X World 7

 


***MAMANTEDDY***B

#Duniyar Shahara # X World...** 


Zaune Adnaaan ya tadda Neesa wayar ta manne bisa kunnen ta tana Kuka wanda koda ya shigo bata dakata da kukan ba haka kuma bata cire Wayar daga Kunnen ta ba .

Mommy Shi da bakin shi ya faɗa mun , Ya ɗauko Yarinya mai kama da yan tallah ya shigo da ita ,nayi masa magana ya mare Ni . Mari...! Hajiya Turai tayi maganan tana muskutawa da jikin ta tare da cire hannun ta Ɗaya dake bisa Tum-Tum tana tashi daga kishingiden da take . Juyawa Aneesa tayi tana kallon inda Adnaaan yake tsaye ko da yaji tana magana da mahaifiyar ta bai nuna hakan ya dame shi ba ,dama tasan taurin kan sa . Sam baya laƙwasuwa . Sabon takaici ne ya kamata Wannan yasa ta datse Kirar tana miƙewa daga tsaye . Neesah da Waye kike magana.? Ranta ne taji ya tugunxuma yayi sama , wannan halin nasa yana daya daga cikin halin da tafi tsana a tare dashi ,shine Rainin hankali . Mommy ba kaji na kira sunan ta ba ne kana tsaye.? Bai bata amsa ba kuma idanun sa na ƙafe a idanun ta ya furta " mene tace Miki.? . Juyawa Aneesa tayi tana takawa kaman mai shirin barin falon sai kuma ta Juyo tana kallon sa tare da cewa " Ta sanarmun da cewa Ni ce kadai matar ka bayan Ni babu wata , ka kasa Sauke mun Haƙƙi Kullum ina kuka ina Rokon ka Ashe Kai kana da inda Kake Sauke sha'awar ka ,Ni ka barni da Wahala Kum...... Shiiiii  yayi saurin katse ta ta hanyar Ɗaura yatsar sa Ɗaya a saman laɓɓan sa . "Aneesa na fahimci inda damuwar ki take , Ita Mommy bata ce Miki ga darajar mijin ki ba , zaman na kike yi ko zaman ki nake yi.? Ina da Hurumin Auren tun daga mace Ɗaya har Hudu . Don haka Wallahi indai na cika Nine Adnaan Sai na Auri Yar tallahn da kika ce . Sai na gani idan mutuwa zakiyi . Sannan second ke baki taɓa tunanin baki da lafiya ba sai kawai Jarabar kika sani . Na ɗaya baki da taste dukan ki , ina yin sex dake ne ba don komai ba kawai don na sauke Miki hakkin ki ,ba wai don ina jin dadin Abin ba . 


Magana ta uku ta karshe Neesa Kin manta ba Auren Soyayya mukayi dake ba , Na Aure ki ne badon ina son ki ba sai don Ammie da tace nayi hakan . Kuma bata ce mun daga ke babu ƙari bane ki san da Wannan . Dukan ku babu zaɓi na a cikin zuciya ta . Amma tun da har kika ce hakan bana Sauke Miki Haƙƙin ki ina kwarar ki to daga yau a duk lokacin da nake bukatar ki dole sai kin biya mun bukatata zaki gani zan fara daga Yau . Ni ne zan saki abu Kice ba zakiyi ba , sannan kuma bakiyin ba . Babu duka amma da idanun ki sai kinyi kuka Neesaaa.!


Juyawa yayi ransa a bace idanun sa sunyi Jah na ɓacin rai yana fitowa Izuwa Falon Gidan . Tsayawa yayi yana bin Glass din Corridor din da Zahra ta Ratsatatsaka . Gyefe guda ya kalla idanun sa suka sauka akan center table din shi ma da ta rotsa . Lumshe ido yayi yana furta " Ohhhh ALLAH . Cikin Sauri da sassarfa ya isa farfajiyar gidan tare da Ƙirar Securities din . Ina yarinyar da na shigo da ita gidan nan .? Tana ina...? Yayi maganan cikin Ɗaga Murya sama . Sorry sir . Ɗazu mintuna Goma ta fito tace mu bude mata zata fita shine.... katse Securitin yayi ta hanyar daga masa Hannu kamin yace" Shine kuka bude mata ta fita kenan . Shiru duka suka yi babu wanda yace kanxil don sun lura yau Allurar soja ta motsa . Waye a cikin ku ya bude mata Gate ɗin .? Yallaɓai Nine . Wani dan dattijo yayi maganan shi mai tsaron Gidan ne da kula da shiga da fita . Ka tafi na sallame ka . Bana buƙatar na fito na kuma ganin ka . 


Idanun Dattijon ne ya fito jikin shi na rawa kar³ Yallaɓai Amin rangwami . Banza yayi dashi yana juyawa tare da nufar moton sa .  Ƙirar Numbern Shureim yayi Wanda bugu Ɗaya biyu ya Ɗaga . Shureim ka tabbatar Wannan yarinyar kun kula mun da ita , don Dayan ta gudu . Whattt.? Tayaya hakan ta faru .? Huhhhmm Sauke Numfashi Adnaaan yayi kamin yace " Idan nazo zan faɗa maka so ku kula mun da ita Wannan yarinyar a bata abinci da komai da take buƙata . Okay Shureim yace yana sauke Wayar daga Kunnen sa tare da kallon Inda zainabu take . Miƙewa yayi yana kallon Sojoji biyu dake Gyefen sa . Ku taho mun da ita zuwa mota na yanzu . Idanun zainabu ne suka fito kuka na shirin Kwace mata . Don Allah kayi haƙuri ina Zahara ƙawata take .? Zainabu na maganan tana kuka ,a haka tana ji tana gani Sukayi mata dole ta shiga moton Shureim na barin barikin da ita .

**

Tun da Zahra ta fita bata Ji zuciyar ta ta dawo mata dai dai ba sai da taga napep din da take kai ya kusa dawo da ita layin su . Hamdala take yi a zuciya tana Lumshe idanun ta tare da tuno da yanayin Tsarin Gidan Adnaaan . Tuno da Ganyen da ta gani anyi kaman ɗakin Wutawa amma shi kam shi wani flowers ta ga an Decoration din shi mai launin tambarin Soja. Mtswww Dan Tsaki ta ja kamin tace " Aikin banza Abun haushi . Ko ba'a faɗa maka ba Wannan mutumin Irin mahaukatan Sojojin nan ne wanda suka kashe ka sun kashe banza Wofi. iyayen ka ne da kuka basu ba . Dafe kan ta tayi wanda taji ya sara mata da Ƙarfi , Nan kuma take ta tuno da Zainabu .... Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Me keke Ƙawata na tuna da ita . Don Allah ka koma dani barikin..... Ke babu inda zan koma dake sai kin biyani kudi na dana dauko ki tun daga kawo . Shiru Zahra tayi don tasan bata da ko sisi a halin yanzu . Shikenan me keke muje Gida mu ƙarika sai a baka .

**

Fitowar Aneesa zuwa Falon nata yayi matuƙar bata mamaki da Tsoro a hade . Tsayawa tayi tana kallon yanda gilasan suka tarwatse tana tunanin gizo ne ko gaskiya . Shigowar Adnaaan yasa ta kallon shi kamin tayi masa magana taga har ya ƙarako inda take tsaye . Hannun sa yakai yana riƙo nata tare da furta Yan yatsun ta , Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa kamin tace " Muhammad ." Hannun sa yakai yana Rungumo ta duka jikin sa tare da shaƙar ƙamshin jikin ta,ta ko'ina.  Jin Al'amarin take yi tamkar a mafarki . Musamman yanda yake yawo da hannun sa yana shafa Jikin ta  cikin Salo wanda ya fara rikitata . Tuno da kalaman sa yasa ta ɗan janye jikin ta daga nashi tare da cewa " mene kake nufi , ba zan Amince dakai ba har sai ka janye Kudurin ka. 


Kallon kasa kasa yayi mata kamin ya kalli ƙwayar idanun ta yan dan ciza laɓɓan sa . Aneesa ke yarinya ce . Shekaru na 30 na wuce kace mun yarinya we're age mate . Don haka respecting juna ya kamata muyi . Wani irin miskilin murmushi yayi mata kamin yace " Bana Zo lallaɓan ki bane , ko ina so na yi romance din ki No. Dole zan sadu dake a yanzu , kuma baki isa ki hana Ni ba . Sai lokacin dana gadama . Kuma abun da naso shi dole ki so......!


#X World..**

No comments

Powered by Blogger.