Yar Aikin Karuwai 26-30

   


          26-30

SADAUKARWA NE GA DUK YARAN TSUNTUWA

Page naku ne

Bellomaryam581

Maryammkhalid2

Dr Suhailat Hussein Armai

Mrs Idris

Ummy M

Oumm Yasmin

Hafsa Abdullahi

Aesha

Hauwa Kasim

Momyy Hibbah

Hadizahamidu369gmail.com.



Masu Sharhi Ina godiya ko da wasu zasu Yi suga banyi reply ba suyi min afwa ban gani bane ban kula ba.






         Washe gari bayan na gama gyara ko Ina na gidan na karya yau bai zo  ba har Yamma sai magriba Ina ta kallon film yinin ranar gaba daya, da Magriba ya shigo bayan ya dawo daga masallaci,Ina ganinsa na fashe da kuka nace Allah ni tafiya zanyi gida na gaji da nan bana so ka ajiyeni a prison ni gidanmu Zan tafi Ina can cikin nishadi ka ajiyeni a nan ni bazan iya ba na nuna doguwar rigar da nasa me tsada cikin kayan da ya siya min tayi min mugun kyau nace kalli Riga har kasa gashi ni rigar ta dameni bana so,sai da na gama Ina tsaye a gabansa yace wannan aikin da kike ikirari kina fita Wai Dan me kike Yi? nace kudi yace to biyanki zanyi ba kyauta nace ki zauna ba,Ina goge hawayena na koma na zauna tare da turo baki gaba,kudi ya zaro dala dari dari guda uku ya Mika min Yace gashi,kallonsa nayi nace wata fa bai cika ba kace Kuma sai wata yace ae baki nayi ki Kara hakuri ya furta tare da Zama,mikewa nayi da murna na kasa magana ma nace wannan Kawai na roko ne akan na zauna Kuma idan wata yayi zaka bani albashi? Yace ae,nace yau ana burar....na dura ashar nace la'ilahaillahu Wai Kai to me kake amfana dani,baka taba ko nono na Kawai ka ajiyeni ka dinga biyana kudi every time money ehhhhheheh nayi wata mahaukaciyar dariya Ina tafa hannaye nace bafa ka amfanuwa da ni a Zamanin nan,na nuna kaina nace ni Kuma banza Rabi wai ni ka bawa Elizabeth, nace yehoho kai Nawwar zan iya maka bauta,Kai mutumin kirki ne Kawai gani ka bautar dani kayi abinda kaga dama dani,ko wuta ka fada Zan iya binka nima na wulla ciki,ah'ah ikon Allah,kallona yakeyi Yana ta dariya yanda na haukace akan kudi,gabansa na durkusa nace Alhaji dama dazu ban gaisheka ba Ina yini ya iyalin? ya kwashe da dariyar da ban taba ganin yayita ba,nace Dan Allah kunyarka nake ji kana ta min kyauta baka tabani bana Jin dadi wlh uhm Sana'a nake uhm haba dan Allah yanzu ko Yan nono baza ka taba ba,yace ae nace dan Allah da girmansu wlh Allah ya bani akwai auki hiiim suke,yace na gode,mikewa nayi nace shike nan Allah yasa dai matarka tana baka nata,a ransa yace ko ta bani ma Yan karamaye ne ko saurararsu banyi a fili yace Ina samun halak dina nace ai Kuwa  ta kyauta amma idan ta maka hauka Kawai ka fada min naje naci babbar burar....,Wai karuwai ma irinmu muke badawa bare mace da mijinta mene amfaninta idan ba a ragargajeta ba shi yasa fa nayi hips kugu na ya bude to yau da gobe taki Wasa ana ta iban harka,yace Wai ke in tambayeki,nace Ina jinka na nutsu sosai yace bakya Jin kunyata? Kai na daga masa nace ae bana ji,sabo da me? ta gudu ai ni bani da kunya na gantalar a titi bana Jin kunyar uban kowa yau da gobe taki wasa,numfashi ya ja yace to idan nazo ki dinga kokarin Adana kalamanki na banza bana so ki daina Yi a gabana bana so tunda kince duk abinda nace kiyi zakiyi bana son kalaman banza,nace to zanyi Inshaallah na daina, better ya furta nace to mu koma karatu Mana,yace me Kika sani a addini da kina da ilimin addini ai da baki abinda kike ba sabo da a wani Hadisi Manzon Allah (SAW) yan acewa


  kullu ummati yadkulunar jannata....kafin ya rufe baki na karbe Hadisin naci gaba da karanta Masa Ina fassarawa nace wato ka gane annabi (SAW) yace dukkan alummata zasu shiga aljana,sai yace illa man aba sai dai Wanda yaki kaga irin mu kenan munki mu tunda Muna karuwanci to Allah ya shirye mu,sai sahabbai Suka ce kalu ya rasulillahi,Suka ce ya ma'aikin Allah wa yam aba?waye zai ki? Sai ya basu amsa Wa man asani Wanda ya Saba mini faqat aba hakika yaki,Allah ya shirye mu na furta yace ameen,nace na kusa fa sauka nan daka ganni da ilimina ko a karatun Qur'ani baza ka kureni ba sannan Ina da littafa da dama a kaina sabo da Ina zuwa Islamiyya a kauye Kuma na dage a lokacin.


    Wato kin sani kike take sani nace mu bar zancen kaga Ina so na sanarwa Kawata Seraline ta San Ina nan Kar tazo hankalinta ya tashi bata ganni ba har kwana biyu yace ki kirata a waya Mana ga wayarki nan, wayata na jawo na Kira Seraline tana dagawa tace Ina ta kiranki wayarki a kashe Ina Kika shiga duk mun damu su Wise sai gwada wayarki ake bata shiga? nace sorry dama Kira nayi na fada Miki Ina gidan Saurayin nan nawa da ya bani daloli to shine yace na zauna a gidan zai biyani na Dan tayashi kwana na wani lokaci shine nace bari na fada Miki ki fadawa mutanenmu kafin na dawo, Seraline ta Yi dariya tace kice kin Zama Yar Hannu nace ae Kawai Muka danyi surutun mu na Yan duniya sannan na kashe Wayar, nace ko Watarana baza kayi sex dani ba? ganin na dameshi sai yace sai Watarana Kawai Sanda naga dama zan iya ki kwantar da hankalinki ko yaushe Zan iya,ya tashi zai fita nace Ina zakaje daga shigowa zaka fita ni baza ka bani lokacina ba wai ni Allah Zan gudu gida na koma inda na fito,karamin Tsaki ya ja ya dawo ya zauna na kamo Mana Nigeria film Muna kaiwa suna saka sabo Muka ci gaba da kalla tare Muna sharhi a kai,cikin Raina Kuwa tunani nake Yi yace ko yaushe zai iya sex dani gashi ni ba taba Yi nayi ba,na dai Saba da maza arna da Yan daudu zamu rungume juna Babu batun mace ko Namiji har zama muke a cinyar Namiji Kamar mace Yar uwarka,a raina nace idan yazo ko yaushe banyi gyaran jiki bafa yazo ya jini ba Dadi ai dole na Kira Sera ya Zama idan bani ya kusanta ba bazai ji Dadi ba tunda dai nasa ran Zan Fara Ashawo work idan ma zai na biyana ko yaushe ai ba matsala sai na dinga Yi da shi Kawai mutum daya,Ina ta sake sake a raina har ya Fara Jin bacci a nan yayi Sallah ya mike yace matata tana jirana,nace to Goodnight,rakoshi nayi har mota securities suna nan suna gadina,da kaina na bude masa motar ya Shige mota na rufe Masa glass ya sauke yace sai gobe nace Allah ya kaika lafiya ka kula da tuki na juya Ina cewa banda ganganci matarka zaka yiwa asara ni ba ruwana,Murmushi yayi kawai ya murza Kan motarsa ya bar gidan.


    Ina komawa na Kira Seraline na fayyace Mata komai dake bama boyewa juna sirri,Sera tace to ai Kuwa zai iya zuwa bakatatan ya nemeki Kuma Kinga dai yanda muke kashewa Gomnatinmu kudi Kinga yanda muke Shan gyara uban kowa ya dandanaka bai iya barinka sai ya dawo,kina da kudi ki kawo a fara kashe dubu dari biyu haka a tsumaki karuwai basa Wasa da gyara Kai kusan kudinmu a gyaran jiki ke tafiya da haka muke samun riba jari muke zubawa ki kawo kudi a zubawa jikinki jari,in kana da kyau ka Kara da wanka karki kalli kina da kyau Wai kice baza ki Kara da wanka ba,nace ai shine na gani nima gobe Zan rokeshi ya barni nazo sai muje Sera ta kwashe da dariya naji dariyar su Wise ma a Wayar hahaha Sera tace kin gammu dukanmu yau Muna gida Hira akeyi suna jinki munce kin dakkowa kanki masifa,Star ce ta kwace Wayar tace Yar wanke wanken karuwai haka Kika jefa kanki a masifa sai kace mijinki zai wani hanaki fita baki da yanci ma wato sai ma ya baki izini zaki fito mene amfanin barikin da Kika shigo daga farawa shike nan sai ki tsaya kina bin Maganar katon banza,nace Kinga star ba katon banza bane karki sake zagar min saurayi,harkarki daban tawa daban kiyi naki inyi tawa,abinda naga dama shi zanyi ko ke kike daukan nauyina,hehehe Suka furta gaba dayansu lallai namijin bariki zaki biyewa zai kaiki ya baro,nace ae naji ke Sera sai nazo tace to suna ta min dariya Ina jinsu...


    Duk da haka zugar tasu ta danyi tasiri a zuciyata amma na danne  washe gari da Yamma yazo 5pm,na shirya cikin wata doguwar rigar nayi rolling da mayafinta na fito a gabansa na durkusa nace dan Allah ka barni naje na dawo wlh bazan dade ba wajen Sera zanje matsala ce ta taso a dakin da Muka Kama karya na sharara Masa,yace hour nawa Zan baki? Nace 3hrs ma yace karki wuce 9pm Baki dawo ba nace to Ina murna na fita ya kwanta Yana jirana,Ina fita na shiga taxi,a ciki na cire Abayata kana nan kayana da nazo dasu gidan Suka bayyana na saka hular gashi na Kar ma su Sera su ganni da manyan Kaya suyi min Dariya,a cikin jaka na saka su,suka ganni nazo Sera tace ya barki kenan nace ae tare da kwanciya a saman gadon nace tsakani da Allah na gaji da mutumin nan Sera,ya takurani ya hanani lekawa ko kofar gida gashi dole sai na sa manyan Kaya na rufe jikina,Kinga takura komai nayi zai ce ba kyau,musulunci kaza kaza gashi mugun tsoronsa nake ji Yana da wani kwarjini kyansa kadai ya Isa ya rudaka gashi baya dariya sosai inda kisan ubana haka ya takura min na karashe da Tsaki,Sera ta dinga dariya tace ke Kika ga Zaki iya ta jawo sigarinta ta kunna Mata wuta,Ina mita nace gida ba nishadi ba kida ba shanawa Ina cikin wahala ai wlh kwana nan na kusa gudowa barikina bazan iya ba,Sera tace maybe sonki fa yake dama kina son aure sai kiyi abinki,nace wa ai da ne nace Ina son aure yanzu Kam rabani da wahala bazan iya ba aure baya tsarina a dinga takura min bada ni ba amma daga ganin mutumin zai iya love,zabura nayi nace tashi mu tafi 3hours ya bani idan na wuce ba mutunci,Sera dariya Kamar ta kasheta tace maganinki kenan yanzu gwara ki hada kanki zo mu tafi gidan Hajiya Mazarkwaila,dariyar sunan ya kamani nace hala itama tsohuwar karuwa ce domin daga Jin sunan bana kirki bane,Sera tace ai muguwar tsohuwar karuwa ce har yanzu ma Kuma yanzu ta koma kawalci manyan masu kudi take kaiwa Mata gata uwar karuwai kayan maye ba Wanda bata siyarwa ta tara arziki da bariki attajira ce ta gaske Kuma tana gyaran jiki na Mata gyaran skin gyaran Gomnati in and out amma akwai kashe kudi amma fa ba karya da kayan kasar waje take amfani idan Namiji ya dandanaki wlh ko a gaban uwarsa in zai ganki sai hankalinsa ya tashi bai iya kusantar wata yaji nutsuwa sai ke,nace iceko ba shirka bace? Tsaki taja tace ance Miki maganin kasar waje na gargajiya kina shirme,kin San karuwai muma ba tsafin da bamayi idan Muka hadu da me kudin gaske wlh in Muka Masa wani tsafin shi da iyalinsa har abada kullum Yana bariki wajenmu, jira nake Allah ya hadani da wani gagararren me kudin uwarsa ma Sai ya juya Mata baya,baki na saki nace nidai ba ruwana wallahi bazan je ko gun Malam ba bare shirka Allah ka tsareni,Sera tace ameen karki isheni Karuwar banza Karuwar wofi,dariya nayi nace karuwai dai Sera har yau dadin sex din nan ban ji ba ban taba yi ba Ina ta ikararin karuwanci amma Abu ya gagareni,ganin dama Kika Yi kin biyewa Dan iskan farkanki Muna tafiya muna hira Muka shiga napep nace Sera nifa yanzu kin San me? tace Ina jinki nace sha'awa ce ta dameni kullum da ita nake kwana nake tashi,to kin cuci kanki kin zauna a gidan dan banza babu me dan saitaki ba dole ba Kuma kina bariki kullum dare da rana a maganganun batsa muke dole a dinga taso Miki da sha'awa Kar aje ayi gyaran jiki Kuma abin yayi Miki yawa Kawai a hakura da gyaran a siya Miki na infection da Wanda zai dai dan dawwamar Miki da niima Kar kizo ki afkawa maza,dariya nayi nace ai Kuwa da ce Masa zanyi idan yasan baya son sex to ya dinga saka wandon karfe dama naji Yana cewa kwanan nan da wandon karfe zai dinga zuwa gidan,dariya mukayi har Muka je gidan Mazarkwaila,gidane na gagara gidanta abin kallo ne Muka shiga tana Palo ita kadai tana kallo kana ganinta ba sai an fada maka ba kasan shedan ya gama fitsare Mata Kai muguwar Yar duniya ce.


    Da murna da karramawa ta karbe mu me aiki ta kawo Mana Kayan ci da sha Muka ci Kuwa Muka Sha sannan Sera ta mata bayani tace amma yanzu yace bazai Yi sex da ita ba sai Watarana Kuma tana cikin wani hali Kar a bata Wanda zata gaza hakuri, Mazarkwaila tace karki sake Kiran kanki da karuwa Kuwa Indai hakane ke Kuwa me ya kaiki wahalar da kanki haka ki zage kiji dadi mene a duniyar dole sai ana hutawa Kinga Ina da Wanda zasu iya baki million biyar ma lokaci guda idan sun sameki gaki Kalar da suke nema ce ni kin San ba kowa nake kaiwa Mata ba sai ka cika me kudi,ke Kuma irinki suke nema akwai arziki a tare dake za a samu alheri dake sosai,nace nidai a'a tsoronsa nake ji ba ruwana Kawai ki bani magani mu tafi yace idan na wuce 3hours akwai matsala Kinga gashi har lokaci ya kusa ni dai yau na shiga Uku wayyo Allah na 8:30pm yanzu kafin naje gida ma 9 ta wuce,Sera da Mazarkwaila Suka bude baki ta mike ta kawo min magungunan infection masu mugun kyau da tsada, ta bani kayan gyaran skin ta gwada min yanda Zan dinga Yi kafin na shiga wanka Dana shafawa, ta bani wasu kayan kamshi tace Kinga wannan karki Wasa da su duk inda kika je sai kin bar kamshi a wajen bazai so ya dinga nisa dake ba sabo da kamshin da kike yi na musamman ne daga Dubai nazo da su,na karba nayi godiya na biya dubu dari da ashirin a iya Yan kayan kala kadan,a gidan na bar Sera na shiga taxi da sauri Ina shiga na maida abayata nayi rolling Kamar yanda na bar gida,9:40pm na shiga gidan da gudu na fada Palo Ina haki,Yana Palo sai da ya tsorata,sake fita nayi na dawo na Masa sallama ya amsa sannan na shiga ransa a bace yace Ina Kika zauna? Ina haki nace bamu gama da wuri bane Kuma mun hadu munyi hira kayi hakuri na furta tare da turo Dan bakina gaba Ina Kunkuni nace ni duk anbi an takura min sai kace babana,yace magana kike? Nace no Ina satar kallonsa na mike na shiga bedroom na boye tarkacena sannan na dawo palo,kinci abinci? ya tambaya nace ae,a ina? a can mana Seraline ce ta bani,baza ki girki ba kenan? Yunwa yake ji bazai iya cewa na dafa Masa ba,nace na koshi ni sai dai in dafa maka naka,me zaki dafa min? abinci mana ba kana cin komai ba sai nayi tunani na dafa, alright tunana naji, tunani na Shiga yi daga baya nace yawwa na dafa maka sakwara da miyar kwai Muna da garin sakwara na gani kaga ba wahalar daka da Zan sha,yace ai girkin ya Miki wahala da yawa da dare haka, tab ai ni bana Jin wahalar girki da aiki ma na Saba mufa ba Hutu Muka zo duniya ba bare ma Kaine mene bazan maka ba sai in baka so, Murmushi yayi kadan yace to zanci Ina so kiyi a nutse a nan gidan Zan kwana yau,yeeeeee na furta Ina ihun murna nace shi yasa naga securities sun tafi,cewa zaka Yi yau kwananki ne Miracle,ka Fara raba Mana kwana kenan,Fuska ya bata,nace sorry wlh yau Ina farin ciki,mamaki yayi yanda yaga Ina ta murna Kamar Zan tashi sama,matarsa Kuwa tab banza wofi ne shi a wajenta.


     Kitchen na Shiga na tsara miyar kwai taji nama sannan na tuka sakwarata lafiyayya,na gama na gyara kitchen din na kawo dining yace kawo min nan ban iya tashi na kawo gabansa na jera nayi serving nasa na zuba Masa juice sannan nace Ina zuwa naje na zubawa Ilu me gadi na fito yace Ina zakije? Nace Ilu Zan kaiwa nasa yace oh har shi kike bawa? Nace ae ai tunda na Fara girki Ina kaiwa Ilu,yace da kayanki fitsararru kike zuwa Gaban Ilu ki Kai Masa abinci? nace ah mene a ciki Allah na tuba ko da bra da pant Zan iya zage garin nan kaf bare zuwa wani Gaban Ilu da damammun Kaya Sanda ka dakkoni farko baka ga a yanda ka dakkoni bane to ai wannan shigar mutunci nayi,yace jeki dan Allah karki sa na mareki,gaskiya na fada maka ni dai na fice na kaiwa Ilu na dawo,yace daga yau ko compound Zaki leka sai da mayafi,takurar da yake min ta min yawa abin ya isheni Kawai nace to idona ya ciko da hawaye akan Kawai ance na saka mayafi,yace kuka zakiyi? Kaina na sadda kasa Ina girgiza kaina Ina bude baki da Niyyar cewa a'a sai kuka yazo min na Fara shesheka Ina kuka sosai nace k...ka...k..ka..sh..shiga...hakkina...k...ka...takura..min...bana..ba..bana...bana...jin..dadi...ba..bana son..wannan rayuwar taka....ka...kyaleni na tafi....kallona yayi yace baki San ciwon kanki ba Rabiah ki daina karuwanci ki daina ba kyau,mace kyakyawa kamarki musulma mene abin so a bariki,Ina amfanin irin wannan rayuwar kiyi aure ki bautawa Allah ki samu lada ki huta mijinki zai Miki komai,sex idan kunyi lada Zaki samu mene a wannan rayuwa,nace ni bana son aure bazan yi ba karuwanci zanyi ni karuwa ce bani da asali gadon Iyayena zanyi,Tsaki yaja yace okay fine Zan saki a school ki koma makaranta ki samu Ilimi,Ido na zaro nace no bana so da girmana godai godai Primary Kawai nayi ta Kauye shekaruna ashirin da biyu ba wata makaranta da zani,ba a girma da karatu Rabi Ilimi ilimi ne ko wanne irine,to ni dakikiya ce nan daka ganni kasurgumar jahila ce ni bana ganewa katuwar jahila ce ni ba uwar da na sani ilimin addini ma Dan na dage ne amma ba abinda da Zan sani,Kai baka ga alama ba jahila ce ni shi yasa nace maka ni abinda zakayi ka birgeni Kawai ka kwanta dani dan Allah ka....wata mahaukaciyar tsawa ya buga min yace baza a kwanta dake ba din karki sake min zancen nan bana son ji sai na tashi na bar Miki gidan bana son zancen banza bana so kinji na fada Miki watch your tongue Inshaallah bazan kwanta dake ba Kuma sai dai na ci abinci badai ke ba,dariya ya mugun bani nace to naji yi hakuri ci abincin ni na hakura ba sai ka c...bakina na rufe yace yanzu kiyi kuka yanzu sai aga kina dariya ke haka kike ne?nace ae Mana ai dan Kaine na koma kusa dashi na zauna yace ki kyaleni naci abincina in Peace dan Allah,na kyaleka ci abincinka in peace not in pieces,dariyarsa ya danne ya kyaleni Yana ci,Hannu nasa a ciki tunda naga da hannu yake ci,nama na dauka nace baka cin naman bude bakin na saka maka ha bakin haaaaa....dariya yayi ba shiri na saka Masa da sauri ya rufe bakin da katon nama a ciki,Murmushi nayi na dauka daya naci Nima na tashi tare da haurawa sama na sake karkade Masa bed din na gyara bed din sosai duk da ba abinda yayi,kayan bacci na zabo Masa na ajiye a gefen gadon na fito


   Har ya gama cin abincinsa Ina Fitowa na iskeshi Yana kallon ball ya lankwashe kafafunsa a Kan kujerar kwanciya nayi na dora kaina a cinyarsa tsokanarsa nayi amma yasan maitata da naci sai ya rabu dani,dagowa nayi Muka hada Ido yace mene kike kallona? baka yi fada ba ya zanyi dake to tunda kin zama mayyata ba kya Jin magana,ki bani tarihinki kinki fada min nayi nayi kinki da nayi magana zaki fara min kuka shike nan gobe bazan dawo ba ai sai nayi kwana biyar baki ganni ba,kayi hakuri Zan fada maka ai nan gaba,Allah ya kaimu yace na koma na kwanta nayi matashi da cinyarsa ban ma San nayi bacci ba,Ina yin bacci ya zame kafarsa ya barni nan ya tashi tsam ya koma dakinsa,Shirin bacci ya Fara Yana Fitowa daga wanka yaga kayan baccin akan gadon da guntuwar takarda a Kai,takardar ya dauka ya karanta WANNAN KAYAN ZAKA SA, SU NA ZABO MAKA ZASU MAKA KYAU, PLEASE KARKA SA WASU IN BA WANNAN BA

   DAGA KARUWARKA, .

dariya ta bashi Wai karuwarsa tana so ta dinga ikirarin ita karuwa ce kayan ya saka data zabo Masa ya kwanta abinsa adduar bacci yayi ya kwanta sai bacci.


    Dagaci Katsam shugabannin gidan marayu Suka zo duba yarsu yar tsuntuwa Rabi, tsoro ya kamashi sabo da dama Indai gomnati tasan ka karbi dan tsuntuwa to Dole sai da shedu da kotu da hukumar marayu,sai ka cike takaddu sosai anyi a rubuce sannan jefi jefi sukan leko duba yaransu a ka'ida, ai Kuwa rabon da suzo tun Rabi tana karama sai yau, Dagaci karya yayi yace ai ta tafi Hutu gidan kanwarsa dake Abuja,Suka ce ba damuwa suna ganinsa babban mutum Kuma Dagaci shugaba a kauyen sai basu damu  ba Suka tafi abinsu, Dagaci Yana Jin dadi gashi Rabi ta tafi sun huta za ayi auren yarinya ya zauna a dakin Gwaggo ya fashe da dariya yace Kinga Yan Iska na musu karya sun tafi,Gwaggo ta sheke da dariya tace Ina tsoro fa Kar Yarinyar nan taje ta kaiwa hukuma Kara watarana kasan suna da gata a gomnati,dariya ya saki yace tun yaushe na Gama da shafinta ai wajen malamina na koma nace tunda ta tafi to duk inda take ta fada Neman maza,dabara bata fado min ba sai data yi wata biyar da barin gida na garzaya nace a sata tafiya Neman maza ta kangare ta zama fitsararriya duk inda taje Kar tayi kunya shike nan Kinga ta fada duniya ta gaji iyayenta da Suka jefar da ita ai na bawa Amarya labarin komai,Gwaggo ta sheke da dariya tace muyi Shuru da bakin mu Kar Wanda ya sani bye bye Rabi zaki ga Kudurar Allah.

   Gaji Shirin biki Kawai suke babu Kama hannun yaro.


    Sabreen ce ta fuskanci Nawwar baya kwana a gida watarana,yau ma taje har dakinsa ta duba ba kowa har 3am tace kut wato dama mutumin nan dan bariki ne ai Kuwa wallahi sai ubansa da uwarsa sun sani zai gane kurensa Kuma Iyamami sai taji tasa danta ya dauki mataki,Tsaki taja tace ta tabbata Yana can tare da karuwarsa dole na saka Jamcy ta fara bibiyar min shi sai anga Ina yake zuwa zai sani ta mike ta koma dakinta ta kora barasarta me karfi ta kwanta abinta,washe gari da sassafe ta kira Jamcy tana fada Mata mijina fa baya kwana a gida yanzu aiki ya sameki kawata ki Fara bibiyar min shi,Jamcy farin ciki ya kamata a ranta tace Allah ya Kara a fili tace to yanzu duk Sanda Kika ga zai fita da dare sai ki min waya na fito Nima kin gane,ae ba damuwa Zan fada Miki dan Allah ki gano min Ina yake zuwa cewar Sabreen,Karki damu kawata an gama jamcy ta kashe wayar tace Zaki ga aiki Ina nan a kwance yayi abinda ma zaiyi ke Kika ja Mata baki San ma me mijinki ke ciki ba sai shaye shaye taja Tsaki ta kwanta.


     Washe gari kamshin girkina ne ya tashe shi bayan yaje masallaci bacci ya koma,Ni Kuwa tunda nasan Yana gidan Dana koma baccin ma banyi na kirki ba na Fara gyara gida Ina girki kuma a haka na gama komai da komai nawa dakinsa ne ban gyara ba,wanka nayi na shirya cikin wata buba doguwar riga ta material pink dama ni ba kwalliya nake a Fuska ba iyakaci powder da lipgloss pink na shafa na haura sama na nufi dakinsa da kayan gyara dakin, knocking na Masa Shuru na bude na shiga ba kowa karar ruwa naji nasan wanka yake yi ai Kuwa na fara gyarawa kenan ya fito,Yana ganina ya koma ciki tare da zuro Hannu ta cikin toilet din ya ja kofar hannunsa ne Kawai a waje yace bani Kaya da lotion dina,kayansa na bude duk kusan Jallabiya ne a nan gidan baida Kaya a nan,yace banda Kaya a nan na kirki duk suna gidan matata Miko min Jallabiya Kawai,na zabo Masa gajeren wando na fito da wata Jallabiya ruwan zuma na Mika masa,ya karba na Mika masa lotion din ya karasa rufe kofarsa,sai da ya shirya tsaf a ciki sannan ya fito,Yana Fitowa ya iske na gyara ko Ina room freshner nake fesawa yace sarkin Aiki sannu ya furta yana kallona yanda nayi kyau,Murmushi nayi na shiga toilet na wanke komai Kal Kal sannan na fito na karasa komai,a dining na sameshi yana Danna wayarsa cike da nishadi.


    Ina kwana nace yace da ban kwana ba kya ganni,nace ka tashi lafiya to? Lafiya Alhmdllh ya furta,serving dinsa nayi yaga wani Kalar soye soyen ba irin na jiya ba Kuma ba tea nayi ba kunun gyada nayi me kyau ya zauna yaci ya cika cikinsa nima haka,nace da yau ka kainmu joint tunda naga Saturday ne ba aiki,ke da wa da zaki ce na fita da ku? Kawayena mana sai na fada musu a waya da time su zabi inda zamu hadu kowacce taje kawai sai mu samesu a can,yace anya Kuwa? please Kamar zanyi kuka Ina rokonsa,yace to ba damuwa,nayi murna nace mutum biyar Wanda Muka fi mutunci ko? Yace yanda Kika gani, wayata na dauka na Kira Seraline nace ku shirya keda star,wise,yarzabil,sai Santana zamu hadu saurayina yace zamu je outing,Ihu Seraline tayi da murna nan take ta fitar da wani joint na cin nama da shawarma Yana da tsada tace nan za a kaisu,nace karki damu saurayina akwai kudi karku ci komai anjima zamu hadu 6pm Kawai kuje can zamu Zo mu same ku tace an gama,tana kashe waya ta fadawa sauran Suma sai Murna.


    Yace sai Yamma ya mike ya fice tashin motarsa naji,Yana fita gidansu ya nufa ya samu Maminsa a zaune a palonta tayi tagumi,tagumim ya cire da hannayensa,juyowa tayi ta kalle shi tace yaushe ka shigo? Yace Ina ta sallama baki ji ba Mami lafiya dai ko? lafiya tace Kawai yasan ba lafiya ba Kawai baza ta fada Masa bane,yace Mami ki Kara hakuri kinji,tace Inshaallah tana Murmushi,Ina yaran?

 Sultana tana gidan Kanwata Rahma,Nasira da Hamra suna Islamiyya,shi kuwa sarakin buga ball Nawaf ya tafi Wai yau suna da ball tsakanin su Yan Jss 3 da Yan Ss1 shine ya tafi,shi ba zaije islamiyyar ba sai ball,yaune Kawai kayi hakuri karka taba min yaro nasan halinka,Ina Sabreen din tana lafiya ko? Lafiya take...sallama Sultana tayi ta shigo tana cewa laaaa Yaya Sannu da zuwa yace yawwa sarkin yawo haka ake Yi daga yin candy shike nan Islamiyyar ma an daina,Ina zuwa wlh Yaya Aunty ce tace naje bata da lafiya,Mami tace ya jikinta nata tunda nasan laulayi take,Nawwar yace ciki fa ita Ina zata Kai Yara ya har bakwai,to Allah ya bata sai taki,Ina Baffanmu? Ya fita tare da Yar gwal din tasa,Murmushi Nawwar yayi yace Allah ya kyauta komai zai wuce Mami na,tace ga abinci fa,yace naci a gida ya mike tare da furta na tafi sai zuwa Yamma watakil,tace Allah ya kaimu a gaishe ta,Yana tafiya Sultana tace wlh in Allah ya yarda Yaya sai ya Kara aure wlh Kinga irin abinda matarsa take Yi a gidan hmm Yaya wahala Kawai yake Yi,Mami tace na San komai ai Rannan na gani da idona Dana je gidan sai hakuri,ke Mami komai kice hakuri ni wlh Rannan ma naso na nadawa shegiya duka Kinga wani wulakanci data Mana da kawayena,ku dinga hakuri Yar uwarku ce dai ato kije kiyi Sallah,tace to ta mike ta haura sama.


     Nawwar gidansa ya shiga ya iske shi kaca kaca ba gyara tsallakewa yayi dakinsa ma gashi nan duk sai yaji ya kasa samun nutsuwa babu tsabta sam, Fitowa yayi ya leka ko Ina matar tasa bata nan,dakinta ya leka ya isketa tana shara uban bacci tayi shaye shaye har munshari take zabgawa kwarrrr...kwarrr...sisi....fi..fifi...ya juya a gidan ya yini sai 5pm ta farka ba Sallah ba salati sai da ta tashi ta hada azahar da la'asar tayi a gurguje ba nutsuwa mayen bai gama sakinta ba ta fito kitchen ta dan tafasa indomie ta cinye abarta tana Shan ruwa ya fito cikin shirinsa ya hade cikin wata farar shadda dinkin zamani na zaratan matasa yayi mugun kyau Kamar a sace shi, ta ganshi ba zato yace kin tashi,yanzu baza kiwa kanki fada ba wannan wanne irin bacci ne ko dai shaye shaye kike ne ban sani ba? kame kame ta Fara tace jiyane na raba dare Ina kallon film,yace uhm ai ko ba kallo haka kike yi,bacci bacci hakkina ma bakya bani ba abinda ya dameki da ci na da Sha na,gyaran gidan,kiyi kwalliya duk ba ruwanki komai na zaman aurenki zero,a Haka Zaki samu ciki ki Haifa min yara, Ina ta baki chance kinki gyarawa Wai me yasa ke bakya ganin yanda yaran zamani masu aure ke kula da mazajensu ba,inda karuwan nan Suka Yi yawa a duniya da karuwan gida dana waje ga Yan kwalta suna ta kwacewa Mata mazaje ke ko a jikinki,ai Sabreen kuka ta saki tace Allah ya kamaka Allah ya Isa dama cin amanata kake yi kana can kana bin karuwai ai dama yanzu baka kwana a gida kullum kana bariki,ya Bude baki yace dama zargina kike yi? to naji Ina zuwa bariki ki gyara halinki ki kwato mijinki,harara ta watsa Masa ta juya ta Shige dakinta ta gyara iya dakinta kal kal Yana shining tayi wanka abinta tayi kwalliyarta sannan ta fito ta Kira shi a waya lokacin ya shiga wata bakar motarsa me arnen tsada ya rubuta wifey ya daga yace ya dai madam ko na dawo ne akwai harka? Wai haushi ya bata ta kashe wayarta ma ta fasa tambayar unguwar Kun San me Shan Coccaine sai a hankali daga yace haka sai haushi ya kamata ta yafa mayafinta a saman atamfarta me tsada ta fito ta Shige motarta ta fisga abinta ta fice ba izininsa tace to shima fita yake baya Zama Nima me zanyi masa.


    Ni Kuwa na gama cakarewa cikin wata English fitted gown ta wani silver din material nayi kyau gashina na Tara a tsakiya na dan Dora siririn mayafina black na saka takalmi Baki da jakata baka,har maroon jambaki na dan shafa sama sama nayi kyau na karshe ana ganina an San wayayyiya ce,Ina shafa turaren da Muka siyo a wajen Mazarkwaila kamshinsa ya Isa gashi da saukar da nutsuwa,shigowa yayi ya min knocking,Fitowa nayi jakata a hannuna tsayawa yayi Yana kallona yanda na Zama wata Queen na diga ruwan kyau dama gani kyakyawa dani, a ransa yace a haka fa maza duk sun gama da ita zancen ya kautar yace let's go,nace bakace nayi kyau ba,kinyi kyau mana Murmushi nayi nabi shi Muka jera Muna fita yasawa palon key,motar na bude masa da sauri ya shiga na rufe nima na zaga na shiga gefe,nace na iya driving fa,yace ai dama Yar bariki idan bata iya mota ba waye zai iya,nace wlh kuwa.


    Muna Hanya Sera ta min waya suna can jiranmu suke Yi kawai,Muna zuwa yayi parking muka fito hannunsa na rike Muka shiga ciki,sai kallonmu akeyi munyi kyau sosai arna sai yabawa suke,Su Saratu ma abin ya birgesu sosai kana ganinsa ba karya akwai Naira hutu da wanka yabi jiki,kujeru suka Kara Mana mu bakwai Muka zauna mamaki ya Kama Nawwar ganin Santana Dan daudu Namiji ya tira sumarsa ta koma red,Suka ce good Afternoon sir ya jinjina musu Kai kawai yau sunga Isa da gadara a wajensa, mu Kuwa dama bama yanga abinmu,Santana Yana karairaya ya furta su Saratu anga banza ta Fadi anzo kwasar gara,Star tace yo Saratu Ina taga saurayi ai karuwanci ya shiga jikinta sosai,Wise tana ji tace abeg a kawo mana nama da shawarma,kafadar Nawwar na dafa Ina gefensa dama nace kuci kome kuke so wannan Saurayin nawa Dan Albarka ne akwai kudi komai zai biya karku daga kafa Enjoy your life,Saratu da karfi ta kwalawa masu bada abincin tace Juice please tana daga hannu kowacce cikinsu sanye take da matsiyatan Kaya kusan tsirara suke,aka Fara kawo musu gasashen nama,aka kawo shawarma,ga Ice cream,ga lemo,ga wani farfesun kifi a gefe da chips,suna ta ci suna Santi,Yar zabil ta dauki nama ta jefa a baki ihu ta kurma tace heee sweet oooo...Kai yau Ina Jin dadin rayuwata Wise ta furta suna ta ci Nima Ina ci Ina cewa muji dadinmu Karuwai mun samu me kudi,na kalli Nawwar da baya cin komai shi nace ka shiga Uku ka fada hannun karuwai taka ta kare,Murmushi Kawai yake suna bashi dariya,kifin na Fara ci nace ga inda dadi yake, Santana ya furta water Yana yiwa masu wajen magana aka kawo,Saratu ko magana ta daina sai aikin duri Kawai take yi, nace a gama kowa yayi take away abinda yake so,Star sai ihu da wata mahaukaciyar dariya tace yau Muna gwangwajewa,Dan daudu yace ba abinda zamu ce sai muce Allah ya barku tare ke Kuma ki dinga bashi dadi sosai a sakar Masa jiki banda rowa,Yar zabil tace fada Mata dai ko tafi ji irin wannan ba a musu rowa,Wise kallon Saratu tayi tace ke baki da saurayi me kudi Wanda zai kashe Miki kudi haka sai shegen ci duk kinfi kowa ci sai kace saurayinki ne ya siya,Nace ku kyaleta taci sai a Karo karku damu akwai kudi me kudi ne karku tausaya Masa,Saratu tace karku isheni Jin dadina nake yau,karuwanci yabi jini cewar Star,Kai Karuwai Muna shanawa Karuwanci yayi a rayuwa a buga bariki kunji ta daga juice tana korawa tace Muna cin darajar karuwanci,Ke dai bari cewar Santana Dan daudu,shi dai Nawwar saidai yayi Murmushi Kawai Yana kallon ikon Allah na wani tale kafafu Kamar yanda su Seraline Suka zauna Suma kowacce Kamar tana palon uwarta bama Jin kunya duk abinda Muka ga dama fada muke Muna ta shewa ga wajen kida masu Dadi suna tashi,Star tana koshi ta mike a wajen tayi Mika ta koma ta zauna,mikewa nayi Nima Nawwar ya fisgoni na zauna da sauri na kalle shi nace mika zanyi,wani kallo ya min nayi shuru,Saratu ita dama bata da kiriniya akwai dan aji kadan,sai da Muka koshi Kamar cikinmu zai fashe Suka Yi take away ya biya komai sannan Muka fito farkan Yarzabil yazo da katuwar mota ya dauke su Suka tafi Muka fita muma dauke da take away dinsa bai ci a wajen ba,Muna mota yace hankalinki ya kwanta yanzu? Nace ae yace sai me nace gida akwai film din da zasu haska yau Zan kalla,gida ya kawoni Ina fita yaja motarsa ya koma gidansa ya samu ba kowa ya tambayi me gadi yace ai Sabreen ta fita bayan fitarsa, yasan Bata yawo ta tafi ba baza ta wuce gidansu ba,waya ya kirata tace gani ma Zan shigo gidan,Yana kashewa ta ja tsaki tana cewa shi Papa ya matsu nayi ciki bari na lallaba shi dai na samu cikin,tana shigowa gidan Yana Palo a zaune rungume shi tayi ta baya tace na dawo,ledar take away din ya Mika Mata ta karba tana murna Kamar kasan yunwa nake ji






Masu bukatar sauraren Audio na wasu books dina kuje S ZARIA TV








AsmaBaffa

08061929616

No comments

Powered by Blogger.