My Lady Boss 5


        Free page

              .......5


     Marubuciyar:

(1)Bafullatnn ruga

(2)Ƴar aikina

(3)Walijaam

(4)Ƴar waye 

(5)Gidan kwarara

(6)Gidan zaurawa

(7)Ƙwaryar sama 

(8)Bintoto

(9)Ƴar maula

(10)Habibi da'iman

(11)Dijama ƴar fulani

(12)kawaliya

(13)Ƙwartn manya

(14)Zuma da maɗaci

(15)Taɓarah

(16) Siyasata

(17)My Lady Boss


*****

_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_


_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_


_SADAUKARWA GA MUTANN ZAZZAU_


(Sumayya in trouble😱Change another sectary🥹😂 topah...)***Yana faɗin haka ya juya yana barin Sumayya tsaye ta faɗa duniyar tunanin wai da gaske ne ita aka kora ko yaya? Taɓ ai wallahi babu wanda ya isa , babu inda zani sai an biyani kuɗin aiki na na kwana biyu.....kamin ta rufe baki ne PA taga ya miƙo mata envelope yana cewa " Thank you Mrs Summy sai mun ƙara haɗuwa...Kuɗi tagani a ciki wanda wani irin kallo ta watsa mashi tana cewa " Kai a wane ? Hancin gauta a miya, ai babu inda zan tafi ne , ina nan a position ɗina sai naga abun da ya ture ma buxu naɗi...tayi maganan tana nufa office ɗin Sir Khamal da ya barta tana bambamin basu isa ba...ta underground ya fice wanda duk cikan su basu sani ba,ganin ta nufa office ɗin yasa PA saurin cewa ' yace a sallameki ,kuma baya buƙatan ganin kowa ,don haka....shut up plz PA bana son zancen iska...kasan wacece Ni??? Sumayya tayi maganan cikin ɗaga murya kaman ƴar wata da waninin kana ta cigaba da cewa " Har kai ka isa kayi mun iyaka da BOSS? Tsayawa kowa yayi yana kallon ta duk da furucin ta da ta kira Sir Khamal da BOSS ya Basu dariya ,amma sai basu nuna alama ba... cigaba tayi da faɗin Ni nan da kuka gannni ƴar uwar sa ta jini ,ko baku ga kama ba? A wannan karon duka idon su waje yayo wasu na cewa a zuciya tabbas suna kama,kuma wannan iskancin da takeyi ai sai dai ƴar uwar shi dama ,da rainin da tayi masa ,ban da rainin ita baxata kira shi da Sir Khamal ba sai dai BOSS? Muryar Sumayya ne ya katse su tana cewa " Don haka kai PA ka taka sannu ,idan ka ƙara mun hawar ƙawara,ka sani kai zaka bar wurin nan bani ba...kowa ya ɓace ya  bani wuri...tayi maganan tana shigewa office ɗin Sir Khamal da zummar ta bashi haƙuri ,don batayi abun da ya kawota ba tukunnna".Wayam ɗin da ta gani ne babu kowa a office ɗin yasata dawara,ina kuma yaje? Tambayar da tayi wa kanta kenan ,kamin cikin zazzaƙar Muryar ta tafara kirar " BOSS ³ shiru! Huuu nisawa tayi tana dafe kanta kana ta juya tana kallon wurin zaman sa...kit ƙarami ta gani ,wanda ba shakka tasan bugun Abuja ne ciki....wani irin hamdala tayi tana cewa a sarari duk inda yaje baiyi nisa ba , kwashi rabonki Sumayya kar ki tsaya sanya............ Buɗe aƙwatin tayi wani irin kama baki tayi ganin kuɗin dabata taɓa gani a rayuwar ta ba....niko juyawa nayi ina ware ware don ba Sumayya ba nikaina Uwar teddy na tsorata da yawan kuɗin...can ina juyowa naga Sumayya ta saɓa jaka,amma bata tafi ba rubutu naga tayi a farar rakadda tana lankafewa da ƙarshe tana cewa " nabarka lfy daga Summy Lady boss...***Miƙewa tayi daga zaune tana kallon Hajiya Juwairiyya da tayi nisa a binciken Company n ɗan nata Da yake nan KD (Zr)..ohh niko inata magana kinyi shiru Hajiya Juwairiyya kodai maganan tawa kina ganin bata da muhimmanci ne? . Nisawa Hjy Juwairiyya tayi tana gyara zaman eye glss ɗin dake idon ta ,kana ta ɗago da idanunta tana saukesu ana yayan ta watoHjy Naja'atu wanda ta kasance ƴar siyasa . Ɗan girgiza kai Hjy Juwairiyya tayi kamin cike da magana ta girma da dattako tace" Ina sauraren ki Hjy naja'atu kinsan dole na kula mawa Khamal da shige da ficen Company n sa tanan , tun da shi har yanxu yana can yana jidali da Company n da bana shi ba, yana juya biliyoyi a shekara tsawon shekaru nashi kuma yabari sakaka ,don yanda ya damu da wannan Company n tsawon shekara goma sha biyar ko dukiyar sa albarka. Akan Company n nan yana iya komai... Aaa'aaa'aaaa Hjy naja'atu tayi maganan tana kama baki na tsegumammun matan nan masu gulman da rura ma abu gishiri da Maggi. Har yanxu yana jigila da wannan Company n Hajiya Ramlatu?? Taɓ babban magana , kar kiji komai ai Company ya zama naku ....kallon ta Mahaifiyar Khamal tayi kamin tace " Kaman yau kina sane banamu ba...eh to bana ku ba yanxu tsawon shekaru ashirin ba mata ba labarin ta ,kina tsammani n dawowan ta , su familyn mijin naki ba yawa ne dasu ba ,bare kice za'a tada balli...shikenan masu jika ɗaya tilo Khamal sai , itama Uwar mijin taki yanxu mijin ki ne kaɗai sai ƙanin sa da ya kwashi tsawon shekaru baya ƙasan nan Hjy Ramlatu t...ya isa Ni nama fahimceki cewan Hjy Juwairiyya tana murmushi n farin ciki kamin tace " To dangi da ƴan uwa kuma na Yola fa? Ai wannan sunyi nisa a ahalin mijinki basu da gado da mijinki da ɗan ki. Dariya Hjy Juwairiyya tasa kana tace " Wallahi har ga Allah ke kaɗai zan faɗa mawa wannan magana nafa ji daɗin ɓatar Ramlatu ,tafiyar ta ne yasa na samu sukuni a rayuwata...da dangi kowa Ramlatu har yaron dana haifa Khamal bai da gidan kwana yini sai gidan Ammie Ramlah haba... Ai dole to yanxu ya kuka ga shawara na , Khamal yazo ayi masa Aure n gida ya Auri ƴar uwar shi ƴa ta Binafa ya kika gani....Nisawa hjy Juwairiyya tayi kana tace " Hakan yayi amma sai dai wani hanzarin ba gudu ba, kinsan da wuya Khamal ya amince da Binafa a matsayin matar Auren sa, saboda shi wani mutum ne na daban...amma zan sashi koda baya So...yauwa yanxu naji zance , daganan ne xamuyi mulkin mallaka komai ya dawo hannun ki Hjy Juwairiyya ....


That's nice idea yayi hakan Allah yabar zumunci yanxu ki turo mun Binafa xata fara zama a nan tare dani har zuwa lokacin da komai zai daidaita..... Cewan mahaifiyar Khamal tana kallon Hjy naja'atu da farin cikin ta yaƙi ɓoyuwa jin ta take kaman ta zuba ruwa a ƙasa tasha don tsaban farin ciki .....****


(Mm htl dake G'R'A zria)

Fitowa tayi daga wani ɗaki hannun ta riƙe da wayoyin ta kusan uku ,ko wanne da kuɗi a saye...Tafiya take ta sa doguwar rigar material , babu abunda ke tashi jikin ta sai ƙamshi, ƙatuwar mace budurwa matashiya da ashekaru zata kai 29 zuwa talatin , karkaɗa take yi yyn da mazaunan ta ke rawa jigida na ƙara na kirar maza...ji mana ? Taji Muryar wani Alhaji da duk girgizar nan dashi take don taga kuɗi sai kuma gashi ya kusa shiga hannu...matsowa yayi daf da ita na ƴan bariki tamkar zai shige ta ,yana cewa " Kinyi kyau wane sunan? Farrr tayi da dara daran idanun ta kamin tace " Beenafa.


Wow nice name". Yayi maganan yana fiddo da harshen sa haɗi da lasan laɓɓan sa na ƙasa ...cike da tachewa tace" Yanda sunan ke da daɗi haka mesunan take". Wow amazing hahahhh... Yayi maganan yana sa dariya kamin yace mu shiga daga ciki kenan?". Yanda ka gani ta bashi amsa a dakile...Wani ɗaki suka nufa tayi gaba kaman ita ta kama saboda sabo kawai , sai juya masa manyan ɗuwawukan ta takeyi tana ƙara rikita shi.....Shigar su ba wuya taji ya cafko ta yana haɗata da jikin shi yana ƙoƙarin kama na shanun ta...saurin jah baya tayi tana rabuwa da jikin shi kamin tace " Ni bana fara aiki sai naji alart ko cash. Tayi Magann tana juya masa baya haɗi da kallon windown ɗakin... Ji tayi ya matso inda take yana kai hannun shi haɗi da shafan mazaunan ta kana yace " Kinsan Ni ba ƙaramin mutum bane , I will pay yy....shiii tasa hannun ta a laɓban shi kana tayi baya tana cewa " nima kasan ba ƙaramar mace bane". Huuuu ganin yafara kaɗuwa tana son masa kwalele yasa shi zama a bed din yana cewa " Ur account details?". Tana jin gine da bango Binafa ta bashi ,wanda ko minti ɗaya ba'a yi ba taji alart dubawa tayi wanda kuɗin ya firgita ganin yawan su.... Wannan yasata saurin nufan inda yake zaune tana ware ƙafafun ta haɗi da zama a cibiyoyin sa tana fara motsa hjy babban sa...hannun sa yakai yana wasa da nonuwan ta da suke kaman galan , wanda wani irin tafiyar tsutsa da take bin bayan shi dashi da yanda take lililo a kan kaciyar sa yasa tuni batulmani ɗin nashi tafara zillo sama..... Nidai ganin wacece Binafa yasani saurin ficewa daga ɗakin ina nufa Lagos gidan malam Ilu don ganin wainar da ake toyawa acan......😂😂****


Zama sukayi suna kallon kallo kamin Safna tace " Nawa kenan duka kuɗin suka kama? Kuma ya xamuyi kin san ba abu mafi haɗari da yakai cin kuɗin banki dana Company masifa ne wannan ,sai a ƙarar da komai daka mallaka akan kuɗaɗen wa'annan wurare biyu dana faɗa maki...ke waya faɗa maki zama zan cigaba da yi a garin nan? Dubu ɗari huɗu na ɗeba... yanxu da yammacin nan zan kai bashin lafo duba ɗari da hamsin , zuwa gobe da asussubahi mu sai ta mawa kan mu hanya sai an gan mu kuma!! 


Me kikaji unguwa nace wa game dani? ...hum kijimun mutinin Nan ɗan iska wai har da kuka a masallaci bai ganki ba ,yanxu dai an bada cibiya a nemoki, ai kin barsu bari na har abada Safna,mubar garin nan muje wata gari munemi arxiƙi ko me kika ce? Tabbas hakan yayi, amma wannan matan na gidan laurat ko? Tana bani tausayi ,babu hanyar da zamu taimake ta kamin mu gudu?? Shiru Sumayya tayi tana tunanin mafita kusan minti biyu kamin tace" Tabbas akwai!!!!


Amma kina ji bari nayi bacci na koda minti talatin ne ,sai na faɗa Maki yanda xamuyi da Lauratu ,mu rabata da wannan ɗan iskan mijin nata....to me za'a dafa ma Umma kamin ta nemi abinci? Safna tayi maganan tana jawo risho...keda baki da lafiya wani girki , ki bari na tashi ...bkmai ai na warware..to ki dafa mata farar talia ai muna da miyar yaji sai muci dashi....tana maganan haɗi da hamma bacci yana ɗaukar ta......*****


Kallon ta Sumayya keyi na tsoro da fargaba ,tun da take bata taɓa ganin mace ƴar daba da makami kaman wanna n ba....Safna ce tace baiwar Allah me muka yi miki? Sai Lauratu ta amashe da faɗin ' kiwa girman Allah ki rabu damu? Me yasa kika zaɓi rayuwa irin haka? Ki nemi sana'a ba fashi ba , ki bar mu muƙarisaaa.....Tabbas sai kun bani kuɗin hannun ku ,idan kun ga kun tafi da wannan kuɗin to Na tashi daga sunana Billy Bilkisu mai gado.....kuma fashi mutane suka sani na koya don dole, a lokacin da nake kuka su bani abinci naci basu bani, da ƙarfi na na ƙwataaaaaaa!! Wani irin bindiga ta fiddo dashi wanda yasa Sumayya rungume Umma da ƙarfi tana kirar sunan  Bilkisuuuu.....Gigif ta tashi daga barci da ya ɗauke ta ,tana kallon Inda Safna itama ta saki murfin tukunya da ta buɗe talia , kana tace " Lafiya Summy ,wacece Bilikisuuuuu??? Amaimakon Sumayya ta bata amsa sai goge gumin dake karyo mata tayi ,tana furta wa a hankali ban santa ba ,amma tabbas tana nan ? A'a cike da mmki Safna baki san ta ba? kuma tana nan? To a ina? ...ke kuɗin nan na shirin zama mana barazana , kira mana wancan lauratun yanxu muyi maganaaa da ita zata cigaba da zama da ɗan Asabe ne yana cin ta kaman kwarto ko ƙaƙa.......................

_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
*The journey is beginning💃💃💃 Kar ki sake ayi baki MY LADY BOSS sabon kafce daga alƙalamin Aunty Aisha Mmn teddy*

[9/12, 10:35 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*

  _(Romantic and comedian)_


No comments

Powered by Blogger.