tasan shine har sunansa tana Kira Kawai rudewa ce kwakwalwarta tayi ta dinga Yi Abu na mahaukata amma tasan ta sanshi komai ta sani.


    Saman bed ya kaita tare da zaunar da ita,gashinsa ta taba tana cakudawa tana Wasa da shi tana dariya,sunansa ta Kira Ahsan ta leka fuskarsa a hankali ya dago Kansa ya kalleta da idanuwansa masu haske da kyau,Yana sakar Mata murmushi me tafiya da hankalin duk wata mace,Cele ya kirata ta kalleshi tace Maheerah Kawai sai kuka ita ta zaci tana da cikin har yanzu,Ahsan ya lallashe ta yace ya zube babu yana nuna Mata da hannu bata yarda ba,da haukar kuma ta motsa sai ta Fara kuka tana son cikinta sai an biyata cikinta, Ahsan dariya yayi kawai sabo da idan tayi gaba sai ta dawo baya tabbacin a hargitse take,Likitan ne ya shigo yace zai sallame su ya samu ya dauki me aiki wacce zata kula da Cele zuwa dare aka sallame su,ya rike hannunta yace ta taso su tafi taki yarda,ya buga ya buga ta makale kafada tace nan ne gidanmu,da kyar da kyar nan ta yarda ta bishi Suka tafi gida,wanka yayi ya kira wani mutum da yasan Yana harka da takari yace ya samo Masa me aiki bahaushiya Yar nigeria,yace za a samo masa,kwanciya yayi a saman kujera Cele ta fito daga dakinta tayi wanka ta canja Kaya Kamar ta sani amma ta lalata fuskarta da powder,jambaki ko Ina a fuskarta har hakoranta tazo Kuma ta kwanta saman jikinsa tayi kane kane Kamar ta hau katifa,hannaye yasa ya rungumeta a jikinsa Suka kwanta a haka gaba daya bacci yayi gaba da su,sai tsakar dare ya farka ya tashi a hankali da ita a jikinsa lokacin ta farka itama ya kaita dakinta amma taki Zama ta biyoshi ya rasa inda zaiyi da ita ga jikinta ba bra sai dakumarsa take yi,a gadonsa ya kwanta ta kwanta a gefensa Kamar mayya,a haka Suka kwana tare,washe gari da safe ya tasheta ya kaita toilet sai yaga yau tayi brushi dinta sosai,zata tube kayanta tace ya fita tana nuna Masa kofa,Murmushi ya saki ya fito ta kulle harda sa key.


   Sai da ta Gama komai ta fito daure da towel,ta tako gabansa ta zauna a jikinsa tana zumburo baki tace Wai ta kasa goge kanta,a gefen bed din ya zaunar da ita ya goge Mata gashinta tas,ya dakko Mata Riga cikin kayan Maheerah sabo da an bar nata a mota,lotion ya bata sannan ya shiga wanka abinsa,ya dade kafin ya fito, Yana Fitowa shiryawa yayi ya makara a Sallah ya tada Sallah da sauri ta bishi sallah amma sai ta Shiga gabansa ta tsaya kyaleta yayi Suka Yi Sallah a haka Suka idar tana kwaikwayonsa tana zaune, sai Maheerah ta fado mata kuka ta saki tana shesheka,Ahsan Jin tana kuka yasan kamar ta dawo hankalinta ita tunanita ma cikin nan Yana nan tunda Sanda mota ta maketa bata hayyacinta,Hajiya Hauwa tace a Nemo mata,sai yanzu ma ya tuna da Hajiya Hauwa ya kirata Kuwa ya fada Mata Cele tayi hatsari cikinta ma ya zube,Hajiya Hauwa sai Murna take ya bata labari da larabci tace gata nan zuwa.

   Minti baifi Rabin awa ba tazo tace Cele,Cele ta fashe da kuka tace ni dai cikin nan ya dameni bana Jin dadin jikina,Hajiya Hauwa tace Allah sarki ai ya zube Sanda mota ta bigeki,yanda Ahsan ya bata labari,Cele ta washe baki tace Maheerah shegiya gantalallen Sperm dinki ya tarwatse Allah ya kiyaye na hada jini dake na haifo Dan jininki Watarana ya kashe ni har lahira Yar iska me hakora kamar munjagara a hargitse,ta juyo ta kalli Ahsan tace ki fada Masa yaje ya saki Maheerah Matukar Yana so na kulashi sai ya saketa, ashe rudewar kwakwalwar bata saki Cele ba tana nan a rudenta,Hajiya Hauwa ta fadawa Ahsan,tsokanar Cele yayi yace ai matata ce Ina sonta ta ya Zan saketa,Rufeshi tayi da duka tana kuka tace sai na bar gidan nan wlh Makkah Zan koma na nemi kudina,ya zaci Wasa take shi Kuma tsokanarta yayi,Hajiya Hauwa dai ta Dan dade kafin daga bisani ta tafi gida.

   Cikin dare Ahsan Yana bacci Cele ta sake fecewa tace wallahi tunda bazai saki Maheerah ba na rantse da Allah tafiya zanyi Makkah naje na nemi kudina wannan ya Gama Zama lusari tayi tafiyarta ta Shiga taxi sai Makkah a daren nan dake su komai dare ba wahalar mota.

  Sai washe gari da safe ta sauka a garin Makkah ba Wanda ta sani gaga a rude babu lafiyar kwakwalwa,Kawai cewa tayi Shari mansir inda taji ance bakake nan suke zama ta biya driver kudi ta fara dan zaga layikan unguwar.





Masu sharhi Ina godiya

Ina sane daki Inshaallah 

Duk masu Sharhi Zan Basu page.







AsmaBaffa

08061929616

No comments

Powered by Blogger.