The Virgin Maid 5

 


 ....Last free page

                    5

Ba zai taɓa zama gaskiya ba in Sha Allah , ai babu mace mai tsaurin idon marin Soja , Sojan ma jarumin namiji tsayayye kaman ka , ina wannan ma bazai taɓa yiwu ba . Hajiya Salma ta ƙare maganan tare da dafa

kafaɗansa Alamun Rarrashi , Sauke Ajiyar Zuciya yayi yana ɗan cizan laɓɓan sa na ƙasa kamin daga bisani ya ɗago da Sexxy eyes ɗin shi yana kallon Mom Salma tare da cewa " Find Another Virgin Maid ". Gyaɗa Kan ta Mom Salma tayi cikin sauri tare da gamsuwa da Ɗan nata ɗari bisa Ɗari kallon mumini take masa , Okay Muje kayi break fast da fari dai . Miƙewa yayi daga Durƙusun da yake yana takawa cike da takon sa na Mr Arrogant . 


Bin bayan sa Mom Salma tayi a zuciyar ta tana tunanin Anya na bari Farouk ya auri ko wacce irin mace? Sai nayi mata binciken ciki da waje , an kaita Asibiti an shaida mun ba watsatstsiya ba ce ba , don bazan zalunci Ɗana mutumin kirki ba na haɗa sa da ballagazar mace , Dole matar da Farouk zai Aura ta zamana tana da abubuwa masu kyau , ilimin ta , wayewa , ba kuma yar kananan mutane ba . Don yanzu Auren Kwarya tabi kwarya mu keyi . Tana wannan tunanin ne tabi bayan sa suna nufar Dining  room .


Ɓangaren Gidan Malam Kadarko kuwa , Bai san mene Ummu tayi ba sai a ranar Lahadi ,da malam iliya da sauran malamai suka taho Rumfar sai da kayan hatsin sa , nan suka masa kyakykyawar tijara tare da tasa shi suna cewa " Sai ya basu Ummu sun zane ta , ai bata fi ƙarfin hukunci ba . Duk da Ran Malam Kadarko da ya ɓaci sakamakon cin masa mutuncin da Su malam iliya suka yi , Amma a hakan jin zasu hukunta Ummu yasa shi sakin murmushi ko a jikin shi yace ku muje na fito maku da ita ,kuyi mata ɗan karan duka ,bayan kun tafi nima na daɗa  mata da nawa ,don yau sai nasata fitsari don azaba .


Haka sukayo zuga , ciki harda Yan kallo ,wato yaran layi , wasu na tausaya mawa Ummu wasu kuma na farin ciki ,a cewan su Ummu muguwa ce ,ta kama yara tayi ta kila kaman ta samu jakuna ,gashi iyayen su suyi mata magana ta tijara su ,don itama bata da dama . Takai ta kawo ,idan ta ci mutuncin Mata akan ƴaƴan ta ,sai matar tace " Maganin ki Gyatumin ki , kinyi masa baki masa ba duka yake yi maki ,safe rana yamma . Kuje ku tafi ku barta da ALLAH .Gafara dai ,ina kike Laure Laure.! Nan malam Ya fara ƙwaɗa kirar Umma wanda a soron ya tsaya bai shigo ciki ba ,tare da sauran jama'un . Cike da Salɓi Umma ta ƙarako zuciyar ta babu fargabar komai . Tsayawa tayi saroro tana kallon Dandazon jama'ar da suka cika mata zauren gidan . Lafiya malam? Wa'annan mutanen fa?. Tayi maganan tana kallon Malam Kadarko dake fiddo da ido na masifa. Yo ƴar lelen naki ne ta ɗauko maki magana , Nan take Kadarko ya kwashe duk yanda suka yi ya faɗa mata tare da ƙarikewa da cewa " ta fito na jibgi banza su masa su bugi jaka . Hummmm Nisawa Ummma tayi tana jah baya tare da cewa " To Malam shiga ga nemo ta ciki ,sai ka fito da ita . 


Fakam² yayi ciki yayin Da Malam iliya ya fiddo da bulalan sa da yasa akan bade Masa da Man kaɗe . Dawowa Baba yayi yana huci tare da cewa " Ina baƙar karfar take?. 


Kallon sa Umma tayi tana sakin murmushi kana ta juya ta kalli inda Baba yake , Ai Ummu tayi maku nisa , Ka manta ne ta samu makarantar kwana a can garin Abuja ? To tun safe Ibrahim ƙanina kawunta yazo ya ɗauke ta suka tafi tare ,sai dai kuma muyi masu fatar dawowa lafiya . 


Innalilahi wa'inna ilaihir rajiun Umman Sulaimanu haka kika koma. Kema wannan Yarinyar ta lalata ki , Yar Duniyar yarinya yanzu me zamu ce masa mutanen da ta zuba masu karara a jiki ?.  Kallon Banza Umma tayi masu tana juyawa cikin gida abun ta tare da Barin Baba Da su Malam iliya baki sake .


***Safiyar littini ( Monday ) . 

A tare suka miƙe duka ɗaliban ,ciki harda Anam da Ummu wanda suke baƙi kuma farkon fara ɗaukar Darasi a wannan makarantar ƙwana . Good morning Class". Good morning mah ". Ɗaliban suka amsa a tare kamin Mrs Johnson ta yi masu umarnin zama . White board ta nufa tare da rubuta Biology . Juyowa Tayi tana murmushi tare da cewa " I see there's new faces here Right?. Yesss mah ". Who is class captin ? . A Hankali Binafa ta aje school back ɗin ta ,tana miƙewa tare da faɗin " is me .! That's very Good . Among those new students that  started coming today Zamu fidda mace ɗaya , da kuma ke , Zan maku tambaya akan karatun ku ,idan ke kika ci ,zaki cigaba da zama Class captin idan kuma kika faɗi To itace da ta ci zata amsa Postion ɗin ki ,kidawo Assistant ɗin ta . Okay classs. Yes mah .! Duka ajin suka amsa mata , cike da Confidence Binerfaer ta fito , yayin da Su Ummu da sauran ɗaliban su kusan 5 ke raba idon wa zai fita a cikin su . Mrs Johnson ne ta yi duba gare su tare da cewa " ku zabi daya daga cikin ku ta fito yanzu ayi da ita . Shiru Duka suka yi ,yayin da Anam tayi saurin cewa " Ummu kije . Jin ta ambaci sunan Ummu yasa sauran Ukun cewa " Ummu ta fita . Cike da mutuwar jiki Ummu ta miƙe ,don turancin Ɗaliban makarantar daƙyar take ganewa bare kuma na malamai . Please Clap for her ". Raffff³ Kika ji hannun ɗaliban . Tsayawa tayi tana facing ɗin Binerfaer da tana kallon ta ta kece da dariya , Tana furta So Poor baby girl .


Shiru Ummu tayi nan take Ɗaliban ajin suka kece da dariya suma tare da kirari suna kirar sunan Binafa tare da ihu suna faɗin " Bravo ". Katse su Mrs Johnson tayi tare da cewa " ai ba'a fara ba ,bare asan wayafi wani ,so I need your concentration pls . Shiru Duka aka yi . Nan ta fara rubuta What is  A vetebrate and invertebrate Animal ? . Tayi maganan tana kallon Binafa da kuma Ummu . Cat .! Cewan Binafa Kai tsaye . No a said What is Vetebrate Animal ,I didn't say you should give the Example of Vetebrate , just the definition . Shiru Binafa tayi tana tsayawa tunani ,wanda Ummu ce ta ɗaga hannu malaman na cewa " Ohk .  Cike da Confidence ta fara cewa " Vetebrate Animal is the One that have a Back bone ,While invertebrate is the Animal that doesn't have Back bone , Example of Vetebrate , Goat ,Dog Cow eg . While Inveterate are: Shark fish , it has only cartilage not back bone . Wani irin ihu Class Ɗin suka ɗauka yan partyn Binafa na tuƙuki . 


Murmushi Mrs Johnson tayi tana hugging Din Ummu tare da cewa " Wish you all the best dear . Tabbas duk da kasancewar Next uper week Zaku fara exams Amma nasan Zaki gwagwara . All of you should go back to your seat . Juyawa sukayi a tare suna komawa mazaunin su , yayin da nan take Mrs Johnson ta gabatar da new Captin nasu wato Ummul Khairy  Abdul Aziz , Sai kuma mataimakiyar ta Binafa . 


***


A wannan rana sam Binafa haushi ya gama cikata magana ta daina yi mawa kowa ,a haka har aka tashe su suka koma Hostel gashi Haushin ta ɗaya ,haɗa su ɗaki da Akayi . 


Ko da ta koma ɗaki wayar ta ta ɗauka suna Vedio call da Mom Salma dake Office a Dai dai wannan lokacin . Wa ya taba mun Baby na? Abun da take kenan cike da nuna kulawa akan Ɗiyar nata . Ƙwallah ne na baƙin ciki ya ciko idanun ta , mom she is. Itace New comer kuma sannan yar matsiyatan talakawa wai ace tazo yau ta zama shugaba na ? Ni Binafa??? Mom Wallahi na tsane ta bana Son ta , bana Son buɗe ido na ganta a tare dani . Shiiiii take it easy dear ,Ina take ?. 


Motsin shigowa Binafa taji wannan yasa ta juyowa ,Ummu ne ta shigo Fuskar ta ɗauke da fara'a tana isowa inda Binafa take tare da cewa " Hy friend ." Kallon Banza Beener tayi mata tana juya mawa Mom  Salma Fuskar Ummu ,Ƙurrr Mom tayi mata ,wanda kamin tayi magana ƙittt Beener ta kashe Wayar.  You seee her ?? Tayi maganan tana tabe Baki tare da kallon Ummu tana cigaba da cewa " She's my Mom. Ina Taki Mahaifiyar ? Kin ga inda nawa take ,cikin Office Mai ƙyau da sanyin AC ,but what of your Own ? Tana nan a Baki rigiya ,ko cikin hayaƙin itace. Ko anan ya kamata ki gane ruwa ba sa'an ƙwando bane . You have to pack up you Things and go back to Public School ,Nan ne dai dai ke na talakawa irin ki . Murmushi Ummu tayi duk da taji zafin maganganun Beener amma sai ta bushe da dariya tana cewa " Ohhh Beenerfa mai yayi zafi? Ko yunwa kike ji ne? Sorry You here ? Yanzu za'a kawo mana lunch . Ta ƙare maganan tana dafa kafaɗan Beenerfa . Saurin ture hannun ta tayi kaman taga virus kamin ta juya cikin sauri tana fincikar rigar tare da wurgi da ita ,ya zamana daga ita sai vest . Drower ta buɗe tana ɗaukar wani abu kamar turare tare da fashe ɗakin dashi tare da inda Ummu ta dafa mata . Wato ( Sanitizer ).

Juyawa Ummu tayi tana dariya tare da shigewa bathroom don ta watsa Ruwa . 


***


Ɓangaren Farouk kuwa Tun bayan fitan sa gida. kai tsaye gidan Hutawan shi ya nufa tare da kirar Big ladies ɗin shi su kusan Huɗu , don a ƙaidar sa idan zai yi Sex yana kuma so ya samu cikakken Gamsuwa to sai ya haɗa mata Huɗu uku ....  Jiki na a rawa na fara kutsa kaina cikin gidan ,wanda a falo na ga babu komai sai kayan manyan matan a ƙasa ,da hand bags ɗin su . Wani irin nishi nake ji da gurnani daga cikin restroom ɗin shi ,wanda yasani saurin nufar ciki ..mata me su uku duka sunyi zigidir haihuwar uwansu haka shima , wannan ta kama nan wannan can . Yana tsaye tamkar Wani SEXXY BOSS Kar ki sake a Baki labarin wannan book nawa ,ki zo kibiya ₦500 ki samu complete nashi . Ɗaya daga cikin su ne ta duƙa gwiwowin ta ƙasa tana kama Azzakarin sa tana turbitsa ƙatuwar Bananan sa a bakin ta tare da Sucking din sa.  Ɗaya kuma tana daga tsaye tana aikin shafa ƙirjin shi tare da mulmula nipples din shi , tasa bakin ta tana tsotsa hannsyen ta na shafa ko ina na jikin sa.  Ɗayan kuma shi ogan yana aikin tura yatsar sa ƙasan virgina ɗin ta yana cigar da hannun sa duka kamon irin wawagegen bahon nan haka Wurin yake . Sai nishi take tana faɗin " Ashhhhh Ushhhhh .  Haka shima daɗin su ya gama kai masa ƙololuwa . Wani irin jan Azzakarin sa da Ta ƙasar tayi tana tsotsan Tsakiyar bai sai lokacin da ya fara zuba mata Madarar sa ba . Saurin juyawa tayi tana dafa bango ,yana shigar da bananan tasa cikin durin ta tare da fara cin ta yana bubbugar mata mazaunan ta da hannun sa , shi kuma Azzakarin sa na buga mata gotso ba kakkautawa fat³ . 


Ganin irin wannan ɓadala yasa Ni saurin sakin maku laptop ɗina ƙasa jikake ƙatsatsa taff ya faɗi ,wanda daga ji na fahimci ya tashi aiki sai bayan kuma wani lokaci 😂. Tun daga wannan rana ban kuma ɗauki laptop ba sai ranan 26/01/2023 Thursday.  Makarantar su Beenerfa na nufa , wanda tun da na isa cikin makarantar na tabbatar da babu lafiya don hayaniyar dake tashi ,ihu Beenerfa take tana faɗin tayaya Yar matsiyatan talakawa zata zo na ɗaya ita kuma tazo na biyu??? Daƙyar mrs Johnson ta iya jan ta Office tare da rarrashin ta . 


Ita dai Ummu tun da Taga haka ta ɗaga yar Nokia ɗin ta tana sanar wa a taho a dauke ta ,wato kawunta Ibrahim . Packing komai nata tayi tana nufar gate ita da ƙawayen ta . Anam kuwa sai farin ciki take, don ta dakatar da iyayen ta daga zuwa ɗaukar ta ,a cewan ta uncle ɗin Ummu zai taho dasu . Wata irin moto ne ta shigo harabar makarantar kirar silent killer . Haaaaaahhhhhh Kika ga Yayan masu kuɗin sun bude baki ciki harda Anam ,Banda Ummu da bata san wata moto mai tsada ba bayan Civic ko 206 🤣 . Anam ne cike da mmki tace " Wai dama wannan moton ta zo Nigeria ? . Wacce irin mota ce? Cewan Ummu tana duban moton da har yanzu mamallakin ta bai fito ba . Murmushi Anam tayi tana cewa " Ita ba ruwan ta da jirar Go slow . Yana zuwa inda Go slow yake sai dai kiga yayi sama ya tashi fiiiiiiiiiii kamar jirgi ya tsallake duka motocin gabansa ya dira inda babu go slow ɗin .sakin baki Ummu tayi kamin tayi magana ne taga ya buɗo murfin moton wanda ta sama ma murfin ya buɗe ba kaman na sauran motoci ba . Haaahhhh itama nan ta hangame baki . Wow handsome , cewan Anam tare da saurin jan hannun Ummu tana ƙarikawa inda Farouk ke tsaye fuskar sa kaman hadari babu alamun wasa ,idanun sa na cikin baƙar tabarau.   Good day Sir . Cewan Anam cikin rawar jiki taga ɗan attajiri kuma Attajirin gaba da gaban ta kenan . Sauke gilashin sa yayi yana miƙa masu hannu tare da Son amsan Results din su . Na Ummu ya amsa wanda cikin Lafiyayyar turancin sa daga ji kasan ba'a yi Rayuwr Nigeria ba . Wow' that very Good . Yayi maganan yana kallon Ummu da itama shi take kallo ,kamin ta ankare ne taji mutum ya riƙo ta Yana Rungumeta tare da haɗata da jikin shi . A wani irin zafafe cikin sauri ta ɗago tana fizgar kan ta , jikake Tassssss.! Ta wanke sa da wani irin mari har da tsallen ta . Dafe kai Anam tayi dai dai lokacin da Id Card din sa na Sojoji na lekowa ta gyefen wuyan sa a idon Anam . La'ilah ha'ilallahu Ummu taho mu gudu , Wallahi Soja ne . Ummu kuwa cewa take " Ɗan iskar banza kawai . Jin  an ambaci soja yasa ta saurin duban sa daƙyau , gani tayi kamanin sa sun sauya . Da wani irin gudu suka juya suna ficewa daga gate ɗin Dai dai Beenerfa na karikowa .ba tare da ta duba ta fahimci halin da yake ciki ba ta rungume Yayan nata tana kuka .Lumshe idon sa yayi zuciyar sa na masa ɗaci , Me yake faruwa ? Yayi maganan yana ɗagota tare da kallon idanun ta yanda suka yi jahhh . Ya Farouk Wai wannan yar talakawan Ummu itace yazo na ɗaya Ni kuma na biyu . Haba don Allah . Rintse ido yayi yana fahimtar wacece Ummu? Wato wanda ta mare sa  yanzu kenan ?. Shiga mota mu tafi gida . Dai na kukan Kinji , stop it my beener . Nufar ɗaya bangaren tayi tana shigewa shima ya shige yana fitar da moton tare da ɗaukar hanyar zuwa gidan su ,da yake anan abuja opposite ɗin villa. A hanya ne kaf sunan yana tuki ne amma hankalin sa yana acan Fuskar wacce ta sharara masa mari ,me zan mata? Wani irin horo ne zan mata?? Tambayar da yake mawa kan sa kenan? Yar waye ? Waye uban ta??? Ƙuuuuuuu.......!!! Moton su ya karu da na wani me marsandi . Nan take kan Beenerfa ya bugu da gaban glass din moton , jini yana wanke mata fuska numfashin ta na ɗaukewa

  innalilahi wa'inna ilaihir rajiun ,shine kalmar da yake furtawa ko tsayawa bai yi ya juyar da moton sa tare da nufar asibiti dake kusa dasu .


***


Wuraren yammaci Mom Salma ne zaune da Daddy Suna jirar jin maganan Dr Luba . A Hankali ta sauke farar gilashin idanun ta tare da Girgiza kai na komai ya kulle mata .  Cikin tashin hankali Mom tace " Dr meke Faruwa ne? A wani hali Beener ke ciki yanzu?? . No KU kwantar da hankalin ku ,ai shi kan shi yayan nata Bai bar asibitin ba sai da Yaga ta farfaɗo cikin koshin lafiya . Amma abu daya ne ya daure mun kai shine dama Beenerfa ba ƴar ku bace??. Fiddo da ido Momy tayi kamin Daddy Cike da Muryar sa ta manya yace " A'a Ya tace Binafa , Hajiya Salma ta haife ta da cikin ta . Ba haka bane ranka ya dade ,sam Ba jinin ku daya ba ,bu ta inda kuka hada wani alaƙa na jini ko makamancin hakan . Akwai abun da ya faru dai , a wani asibiti kika haihu Madam ,an sauya miki ya sam .....Shuttt Upppp..! Meil tayi maganan a zafafe . She's my biological Daughter , ƴatace Daddy kaji Mai take fadi kuwa ? To idan ba Binafa bace yata waye?.  Ki yi hakuri Madam kema likitace ga takardar gwajin jinin Beenerfa ga kuma naku da kuka kawo ki duba . Hannu Mom tasa tana amsan takardar ,wanda wani irin bugawa ƙirjin ta yayi nan take ta mike tsaye kallon Daddy tayi kawai sai tayi luuuuuu tana fadi nan take ....


****Fitowa Malam Kadarko yayi yana sababi tare da cewa " Ai kin gama makarantar badai kin dawo ba ,Aure zanyi maki da Mahamudu Almajirin gidan malam Garba duk naga tsiya . Wani irin baya yayi yana murtsuka idanun sa tare da kallon Omar Farouk dake tsaye a gaban gurgurarr gidan . Cikin sauri ya ƙariko gaban sa yana cewa " Ummaru kai ne ? Me ya kawo ka da kan ka haka ? . Kallo ɗaya Omar yayi masa ya shaida shi shine wanda ya aje aiki tsawon shekaru Goma a gidan su . Fito mun da yar ka?. Ware ido Baba Kadarko yayi ƙirjin shi na bugawa ,kai yata ce fa ,ko wayace.maku kun haɗa jini da ita karya ne . Ni zan hada jini da talaka ne?? Yayi maganan cikin izza ,Ni yar ka ta mara ,ka fito mun da ita ,gidana zan kaita tayi mun bauta ba aiki ba , na tsawon lokacin da naga damar dawo maku da ita ,nasan kamun lokacin kamannin ta ma ta sauya baki daya ko ku ba lalali ku gane ta ba . Auuuu Haka ne?? Ai duk mai sauki ne ,tun da bata da hali ke taɓa soja mazan fama kaman Sir Farouk .juyawa yaya yana cewa ranka ya dade ina zuwa .! 


Nufar gidan yayi yana ƙwaɗa kirar Ummu tare da cewa " Taho dauko hijabin ki... Miƙewa Ummu tayi dake wanke² tare da cewa " Umma bari nazo Abba na kirana . To yi maza ki dawo . hijab tasa tana fitowa kafarta da silifas .
Bayan Malam Kadarko tayi yana isa waje yaga Babu Farouk wato ya dade da shuga moton sa yana jirar ya kawo masa Ummu . Buɗe moton Farouk yayi yana cewa ya zagayo masa da Ummu ,wanda cikin firgita Ummu ta kama hannun Baba Kadarko . Wayyo Abba Kar ka sani a moton sa soja ne kashe Ni zayyi .... Wani irin an gazata yayi yana rufe Ƙofan tare da buga murfin moton a ƙafanta Ƙassss.  Ihu ta yanka tana kirar Ummma... Amma ina key Farouk yayi ma moton yana barin layin cikin wani irin mahaukacin gudu tare da ɗaukar hanyar Abuja....!


Topa yau ake yin ta ,free page ya kare daga wannan maza hanzarta kar ayi tafiyar babu ke , labari mai nannade da cakwakiya kenan Ummu zata je gidan a matsayin baiwar Farouk Bama VIRGIN MAID , to ya magana Budurcin ta don shifa yafi ƙwarto banna ... Duk Ku biyo alƙamin Maman teddy .... Masu bukatar shiga karamin group Regular ₦300 VIP group₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932

*MMN TEDDY*

No comments

Powered by Blogger.