Yar Aikin Karuwai 96-100

 


🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼

    LITTAFIN KYAUTA NE

                 96-100

Official

By

AsmaBaff

SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA




Page naku ne


Asmeen

Maman Anwar

Pharry

Halima Abubakar

Shafa'atu Barde

Layuza Yusuf Adamu

Mom Ihsan

Aishadangile974

His Queen

Health care

Ummul Khalil







       Sai da Muka gama karatu me turanci tazo itama muka yi, Wasa wasa Muna karatunmu sai gashi har mun kai kusan wata biyu,kamar bama Ji iyashegen mu Yana nan sabo da Sabo sai a hankali,Kamar kullum yau Malam Abulkhair yazo sai gashi da abu a wata ledar shopping me kyau,Star tana zuwa ya mika Mata yace gashi kyauta ce akan kinfi kowa kokari,inji karyar malam Star in banda iya shege me ta iya duk mun fita kokari amma dake Yana so Kawai ya Mata kyauta sai yace tafi kowa kokari,Nawwar yana dawowa na mike,Malam yace ke koma ki zauna ana karatu zaki tafi,nace Antaina ta karasa min ni kam,Star tace muma Allah ya nuna Mana mijin mu sai mu dora da harka,Malam harda cewa Ameen sabo da Star ce tayi magana, Star ce tayi rubutu a takarda ta cillawa Malam a kafarsa yayi sauri ya take da kafa ya wani Fuske yaci gaba da karatu sai da akayi nisa sannan ya tsuguna ya dauke takarda ya karanta a tsayen da yake tayi rubutu Kamar haka


    My Abul ka dinga sauri da karatun ka gama kaga Mata suna kallemin Kai,idan kana so na ka tabbatar zaka iya kula Dani da kayan gyaran skin dina? bana so ayi aure ka dinga kawo min ayoyi kullum,a'a akwai lokacin karatu daban sauran Antaina ta dinga biya min darasin,ya kace zaka iya daukan nauyi na ko a'a Kai sai wa'azi? 

  Dariya ce ta Kama Malam Wai mene Antaina da suke ta zancenta ne oho,biro ya dauka yayi rubunsa, sai ya fara zagasu Yana karatu duk cikin karatu ne ya zagaya su yafi sau biyar sannan yana zagayowa yazo ta saitin Star sai ya jefa Mata takardar,dauka tayi ta bude ta karanta Kamar haka

   Haba Mai zai hana ba abinda zai gagara Inshaallah,Ina da babban aikin yina ko Mene za a miki,dama matata ta rasu da ciki a jikinta tun daga lokacin ban sake aure ba Allah ya hada mu dake nikam kin mini Ina kaunarki fatan Zaki zama uwar 'ya'ya na,bani da yaro ko daya matata Bata haihu da wuri ba Kuma da cikin ma ta rasu 

     Yours Malam

Star takardar ta mikawa Wise ta karanta itama ta mikawa Sera ta karanta ta mikawa Yar Zabil ta karanta aka mikawa Mandula ta gani itama ta mikawa Santana Yana karantawa ya saki shewa Ahayeee Suka hada baki matarsa ta rasu ba kishiya ba kishiya ba Kishiya ahahayyeee chasss,Malam sabo da kunya nasa ya nasa ya tattara yace sai jibi gobe bazan zo ba Ina da Uzuri ya tafi,Star da shagwaba tace Malam zanyi kuka,Santana yace Banga laifinki ba Malam ai ya hadu hanci Kamar karas haka Malam Yana jikin motarsa zai shiga Santana yace nidai in biki ya tashi Malam Ina saida Man Power,Malam dai motarsa ya shiga ya tafi Yana ta Jin dadi ya Fadi abinda ke ransa shike Nan Star ta Zama tawa harda karanta doguwar surah sabo da nishadi shi a dole Malam ba kida.


    Ina bedroom ban San me suke ba Nawwar yayi wanka yaci abinci Yana kwance a jikina Yana murza boobs dina duk ya taso min sha'awa sabo da yanzu Ina dan Jin dadin harkar,Labari yake bani Mami zata Zo anjima ta Mana Sallama zata tafi Saudiyya Kuma zata dade acan sai ta kusa shekara Wai ibada zata tafi can zata zauna a hotel har iya tsayin lokacin da zata dawo Kuma a Madina zata zauna ba a garin Makkah ba,nace Allah ya kaimu Amma za a kashe kudi yace ya za ayi to taje tayi Ibadar yafi tunda ita har yanzu Baffa Yana ranta,nace Allah ya daidaita su yace ameen, Wayata na dakko Kamar Ina game Baffa na turawa text Mami zata Zo yau gidanmu da Yamma.

  Ina turawa na ajiye Wayar nace nima muyi ibadarmu garin shegen Shan maganinmu yanzu kullum a sha'awa nake kadan nake jira,Nawwar yace ai a ko Ina in kayi ibada tana karbuwa shi Bai ma gane ibadar da nake nufi ba,nace nifa ibadar Antaina nace, baki ya rike Yana mamaki yace yau Kuma da kanki? ashe an Fara sabawa ke Kuwa wata biyu kullum ana aiki ai ya dace dama ki Saba tunda ke ba karamar yarinya bace,nace jiya baka Yi ba shekaran jiya ma baka Yi ba Allah yasa dai lafiya kake? Yace kalau nake barinki nayi ki huta naga kamar Ina takura miki,da sauri nace a'a wlh a'a sam kullum kazo ko yaushe ko round nawa ne , karfa azo ki fara wannan kukan kamar Zaki zageni nace Allah ya tsareni da zaginka da nayi asara kuwa,amma to kamin hankali ina wata shagwaba,yace ai ba sai kince ba zanzo da kaina ma, bakina na jefa cikin nasa na Fara Masa wani irin sha kayana ya cire min muka Fara kashe kanmu da Dadi,Allah yayi Ni macece ni me shegen ihu idan Ina Jin dadin abin gashi yanzu nayi feshin ruwa ba jira,Nawwar Yana shan karadi da maganganu harda na hauka ma,shima haka yake shi yasa bama son wani yazo part dinmu Kar ma yaji wani dan abu, sarrafa juna muke Muna Jin Dadi tunda ya shigeni Ina Jin Dadi Ina ihun sweet abu yayi zurfi Yana yi sosai na Fara Jin zafi zafi kadan haka na daure Kar yace na fiye raki,yau ganin haka ya canja min style nasha wahala ba kadan ba amma na daure Ina ta uhun wahala na nuna Kamar na dadi nake ji,Yana canja wani style din na fashe da kuka nace wlh wannan zafi ko kulani baiyi ba duk maganin da su Mandula Suka bashi ne sai ya dade yana abu daya baya tunanin ni ban Saba ba,nace Dan Allah ka dawo Style na walgargajiyatu da gargajiyatu dan Allah wayyo Allah Zan mutu,a hankali ya maidani na gargajiya nace haba koda naji salama,yaci gaba nai dade ba Allah yasa ya gamsu ya bani madararsa, hanci ya lakace min Yace Baki da dauriya ko kadan da kina Jin dadinki kina min sambatu wai ni zaki wa wayo kina Jin zafi kina min kuka sabo da nace na dadi ne to na Dadi ai ba ya buya,da farko nasan na dadi kikeyi Ina canja style Kika fara Jin wahala Kuma wlh shima a haka zaki saba kullum yanzu sabo za ayi,mukus nayi Ina zare ido,dariya ya dinga min tare da rungumeni Yana cewa I love you,kece Kika jawo ni,nace dan ba Kara ai Ina manne a jikinsa.


    Yamma nayi Mami tazo Muna tsaka da labari sai ga Baffa Kamar an jefo shi,Muna amsa sallamarsa ya wuce gaban Mami suna wani kallon juna Kamar zasu lashe juna,tashi Muka yi ni da Nawwar Muka haura sama Baffa zube gwiwoyinsa yayi a kasa Yana dan Allah Salamatu ki yafe min dan Allah ki dubi girman Allah ki yafe min sai hawaye sharrrrrrr Kamar yaro,Mami ma tana kallonsa ta fashe da kuka tana ta shesheka sun dade a haka kowanne Yana kuka a cikinsu,nayi kuskuren da bazan yafewa kaina baaaaaa ya sake sakin kuka irin na manya Yana durkushe a gabanta ya rike kafafunta ki yafe min dan Allah,Mami tana goge hawaye tace ba komai na yafe maka ya wuce na yafe,Baffa ya manta Idonsa ya rufe ya rungume ta,Mami tace zaka shiga fushin ubangiji ni ba muharramarka bace yanzu,Baffa ya saketa yace yace na cuci kaina na yiwa kaina na biyewa son zuciya,yanzu da me Ummin Haidar ta fiki ni me ya rufe min ido ne,Mami tace Kai ka sani kuma,akan na zauna da Ummun Haidar gwara na dawwama a gwauro duk azumi azo a kada min ganga harda karasawa da tausayi,duk zuga ce tayi tasiri a kaina ,Iyamami,Yusuf,Ummin Haidar sune ke zugani gashi yanzu sun jawo min sun barni a ruwa,Mami tace oho maka kuma, Yana ta kame kame dai Mami sabo da takaici ta mike tayi tafiyarta ta bar gidan,tana komawa gida sai kuka take Kamar ba gobe,washe gari Nawwar ya kaita Airport ta shiga jirgi tana ta uban kuka tana tuna tsohon mijinta.

  Baffa kuwa Yana komawa gida cikin fushi ya saki Ummin Haidar saki daya yace gwara na zauna a tuzuruna munafuka algunguma kina kallo na dauki hanyar jahannama ashe Kara danna ni ciki kike bakar algunguma kwashe kayanki ki tafi Kuma ki barmin yarana,Ummin Haidar za a bar gidan daula sai kuka taje wajen Iyamami ta fada mata,Iyamami tasa aka Nemo Baffa tayi tayi ya maida Ummin Haidar yace wlh Kuna takura min Zan karasa sauran igiyoyin gaba daya itama gwara ku kyale ni,Iyamami tace au au to Kinga jeki gida idan ya huce zai dawo dake da Kansa,Baffa ya kalli Ummin Haidar yace ke Kar a doraki a keken bera ki sani bazan dawo dake ba tunda ke ba matar arziki bace Kawai ke kanki Kika sani,kina kallo Ina kwana a dakinki na Hana Mami kwananta Kika kasa tunatar dani akwai Allah,kina kallo Ina cin mutuncin wata Kika kasa fada min gaskiya sai dai ki zugani to baza ki jani jahannama ba wallahi sai dai ki tafi ke kadai bar min gida ya daka Mata tsawa,Yaje ya kwashe yaransa biyu ya kaiwa Nasira da Sultana yace gashi nan ku kular min dasu.

   Daga ranar Suka dawo Jin dadin babansu kullum sai yazo cikinsu ko ya kirasu part dinsa suyi ta hira tare,akwai maza masu daukan zugar matansu ko iyayensu ko da kuwa ba akan gaskiya ake Dora su ba,irinsu idan mace ta gari Suka samu to za a ji dadinsu zasu amfani alumma sabo da matar zata basu shawara su dauka,Mata a guji dora mazaje akan hanyar da ba dai dai ba,wani zaiwa Yan Uwansa kyauta kibi ki kankane sai naki Yan uwan,zaiyi wani aikin Allah na lada ki hana,Kuma da yawa maza suna daukan Maganar matansu.


    Yau Sunday a jirki Muka tafi Jagawa state ni,Nawwar,wise,Star,Yar Zabil,Mandula harda Santana zamu je gidan su Wise ayi sulhu ita ce ta Mana Iso har gidansu Muna zuwa Muka hango wani Dattijo me Kama da Wise a kofar gidansa a zaune kujera da farin glass dinsa da wani katon littafi na tattalin arzikin duniya da gani kaga tsohon dan boko wasu  suna tabarma da sauran dattijai irinsa ana hira,Wise a mota har zufa take sabo da tsoro tasan babansu,Muna Fitowa a motocin guda biyu taxi Wise ce ta Fara fitowa harda sa hijab mu Kuwa duk mun Sha gayu,farin glass dinsa ya cire a hankali yace Hauwa'u kece abin mamaki sai ya tashi ya rungumeta irin dan boko nan wayayye, Yana murna yace ki yafe min Hauwa nayi kuskure dana takura Miki sai kinyi karatu bayan ke aure kike bukata karshe na kore ki banyi tunanin Ina Zaki je ba,ki yafe min Hauwa daga kanki ban sake takurawa kowa sai yayi karatu ba a gidana,Wise tana kuka tace ya wuce Daddy nima ka yafe min nayi kuskure,Dattijan suna ta taya shi murna Muka shiga ciki gaba dayan mu,kannena Suka fito da uban gudu suna murna,Maman mu duk ta rame sabo da bakin cikin Ina na shiga mijinta ya korar Mata 'yarta,itama muka fashe da kuka ta rungumeni Muna ta murna,gaba daya muka zauna har su Nawwar, bayan an kawo Mana kayan motsa baki sannan Mama ta Dora Mana girki gidanmu me kyau Kato da gani kasan akwai rufin asiri,labarin komai na zauna na bawa Daddy da Mama suka dinga ta kuka suna Kuma godewa Allah da yasa na shiryu,Daddy yace ai bayan tafiyarki kadan nayi ritaya Hauwa duk wannan kudin Nawa yanzu babu sai rufin asiri gidan ne kawai,da Nawwar Suka dinga hira Yana magana Daddy Yana jefo turanci shi ga dan boko daga nan ya Fara bawa Nawwar labarin yanda tattalin arzikin Russia ya karu,yace kasan Bellarus da Azarbajan tare da Ukraine Russia ai ita ke juya wasu manyan state nasu masu karfin tattalin arzikin,wannan yakin da akeyi ai ita Ukraine itace bata da Gaskiya,baka karanta Littafin yarjejiniya tsakanin Russia da Ukraine ba kafin ta amince Mata ta shiga yankin Europe,kasan ai da duk a Soviet Union suke under Russia,Nawwar dai yana haka ne,uhmm,ae haka ne kam ,nace Wise ma ta samu miji ma zasu kawo kudi kwana nan,Daddy yace mashaallah,sai Yamma su Nawwar Suka ce zasu tafi,Wise tace nima binku zanyi ni bazan iya rayuwar nan ba yanzu kwata kwata idan an tashi biki zamu taho nan,Mama tace ai Kuwa baki Isa ba ki zauna Mana muma muji duminki,da kyar Wise ta yarda tana Fushi Muka taho Muka barta a can harda kuka,nace ke da an kusa biki zaki dawo Mana mayi waya tace to video call zamu na yi Muna dariya Muka tafi.


    Sai da Soyayyar Star da Malam tayi karfi yace zai turo manya sannan itama Star muka shirya Dan bala'i ana gobe zamu tafi sai ganin Wise Muka Yi tazo Wai da ita za a Kai kowa,Washe gari Sai Yobe state,nan ma gidan su Star dama daga babarta sai Saima Yar uwarta Star tace ta samu Miji amma sai bikinta zata zo Saima an girma an Zama Yan Mata itama da Saurayinta a nan Yoben Nawwar yace sai a hada ayi bikin,Star wato Aisha ta hakura a nan gida aka barta tare da kanwarta da Mamanta.

     Tunda Muka dawo Wise ta koma gida ita da Star,Rannan Sabeer abokin Nawwar Wanda da shi aka je bikina yazo wajen Nawwar yaga Seraline ya nace shi ita yake so,Reraline sai Murna take matashi haka hadadde me kudi da shi itam me zata ce da Allah sai godiya,zance ya Fara zuwa,Sera anci gayu anje tace ni gaskiya Allah ka canja suna sabo da Naga me irin sunanka marar mutunci sam halinta bai da kyau,Sabeer yace to fa Yana wani nishadi ana Masa shagwaba,yace wacece? Sera an goge da bariki harda gyara Masa kwalar riga tana cewa Sabreen mana wacce Nawwar ya Fara aure, Kai Sabeer ita Sabreen gaskiya ka canja please My Man tana wani narkewa,Sabeer gani yake duk duniya ba Wanda ya kaishi dace yace Eyya sorry su Daddy sun riga sun yanka min rago a haka, Sera ana wani dire diren kafafu ni Allah...Allah....uhum..uhm....farin ciki ya cika Sabeer ta gama tafiya da shi a rayuwa,Sabeer shi mamansa da Kannensa suna can asalin state dinsu Katsina,Amaryar babansu Hajiya Sumayya tana nan a wajenta Sabeer yake sun shaku,Baban Sabeer a nan ya kawo Amaryarsa tunda anan yake kasuwanci idan Kuma yayi wata Daya ko biyu sai ya koma Katsina wajen Uwar gida,Hajiya Sumayya yaranta biyar Yan Mata dasu duk suna University,Hajiya Sumayya da Yaranta kaf basa son Sabeer ya auri Sera su basa son talaka,tunda Suka je kauyen su Sera Kai kudi Suka ga garin da gidan Suka Fara sukan auren amma Maman Sabeer da Babansa duk suna so sabo da haka ma aka sa ranar aure,duk kuwa da sunbi didigi sunji da a baya ance karuwa ce,shi aure haka yake da tone tone.


    Yar Zabil da Mandula Suka ce to mu ko wa zamu samu oho Kinga munyi kwantai mu duk shegen degree faranti na cewar Mandula,ana haka Katsam tsohon saurayin Mandula wani Igbo kyakyawa ne sosai fari gashi da rufin asirinsa matashi da tana zuwa tayashi kwana,bashi da Iyaye baida kowa sai dangi shi kadai iyayensa Suka Haifa Yana kaunar Yar Zabil a duniya shikam bai bin ko wacce mace sai ita,shine yazo Wai Yana sonta suyi aure tace a'a bai halatta mace ta auri Wanda ba musulmi ba,kayi min komai naka yayi na yarda da Kai amma mu a addininmu bai yuwuwa mace ta auri Wanda ba musulmi ba,Saurayin Yar Zabil Michiel ya damu Nawwar Kamar me shi Yana sonta Nawwar yace a'a sai dai ya musulunta idan Yana so,ya tafi ya dade bai dawo ba an zaci ma ya fasa aurenta sai gashi ya dawo dauke da carbi a hannunsa cikin Jallabiya fara da Yar hularsa tashi ka fiye naci,Nawwar ya dinga dariya a ransa yace kaga sabon tuba,Ashe tafiya yayi ya musulunta ba tare da ya fadawa kowa ba,Nawwar yace karfa ka aureta muji ka koma addininka na baya wlh sai ka sakar Mana ita,yace ai nayi niyya dama ni musulunci ya dade Yana birgeni Kuma ko Bata aure Ni ba bazan fita daga musulunci ba na musulunta sabo da Allah,Nace wlh idan ka aureta Muka ji matsala wallahi sai ka gwammace kida da karatu sai mun kaika Sambisa forest yace Inshaallah Inshaallah,Nawwar yace ya sunanka yanzu? Yace Ahmad Kuma Ina zuwa wajen malami Yana min karatu yace okay idan kunyi aure sai kuci gaba da zuwa tare da ita itama ta Kara ilimi yace to.


    Yar Zabil harda rawa Nima na shiga na shiga nayi kasuwa eh eh eh ya Kika ce ta sanadiyata an musulunta nazo duniya a sa'a ni San Sanda za a haifeni kukana ma haka nake cewa Allah Allah Allah,Mandula tayi dariya,ana haka Nawwar yace Wai zai hada Mandula da Santana aure tace kwarankwatsa dubu bana sonsa,yace Santana yace yarinya kinwa kanki santalelen yaro son kowa kin Wanda ya rasa, ni dama me zanyi dake, Mandula tace baki kamar kana hura algaita bada ni ba,ka gama tambadewa dan Iska ta duma Masa dundu a baya,Nawwar Muna ta dariya Santana yace ni Ina da budurwata ma su nanta Karima tana can a garinmu Adamawa ance bata Yi aure ba har yanzu tuni ma na samo number dinta mun daidaita kije can Mandula Karuwar banza.


   Mandula tace Yaya Nawwar ni dama da Baffa ka hadani,yace Allah ya kiyaye min wlh baki Isa ba ki Zama uwata bada ni ba,Muna ta dariya su Mandula dai ba a samu Miji ba har Baffa yaje ya kai kudin auren Wise wajen iyayenta na Papa,aka sa biki cikin sati biyu sabo da Papa ya matsu Kuma a shirye yake,Wise cokali basu siya ba,Test din aure anyi lafiya Wise take Papa ma Haka.

    Munyi Shirin biki Papa harda hada dinner bayan an kawo Amarya,Mama da Sabreen sun hada kansu sai wulakanci sukewa Papa basu San ma an kusa biki,sai ana gobe daurin aure sannan ya sanarwa Mama gobe daurin aure na,Mama tace wallahi sai na tona maka asiri Matukar ka Kara aure,yace ai Kuwa sai dai ki tona in Kinga dama ki Zama kaza sabo da tone tone,Wise anci gyaran jiki ciki da waje ko Ina an matse gam,ana gobe Muka tafi can Jigawa washe gari su Nawwar Papa da Baffa da sauran dangi sunzo 11:am aka daura auren Yusuf da Amaryarsa Hauwa'u,shi dai Papa tun daga kallon gidan su Wise yasan kudin da suka dinga nuna masa babu shi,Kawai suna da rufin asiri,mukus yayi yace ko ba kudin dai na more da sabuwar Amarya matashiya,gaba Daya da Yamma da Dangin Wise Muka taho ranar Yamma likis aka wuce Dinner, Papa an dauki wanka Kamar matashin saurayi haka ya hade ga amaryarsa,Wise ta dinga fitsara tana Masa kiss,Papa Kawai yabi yarima shima aka Sha kida,ya lika kudi na hauka agaban su Nawwar,Auta Nawaf Kuwa tunda ya tabbar budurwarsa Papa ya aure shike Nan yace ba shi ba Papa ya daina kulashi ko ya ganshi baya gaishe shi,Papa ya rasa dalili,daga wajen Dinner aka wuce da Amarya gidan angonta,bangaren Iyamami Muka fara kaita tayi nasiha sannan aka kaita bangarenta.


   Papa sai rawar kafa akeyi da wuri ya wuce bangaren Amarya Wanda Nawwar ya kashe Mata kudi ya zuba Mata komai,Papa Yana Shiga ya iske Amarya a lullube,ya ajiye ledar kayan makulashensa ya rungumeta a haka cikin mayafi Yana shakar kamshinta yace duk wannan nawa ne ni kadai wayyo Allah Dadi kashe Yusufa ya sake kankame Wise itama tana shakar kamshinsa,wise harda pretending irin budurwar Nan,harda rawar jiki ana kame kame kamar zata Yi kuka,Papa yace sorry Naga baki Saba ba a Sannu Zaki Saba,to uhum Wise ta furta kamar munafuka,ya jawo ledar kayan dadi yace Bude min mayafin mana Naga sanyin idaniyata ya cire mayafin,Wise harda boye Fuska Wai kunya take ji,ya Fara ciyar da ita tana kalmashe kaza tana cewa ni bana son ci ma kunyarka nake ji,yace ya za ayi nabar matata cikin yunwa daure,ki maze ki cije dan Allah ki ci ungo karbi,ta sake kalmashe kaza yace yawwa good girl,Wise dariya ta kamata ta kunshe a ranta sai da Suka koshi sannan tayi wanka ta Sanya wata matsiyaciyar rigar bacci komai ana gani a waje,Papa shima yayi wanka ya canja kayan bacci marasa nauyi Riga da wando.


   Yana shiryawa duk ya rude a gigice ya rungumeta yace wayyo Maman Sabreen yau ke dai zaki kwana na tausaya miki shekara da shekaru ana Jin dumin miji kullum, Wise kadan dama take jira macece me sha'awa Kuma gashi an saba,Papa Yana sakin Nishi Yana gurnani ya Fara Sarrafa Wise Yana shafa Boobs dinta yace sak na sweet 16 basa zubewa ke ba irin na Maman Sabreen ba inda kisan mota ta taka kwado a kwalta,dariya ta Kama Wise ta dinga dariya yace Allah Amaryata abu kamar slifas din yara,gashi karami gashi a tatsile Kai na dade Ina cin kwal ubana,tunda ta haihu nake fama,ki dinga min style ita sai dai ta kwanta inda kisan tsohuwar motar a gareji tayi damkam a Kan gado ni zanyi ta wahala sama da shekara talatin a haka nake,Wise dariya yau kamar cikinta zaiyi ciwo ya Fara kissing din bakinta yace haba yanzu naji baiwar Allah a nan amma ita idan ta wage min baki nawa sai ya kule a cikin nata gaba daya da lips din har wajen haba abin ba kanta kaji naki kamar lollipop.

   Wise ta daure tayi Kamar bata San Kan komai ba tana kukan zafi zafi,haka Papa ya shigeta da kyar anji magani masu tsada sai kace budurwa irin yanda Yan matan yanzu keyi, a zahiri dadi take ji sabo da ta Saba amma ta fake da kuka tana zafi ka kaini karshe ka kure ni,har sai data Yi loosing control ta Fara Zan mutu,Papa bai gane ba ya zaci zafi ne yasa, Wise anyi dace irin Wanda take so a dade ana aiki dai dai ita ne,ranar farin ciki Kamar me sabo da an tuba an Dade ba a hadu ba sai ranar,a fili Kuma Papa wawa ya dawo ya zauce Yana cewa ta tabbata Mata suna Suka tara,Ashe da wuya nake ci a hannun Maman Sabreen wai wai Sailuba kenan Salam da ita,Ina kaunarki matata karki rabu dani wlh ko me kike so zanyi,Wise ta dinga zunduma kukan karya Wai ya Mata da zafi,Papa ya rasa inda zai sa Kansa taki Shuru,wayata ya kira da sasaafe,bayan mun gaisa yace Yar uwarki ce bata da lafiya tana ta kuka tun jiya kuzo dan Allah,Dariya ta kamani Nawwar Yana ji yace bana son wulakanci Kun samu Babana Kuna ta Raina Masa hankali Kun caka Masa tubabbiyar karuwa a budurwa,Dariya muke,Papa yaga Shuru ban Zo ba ya Kira Star,Star harda Lallaba Papa tace Zan kirata,tana kashe waya ta Kira Wise ta dinga danna Mata ashar lokacin Papa ya fita Wise dariya take Kamar me, Star tace shegiya kin bani darasi Nima Malam haka Zan Masa,wise tace ai ke yasan tuba Kika Yi,zanci uwarki munafuka cewar Star suna ta dariya suna waya,Papa Yana turo kofar Wise waya a kunnena ta barke da kuka tace zafi wayyo Allah azaba dan Allah ku kaini asibiti wayyo Oven wayyo local government,Star taja Tsaki ta kashe wayarta,Papa ya hauro saman bed Yana haba mazarkwailata,Wise tana shesheka tace sunan wata ne fa yiiiiiiiiii zafi tana yarfe hannu.


    Papa anji zuma an gigice shi ya Mata wanka yayi Mata komai tana wani hawaye.

  Akan Amarya Papa ko sauraren Su Mama bai Yi,kwanansa uku  ya samu Sabreen a palonsu yace Sabreen ki je ki gaida Mamanki ta biyu,Sabreen bata San ma Wise aka auro ba bata so ma taga komai na auren,baki ta turo ni wlh bazani ba,Mari taji Papa ya zabga Mata ke Ni kike cewa baza kije ba direct sabo da baki da mutunci,tana kuka ta tashi da sauri ta tafi Part din Wise tana zuwa Palo wise tana zaune an harde kafa daya Kan daya an matse cikin kana nan kaya,ko kallon Amarya bata Yi ba tace Ina kwana ta dago zata juya gabanta ya Fadi ganin Wise,da yatsa ta nuna ta tace ke? Wise a nutse tace ei nice Wise 'yata zo ki zauna mana Lokacin Papa ya shigo Yana Jin Dadi Wise tana tarairayar yarsa Kawai Sabreen ta Kai hannu zata Mari Wise, Wise ta rike Hannu tasa nata ta tsinke Sabreen da mari tas tace Ina matar ubanki ni ba uwarki bace yanzu,ki hankali da kanki,Papa ne yasa baki yace kinyi dai dai good ko gobe ta Miki ki dakata na baki okay,ai ke ba sa'arta bace uwarki Sabreen itace sa'ar yin Amaryata fita ki bani waje shashasha Yar kwaya ya hankada keyar Sabreen tayi waje tana uban kuka sai wajen Mama tana mun Shiga Uku kawar Miracle ya auro wlh karuwa ce,Wise sunanta Karuwa ce yanzu ta mareni Papa ya goyamata baya harda hankada min keya,Mama tace iyyeeee ta mike tsaye ta fice sai part din Amarya,Suna tsaka da soyewa Papa yana uban kiss kamar ba gobe, Wise tana cinyarsa suna love Mama ta fado palon,ya juya kenan Wise tasa hannaye ta tallafo fuskar Papa tana wani shafa gemunsa tana cewa Allah ya Kara ma tsawon rai mijina Nawa na kaina Ni kadai ungo abinka Shata zuge zip din Riga ko a jikinta abinka da Yar duniya tana kokarin ciro nono waje,Mama ihu ta saki ta juya da gudu tana yau na shiga Uku bala'i ya fado min gida, Papa Kuwa ya manta ma da wata mama ya Kama Abu Kamar karamin jariri Yana faman zuka harda lumshe ido Wise ana shafe Masa Suma.


   Iyamami tana part dinta Mama taje ta sanarwa dan hauka Kawai ta taho tace sabo da na barshi ya auri bare shine shima ya dakko min karuwa ta tako har part din Wise da kafafunta tana idan ita Yar iska ce ni Yar guguwa ce ta shigo da bala'i idonta ne ya kyallo danta Yufuf ya koma jariri Yana ta tsotsar dukiyar fulani ana shafa Masa kai Yana Wasa da Daya,Iyamami salati ta rafka Papa zai mike Wise ta rike shi tace please Dadi nake ji ci gaba Sha abinka Allah ne ya baka ko na Iyamami hala baka Sha da yawa ka koshi ba da alama da wuri aka yayeka,Papa yace watana bakwai aka yayeni,Iyamami ta rafka salati ta juya baza ta iya gani ba,har zata tafi ta dawo tace Yusufa ko dai asiri aka maka na shiga uku ni Iyamami Baffa ya haukace kaima kabi sahu  ,Wise tace muje daki Antainarka dadi muje na ja Kaya,Sai da Suka mike sannan Wise tace Laaaa Iyamami Sannu da zuwa ai ban kula ba kiyi hakuri shigo Dan Allah irin wannan ai Knocking ake kin riske mu mun lula duniyar zuma,Iyamami da masifa tace ubanki nace shegiya fitsararriya oh karshen duniya yazo ta fashe da kuka ta juya,Papa yace Iyamami kiyi hakuri wlh bana hankalina ban San kinzo ba kema ai bai dace ki shigo Mana bakatatan ba ai ya kamata ki ja girmanki,dama rufata kuka Yi Kai da Dan uwanka kuka auro karuwa,Papa yace gaskiya Iyamami ba karuwa bace matata ce dan Allah ki daina kiranta da karuwa ni ko Karuwar ce Ina son abata haka,Iyamami ta saki sabon kuka ta fice tana na shiga Uku ku kasheni ku huta,Wise tace ai uwa uwa ce jeka ka lallasheta,Papa yace hankalinki Yana haukata ni,kina da tunani Yar Aljannata tace Ameen ya fice zuwa wajen Iyamami,Sabreen kuwa da Mama hada Kai Suka Yi lallai sai sun kori Wise daga gidan.

  Iyamami wajen Baffa ta nufa da kuka ta Shige dakinsa ta sameshi yayi tagumi Yana tunanin Maminsa,Iyamami tana kuka tace Sulaiman naga abinda ya isheni ashe baki kuka hada kuka auro Mana Karuwa,Baffa yace Karuwa Kuma tace uwarka nace dan banza marar mutunci duk ba da Kai aka hada bakin ba kasa ya auri kawar Yarinyar nan fitsararriya Rabi matar Nawwar, abinka da tsofaffi ba kunya tace gashi can a gabana ta bashi Mamanta Yana tsotsa Kamar jariri sai wani Mamul mamul yake yau naga bariki a gabana to wlh ku San yanda zakuyi ko ni ko Karuwar ta juya tana kuka.


     Bikin Star da Malam Abulkhair Yana motsowa yayin da Wise da Papa suke zuba love basa ji basa gani,Santana Kuwa Iyayen tsohuwar budurwarsa sun ce baza su bashi yarsu ba ya Gama barikinsa yazo su bashi yarsu su baza su bawa Dan daudu ba,Muna zaune Yana bamu labari Yana karairaya yace no wahala Shaa ta yiwa kanta sun cuci yarsu,wallahi yarsu Suka cuta wuuu su Karima anji jiki,Mandula tace kaga Santana kaje ka nemi auren Jamcy kawar Sabreen Kawai shegiya,nace abu yayi wlh Santana yace na San fa Baban Yarinyar Muna mutunci ba laifi Yana da hali Kuma sai da na samu shiriya sannan ya sanni,Sanda Nawwar ya aikeni na Kai wani sako to office din Wanda naje a nan muka hadu baku ganshi ba kamilin mutum wlh sai kayan muni ga kirki har number sa ya bani,yayi tafi yace Allah na tuba da Jamcy shi ta yo ai baza ta ganu ba amma dake uwarta tayo gata nan mashaallah ni har Kun sa ma naji Ina sonta,Kuma yanzu Babanta zan samu na shige jikinsa,nace ka nutsu fa sosai,yo mu a gaya mana nutsuwa Allah na tuba.

   Haka Santana ya dinga gaishe da Baban Jamcy a awa har ya Fara zuwa gidansa ko Office dinsa suna gaisawa sai da suka Saba sannan ya bullo da cewar yaga yarsa Jamila rannan Yana sonta idan ya amince,Kamar ba Santana ba yanda ya nutsu ya koma namijinsa ga Nawwar ya bashi aiki a kamfaninsa albashinsa me tsoka,a Yar unguwa ta masu rangwamen kudi ya siya Masa gida karami 3bedroom flat da Palo sai kitchen da toilet,Har garinsu ya koma ya kawo Yan Uwansa suka ga gidansa suna ta murna,Shi dai Baban Jamcy ya cika da farin ciki yarsa ta samu masoyi dama ya gaji da iskancin shaye shaye da take a gari,Kawai kiranta yayi yace ya Mata miji Kuma aure ba fashi,bata Isa ta iya Masa musu ba,itama Maman Jamcy ta gaji da halin yarta shi yasa taji Dadi ta marawa mijinta baya,Jamcy anci kuka an gode Allah,Babanta yace ki shirya cikin shiri Wanda na bawa ke a shirye yake sabo da haka aure ba dadewa,sannan zai zo zance yau ko gobe,Jamcy ta fashe da kuka ta Kira Sabreen a waya tana bata labari Sabreen harda bata shawara karki sake yazo wajenki wani zance in an kaishi kya ganshi Kawai ki gudu shine zai tabbatar bakya sonsa sai a fasa auren cikin sauki mu ai da tamu Karuwar muke fama wlh Wai wata Wise kawar Rabi itama Karuwa ce wlh tafi Rabi duniyanci ta hanamu sakewa Kar kiga yanda suke zuba love da Papa a gaban kowa take kiransa da Baby,Wai Papa ne Baby Kuma wlh amsawa yake Wai naam Sweety a gabana fa ai ba tsari,Jamcy tace kice nazo na Sha kallo,Sabreen tace kizo wallahi kiga bariki ai muna kallo a gidan nan.


     Jamcy a ranar da Yamma ta tafi gidan su Sabreen gulma,tana zuwa ko hutawa bata Yi ba suka tafi part din Wise  a palonta Wanda yaji gyara sai kamshi Kawai ke tashi sai da Suka dade sannan Wise ta fito sanye da rigar papa ta wani yadi me kyau,da fara'a tace au kune sannunku kuyi hakuri wlh Babyna nake wa wanka ku zauna,Jamcy tace dama kin haihu ne? ke Yar Kauye mijina uban kawarki ko baki da labari ana cewa masoyi Baby Yar Kauye,Jamcy tace wannan zagin ya shige ni ahhhh ya shige ni,Papa ne ya kwalawa Wise Kira Sweety... Sweetheart....naam Babyna Ina zuwa ta amsa sannan ta kalli su Jamcy tace bari naje Mai Zan shafa Masa ban Gama shirya shi ba kuka zo,Jamcy baki bude take kallon Wise tace Kun Shiga Uku Sabreen taku ta Kare,Sabreen harda kwalla tace bata da kunya tashi mu tafi wallahi a gabanmu zata iya ciro boobs dinta ta bashi tace ya Sha bata da kunya muje Suka bar part din.

   Santana an Sha shadda anje zance Jamcy tana gidan su Sabreen,maman Jamcy ta fito da kanta tace Kayi hakuri tana sani ta gudu karka sake zuwa zance haka za'a kawo ma ita gidanka ba dai Iskanci take ji ba Bari a daura auren dai,yanzu kaje kayi test na aure ka kawo Mana itama Zan kaita da kaina ayi Mata yace to Mama ba damuwa na gode Allah ya Kara girma,Mama a ranta tace kalle shi yaro Nutsatse da shi na samu suruki na kirki hhhhhh bata san Santana ba.


    Gaji anji sauki an warke Aunty Amarya Yan uwanta sun dauketa sun maidata wani asibitin Kashi a can suke jinyarta,Itama Gwaggo Gaji ce take jinyarta a wani asibitin Kashi na kudi anyi musu aiki ko wacce Dagaci shi ke dawainiyar komai na Gwaggo Banda Amarya tunda an saketa sai Yan Uwa da suke tallafa masa,Dagaci wahala tasa yayi nadamar halayensa yana tuna abubuwan da ya aikata a rayuwa shi kadai sai ya fashe da kuka yace Allah yasa Rabi tace ta yafe Mana amma dole na sake Neman gafarar Rabi Allah na tuba,tashi yayi yaje har gidan Inna ya samo Sabuwar Number ta,Ina yankewa Nawwar farce Kira ya shigo na daga tare da yin Sallama,Nawwar jikinsa ya maida ni yana taba Boobs dina,Dagaci yace Rabi Baban Mairo ne,nace Oh Ina yini ya gida ya yara yace lafiya Alhmdllh,yace Rabi Kira nayi dan Allah ki yafe min ki yafe Mana dan girman Allah,Murmushi nayi nace wlh ni kam na yafe muku bana rike kowa a raina na yafe a gaida su Gwaggo,Dagaci yace ai mota ta bige Gwaggo ta karye gida hudu Amarya Kuma gida biyar ta karye Gaji ma ita take Jinyar Gwaggo,Nace Subhannallahi Allah ya sawwake ubangiji ya Basu lafiya yace Ameen Ameen,nace an musu aikin ne? Yace ae wallahi na karasa siyar da gonata sai Yan Uwa da Suka taimaka min duk da haka dubu dari asibiti suke nema shima Kuma na Kai musu,Nace Allah sarki Allah ya sawwake zanzo dubiya yace Allah ya kaimu na gode.


    Bayan mun gama waya nace Honey yace Na'am yana shafa gashina nace Dagaci ne yace naji ai,dan Allah Honey....bazan bayar bama Indai wannan mutumin ne mugaye azzalumai Kuma ba inda Zaki je,Na yafe musu ko ba komai uwata ta jefar dani tayi amma a haka matarsa tace tana sona ta min wanka Ina jaririya cikin jini,ka tuna ko karasa yanke min cibi ba a Yi ba,Kuma yanzu wlh ya gane kuskurensa Kuma duk da shi dama bai so aka Raine Ni a gidansa ba ka tuna matar data karairaye itace tace tana so na,taci Kashi na da fitsarina ko ba komai wallahi tayi kokari,kokarin banza matar data kulla Miki sharri Suka koreki daga gidansu,ban san Dagaci ne ya min asiri na fada bariki ba shi yasa na zake nace to ba gashi ta wuce ba, da basu koreni ba ta Ina zamu hadu kaddarata ce,kaddarar haduwa da kaine,tunda kin yafe musu ba shikenan ba sai kin bashi wani kudi,ko ba komai ai suci arzikin Rabin da suke ganin bata ma da amfani a duniya gashi Allah ya min baiwa ni na tallafa musu,Allah Yana son me hakuri da yafiya,shi Kansa Muna masa laifi ya yafe Mana,bazan bayar ba ki nemi naki ki bashi,haka kace yace ae,Fushi nayi na jefar da Nail cutter di. Yace Dole ma Zaki dawo ki yanke kin San ba me yankewa sai ke,tafiyata nayi na koma dakina na kwanta nace lallai ma mutumin nan wato na nemi nawa na bashi,wato gori zai min akan kudi,shigowa yayi bedroom dina na fashe da kukan shagwaba,yace ya Miki kyau da me zanji ne ance Miki hako kudi nake yi ne,kawayenki wace ban dauki nauyinta ba ki duba irin kudin da nake kashewa,Mami ta tafi Saudiya ni ke daukan nauyi sannan yanzu ki kawo min wasu mutanen banza har kina kuka akansu,Shashasha wacce bata kanta ba,nace nice shashshar ko? Yana hararata yace da mecece to,nace wlh sai na fadawa Baffa,Kuma zaka San ka ce min shashasha zaka sani na mike Zan sake ficewa rungumoni yayi yace Sorry ba shashasha bace Yi hakuri please,Nawwar tsoro yake ji ko Zan hanashi hakkinsa,fisgewa nayi na bar Masa dakin,Zuwa dare nayi Shirin baccina na nufi dakinsa cikin rigar baccina hadaddiya maroon,ya zaci bazan zo ba,Yana ta aiki a System dinsa na gaji da Zama nace kazo mu kwanta,Me Kika ce ya juyo da sauri,Murmushi nayi nace kazo mu kwanta nace,yace ai banyi zaton Zaki zo ba,akan me? Yace sabo da munyi fada,nace Kuma akan munyi fada shike nan sai na kauracewa mijina bada ni ba,System din ya rufe yace Allah ya Miki Albarka ya hauro saman bed Muka kwanta yana Kara Jin kaunata a ransa,yace Nawa za a Baki? a Raina nace kaji aikin hakuri duk abinda hakuri bai baka ba to tsiya ma baza ta baka shi ba,gashi a banza yace Nawa nake so gaskiya wasu matan Muna cutar kanmu wajen Fushi da miji a kaurace masa.

   A fili nace a'a ka barshi Allah abin ai zai maka yawa sai yanzu naga ma bai dace nace ka bani kudi ba kayi hakuri,su Dagaci basu cancanci na basu komai ba,no za a basu ai ko banza sun raineki amma abinda nake so ki fahimta a sake barinsu suji jiki tukun,nace to ba damuwa,wlh kwanan nan Ina yawan Jin tashin zuciya anya Kuwa ba ciki ka min ba ko fa period 1month kenan banyi ba,Murmushi yayi yace Allah yasa,ubangiji yasa cikin ne da naji dadi,gobe muje asibiti ko,nace to,yau ma kwana Muka Yi Muna raya sunna.

     Washe gari da wuri ya kaini asibiti duk wasu gwaji an min bani da cikin komai Wai Ulcer ce ta kamani sannan rashin period ma stress Yana kawowa zai canja time din zuwa ne,ya rubuta min magunguna Muka dawo Ina ta Jin haushi Nawwar Yana min dariya sai tsokanata yake.

    Me aiki ya samo min wata dattijuwa me kwari a gidan Baffa take aiki bangaren Mami akwaita da kwazo ga hankali Laure kenan.

   Ana gobe daurin auren Wise muka dunguma sai Yobe Papa da kyar ya bar Wise sai da tayi Masa kuka,Star a gidan Malam fa.


Mairo duk wasu takardu an musu da visa sai tafiya kawai,washe gari suka Yi shiri sai Airport a can Suka Iske maza matasa Suma wani kamfani ne zai kaisu,su Mairo bata kamfani bane,Cele a Kasko da Kakanta Su Kuma ta mota Suka tafi zasu bi ta Sudan sannan su tsallaka Saudiya ta ruwa,akwai masu tafiya Kuma ta Hanya gurbatacciya Wanda Basu da takardun komai zuwa kasashe daban daban ba sai lallai Saudiyya ba.




Masu Sharhi na gode




*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*

_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_

 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa,  yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_


_nfection_

_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_


_Muna sayar da supplement gangariya  irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._

*08089965176*

*07084653262*



AsmaBaffa

No comments

Powered by Blogger.