Namijin Zuma 3


Free page 3

Ido ya kureta dashi kurr ganin yadda ta fatattake se zuba matsifa takeyi uwa uba gashi tayi bakikirin da rannan kamar an Aiko mata da mutuwa, Sam bayasan bacin ranta , bacin ranta na gigita masa lissafi shiyasa

datace batason tarayyarsa da Esther tini ya rabu da ita, kawai yake manage din kansa Haka, yayi aure saboda yasamu gindin ci, a tunaninsa ze samu abinda yakeso a tattare da na’eema saboda tanada kiba sosai a zatonsa kibarta zesa ta jurewa jarabarsa, seda ya aureta ya fahimci ashe ma kwara Esther siririya, domin tana jure masa a kan na'eema dukda itama Esther din ba wani juresa takeyi ba sosai, shifa  a rayuwarsa inso samunsa ne inya hau mace ya mata ci kmr hudu, to shine ze samu sassauci, shifa daci daya kwara kawai ya hakura Dan ci daya baya masa komi, a lokacinma sha'awarsa ke tashi. ‘’Kiyi hakuri mommy na fasa na miki promise bazanci gindin kowacce mace ba na hakura…’’ dafe kai nabeelah tayi cikin kunya me tsanani ta zuba masa ido, idanuwannan nasa tarr babu kunya a cikinsu daman shi haka yake bashi da kunya ko kadan tin tasowarsa, Sam bayajin kunyar maganar batsa , shi kullum a batsa yake, sannan kullum gabansa a mike yake, tin tini tasan wayeshi ita fa ta rainesa tafi kowa na duniyar nan saninsa Haihuwarsa ce kawai batayi ba. ‘’Wai Kai bakajin kunyar maganar batsa ne?” Nabeelah ta fadi kunya cike muryarta, Sam ta kasa sabawa da wannan halin nasa na maganar batsa. Hannu ya kai ya shafo gabansa kana yace “Nifa ba batsa  nayi ba…. Bari in gaya miki gaskiya mommy duk duniya ba abinda nakeso kamar gindi, shine matsalata, har yanzu fa ban taba masa cin tsiya ba, sede dangwale kawai…” cikin hanzari nabeelah ta toshe kunnenta hadi da hade rai. Murmushi Aeezad yayi kana yace “Sorry mommy bazan kuma ba bude kunnenki kiji…” cire hannayenta tayi daga kunnuwanta hadi da tsare gida dan ita gani takeyi kmr in yana maganganunnan tana sakin masa fuska ze iya renata, ita kuma a duniyar nan ta tsani raini. “Inajinka…” ta fadi murya ciki ciki  hadi da ture kansa a kan cinyoyinta yaki yarda ta turesa yadawo yana wani lumshe ido. “Cinyoyinki laushi mommy…” ya fadi yana wani lumsar idanuwa yana budesu a knta, nan da nan ta kuma game rannan kmr bata taba dariya ba a  rayuwarta.  Ta kara turesa still yaki daga mata cinyoyi “How many tyms zan gaya maka bansan irin mgnr nan ta batsa …” ta fadi cikin matsifa, hakan ya bani tabbacin ita mafa matsifaffiyar boye ce. Dauke kansa yayi daga cinyoyinta ya marairaice da sigar ban hakuri yace “tuba nakeyi kaina bisa wuya na first Darling,,,dukda de nasan ba wani lefi na miki ba, kawai mutum da bakinsa ba halin yayi  magana, ke komi lefine a gunki mommy, innace kina da kyau kice nayi lefi, rannan dannace kinada Nono da duwaiwuka kawai kika hau gaba Dani shiyasa ma naki zuwa gidannan kar inzo kina fushi dani…” tinda ya fara mgnr ranta ke hade dayazo karshe nanma ta kara hade ranta gam-gam ji takeyi kamar ta maresa,kota rufesa da duka. “Banasan mgnr  Nan ta banza ta isa haka… gayamin abinda kakeso ka gayamin inada abunyi..”  Aeezad yayi murmushi shifa tini ya ganota renata ne kawai bataso yayi shiyasa taketa kauce-kauce da hade Rai in yafara mata irin maganar Nan. "Yawwah Mommy yanzu kince kar inyi zina pls yazanyi da rayuwata in Burana ta tashi, kinsan bata kwanciya inba nashiga farjiba...." Ya fadi ba kunya ba Tsoron Allah yanzu haka ma dayake maganar gabansa a tashe yake. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kallesa ta watsa masa wata mayyar  hararar takaici da dumbin kunya, shi sam beda kunya, uwa uba abinda ke bata mata rai dashi rashin kamun Kai. Ganin uwar harar datai masa yasashi murmushi shi wallahi nishadima tasashi datai masa hararar. "Kinga matsalarki kenan mommy, kefa nan kallon Dan iska kikemin, yanzu  in inada problem irin wannan ban isa in sharing dinsa dake ba kmr yadda nasaba, seki hau fushi kina hade rai,in ban gaya miki damuwata ba wazan gayamawa pls?  Sanin kanki ne banda friends in ba Zaks ba,shima kuma kikazo kikace in Rabu dashi saboda wai yana koyamin cin matan waje...Mommy kefa kece uwata kuma besty na haba mommyn Aeezad..." Dan sakin ranta tayi Hadi da zuba masa ido, tasan bashi da wadda zeyi mgnr nan da ita bayan ita a kaf duniyar, inta tuna hakan se ta sassauta masa. "Inajinka yanzu ya kakeso ayi babyn Nabeelah? Nide please banaso kaci gaba da zina Dan Allah, wallahi meyin zina baya gamawa da duniya lafiya, ka dinga dauriya a rayuwarka komi me wucewa ne..." carab ya amshe da "Tabdijan dauriya kuma mommy? Ana gabas kina yammah, wallah  In wannan abun ya tashi ai bayajin dauriya da juriya ,infect mashi be san Wani hakuri ba a zira kawai yasani, a tsomasa a rami kawai..." Mikewa tayi batare datace komi ba sbda tagaji dajin maganar, ta kula in suka wuce haka a maganar abinda ze fadi kunnuwanta bazasu dauka ba.   "Ina zaki mommyna bamu gama maganar ba Ai? Wannan abun yana damuna sosai mommy, zugi da rad'ad'i yakemin a marata, har motsi mafa yakeyi, wlhi mommy numfarfashi abun keyi inya tashi,,,, lamarinnan inde bansamu gindin zungura ba Akwai matsala Gaskiya..." Yayi maganar ko a jikinsa Kai kace maganar arziki yakeyi, Aeezad yadinga bin cikakkun bayanta da Ido ,shida kansa yasan mommynsa last ce a tsananin kyau, ga diri Alaji, duwaiwuka taf-taf, nonuwa lantsan-lantsan irin zunduma zundumannan ne, dukda be taba ganinsu ba yasan irin masu tuwannan ne, tinda yake a duniya be taba ganin al'aurarta ba , ko sumar kanta Sau daya ya taba gani, ranar yasha mamakin dayaga  uban sumar  dake kanta tanada gashi sosai, baki da Alkalami be isa ya misalta yawan gashinta ba uwa uba kuma tsantsinsa da laushinsa ga sheki yanayi.  Jin uwar batsar da yayi ya hanata ko juyowa ta kallesa kawai ta shige kitching ita problem dinta dashi kenan bashi da kunya,. bata  jima  dashiga kiching dinba ta dawo hannunta dauke da trea ta karaso tasamesa ya koma kan kujera ya zauna hannunsa rike da remote din  tamfatsetsen TV dake ta magana a falon, tana dawowa falon ya ajiye remote din ya juyo ya tsureta da Ido, ko alamar wasa begani ba a kan fuskarta Dan haka ya shiga taitayinsa.  Side table ta jawo zuwa gabansa ta ajiye masa trea din hannunta dake dauke da fruits , A rayuwaar Aeezad yanasan fruits shi inde akwai fruits toko abinci ba kasafai yake cinsa ba. "thank you mommy uwar Aeezad ,,," ya fadi Yana kallon trea din gabansa Wanda ke dauke da bolt taf da kayan fruits din dayakeso, yasha madara, kankana da ayaba da Apple aka yanka kananu akasa madara da Flower din Watermelon, se kamshin Dadih ke tashi daga cikin bolt din,, dawo da dubansa yayi kanta, yayin data juya zata nufa kofar dazata sadata da kiching. "Tafiya zakiyi ki barni kuma mommy gashi gidan ba kowa, Dan Allah ki dawo ki zauna Dani  kar Wani Abu ya kamani..." Ya karashe maganar a shagwabe,shi inde yana gabanta se yayitayin abubuwa yara yasa ba tare ma dayasan yanayi ba. Juyowa tayi ta gallara masa wata uwar harara batare datace dashi komi ba ta nufa kiching cikin sassarfa Dan bataso ma ya kuma mata wata magana, haka take fama dashi in har benan kullum suna manne da juna ta waya, kome zeyi a rayuwarsa ta duniya seya gaya ta basa shawara shide itace uwarsa baya shakkar gaya mata komi.   Aeezad ya girgiza Kai kawai  Bayan ta bar falon. "shikenan yanzu ta fara jin haushina kenan ni kuma bansan menayi ba .." ya fadi hakan a bayyane shifa a ganinsa beyi komi ba, kawai ba halin ya fadi damuwarsa seta hau gaba dashi ko ta hau fushi ko tace masa mara kunya,, shi Sam hakan be damunsa, shifa tin Yana 15yrs yasan ya taba mace yaji dadih, lokacin yana school ,Gashi mata na rubibinsa kmr hauka shikam baya tasu,mace daya yasan ya tsaya ya kula sajeeda,a kan sajeeda ya farajin dadin taba diya mace,tin daga taba hannu har akazo shan baki, har ya kaiga romances kuma duk ita ke kawo masa kanta shikam ya lallagudeta tasss-tasss tinda bashi yace ta kawo masa ba, Aiko ya luntsuma yarinyar Nan cinta ne kawai beyi ba,  tin tini damanshi jarababbe ne sosai, hakan ne abinda ke batawa Nabeelah Rai a kansa, ada lafiya Lau take dashi, to tinda ya zama SOJA shikenan komi ya kara chanzawa, har mace seda ya ajiye a gidansa almost 1yr, da kyar nabeelah tasamu Aeezad ya rabu da Esther, seda ta nuna bacin ranta sosai a Kai 2tyms tana marinsa a kan Esther, dole ya rabu da ita saboda ya zauna lafiya da mom dinsa, yayi Aure, Auren ba biyan bukata, daman duk Dan yasamu yaci gindi ne to ba biyan bukata, a fari auren soyayya sukayi shida Na'eema Kai kace na kiyayya ne, abinda taga dama shi take masa, shi daman tana basa gindin ne ma yaji sauki-sauki Da dadih dadih a ransa, shifa da tana zama gida ma duk weekend inya dawo ya ganta su gana da dasauki ko lefinta baze gani ba, danshi gindin ne damuwarsa a halin yanzu, shi Wani irin mutum ne jarababbe na last, shifa inde za a basa gindi yaci to magana ta kare. Ajiyar zuciya yasauke me sanyi da sanyayawa yayinda kamshin gidan Hadi da sanyin AC suka dakeshi, ya lunshe Ido ya bude, a rayuwarsa yana kaunar kamshinnan, irin kamshin gidan Hajiya mommy kenan ko za ayi shekara ba asa perfume ba se gidan yadinga kamshin, yasan duk sirrin daga mommynsa ne , duk weekend take zuwa gidan sbda duk weekend se hajiya mommy tayi taro da kawayenta, a ranar ne nabeelah  ke gyara gidan tasa masa turaren wutan data iya hadawa a gun mahaifiyarta ta koya hada turaren wuta,  turarenta nada tsananin kamshi, tin tasowar Aeezad yakejin kamshinsa, ko cikin tashin hankali yake dayaji se yaji sanyi a ransa, nabeelah nasan kamshi ko giftawa tayi sekaji kamshi, kamshinta nada banne har yau Aeezad be tabajin irinsa a jikin wata diya mace ba.    Lallausar hannunsa yakai ya dauki bolt din dake kan trea din wanda ke rufe da murfi fari irin wanda ake hango abinda ke ciki ya ajiye murfin a gefen trea din,  nan da Nan kamshin fruits din ya kara bugun hancinsa ashe da ba kamshi yakeji ba, yaji madara sosai ko a ido kasan dole ma yayi dadih, Allah Allah yadingayi ya dauko spoon ya fara diba ya kai bakinsa, sbda dadih seda ya lumshe Ido, Duk duniya ba wanda ya iya hada fruits din dayakeso kamar ita ko Wani ya hada masa baya masa dadih kmr yadda in ita ta hada masa. A cikin lokaci kankani yagama  shanye fruits din tass be bar komi a cikin bolt dinba daman ya mance when wani abu yashiga cikinsa tinda yadawo garin katsinar se tea kawai yakesha Daya gaji dashan tea din yadena Sha ma gabaki daya, tin jiya Wani Abu be shiga cikinsa ba se yanzu. Daukar trea din yayi ya nufa kitching din, byn yagama,, tana tsaye tana Karasa hada abincin dare, ya danno Kai, tanajin shigowarsa tayi kmr bata jiba,  ya  tsaya ya kureta da ido, in Yana kallonta Wani irin shaukin soyayyar uwa ke kwasarsa a kanta. Juyowa tayi taga Yana kallonta ta dauke idanuwanta a kansa Hadi daci gaba da zuba farar shinkafa A warmer. Ya ajiye trea din a gun wanke wanke, Yana cewa. "Mommy wai yanzu kin dawo Nan kenan bazaki koma gidan hajiya mommy ba, tin haihuwar nasmah dakikazo baki koma ba kusan 2yrs kenan fa..." Tanajinsa tayi masa banza, ta kula kawai so yakeyi ta masa mgna shiyasa yakawo wannan tsohon zancan. Jin bata bashi amsa ba yabawa kansa amsa da kansa. "Ni kwarama karki koma gidan mommy nafisanki a wannan gidan Nafijin dadih..." Duk tana jinsa ta masa banza, ya karaso yana kokarin rungumeta ta baya, ta matsa dasauri hadi dacewa. "kanaso ranka ya baci kou?" Cikin fushi tayi mgnr.  Murmushi  Aeezad yayi daman kawai So yakeyi Tayi masa magana kuma tayi, shifa ko fushi takeyi kyau take masa kuma dadih yakeji. "Aah banaso raina ya baci ba..."cikin kwaikwayon maganarta yayi mgnr. Dariya taso subuce mata Amma ta dake tace "bade kace Kai baka da kunya ba, duk abinda banso shi kakeyi kou toh muzuba Mugani..." Ta karashe dajan kwafa taci gaba da aikin gabanta,.  Kama kunne Aeezad yayi yace "Kiyi hakuri bazan karaba mommy,,,tinda ba halin in fadi inaso inci gindi kawai banso inci gindi  nadena Allah baki hakuri,..." "Fita kabar kichin dinnan!" Ta fadi Hadi da juyowa, ya kalli fuskarta yaga ta hadeta gam, Dan haka yace ''toh bari in fita se injiraki a falo in kikazo ma karasa mgna a kan yaza ayi insamu gindin dazan dinga ci..."  Yana gama fadar hakan ya fice a guje daga kitching din,girgiza kai kawai nabeelah tayi. "Allah shirya..." Tafadi hadi daci gaba da Aikin gabanta tana me kallon time.


Yana fitowa falon yaci karo da Aunty hafsat, sanye da rigar abaya doguwa ce ita tanada kyau sosai, kallo daya namata naga kamanninta sak da Aeezad sedeshi yafita kyau nesa ba kusa ba. "Ahhh lallai yau uban babane a gidan nawa, ..." Aunty hafsa tafadi tana washe baki,  tana karasowa cikin falon tazauna me aikinta na bayanta yayinda take rike da Asmah Noor kuma ta kama masa hannu, yarsn kyawawa ne sosai  , kmrsu daya da mahaifiyarsa kmr a sace, sanye suke da uniform. Karowa Aeezad yayi yazauna shima yana murmushi idansa nakan yaran, a guje Noor yakaraso yarungumesa yana fading "uncul uncul .." Aeezad ya rungum yaron cikin jin dadih idonsa nakan Asmah wadda ta zamo daga jikin Salma me Aiki ta rugo aguje ta fado jikin Aeezad ya hadasu da Noor ya rungumesu kwarai a kirjinsa se dariya yakeyi kamar Wani Wawa, a rayuwarsa yana matsifar azabar San yara, lokuta da dama har mafarki yakeyi ya haifa yara masu yawa kamar 30 haka sunzo sun zagayesa, duk ranar dayayi mafarkinnan seyayi sadaka, a kullum se yayi adduarh Allah yabasa yara masu yawa shifa ko guda hamsin ze haifa yanaso, su biyu ne a gurin mahaifinsa, dagashi se yayarshi Aeezad, shi yanada. Shaawar tara zuri'ah sosai. "Ina sanku yarana..." Yafadi Yana me kissing kan kowannensu, zuciyarsa fall da zallar san yaran a ransa se Adduarh yakeyi shima Allah yanuna masa randa zega gudan jininsa ya rungumesu a jikinsa.  "Ina wuni uncul ..." Cewar salmah me Aiki data tsugunna har kasa ta gaidasa amsawa yayi fuska sake. Salmah ta fice a falon hannunta rike da lunch boxes din yaran  Ta nufa kitching.  "Nide bama atani..." Cewar Aunty hafsat datake kallon Aeezad da yaran sunata masa gwaranci kwarama Noor shi mgnrsa tarr, asmah Kam bata iya mgna sosai ba kuma tafi Noor surutu. "Ba haka bane Aunty .." cewar Aeezad Daya dago yana me kallon hafsa,murmushi Aunty hafsat tayi tace "bawani kaga yaranka ka manta da gudan jininka, ur one and only blood sister..." Aeezad na dariya yace " na kula kishi kikeyi.." hafsa ta daga masa Kai alamar ehh tana kallon yaran sunyi d'aro d'aro a kan cinyarsa.  Dariya Aeezad yayi cikin nishadi yace ''Aunty hafsa inason yarannan..."  "Kaima ka kusa ganin naka Ai insha Allahu..." Cewar Aunty hafsat. Nan da Nan face din Aeezad ta chanza sbda mgnr Aunty hafsa ta tunasar dashi na'eema,kokarin danne damuwarsa yayi saboda bayason aunty hafsa ta fahimci yana cikin damuwa. Aiko tini hafsat ta gano Aeezad nacikin damuwa, tin shogowarta kallo daya ta masa ta fahimta, Amma tasan dnwarsa bata wuce na'eema ko hajiya mommy, sune problems din family dinsu, gashi kiri-kiri sunaji suna gani hajiya mommy ta rabasu da ubansu se abinda tace daddy keyi, danma Allah yasa hafsat ta dace miji me kaunarta da tattalinta da batasan yazatayi da rayuwarta ba, mijinta daya ne tamkar da dubunnai, yafi dubu a cikin tarkace. "barkanku da dawowa ..." Cewar nabeelah data iso falon idonta na kan su Asmah da Noor tana kaunar yaran, Aiko sunajin muryarta suka gudo daga gurin Aeezad cikin murna suka fada jikinta suna fadin. "Aunty Aunty Aunty..." nabeelah ta tsugunna ta dauki Asmah ta mannawa Noor kiss a Kumatu.  "Yawwanmu mommyn Aeezad..." Cewar Aunty hafsat cike da kulawa da girmamamawa ta amsa, daman haka suke cewar nabeelah Mommyn Aeezad, hatta Alhaji sunusi ma haka yake kiranta, har hajiya Mommy ma.  Aeezad daketa kallon yaran da Aunty nabeelah, yadawo da dubansa ga Aunty hafsa yace ''Kinga abinda yarannan sukamin ko suna ganin mommyna sukayi kmr basu taba ganina ba..." hafsat ta kwashr da dariya tace "Kaga tin yanzu sun watsa maka kasa a ido, bade ka yadani ba ka daukesu ai shikenan na barka dasu...." Dariya kawai  Aeezad yayi, idanuwansa na kan nabeelah, ko kallansa batai ba ita, ya bata mata rai sosai,  murmushi Aeezad yayi yayinda yake kallonta ko kyaftawa bayayi  tana kokarin cirewa yaran uniform din jikinsu, bakaramin so yaran ke mata ba, in har zasu ganta Sam basa damuwa da mahaifiyarsu.  Aunty hafsat tabi Aeezad da  ido se kallon Aunty nabeelah yakeyi bako kyaftawa, wasu  lokutan kallon da Aeezad kema Aunty nabeelah yana bawa hafsat tsoro tana Yawan tsintar kanta a faduwar gaba, jikinta da zuciyarta nabata abubuwa da dama, amma takan kauda hakan  dawuri tasan sharrin zuciya ne kawai. Nufar dakin yaran Aunty nabeelah tayi da Asmah a hannunta Noor na biye da ita. Duk Aeezad na kallonta harta bar falon ya sauke Ajiyar zuciya shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa Yana kaunar mommynsa Ainun yanada tabbacin ko mahaifiyarsa iya san daze mata kenan.    mikewa yayi  Yana mejin kiran Sallah. ''bari inje inyi sallah inaga daga can zan wuce gida ma kawai ina bukatar hutu..." Yayi mgnr da hafsat data zubo masa Ido. "Kaci abinci ne?" Daga mata kai kawai yayi alamar ehh, dukda ba hkn bane,  besan mgna kuma yagaji da surutu,  miskiline shi na  karshe A gun kowa Amma banda gun nabeelah ita kadai yakema magana sosai. Ganin yadda ya amsa mata ta fahimci besan aja mgna tasan halin Dan uwanta da miskilanci,sannan ta kula kmr fada sukayi da mutuniyarsa, sede fadan ba a shiga dan inka shiga kai zakaji kunya.  "Shikenan ,,,yaushe zaka koma bakin Aiki ?" A takaic yace "maybe gobe..." Aunty hafsa tace "To ka kula da kanka da Imaninka da Addininka dukda nasan daman Kai me Addini ne, nasan mommynka na maka fada sosai ni nawa kari ne .. Dan Allah Aeezad meyasa bakasan yawo da matakan tsaro ne bayan kasan bazaka rasa magautaba..." Cikin kosawa Aeezad yace "Kawai ni banason duk inda nabi Ayita bina zuuu kmr Wani wa-wa, ina garina ma baza a barni na hutaba, a Nan ne kawai ban bari securities suyita bina Aunty ..." "Ina tsoro,  ni nafiso inganka da matakan tsaro Dan Allah Aeezad, kasan Kai waye a Nigeria be kamata kadinga yawo haka nan kara zube ba, yakamata ko ba yawa kadinga yawo da masu tsaronka,.." hafsat ta fadi cikin marairaita. "karki damu Aunty ubangiji na tare dani shine babban me tsaro kuma me tsarewa..." Cewar Aeezad,  Shi Sam bayason wasu masu tsaro, haka mommynsa ma tadinga fama a kan yadena yawo haka shikadai yaki denawa yanzu harta gajima tadena masa mgna, kawai Adduarh takebinsa dashi ba dare ba rana, a kanshi da mahaifiyarta ne kullum take tsayuwar dare.  Numfasawa hafsa tayi kana tace "To shikenan Allah ya tsare gaba da bayanka saboda Annabi SAW..." "SAW Amin ya Rabbih..." Ya amsa Yana kallon hadadden watch din hannunsa. Sallahma ya mata Hadi da lalubar Aljihunsa ya Ciro  kudi kimanin 100k ya bata yace tabawa Aunty nabeelah 50k, 50k kuma akai yara gun shan ice cream. "Baka gajiya da wahala, to Allah yayi  albarka ya tsare gabanka da bayanka yajikan mahaifiyanmu, Allah ya kara hada kanmu ya kauda shedann..." Aunty hafsat tadinga masa godiya da Addu'ur'i ya amsa da Amin kana ya nufa bakin kofar ficewa a falon harya murd'a handle din falon se  ya juyo yace "A gayawa mommyna natafi tamin Adduarh . ..." Aunty hafsat ta amsa da toh. Ya fice a ransa yanaso ya kara ganinta sede yasan koyaje bazatabi ta kansa ba gani zatai kmr batsar zesake mata. Masallacin kofar gidan ya nufa yayi sallar azabar, kana yadawo cikin gidan yayiwa ma'aikatan gidan Alkhairi sunata godiya daman sunsan inde yazo gidan baya barinsu hakanan seyayi musu ihsani, shi mutum ne mara rowa, ala kullu halin ya yadda dacewa hannun dake badawa Allah baya hanasa, tabbas Alkhairi gadon bacci ne. Jan motarsa yayi ya fice a gidan ya nufa gidansa zuciyarsa cike da tunani tunanin dabesanma kona menene ba, kawai de ya tsinci kansa cikin juyayin yanayi nada ban,ba kmr yadda yasaba jin kansa ba. 
Gamesan namijin zuma na SAADATUBINTUABDULLAHI da kuma Namijin duniya na Matar soja ze biya 1500 ta wannan account din 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, 08101626484.🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

No comments

Powered by Blogger.