Yar Aikin Karuwai 101-105

 


🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼

   LITTAFIN KYAUTA NE

            101-105

Official

By

AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA

Page naki ne

ALHUSNA         Bikin Star muna can ana warwasawa Nawwar sai gobe daurin aure zaizo sai waya muke su Wise suna ta zirga zirga,in kaga Star sai kace ba ita bace irin gyaran data sha,Ustaz sai wani bugo waya yake,dare yayi Muna kwance dukkanmu  Wanda Suka rage,Yan Uwa suna ta hada hada,Star tana waya da shi tace karfa gobe na ganka da rawani sai kace wani liman ato wannan shaddar da na zabo maka aka dinka ita zaka sako dama itace ta daurin aure ai,Malam yace dama yaushe ni na Isa ranki ya dade ai sai abinda kike so,kayan ke Kika sa na dinka set goma Sha biyar ai sabo da angwanci sai kace na hadawa kaina lefe takalma ma gasu nan kin zaba min na siya,sai nake ganin Kamar lefen da na hada Miki akwati biyar sunyi kadan,Star tace a'a sunyi gaskiya ba makusa Kaya fa ka zuba masu tsada,yace wato ainihin Yayata ce ta hado kayan suna son ki,Star tace na gode musu,sun dade suna waya harda cewa gobe i yanzu muna tare,Star tana ji ta daki Mandula kasa kasa yanda bazai ji ba tace kinji Malam abar kaikayi take Masa,dariya Muka yi tayi sauri ta datse Wayar tana cewa aikin banza sai ya ji ku Kuma ku fa ba a sirri daku.

  Washe gari 2pm aka daura Auren Aisha Star da Angonta Abulkhair akan Sadaki dubu dari,Sai Kanwarta Saima da Angonta itama Sadaki dubu dari, Star tana Jin labari an daura taci gayu cikin wani dakakken leshi pink, Fitowa tayi cikin danginsu da take Jin haushin su basu taimaka musu ba a rayuwa sai da biki yazo sun zo sun dame su suna murna Kamar wani kaunar su suke yi, tace Dan bakin ciki sai dai ya sheka lahira ban balbalce ba bamu shiga wani hali ba,Kuma cutar da ake ce min zata kashe ni HIV Allah ya tsare baiwarsa gashi na auri malami Ustaz ma kuwa Kuma me hankali,Kanwata ta samu Ilimi Kuma uwata taci me kyau ta Sha me kyau Allah bai bamu kunya b...Maman Star ce tazo tace wallahi ranki zai baci idan baki bar Maganar nan ba,Star Allah yayita da biyayyar iyaye bata musu ko kadan Shuru tayi ta dinga chasa uban rawa a kidan da su Saima Suka kunna da kawayenta speaker suna bin wakar Auta mg boy kin Zama amarya.


    Saima ma shigowa tayi ta rungume Star suna rawar su a haka suna bin wakar ana ta kallonsu,wata tsohuwa tace Yara man kaza Indai Namiji ne ba dan goyo bane,su fa gani suke Yi Babu Kamar su yanzu a dacen miji zaku ci ubanku ku tambaye mu halin maza mu baku labari,Taron abokan Ango gaba daya sunzo Yan Izala sun Sha shaddoji sai kamshi sukeyi,Saima kunya taji ta daina rawar amma Banda Star a gaban abokansa manyan malamai na sunna harda shugabannin Izala sun zo amma Star Hannun Malam biyu ta riko suna facing juna,mu Kuwa da su Wise sai hotuna muke musu da videos tunda yace ba party shi dan Izala ne,Malam kunya ta kamasu,Mandula tace Malam anzo hannu,sai da maza Suka Yi dariya ganin yanda Muka Raina Malam,kidan aka kashe nazo nace video nake Malam,Star tace Abukhair gyara Wai ba wani Malam yanzu ita Kam yanzu ba Malam,daga baya Kuma sai ga Nawwar ya shigo cikin arniyar shaddarsa arsh Kamar shine angon Yan Mata da dukkan Mata sai kallonsa suke,wata na maida Kansa Ina Masa video Ido Muka hada ya harareni Yana Murmushi Wai na saka karamin mayafi,ya wuce Suka gaisa da Maman Star da danginta suna ta Masa godiya,ana cewa Baban Star ne shine ya dauki nauyin komai,Ni Kuwa Ina ta Masa video duk abinda yake Ina dauka,Ina ji Maman Star tana cewa ai shine waliyyin Aisha shine ya daura Mata aure,a Raina nace iyye su Nawwar an girma harda walicci,angwaye Kuwa ana yin pics a gurguje Suka tafi,Nawwar ya fito dukkan mu Muka tattara har su Yar Zabil aka mana pics sannan yace min tafiya zanyi sauri nake Ina da meeting 4pm ,ku taho fa yau yau naji ana cewa sai gobe za a kawo Amarya ba wannan zancen,Nace Maman Star tace ita ba Wanda zai zauna ayi biki biyu daga yau an gama yanzu zamu taho da Amarya,yace okay danginta mutum nawa? Nace ai har Mamanta sai wata a Dangin uba shike Nan Wai,yace to shike nan hakan ma yayi muje ki rakani,Ina zuwa a motar Airport aka kawo shi ya Shiga ya koma ni Kuma na koma muka ci gaba da bidiri,Ashe Papa ma yazo sai ji Muka yi ya Kira Wise a waya Wai Yana kofar gida,can Muka je Muka gaisa,bai dade ba ya tafi shima.


    5pm muka Fara Kai Saima dake a garin take Mama harda kuka,nace yanzu wa za a barwa Mama su zauna tare? Star tace Yar uwarta ce daga Kauye Haule ta dawo wajenta tunda itama Dattijuwar ce tare zasu zauna,nace okay Muna dawowa muka bi jirgi Muka koma,Wise mijinta ya dauki nauyinta,Sera Kuwa Sabeer ya biya,Yar Zabil Ahmad tubabben Saurayinta ne, sai Santana shi ya biya Kansa yazo daurin aure ya koma abinsa,sai Mandula da ni Nawwar ya dauki nauyin mu.

  A cikin tawagar Angwaye wani yaro Wanda bai fi 26yrs ba matashi ya makale Wai Mandula yake so,Muka ta Mata dariya tace Allah ya kiyaye min,wani ma a yobe Yana sonta yace ita baza ta bar kudu ba ta Saba da can Indai ba a kudu ba baza tayi aure ba,Haka wani Dan Kano shima yace Yana so wlh mutumin arziki da shi tace Sam bata so.


   Amma yaron nan sabo da ta ganshi kyakyawa dashi handsome Dan fari Wai shi ya mata Indai Yana da aikin yi shike nan yaron da bashi da bashi da komai yanzu ma ya gama University shima Dan yanzu ana karatu da wuri ne shi yasa har ya gama.

  Mun taho da Amarya a jirgi,jirgin cike yake da mutane Star tace haka ake dakko Amarya ba guda wa yasan Amarya ce da Allah ku girgiza Mana mutanen jirgin nan,Yar Zabil da su Mandula,Sera suka saki guda Suka dinga sharara guda suna tafi dukkan mutanen jirgi kallo ya dawo kanmu,hausawa suna cewa Amarya Suka dakko,Ni dai Ina ta video suna guda da tafi mun dakko Amaryar Ustaz,Mama ce ta gaji tace Kai dalla kuyi Mana shuru muna sararin samaniya rayuwar mu tana hatsari amma ku guda ma kuke,Muna zuwa Muka ce anzo anzo yeeeeeeee   sai sabuwar guda ana ta dariya.

  

   Muna sauka Malam tuni an turo motoci uku Muka shige sai gidan Star bamu da wani nisa da ita,Gidane me bene Hawa Daya dan cif cif Kyakyawan gida,gate me cin mota biyu Masha Allah gidan yayi ya hadu kayan daki na kirki itama Nawwar ya zuba Mata ko Ina an tsara mata,mun Kai dukkan kayanta da lefe can,Mama harda kuka taga gidan yarta tayi ta Mata nasiha sannan a ranar Suka juya a jirgi Nawwar yasa Santana ya rakasu har gida ya dawo sabo da tsofaffi ne basu taba Hawa jirgi ba.

   Star ana gadonta a zaune mun Kara gyara ko Ina mun turare ko Ina da kamshi,9pm sai Malam muka gani ya canja wankan yadi me kyau yayi kyau sosai dama gashi dan Kyakyawan Ustaz, Wise tace to nifa Sweety yazo daukana ta fice wajen Papa yazo daukanta da kansa yau kwananta ne, tana shiga mota yace ko girki baki min ba tace na gaji yau gaskiya mu wuce mu ci a restaurant,yace to Suka wuce hadadden wajen cin abinci a can Suka ci Suka koshi harda take away na kayan makulashe Suka dawo gida.

    Mandula da Yar Zabil ma sun tafi gidana tare da Sera,Star tace Miracle Dan Allah ki kawo Mana abinci da safe ko me aiki ki aiko nace gwara da Kika ce na Aiko da me aiki kin san yanda Nawwar yake da zalama Jiya bana gida yau sai ta Allah,dariya tayi tace to mayu kice ni su Sera masu zaman banza su dafa su kawo min,nace to an gama,Malam Kamar zai koreni haka yake ji,nace Malam sai kayi hakuri fa mijina nake jira,dariya yayi yace nace Miki wani Abu ni ya cire hularsa,Malam da tara uban Suma ta Sha gyara,Ina zaune ni dai Malam harda fara yiwa Amarya addoi yana Mata nasiha,dariya nake a raina nace Malam to ai ka bri na tafi,yace ai rage Hanya nake Kinga na gama da wannan babin sai na gaba,Star ta mintsineni kadan ta cikin mayafi Wai gulmar Malam take,Nawwar ne ya kirani na mike nace Zan tafi,ta jawoni na kawo Mata kunnena ta min rada tace Yasin bana gane Nasiharsa dama Antaina ya bari ai tayi min nata yafi shiga,dariya nayi nace Malam sai da safe harda bin bayana ya rufe kofarsa Kamar zai datse min hannu.


    Gaban motar Nawwar na shiga ya ja motar Muka tafi,nace Walliyin Star dariya yayi yace wlh danginta ne Suka ce sai na karba,tun a mota ya Fara min adumbule ya hanani sakewa,Muna komawa nace bari naje wajen Sera na fada musu sakon Star,Rakani yayi har can na fada musu suyi Mata girki da safe wata taje ta Kai,Suka ce to,Nawwar daukana yayi harda sabani a kafada Muna shiga Palo muka samu Nawaf Autan Mami da sauri Nawwar ya ajiyeni ya Fara Masa masifa sai ka dinga zuwa gidan mutane baza ka fada ba dazu na fita sabo da kasan code din kofar ko,Auta ya kalleni yace wallahi Aunty baki kyauta min ba shine kuka bawa Papa Budurwa ta ya aure sabo da shi Yana da kudi,ai sa'a kuka ci nazo ma da nace na daina kula kowa, dariya nayi nace to kayi hakuri Auta Zan samo maka dai dai kai,bana so ya furta,Nawwar yace Wai Kai Kuwa kalau kake Wise din katuwa da ita ta ya zaka iya da ita Dan yaro da Kai sai balagar zuci,Auta yace to da ku aura min Mana kaga yanda zanyi da ita wallahi wata tara ta haihu,Amma Papa sai ta shekara biyar bata Yi ko Bari ba,Nawwar ne yaje zai mammake shi ya tashi da gudu ya fice ya bar gidan yana fushi yana masifa yace duk gashi nan Yaya Yana da kudi sai samowa mutane aiki yake Yana aurar da wasu Yana kyauta da kudi amma Dake dan tsako ne samu kaki dangi ni ya hanani aiki sai karatu kullum a takura min da makaranta kudi ma baza a bani ba,Baffa ma yayi ta min fada ni an tsane ni,gida ya koma Yana zuwa gida yaga Papa da Wise sun dawo ya dinga hararar Papa,Wise ita tasan zancen tace Auta ba magana,yaro tsakani da Allah Kamar zaiyi kuka ya juya yayi tafiyarsa,Papa yace na rasa me na yiwa yaron nan yanzu ya tsaneni sai harara tsakanina da shi,Wise tace kuruciya ce kowa da tasa zai daina ne.


     Ni kuwa na gaji yau amma Nawwar sai da ya sake tara min gajiya duk da yanzu na Saba Ina Jin dadin Sex din sosai.

   Star Kuwa Malam da ledarsa ya dawo bayan ya rufe kofar,mayafin ma Star ta cire abinta tuni ita, ko da ya bude kayan dadi shi ya bata a baki Wai kunya take ji,Malam harda Jin Dadi ya zaci Nasihar ce tayi aiki,bai san pretending bane kawai,bayan sunci sun koshi shi ya Fara wanka ya fito sannan ta Shiga tana Jin kunya Wai kallon surar Malam akwai kunya,Malam harda dariya shi a dole namiji, wanka tayi ta fito ta gudu dakinta ya bita da kallo harda dan gudunta,shiri tayi ko Ina lungu da sako kamshi yake ta saka rigar bacci ba marabarta da tsirara,tana shugowa ta tsaya a bakin kofa tana wani bobboye jiki Malam an hamkimce a saman gadonsa Yana Shan kallo yace Alhmdllh mashaallah Allah ya albarkace ni da samu mace sankakaceciya,tasowa yayi yana kallonta yayin da Antaina tuni ta sankame,ta bayanta ya zaga Yana kallon mazaunanta yace Alhmdllh tabarakallah ya rungumota ta baya wato Allah ya Miki baiwar mama Wanda batureh ke Kira da mango shape harda wani Kara h shi ga Malam,yace irin wannan ko haihuwa goma zakiyi basa zubewa za a dade ana cin duniya da su sai mu dage wajen kula dasu,Star tana ta dariya a ranta tace kaji Malam ashe shima dan duniya ne,Maganar ce ta fada a fili bata sani ba sai ji tayi Malam ya bata amsa yace in banda abinki me sunan tauraro ai ba a lahira Malam yake ba a duniya nake Kuma ni ba waliyyi bane Malam ne kawai,mu Kuwa malamai baza a gaya Mana babin kwanciyar aure ba sai dai mu koyar da mutum ma bare ma Kinga na taba aure, na dade Ina fama da sha'awa babu Mata yanzu Allah ya azurtani da samunki Kinga sai bushasha,Star tace Sannu Alhaji bushasha,Malam yace yawwa irin wannan shu'unin lamari ba'a Wasa dashi,Malam ya Fara murza Star yana shidewa sai Alhmdllh yake cewa Yana murza Boobs ya furta Masha Allah mu karasa kan Sarir mu kwanta, lokacin Star tace au Bed da larabci Sarir? Yace Na'am yana shafa dukiyar fulaninta,Saman bed ya jata Suka fada saman bed,ya cire Mata kayan jikinta shima ya cire nasa,Wise taga Antainar Malam katuwa tace mashaallah Allah ya azurtani da anifin azzakar gungumemeh tayi yanda Malam yake da murya,Malam Yana dariya yace duk wasu sunnoni munyi har Sallah yanzu tambayoyin da kike min su zan fara amsa miki a zahiri, kina tambaya Malam ya halalta kwanciya ta hanyar goho yau duk zan amsa miki su, Abhulkhair a nutse yake Sarrafa Star suna murza juna,tun tana nuna kunya har tayi watsi da kunya suna kashe juna da love, Malam ya Fara harka,Star ta Fara haukata shi da salonsa sai sambatu yake Mata ya zauce,Malam dan hannu harda sucking Star ta Sha yanda iya sarrafa mace ka rantse bai hada Hanya da malinta ba,Yana shigarta a nutse ya haukace tare da furta na tsunduma a tafki....Yana ta ihu da Nishin dadi Yana sakin zance wani abin ma Sai an toshe kunne, malam...Malam..Malam...Star take iya furtawa tana ihu ai Kuwa Malam yace laa Malam Sahibi ne,Habiby dinki,Malam ana Jin dadi Yana Kiran Star da Noorita Noor....yau Malam an sha zuma,Star tasha kiss da sambatu sai Albarka yake sa mata,Star taji Dadi yau na musamman Malam ya hadu,tace aure da dadi yake,Malam Kuwa ya zama wani surkududu,sai Albarka yake sawa Star ya rasa inda zai tsoma ransa sabo da farin cikin da ya tsinci Kansa a ciki.


    Seraline Kuwa Sabeer yace shi zai Mata komai gidanta ya zuba Mata komai cokali bai bukata,Mandula da yaronta Omar sai love suke yaro ya siye zuciyarta gashi baza a barshi yayi aure yanzu ba,a tawagar Yan Uwan Malam Abulkhair yazo bikin haka Suka hadu da Mandula,Nawwar Gajiya yayi da zuwan yaron zance kusan kullum sai yazo,aka nemi mijin Star Malam shi ya Fadi komai na yaro family ne na kirki Kawai baida aiki ne,Iyayen mutanen kirki ne,Nawwar yaje ya fada musu komai Baban yaron yace gaskiya Omar baida Sana'a ya Gama karatu dai cikin gidajena guda biyu da Suka rage dama na bashi daya,nasa ne guda Daya sabo da halin rayuwa,yayyensa ma basu Yi aure ba tukun,amma idan ya samu aiki bani da matsala zai iya aurensa,Kuma muma a bamu dama muyi bincike,Nawwar yace idan Kun amince babana zai bashi aiki a kamfaninsa,sai Murna da farin ciki Suka ce ba matsala,ko da Suka je bincikensu Suka ji ai Mandula Yar asalin dangi ce Amma a Nan kudu take Zama gidan Yan uwansu sabo da tunda Mandula ta bar gida sai babarta sabo da gudun abin kunya tace ta kaita wajen Yar uwarta,Kuma watarana suna ganin Mandula tana zuwa a shigar Kamala tunaninsu ma wayewa tayi a can,shi yasa basu San tayi bariki ba,shi dama Omar tunda yaji ance Alhmdllh Yarinyar kirki ce ya dinga murna shi yasan Mandula bata da kunya Kuma ta fada masa ta danyi duniyanci idan Yana sonta a haka to,so Hana ganin laifi ba ruwansa yace ko ta haifi yara goma a duniya shi Yana so bare bata da ko daya,Haka ake so ko wanne haline ko cuta a daina rufar maza a fadawa mutum gaskiya idan Yana so a Haka ya aura amma idan aka boyewa mutum abu yazo yaga ba yanda ya zata ba to fa baza a zauna lafiya ba.

  Wajen Baffa Nawwar yakai takardun yaro aka bashi aiki babba,iyayensa Suka Dan hada Masa kudi ya sake gyara gidansa me kyau 3bedroom flat da Palo sai harda toilet ta tsakar gida bayan ta dakuna,Yar Zabil da Sera ba abinda Nawwar yayi komai mazajensu sun dauka Rana Daya aka daura aure,munyi munyi a raba auren Anki,Ni Ina wajen Sera a can garinmu,Star tana wajen Yar Zabil,Wise tana wajen Mandula,ko wacce aka daura aure aka tattaro aka taho da amare sai da Muka je gidan ko waccen su,Mandula ce kadai Nawwar ya Mata komai sabo da iyayenta Basu da karfi babarta sai kuka take tana nadamar halayenta na dorawa yarta talla komai ita a Bata kudi,haka na Yar Zabil Babanta ya Dade da sakin matarsa wacce take zugawa Yana tsine Mata ya yafe Mata ya nemi gafararta.

 

   Dukkan Amaren ba Wanda ya Kai Mandula Shan soyayya Dake yaro ne bashi da matsala itace tayi disvirgin dinsa,sai abinda tace sai yanda tayi da shi yaro duk ya susuce yaji dadi gashi da jini a jika ta koya Masa jaraba,Sabeer ma Shuru kake ji ko aiki an daina zuwa an wani kashe waya Seraline tana kashe shi da dadinta,

  Yar Zabil me tubabbe ma ba a barsu a baya ba.

  Bayan wata daya Wise ta kwace Papa sai abinda tace,Yau Sabreen bata da kudi taje har part din Wise dake yau a dakin Wise yake ba na Mama ba ta samu Papa a dining an shirya Masa better Yana iba,tana zuwa tace Papa dan dubu hamsim din da ka min Alkawari,Wise tana cin abinci itama tace baza a baki ba baki da aiki sai shaye shaye kudin a banza ake baki marar tarbiyya,kullum kice kudi kudi sai shaye shayen banza,Papa yace to kinji dama na gaji da baki kudi gaba Daya ke kike talauta ni kece Kika jefa Ni a halaka sabo da na biya Miki bukatunki tashi ki bani waje,Sabreen ta mike cike da takaici,Wise race idan bai wuce dubu daya ba a bak, ko kula Wise bata Yi ba itaje ta fadawa Mamanta,Mama ta fito a fusace tace wallahi na gaji yau sai na tona Masa asiri bangaren Iyamami taje cike da bala'i tace ke tsohuwa wacce bata iya tarbiyya ba ki sani danki Yusuf shi ya kashe Dan Uwansa na Jini Sunusi guba ya sa Masa a hankali ya Fara rashin lafiya ya mutu sabo da hassada da son kudi na gaji da rufa Masa asiri,shine ya tura Yan fashi Suka yiwa Baffa fashin milliyoyin kudi sabo da ya dauki nauyin yarsa,yanzu Haka shine ya siyar da wasu kadarori na Baffa ba tare da shi Baffan ya sani ba,na gaji da rufa Masa asiri,gwara ayi uwar watsi,Papa ya taho wajen Iyamami yaji abinda Mama ke fada jikinsa ya hau tsuma,lokacin tare suke da Wise,ta rufe baki tace cab di,Iyamami ta kwashe Mama da Mari tace Yar sharri,Papa ne ya shiga yace gaskiya ta fada ya zube gwiwoyinsa a kasa hawaye Yana zuba a idanuwansa yace wannan abin da nayi shine mafi Muni a rayuwata na rasa yanda zanyi na iya fada amma abin Yana damuna bana samun sukuni idan na tuna nine sanadin dan Uwana,Ki Kira Sulaiman ya kaini kotu a yanke min hukuncin kisa ko naji sanyi a raina,ya kalli Mama yace kema a yau dole na Fadi naki kece Kika Hana faccalarki zaman lafiya kece munafuka.


  Labari ya Fara bayarwa yace Sanda taga faccalarta Mamin Nawwar tana zaune lafiya da mijinta gashi mijinta yafini kudi shine ta hada baki da wani mutum a matsayin babban malami ne yake zuwa Yana fadawa Baffa Mami tana Neman ransa tana Masa asiri nan gaba idan bai gujeta ya kaurace Mata ba zata iya kashe shi,kullum malamin nan Yana zuga Baffan Nawwar Yana fada Masa karairayi tun baya yarda har ya yarda ya Fara wulakanta Mami da yaranta Kuma da sa hannunki kema Iyamami ko Baki San da zancen ba? Iyamami tayi mukus yaci gaba yace sabo da kin tsani Mami kina ganin ta mallake Miki danki kuka hada Baki,sannan ke Kika jawo har na iya kashe Dan uwana kullum sai ki dinga cewa nine abin tausayi bani da komai sai dai na zauna a karkashin Yan Uwana Kika dinga cewa Mami ce tasa Baffa Bai maidani me kudin gaske ba duk kuwa da kokarin da yake ke ba kya gani ai wani baya yiwa wani arziki Kuma gidajen da na siyar na Baffa kece Kika zugani Kika ce na siyar ai bazai gane ba,duk kece Kika dinga hada Yan Uwa fada dama irin wannan wasu Iyayen suke raba Kan yaynsu ya karasa Yana kuka,Iyamami tana kuka wiwi tace ai bance ka kashe Sunusi ba,ke Kika zugani Kika ce sun hada Kai sun ware Ni sun fini arziki kece wallahi ko me ya faru kece kika dinga zugani, Baffa da ya Riga ya shugo tare da Nawwar kafarsa kasa daukansa tayi ya zube saman kujera sabo da bacin rai, Maman Sabreen asirinta ya tonu Sai kuka, Iyamami kuka Papa ma kuka,Nawwar mamaki yake abin kamar a mafarki,Iyamami faduwa tayi ta sume aka kwasheta zuwa asibiti gaba daya Kuma aka tattara har Wise zuwa asibitin,an Dade kafin Iyamami ta farfado,Baffa da Papa sune a kanta a hankali ta Bude idonta tana magana a hankali tace ku yafe min dan Allah,Hannun Baffa ta kamo ta kamo na Papa tace ku yafe min dan Allah ku hada kanki ku yafi juna,Yusuf kayi kuskure Amma da hannuna a ciki ban San abin zai Kai ga kisa ba,tunda ka Gane gaskiya ka tuba ga Allah kabi Allah ka gyara kuskurenka yanzu a Zamanin nan ko an kaika kotu ba lallai ma a yanke maka hukunci dai dai da laifinka ba,Abu ya faru sama da shekara talatin me za ayi,Papa yace za a iya yanke min hukunci Mana Sulaiman ya kaini kotu ko naji sanyi a raina ya sake fashewa da kuka yace wlh tun daga ranar da Sunusi ya mutu na rasa kwanciyar hankali in na tuna nakan kasa bacci ya zanyi da hakkinsa,Baffa bai iya magana ba ma bare Nawwar,Mama tana gida tana tattara nata ya nata ta gudu gida garinsu itama tana ta kuka,Sabreen ce tazo da gudu tace Papa Mama ta tafi,Papa yace tafi ruwa gudu na saketa saki daya Zan rubuta Mata takardarta,Sulaiman yace shashasha mutumin banza mene amfanin sakin nata,Papa Wise ya ruko ta fisge hannunta tace yo Ni ai ban San laifin naka yakai haka ba wlh bazan zauna da makashi ba,Nawwar yace ai Kuwa kinyi karya,wani yace kice kina sonsa ba inda zaije Kuma Zama a gidansa ba fashi idan Kuma kece kike da kanki sai ki tafi gida na gani,Wise tace gidanka Zan koma ai,yace badai gidana ba,tace idan banzo gidanka ba gidan wa zanzo wallahi nan Zan dawo dole ne na taho ta fice daga Asibitin hankalin Papa ya sake tashi shi Kam a baya Dan kudi auri Wise amma tunda tazo gidansa ya fada kaunarta da gaske son da bai taba yin irinsa ba,Nawwar yace Papa kayi kuskure da badan abin nan ya Dade ba wlh da kaina Zan Kai kararka,yanzu ma zaka iya Nawwar mene amfanina,Baffa ne ya harari Nawwar yace Wai Ina ruwanka ne bana son rashin kunya,Nawwar yace ai gashi nan garin son malamanku masu kudinmu sai a samu wani banza kazamin malami ya dinga zugaku tunaninku yasan gaibu,Kuma karya ce sannan ma malamin ma kaji fake ne wani katon banza ne ya shiga rigar Yan tsubu yace Yana hango maka Mami tana Neman ranka wannan daga ji kasan ba gaskiya bane,Mami kafi kowa sanin wacece,Zanci ubanka idan baka min Shuru ba Saura naji zancen a wajen matarka,Nawwar yace ita da take kawarka baka suruka da ita sai kawance kuyi ta hirarku bakwa so ma naji zancenku dan taji Mene.


    Iyamami duk ta cika dakin da kuka tana kaicona nayi asara gwara na mutu na huta,Papa yace ba inda Zaki tafi Dake zamuyi nadama muna nan Allah ya Kara tsawon rai.

   Wise ma kayanta ta iba sai gidan Nawwar,ta shigo min tana kuka nace lafiya tace Sweety ne,nace sakinki yayi? tace a'a,nace to mene ke da bakya sonsa Kika ce asirinsa Zaki tono,wlh Ina sonsa yanzu ni na kamu da son mijina,to Mene Wise taki fada wai an iya boye laifin miji ba a so a tonawa miji asiri,Nayi nayi ta fada min taki fada,nace ke Kika jiyo kuma,sai da ta gaji sannan ta bani labarin komai mamaki ya kamani nace tab aiki ja,Kuma sai ki taho tunda dai Yana nan Abu ya faru shekara aru aru mene amfanin tahowar,Wise ta zumburo baki tace bazan koma ba idan Zaki koreni Kuma to,nace a'a me yayi zafi idan Nawwar yazo dai kin san sai ya koraki.

  Nawwar Kuwa Yana dawowa ya dauki wise ya maidata da kansa,ana mayar da ita ta daina kula Papa.

  Sabreen sai ita kadai tace gwara ma na samu mijina nayi aure na huta da wannan bala'in na gidanmu,shaye shayen ma yaushe rabo tunda aka kawo wannan shegiyar Papa ya daina bani kudi ta hana shi.


      Cele Kuwa motarsu sai da Suka je tsakiyar Sahara ta lalace sunfi su ashirin a motar Mata duk sunfi yawa sai maza,Yan matan ciki kwata kwata mutum hudu ne,Cele,Sameera,lawisa,murja sai maza matasa su Uku,Abdul,Mustapha,Awwalu,sai irin su Kakan cele mutum biyu,sauran Kuma duk matane manya dasu.

   Dake su Mairo a jirgi Suka tafi su har sun Isa kasa me tsarki,sai Wanda mazane matasa Kamfani ya kaisu ciki akwai Bashir,Bello,Aminu,Danlitu da sauransu,sai masu zuwa wasu kasashen daban daban.


     


       KARSHEN YAR AIKIN KARUWAI KENAN 


    SAI BOOOK 2 ME TAKEN MATAFIYA DA ZAMU SHIGA BAYAN NA HUTA NA SATI BIYU ZAMU DAWO MU DORA DAGA INDA MUKA TSAYA.

  

  WANNAN BOOK2 MATAFIYA, DARASINSA DABAN NE DA NA BOOK1,SANNAN WANNAN KARON STAR DINMU ITACE CELE A KASKO ME KAMA DA RABI SAK WATO RUFAIDA ,ZAMU DINGA TABO MUKU BANGAREN SU RABI SUMA TUNDA LABARIN YA SHAFE SU SUNA DA DANGANTA DA SHI SANNAN A BOOK1 KARKU MANTA BA A GAMA BA FA AKWAI SAURA DAN KO RABI BATA SAMU CIKI BA TUKUN,GASHI ZAMU JI YANDA ZAMAN AUREN WISE ZAI KAYA,SAI NA SU STAR SUMA,SAI MAKOMAR MAMI DA BAFFA,DAGACI SHIMA DUK SAI A BOOK2 MATAFIYA.

   INSHAALLAH INA FATA LABARIN DAKE CIKIN BOOK2 MATAFIYA ZAI FADAR YA ILIMANTAR KUMA YA NISHADANTAR DOMIN AKWAI NISHADI SOSAI A GABA.

  FANS INSHAALLAH ZAKU DARA A BOOK2 MATAFIYA.


  LABARI NE AKAN MUTANEN MU YANZU WANDA SUKE TAFIYA NEMAN KUDI KASASHEN DUNIYA,WASU KASASHEN MUSAMMAN YANKIN LARABAWA,WASU IN SUNJE SUNA DACEWA SU SAMU ABINDA SUKA JE NEMA SHIMA ABU NE ME KYAU,SAI MASU AKASIN HAKA IDAN KA FADA HANNUN NA BANZA,KO KAJE DAGA NEMAN KUDI MATAN MU SUNA LALACEWA ACAN,WASU SU KOMA BARIKI,WASU SU FADA LESBIAN,WASU KUMA A SAMU WANDA YAN KASA NE SU BAUTAR DA MUTUM TA HANYA DA DAMA,GA MATAYENMU MUSAMMAN NA KAUYUKA DA AURENSU MACE TA BAR YARANTA TA TAFI TAKARCI WATA KASA,WATA TAJE A BASHI,WASU DA KUDINSU DA DUK WASU TAKARDU,WASU TA BARAUNIYAR HANYA KO GURBATACCIYAR HANYA SUKE TSALLAKAWA KASASHE,WASU SU TSIRA DA RAYUKANSU,WASU KUMA A HANYA MA SUKE MUTUWA WAHALA   TASA SU RASA RANSU.

WASU WAJEN TAFIYAR MA SU FADA HANNUN YAN DAMFARA,SAI AN KIYAYE AN KULA SOSAI WANNAN BA KARAMIN ZUBAR MANA DA MUTUNCI YAKE BA A IDON DUNIYA.


   INSHAALLAH BOOK2 SAI YA BAKU MAMAKI,KUMA A CIKI ZA A KARASA MUKU BANGAREN SU RABI


KARKU MANTA STAR DINMU CELE ME KAMA DA RABI SAK.ASMABAFFA

No comments

Powered by Blogger.