Yar Aikin Karuwai 1-5


    1-5

          BISMILLAH


INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON RUBUTA SABON NOVEL DINA NA KYAUTA SABO DA JIN DADIN MASOYA NA,SANNAN FANS DINA INA BAKU HAKURI A BISA LAYINA NA DA YA SAMU MATSALA DOLE SAI SABO NA CANJA,DUK WACCE KE DA TSOHON LAYINA ZATA IYA GOGE SHI TAYI SAVING DA SABON, SANNAN WANDA SUKA SAN INA

WANI GROUP NASU PLEASE KU BA ADMIN LAYINA TAYI ADDING DINA DA SABUWAR NUMBER TA


MASU BIBIYAR NOVELS DINA INA MATUKAR GODIYA MATUKA SANNAN IDAN AN FARA KARANTA NOVEL DIN NAN TO SHARHI NAKE BUKATA BA GODIYA BA,ALLAH YA BAMU IKON AMFANA DA DARASIN DAKE CIKIN LITTAFIN AMEEN.



LITTAFAN DANA RUBUTA SUNE


CIRANIN AMANA

MA'AIKACIYAR GOMNATI

KASUWANCINA

GASKIYA CE

KAMARSU CE DAYA

DUK INDA TA FADI

ME MAGANI

TUBABBIYA

HADIN KAI

JIN DADI SABO

 MAFARKIN FARIDA

WARE BAIKO

AUREN MU

     

    NA KUDI SUNE


RASHIN SA'A

TA GYARU

ADDUAR KAWA

YAR KWANGILA

GIDAN GWAURO

DANGIN RABI

DUNIYATA AAMNAH

BABU KAUNA

JIKAR MAGUZAWA



SADAUKARWA GA

DUKKAN YARAN TSUNTUWA






PAGE NAKI NE TAWAN

AIDA MAMAN TASNIM





      Cikin dare misalin 1:40am na fito fitsari buta na dauka nabi ta jikin dakin Gwaggo wani uban nishi naji Wanda ban taba ji ba ana ihu washsh.....ahhhhhh......uhhhhhh......Ahhhhh zaka kashe ni....zaka kashe ni...Zan mutu....zaka kashe ni ...Ahhhh....wash...uhmmmmmm....zaka kashe ni...zaka kashe ni....zaka kashe ni.....tsoro ne ya kamani na sake kasa kunne tare da manna kaina a jikin kofar naji ihu da zaka kasheni Yana Kara ta'azzara,a fili nace karfa ayi kisan kai Muna nan gaskiya bai kamata ba ya kamata na Kai agaji waye zai kashe Gwaggo haka bazan kyale ba wallahi, kofar dakin na shiga kwankwasawa Shuru ba a bude ba amma Ina Jin Maganar Gwaggo tana zaka kashe ni wayyo....kofar na hau duka da karfin gaske Jin za ayi kisan kai


   Cikin bacin rai aka bude na kutsa kaina ciki da sauri,cikin zafin nama na runtse idona ganin Gwaggo zigidir Babu komai a jikinta tana kokarin daura zaninta cikin sauri,Dagaci ma daga shi sai dankwalin Gwaggo Yana Kare gabansa ashe sex suke ana kwasar love ban sani ba,duk da haka ban gane ba nace au kuyi hakuri dama zuwa nayi na taimakeki Gwaggo naji kina ta cewa zai kashe ki zai kashe ki shine nazo kawo Miki dauki ashe kalau kike, kinci uwarki da ubanki shegiya annamimiya munafuka me labe cewar Gwaggo,Dagaci kasa magana yayi ya mako kofarsa ya kulle Saura kadan ya datse da hannuna, ai ji nayi Gwaggo taci gaba da zaka kashe ni tana nishi,tsayawa nayi a jikin kofar na dora Hannu a kai Ina salati nace shike nan Gwaggo zuwa gobe sai gawarta,kasa jurewa nayi na kai Hannu zan sake kwankwasa musu kofa sai kuma na fasa Kawai Ina jimami na tafi na bar wajen.


          Washe gari kuwa

  Shigowa gida nayi Ina rabe rabe a bango cikin wulakantattun kayana Atamfa ce amma kana taba ta zata yage kadan take jira doguwar riga ce,dankwali me santsi Wanda ake Kira da disco shine daure a kaina na zamge goshina sai kyalli yake,tsoro nake ji sabo da nayi laifi an aikeni ban dawo da wuri ba,Gwaggo da Aunty Amarya na samu a zaune gaban murhun gawayi,Dagaci Yana zaune a saman tabarma jikin dakinsa ba Wanda ya kulani Ina rabe rabe idona ya ciko da kwalla a tsorace na mikawa Gwaggo daddawar dana siyo Ina ja da baya Ina kyarmar jiki,ba Wanda ya kulani cikinsu ni sam gwara ma suyi fadan yafi sauki akan wannan shurun da Suka min,salin alin Gwaggo ta karbi sakon bata ce komai ba dole akwai wata a kasa,na gaza Shuru nace Gwaggo baki ce komai ba ko dan zagina kiyi mana,Aunty Amarya na kalla nace Aunty dan Allah ko ashar uku ce dan Allah,cikinsu ba Wanda ya kulani


    Nasan wannan shurun nasu yafi komai bala'i a wajensu na rasa inda Zan saka kaina,gaban Dagaci na karasa tare da tsugunawa idona cike taf da kwalla,nace dan Allah ni kuyi min bala'i,Dagaci sai lokacin yayi magana yace a'a me za ace dake,da sauri na girgiza Masa Kai na furta a'a akwai abin fada dan Allah kuyi min fada,wallahi sai Kun Yi min fada sai kunyi fada aikena fa kuka yi na dade ban dawo ba ko zagina ai ya kamata kuyi shine hankalina zai kwanda,dan Allah Baba kuyi min fada,gaban Aunty Amarya na koma na durkusa na furta dan Allah ki zazzageni ku dakeni dan Allah,Dagaci na sake kallo Muka hada Ido nace ka balla ni dan Allah kayi min dukan kawo wuka, ni nasan da wannan shurun nasu muguntar da zasu min gwara su min dukan tsiya duk ranar da Suka yi wannan shurun to zanji jiki,banza suka min ba Wanda ya kulani,sai da na dame su Dagaci ya fisgo ni na saki ihu ya hau jibgata Kamar wani gardi ya samu sai da ya min lilis sannan Gwaggo ta miko min buhu dauke da masara a ciki tace dauki dan ubanki ki tafi nika ta sake hambareni sai da na Kai kasa sabo da azaba haka na dauki nikan na fice.


        Cikin kauyen mu me suna rinjin tsangaya dake cikin karamar hukumar Ungoggo dake Kano state nake tafiyata cikin nutsuwa yau ma da sanyi na dake ni mace ce me sanyin hali babu sawa ba hanawa haka nake,dauke nake da buhu a kaina na dakko Mana garin tuwo daga wajen nika da kyar nake taka kafata sabo da gajiya gida na dawo na shiga gidanmu madaidaici me dauke da dakuna hudu da wani karamin daki da suke tara tarkace Wanda ke a zauren gidan Kuma shine dakin da nake kwana da Yar tabarma ta a gefe 

         Saukar duka naji a bayana a firgice na juyo Ina Sosa bayana a inda nake bayan na ajiye garin tuwon na zauna a jikin bango na rakube Ina hutawa, tana zazzaro min idanu Kamar zasu ballako su fado kasa tace tashi tsintacciyar mage maza kije ki karasa aikinki kaf bana son 'ya'ya na sun gama karatu sun dawo a samu matsala kaf garin nan babu kamarsu,ko akwai Wanda yayi makarantar gaba da secondary idan ba yarana ba munafuka kina kallona da idonki a soye Kamar an watsa waken suya, a hankali nayi kasa da kaina ina me runtse idona a cikin raina nace ya Allah yaushe zan fita daga wannan kangin Allah ka nuna min Iyayena ko dangina idan ma bazan gansu ba Allah ka hadani da Wanda zai rikeni a matsayin 'ya Kamar kowa,wani saukar azazaben rankwashi naji tace wai dan ubanki bada ke Gwaggo take ba,juyowa nayi naga Aunty Amarya ce a kaina yanzu wanda dazu Gwaggo ce take dukana ganin zasu yi min taron dangi na mike nace yanzu da me zan fara? Da kan uwarki zaki fara cewar Gwaggo dake jawo ruwa a rijiya, Dagacin garin nan ya shugo Wanda muke Kira da Baban Mairo,nidai aikin gyara gidan nakeyi Wanda gidane a kauyen na rufin asiri gidane na bulon siminti ko Ina ya sha siminti cikin dakuna Kuma tiles ne da bandaki   idan ka shiga gidan baza kace a Kauye kake ba sabo da daidai misali Yana da kyau,Baban Mairo Yana kokari wajen kula da iyalinsa kaf garin yaransa ne suka fi kowa ilimi dana addini dana zamani banda ni tunda Ni tsintata akayi iyakata primary na iya karatun hausa da rubutawa  matansa Aunty Amarya da Gwaggo Suka zugashi ya cireni sai Islamiyya Kawai nake zuwa da Yamma gashi har na Kai 21yrs a zaune ni banyi aure ba ni banje school ba sai aikin gida sabo da a garin ma duk kyan da Allah yayi min ba wanda ya taba zuwa wajena kowa cewa yake yi bazai auri marar asali ba babu Wanda ya sani ko yar shege ce ni sabo da mafi yawa Indai yaran halak ne ba a jefar dasu.


    Dagaci dan Asalin garin Argungun ne Wanda tuntuni iyayensa Dake Fulanin tashi ne Suka dawo Kano Ungoggo me yana da kanne biyu Mata Talatu da Hafsa duk a garin suke aure da yaransu maza da Mata,Dagaci Raliya Gwaggo itace ta fari ya Aurota daga garinsu Argugun Haihuwar Farko ta haifo Maryam ana ce Mata Mairo,ta sake haifo Bilkisu ana ce Mata Gaji,sai Namiji Imrana sai Abdullahi ana ce Masa Audu sai lawan da Autansu Sagiru,duk yaran Gwoggo ne. 

   Duk suna kanana Dagaci ya Karo Auren Kubra ana ce Mata Aunty Amarya a bazawara ya aureta bata haihuwa shi yasa sun dade bata taba haihuwa ba sai dai yaran Gwaggo Kawai ganin Gwaggo yaranta ne Kawai shi yasa basa zaman kishi da Aunty Amarya sun hade kansu duk abinda daya tayi to dai dai ne,basu da Imani Basu da tausayi ko kadan,Dagaci ma haka daga shi sai Yaransa Indai ba yaransa ba to baya son wani da ci gaba ko a kauyen baya son kowa da samu sai iyalinsa.


   Gwaggo ce ta bani labarin Lokacin da ta haifi Bilkisu Gaji kenan da watanni bakwai lokacin Kuma aka tsince ni jaririya a nannade cikin sabon zani cikin jini Wanda ko cibi ba'a gama yanke Mini ba a jikin wani masallaci yarinya ce Fara kyakyawar gaske, ana ta cecekucen waye zai dauka a kauyen kowa yaki karba,kowa yace bazai dauka ba Shima Dagaci yaki karba aka rasa me dauka Jamian tsaro Yan Sanda suna ta roko ko za a samu me dauka Kar a bari a kaini gidan raino amma kowa yaki,Gwaggo tana Jin labari tace yo tunda kowa baya so ni a bani idan na raineta ta girma na samu Yar aiki komai na gidan sai ta dinga yi min na huta idan Allah yayi me kashin arziki ce ta zama kadara na dinga Neman kudi da ita,Gwaggo da sauri ta falfalo tace a bata tana so,Hukuma ta bawa Gwaggo Amana akayi rubuce rubuce aka damka Mata jaririya bada son ran Dagaci ba haka na taso cikin tsangwama da bala'i a gidan tun Ina karama Gwaggo kullum ita da yaranta sai hantarata da zagina haka Dagaci da aka auro Aunty Amarya ma haka Suka dora da ganamin azaba iri iri kaf kauyen da yan uwan Dagaci sun tsaneni basa kaunar ganina haka Dangin Gwaggo dana Amarya bani da inda zanje naji sanyi wahala idan da sabo na saba har Muka girma tare da yaransu suma basa so na har dama dama Mairo ma gashi Allah ya bani kyau da cikar zati,kaf garin bani da masoyi Namiji cewar ni Yar shege ce bani da iyaye ba Wanda yake zuwa wajena zance har gashi Ina 21yrs a kauyen Gaji tana 21yrs Mairo tana 23yrs,Mairo da Gaji suna gama Secondary ya samo musu admission a poly Kaduna sukayi HND yanzu sun gama zasu dawo gida daga Hostel shine ake ta shirye shiryen tarbarsu Kamar zasu dawo daga kasar waje.


     Washe gari da safe Dagaci ne ya kwala min Kira bayan na gama aikina da sauri na saka slifas dina dan Madina naje nace baban Mairo gani na durkusa har kasa kudi ya miko min yace maza jeki cikin garin kano ki siyo min Lemon kwali da ruwan roba ki hau machine saura ki zauna baki dawo da wuri ba ki tsaya karuwancin naki karba nayi bance komai ba na shiga daki na dakko Hijab dina blue na dora a saman doguwar rigata ta kodaddiyar Atamfa ta maroon,Gwaggo na samu tana juya Miya nace Gwaggo na tafi cikin gari,Tsaki taja tace to ko ki dawo lafiya ko Kar ki dawo lafiya Rabi Ina ruwana Rabi kike ko Rabi Kudirar Allah ko? Aunty Amarya dake linke Kaya tace Wai Rabi Miracle haka ake ce Mata a makaranta bakar kinibabba munafuka Yar shege anyi cikin Shege an jefar a bola,inda sabo na saba haka na fice Babu me Napep ko Daya a kauyen dole machine na hau na Shiga cikin garin kano bakin wani katon shago nace ya tsaya a nan,Me machine din ya sanni na sanshi garinmu daya nace dan jirani Musa naje na dawo,yace to ni Kuma na shiga ciki na Fadi abinda nake so aka ebo min na siyo zan fito kenan Naga wata katuwar mota me kyau tayi parking wani mutum kyakyawa baki ya fito daga motar shi baza a kirashi da matashi ba sannan baza a kirashi  da babban mutum ba,tunda ya fito yake kallona kamar maye,da sauri na tafi na dane saman machine din da muka zo tare,da Sauri mutumin yace dan Allah malam me machine tsaya,nace Kai Musa muje,Mutumin yace karka tafi zan baka kudi,Musa ya tsaya cak da machine na bata rai cike da masifa nace Musa muje nace fa,Musa yace Allah ya gani bazan tafi ba kina ji dai yace zai bani kudi haka Kawai ki cuceni ke nawa zaki bani? to ba inda zani,kinga dan Allah ki saurare shi yayi sauri ya barmu mu tafi,baki na turo gaba tare da kallon mutumin nace Ina jinka,Murmushi ya saki yace Kawai kwatancen gidanku zaki bani idan nazo sai na fada Miki dalilina na tsaida ku,Shuru na Masa har ya gaji da tsaiwa yace Ina jinki princess,Harara na watsa masa,Musa zancen ya karbe ya Fara Masa kwatancen gidanmu yace idan kazo kauyen namu kace gidan su Rabi Yar tsuntuwa ko gidan Dagaci,Murmushi mutumin yayi yace nice name sunana Alhaji  Mas'ud amma kowa da Alhaji Kutama ya sanni, baki na tabe Ina kallo ya bawa Musa dubu biyu,Musa sai Murna Yana godiya yace zaku iya tafiya,sai lokacin Musa yaja machine muka tafi Yana murna,nace Wlh Musa kayi asara tirrr da Kai,dariya ya sake yi tare da furta ba komai naji.


   Ina sauka a kofar gidanmu na biya Musa kudinsa na shige gida da sauri,Ina shiga Dagaci ya hauni da masifa da bala'i,Gwaggo tazo ta fisge ledar lemukan tare da dungure min kai tana furta gantalalliya anyi gadon karuwanci,Aunty Amarya tace yo matar da aka tsinta yashe a titi cikin jini ai kinsan bata da uba Yar shege ce ai,bance komai ba sai ga Mairo da Gaji sun fito daga daki ashe fitata suka shugo gida,Gaji ta kalleni tace jaraba ja'iba haihuwar kwararo na tsaneki wlh Gwaggo ban San ya akayi Yar shege take da kyau haka ba,kalli duwawunta Lodi guda Nawa Kuwa sai kace Kullin Sugar gata Fara Ni Kuwa wankan tarwada Mairo ma haka,duk inda tazo ta tsaya Muka tsaya dole ita za a dinga kallo,kalli duwaiwaka sun Bude,Aunty Amarya tace ai sabo da maza ne yasa Kwankwaso ya bude inda Zaki San Yarinyar nan tasan maza matan aure ne kugunsu yake fashewa amma gashi ita tun tana budurwa,Dagaci da shigowarsa kenan yace Allah ya bata sa'a tayi cikin Shege a gidan nan taga yanda ake daddatsa mutum da ransa a gidan nan.


    Ina jinsu ban kulasu ba sai da na gaji nace baiwar Allah ce dai, na ebi ruwa nayi wanka nayi Sallah naje wajen Gwaggo a hankali kamar almajira na duka nace Gwaggo Zan samu abincin? Aunty Amarya da kinibibi ta amshe zancen da furta ke dalla algunguma ba abinda Kika iya sai ci shegen ci kamar Yar Jaka da wata jar Fuska sai kace zabiya na Mura,a hankali nace kuyi hakuri kaddara tace tazo haka da ace akwai Iyayena baza ku ganni a nan b....kafin na karasa duk masifar dauriyata na fashe da kuka me tsuma zuciya na mike Zan tashi Mairo ta fito daga daki sanye cikin Riga da wando damammu sun Mata kyau tace dan Allah Gwaggo ku bata abincin nan ko a huta da jaraba,Gaji Kuma tace ku kyale Yar iska tayi kukan jini yarinya sabo da samun sarari tusar asuba shike nan ana magana sai kuka,Gwaggo lokacin su Audu yara sunci abinci sun jagwalgwala shi ta jawo ragowar ta Kara wani dan kadan akai ta tura min tana furta gashi Nan sarkin ci ciki Kamar zani dauki ki tafi ko na hambareki, Dauka nayi da sauri sabo da tun safe banci komai ba na koma dakina Wanda ba komai sai tabarma sai Ghana must go wacce kayan sawata ne a ciki,Zama nayi na lashe abincin tas na fito da kwanon,Muna yin Sallah Isha na fito nayi wanke wanke nasan ya zama dole da dare ma bana hutawa,Ina kwance a dakina bacci ya Fara daukana Dagaci ya shigo har dakina yace ke tashi na aikeki shago ki siyo min battery Zan saka acocilata wato touchlight,mikewa nayi na duba agogona wani na roba Wanda ake Kira da lado lado karfe goma na dare ga shagon da nisa dama komai dare ni suke aike ba ruwansu da cewar ni macece.


     Haka na tashi Dagaci sai kallona yakeyi Kamar maye,kunya ta kamani,bawan Allah ya Fara lasar labbansa nidai na zurma Hijab na karbi kudi na tafi da sauri a tsorace haka naje na siyo na kawo Masa ya karba tare da shigewa dakinsa.

   Dama kwanan Aunty Amarya ne yau Dagaci akwai abinda ya kulla a ransa fada yake so ya takali Amarya, Amarya ta Sha wankanta tana kamshi tazo ta kwanta a bayansa tare da rungumeshi, cike da masifa yace ke mene haka ya naji kina tsami,Amarya ta bude baki kafin tayi magana cikin masifa da bala'i yace tashi ki bar min dakina kazamar banza shi yasa Gwaggo take birgeni,Amarya kishinta ya motsa ranta ya baci ta mike cikin fushi ta fice daga dakin Dagaci ta koma dakinta tare da kwanciya,karfe biyu na dare Dagaci ya fita daga dakinsa nayi nisa a bacci kamar a mafarki haka naji ana shafa min nono tun Ina Jin Kamar ba gaskiya ba sai naji gurnanin mutum Yana ahhhhh...uhhhhhh Yana ci gaba da lagude min Boobs da sauri na farka na bude baki zan tsala ihu naji an rufe min baki da hannu daya shi Kuma Daya hannun ana shafa min kirji,jikina ne ya hau rawa Kamar an jona min shocking,Dagaci yace ke ke ke shiiii kwantar da hankalinki Baban Mairo ne Dagaci yi Shuru ki bani hadin Kai idan ba haka ba sai na koreki daga gidana Kuma kin San baki da wajen zuwa baki da kowa sai ni a duniya Zan iya yankaki Babu Wanda zai ji labari sabo da haka ki yarda dani Kawai ai dama kina bawa mazan banza ga Wanda ya rike ki tun kina tsumma ni sai a barni a banza ai kamata yayi a fara kosar dana gida sai a kaiwa dawa,fisge fisge nakeyi da Shure Shure amma ya rikeni Yana furta zai yankani Ina ji Ina gani zai min fyade ta karfi,Takalmi na jawo da kyar cikin duhu na shiga kwalawa Dagaci a kansa ta ko ina wanda ba shiri ya sake ni, Amma mayen ya sake dawowa ya rikeni   ban San Ina na cafka ba da bakina na gartsa Masa mugun cizon da ba shiri ya sakeni yaja baya azaba tasa ya mike ya bar dakin ganin zan tona Masa asiri.


     Mikewa nayi na sawa dakina sakata na kwanta naci gaba da baccina cike da mamakin Dagaci mutumin da ya rikeni Ina jaririya na girma yanzu zai lalata min rayuwa ban kawo barin gidan ba a Raina sabo da nasan bani da kowa a duniya ban san kowa ba sai su,duk kauyen babbar kawata guda daya ce Saratu Kuma bata gari an turata kudu Lagos Kuma ta koma Anambra can yankin Igbo


    Washe gari da safe sai ga Dagaci ya fito da kumatu bangare daya a kumbure suntum,Gwaggo ce ta tambaya Kai Kuma lafiya Baban Mairo naga Kamar sawun hakora? Dagaci yayi Miki Miki karshe yace daga mafarki wlh, mafarki nayi Ina fada da damusa a kungurmin daji Muna cikin kokawa ta kafta min cizo a kumatuna abin mamaki Ina tashi naji zafi kumatuna ya kumbura suntum,ban san Sanda na washe baki ba dariya ta kamani da kyar na danne, Aunty Amarya dariya tayi tace hakkina ne ai da ganin cizon nan sai dai namun daji ba dai Dan Adam bil Adama ba sai ka nemi maganin mayu, Gaji Yan boko anyi Diploma Mairo ta Gama NCE sai Sannu suke ma Dagaci,Yau ma haka na yini Ina zuba aiki zuwa Yamma na gama komai da aka sani nayi wanka Ina zaune Ina dan hutawa sai ga yaro ya shigo da sallama yace Wai ana sallama da Rabi,wata shewa Gwaggo ta saki tace wanne asararre ne shi kuwa wannan gyartai ne ko me yankan farce ko kuwa me gyaran takalmi nasan Rabi Kam sai dai irinsu,Aunty Amarya tace kema da bata bakinki ai sune ma tashi kije dan ubanki ko ma samu mu aurar dake mu huta da Kaya,nace ni bazan je ba,Gwaggo tace ubanki da yayi cikin shegenki yaci uwatas dole kije aure zamu yi miki,Zaki tashi ki tafi ko sai na makeki shegen wuya duk guru,mikewa nayi dama sanye nake cikin tsohuwar atamfata Leda Riga da skert arsh da zanen black na yafa tsohin mayafina na fice,Ina fita Naga katuwar mota ta gaske Alhaji Kutama ya fito daga cikinta hankalinsa kwance yasha shadda blue Yana kamshi.


    Zaune suke a kasa gaban Mama, Papa, Iyamami,Baffa,sai Mami, suna Musu nasiha akan zaman Aure,Papa yace to   Kai Nawwar zaman aure sai hakuri Alhmdllh ma kaga Yar uwarka Muka zabar maka Kuma gashi ka amshi zabin namu Hannu bibiyu sabo da ka faranta Mana duk Kuwa da cewa kana da kudi domin a halin yanzu yaron Dake da arziki sai dai abi abinda yace amma Kai gashi a matsayinmu na iyaye ka Amince ka auri Yar uwarka Sabreen to ku dai ba Yara bane Nawwar shekarunka sun Kai 30 ke Sabreen kin dade baki aure ba shekarunki sun wuce 29yrs sa'ar Nawwar ce ke shekarunku daya wannan ba shi zaisa ki Raina shi ba dole sai kin yarda shine shugaba a kasansa kike idan kinyi haka sai ki zauna lafiya,karki kalli Kuna da kudi kina samun na kanki kice Zaki raina mijinki kiyi Masa biyayya Sabreen ku zauna lafiya idan da matsala yanzu an waye ba sai an kawo Kara wajen iyaye ba sabo da ko Kun kawo Kara karshe dai hakuri za a baku ku koma ku zauna,idan kina Kai Kara wajen iyaye to baza suga mijinki da kima ba lokacin Kuma ke kin manta Kun koma Kuna zamanku lafiya su Kuma Yan Uwa da iyaye suna Jin haushin mijinki Yana ganawa yarsu azaba,idan Kuma kawaye Kika fadawa to ki sani a banza kawayen zasu na kallonki kowa yasan ba dadin aure kike ji ba,wannan zai bawa kawaye da Yan Uwa damar zugaki su baki shawarar da ba itace ba,Kai Kuma Nawwar Kai Namiji ne sai kayi hakuri nasan kana da nutsuwa da hakuri dan Allah ka Kara wani hakurin,Nawwar zuciyarsa wani zafi take Masa da radadi ya rasa me yasa har yanzu a Nigeria hausawa suke auren dole wa yaransu musamman ga masu kudinmu Kawai sai dai a hadaka da yarinya ko kana so ko baka so,Sabreen Kuwa hawayen bakin ciki takeyi ji take Kamar ta kashe kanta sabo da yanda ita take son wani baturen kasar Italiya inda tayi karatu Suka zuba soyayya an hanata aurensa sabo da ba musulmi bane ita bata San ma Nawwar ba Sam sabo da ba a kasar ta girma ba shi Kuma a UK yayi karatu, gashi ya hadu tako Ina amma shi so daban yake ba ruwansa da haduwa ko kyau.


   Bayan Papa ya gama Nasiharsa Mama tace ku tashi ku tafi gidanku Allah ya muku Albarka,Baffa Kara yayi yace dan Uwansa yayi musu fada shi bazai ce komai ba,Mami tasan danta baya son auren,Sam Sabreen bata dace da shi ba amma anfi karfinta, haka Amarya da Ango Suka Mike Suka fito compound yayinda Nawwar sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda dinkin zamani silver yasha kyau ba kadan ba Yana kamshi da kyar yake taku sabo kafirin girman Kai da Izza,Sabreen itace Kamar namijin ba yanga ba komai tace let's go kana ta tafiya haka Wai mene hakane ahhh nifa ban Saba ba yawwa a turai mu bama haka kowa normal ne da Namiji da mace duk Daya,baki ya tabe tare motsa dan karamin bakinsa masu dauke da jajayen labba Kamar zaiyi magana ya fasa,Sabreen ce ta saka hannunta cikin nasa ta fisgo shi tace muje bacci nakej...bata karasa ba ta janye hannunta da sauri tace kaiiiii....wannan ai Kaine Softy sai kace mace kaji laushi hannunka ka dinga karfafa jikinka,shi dai baice komai ba sai a hankali yake furta aure Nawwar Ango,ni an min aure da girmana ni za a nemowa Mata wato duk idon da Allah ya min su Papa sun raina halittar Allah ni ban Isa Naga mace tayi min na zaba ba sai sune zasu zabo min duk manyan idanuna ni wato bana ganin Mata bane tunda hakane ai bai kamata naga farjin mace ba ya kamata na nemo Papa ya nuna min Hanya tunda abin hakane zasu ga tsiya.


     Guard ne ya budewa Sabreen bayan wata dalleliyar mota ta Alfarma Fara tas ta shiga Shima Nawwar yazo ya shiga bayan an bude Masa ya hakimce tare da zaro dankareriyar wayarsa Yana latsawa, Driver a hankali yaja Suka tafi zuwa katafaren Mansion dinsu na gani na fada Wai aljannar duniya gate din ma Sai dai a danna remote ya bude ana shiga zai maida Kansa ya rufe iya kudin gate yaci ace anyi katon gida guda,parking space motocin Ogane Dana Sabreen gasu nan,Fitowa tayi shi Kam sai da ya Gama yangarsa ya fito Suka karasa bakin kofa zasu shiga Sabreen ta fada ciki Kawai Shi kuwa Nawwar ka rantse shine Amaryar Addua ya tsaya ya dinga surfawa sannan ya shiga da kafar dama tare da yin Sallama , Sabreen ta kalleshi tare da tabe baki tace Wai dama har yanzu ana wannan abin,bai ce mata kala ba ta juya ta haura sama domin tana ta faman kallon gidan yanda ya tsaru sai Santi takeyi komai yaji an narka dukiya,Dakinta ta zaba dama na Ogan kana ganin part dinsa kasan na musamman ne komai Silver da palonsa na musamman ne,Sabreen wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya sosai ta shafa turaruka masu tsadar gaske ta saka rigar bacci maroon me kyau,Sabreen Kyakyawa ce wankan tarwada ga hanci gata Yar tsila ce bata da jiki siririya da ita chas da ita sai dai bata da nono Allah ya halicceta nononta kanana ne karshe domin basu fi girman lemon tsami ba da kadan tafi me irgan dangi sai katon Nipples,a saman bed dinta ta kwanta tana ta Jin yunwa,Nawwar ma wanka yayi ya saka boxers dan guntu dama shi baya bacci da riga sai ya kure ac ya Shige bargo wannan dabi'arsa ce.


     Har ya kwanta yaji shima yunwa yake ji sai ya tuna nasihar iyayensa musamman Baffa mahaifinsa me share Masa hawaye akan ya sauke hakkinsa da Allah ya Dora Masa shine farin cikinsa shi kadai zai masa ya tabbatar da ya dauke shi uba,maminsa  ya tuna yanda take kaunar Sabreen a rayuwa haka ya mike da sauri ya zura Jallabiyya a ransa yace da yayi tunanin sai Papa sunzo sun nuna Masa Hanya amma hakan ai ya musu rashin kunya, Nan take yayiwa driver waya ya lissafa Masa kayan makulashen da zai siyo da Kuma address na inda zai siyo masa,ai kuwa ba afi 20mnt ba ya kawo Leda me kyau cike da kayan ci da sha,Nawwar ya karba sannan ya nufi bedroom din Sabreen, Knocking ya mata dake yunwa ta hanata bacci ta mike da sauri tare da bude kofa,Kallonta yayi sama da kasa yaga ba komai a kirjin sai Yan abu kubul kubul,Idonsa ya dauke ya shiga ciki Sabreen ta turo baki gaba tana cewa me zaka min a daki nifa tsoron maza nake gaskiya,yasan tsagera ce rainon turai karya take Kawai Wai shi za ayiwa kisisina,bai kulata ba tace Nifa bana bukatarka Malam ka tashi ka bar min dakina ba Yar iska bace ni, Murmushi yayi kadan dan baida Wasa ko kadan azabar gadararsa kadai ta isheka,Kamar bai jita ba ya zauna a gefen bed Yana Danna wayarsa Yana cewa a hankali wannan boobs din me zan shafa ,Sabreen tace au dani kake kenan ni kake zagi,yace tsohuwar wakace tasu Sa'adu bori

   Ni kinji nace baki da nono gasu nan manya


  Sabreen tace wlh bazan taba yafewa ba kaci min fuska, bai ma kulata ba ya bude namansa yaci abinda zai iya yasha Madara ya koshi,itama bata kulashi ba ta hau ci yanda ta koshi sannan ta tattara sauran ta Kai kitchen tasa a fridge tayi brush ta fito ta fada saman bed,Nawwar ya kalleta yace ya Kika kwanta,me Zan maka Kuma? ta tambaya,yace au baza muyi ba yau? me? Auren mana,wata Yar budurwar dariya ta saki tace dake ni zanzo na afka maka ka dade baka ci ba Kuwa,Baki ya rufe da sauri yace ke kunya babu irin wannan kalamai a first Night,tace to Kuma to kuma to Kuma ni ahhh...ta sake juya baya,baki ya tabe ya zare jallabiyyarsa ya haura saman bed yace karki raina min hankali Papa ne yace ayi shi zai dinga Jin dadin ba Ni ba,dariya ta kwacewa Sabreen tace Allah ko,yace to ni bana so feeling ma ban taba Yi ba,Sabreen ta zaci Wasa yake ko fada yake Kawai dan yaji dadin bakinsa,ai kuwa jikinta ya matsa sosai tare da rungumeta shi dai baiji ya motsa ba Babu abinda ya harba,Bai taba mu'amula da mace ba bare ma ya sani,ya Fara shafata taki juyowa ta juya Masa baya tuni Sabreen ta lumshe Ido tana Jin wani dadi a hankali ya gangaro da hannunsa saman kirjinta yace Allah da baiwa Abu maka maka Haka,Sabreen wani bakin ciki ya cika Mata zuciya cike da masifa tace ae haka Allah ya yini,Nawwar nan take yace Alhmdllh wlh ki dinga godewa Allah kullum ya Miki baiwa  irinku baku da yawa a duniya ku unique ne abu yan cukul haka gwanin birgewa sunansa braziyya huta dan taku bature ya daina kera bra


  Sabreen bacin rai ya sake kasheta amma tana Jin dadi yanda yake bin sassan jikinta da salo,Nishi takeyi kawai shi Kuwa ko motsi abarsa bata yi ba yace a ransa bani da lafiya na tabbata,sai da Sabreen ta gaza hakuri ta juyo ta damki dick dinsa ko kunya sai da ta Fara Masa Wasa da ita sannan yaji ta mike sosai yaji dadi Yana ta godiya ga Allah Kar yaji kunya a gaban yarinya,Suna ta murza juna sosai Sabreen kasan ta Saba dama gashi an bata magungunan gargajiyar Taki Sha tace kazanta baza ta Sha maganin Mata ba ita ai ba son mijin take ba idan ma yaji ba virgin bace shi ya jiyo matsalarsa tafi so ma ya saketa, ai Kuwa Nawwar sosai yake Jin dadinsa suna murza juna amma duk da haka yaki Mata kiss kyankyamin bakinta yake gata neat da tsafta ta gaske Amma dan iyayi Wai bazai yiwa kowa kiss ba sai wacce yake so da kauna Kuma gashi zai shiga Headquarter, harda wani lallabata tana kokarin cafkar bakinsa sai ya wayance ya matsar da Kansa ita Kuma ta gama haukace Masa jira Kawai take ya Fara,ai Kuwa harda cewa ki nutsu Baby a hankali Zan Miki bazan Miki da zafi ba nasan ke virgin ce bazan baki kuka ba kinji,Sabreen ji take Kamar taci babu ta matsu ya Fara ya tsaya Yana wani bazai Mata da zafi ba,

  Nawwar dai matarsa virgin harda lallabawa sai kace munafuki idan yayi Kamar zai shiga sai ya fasa Sabreen har dukan jikin bango takeyi sabo da dadi, gashi ta jike sosai da sosai da yaji discharge din yaji wani kyankyami yace a ransa Nan Zan tafi yanzu cikin cabalbali,


   Abinda Sabreen ta kasa fahimta Nawwar bashi da sha'awa da yawa badan ma ta Masa Wasa da yawa ba ko magana bazaiyi ba shi yasa ya kasa mancewa da komai ya kasa susucewa ya zauce ya kasa gaba daya,Yana cikin hankalinsa shi yasa yake ma iya bata lokacin,a hankali yake kokarin shigarta amma yaji sulub ya wuce zurum,dadin da yake ji ne ya hanashi magana sai da kyar ya iya furta ahhhh....da...di....naji...Su...bul...na wuce.....arshshshs...ita kuwa Sabreen gaba daya ihu takeyi tana Kiran Dadi aci gaba,harda cewa ayi Mata da karfi,ai Kuwa Nawwar minti kadan ya kawo Wanda ita Sabreen ko rabin ma Fara Jin Dadi batayi ba bare ta kawo, Jikinsa ya janye da sauri maimakon saka Albarka da I love you Sai tsintar muryarsa tayi Yana furta Allah ya isa...Allah ya Isa...Allah ya Isa Yar iska Karuwa kin bari na shiga kazanta shaddar kasuwa,kinyi disvirgin dina,na dade Ina Kare mutunci na Ina tattalin kaina wa matata ta sunna an hadani dake duk maza sun gama dake Allah ya saka min,Sabreen zatayi magana yaja pillow din Kan bed din ya kwada Mata a kanta da karfi yace Gongoni,abin ya Miki yawa gaki no breast gaki a rarake kina min rashin kunya sai na ballaki ya maida kayansa ya fice daga dakin tare da bugo Mata kofa Kamar zai ballata


   Sabreen ta tsaya sororo tace Kan bala'i kaga mutum ya Gama Jin dadinsa zai Raina min wayo mikewa tayi taje tayi wanka sosai ta dawo tana mugun sha'awar Nawwar ya iya romance amma bai iya dadewa ba Yana sex ita Kam ko Dan haka Indai zaina tabata zata hakura ta zauna mutu ka raba ita taga gidan aure,Nan take ta jawo magani ta balla ta Sha Wanda zai wanke mararta sperm dinsa da ya sa Mata ya fice,Handbag dinta ta Bude ta zaro wata Yar karamar kwalabar giya ta shanye ta jefa kwalabar a jaka,ta dakko wani kullun cocaine ta zuba a saman drower ta jikin bed ta shaka tana ta faman shakar abinta saida ta shaketa tas a hanci nan take idonta ya Kara yayi jajir ta Fara layi da tangadi tana maye ta rufe hanbag din ta fada saman bed sai bacci me nauyi ya kwasheta.

    Nawwar kuwa bayan yayi wanka ya tsarkake jikinsa,Nafeela yayi sosai sabo da kasa bacci yayi sabo da bacin rai sai bacci barawo sabo da gajiyar biki a saman Sallaya baccin yayi gaba da shi.


    Washe gari da safe Ango sai 9am ya farka daga bacci lokacin yaji kamshi kala kala Yana tashi a gidan gana abinci gana room freshner dana turaren wuta irin na shuwa domin Nawwar su Shuwa ne,tashi yayi  a dakinsa ko Ina an gyara an wanke toilet kal kal tana kyalli wanka ya shiga ya Dade kafin ya fito Yana Fitowa ya iske Sabreen tana gyara bed din har ta Gama a ranta tace ba sabo da Kai nakeyi ba Bananarka nake yiwa, bautar Banana zanyi yanzu bata aure ba,tana gamawa tace Ina kwana wani kallon ballagaza ya watsa Mata yaja Tsaki yaci gaba da uzurinsa,a hankali ta karaso gabansa tace Zan iya tayaka tare da dora hannunta a kirjinsa wani saukar mari taji me gigita Dan Adam ta zaci Nawwar wani lakwa lakwa ne,kafin kace me Idonsa yayi ja Yana huci yace duk ranar da Kika Kara gigin tabani wlh na lahira sai ya fiki nishadi banza ballagaza,Sabreen taji ciwo domin tana da aji sosai da Saurayinta Dan kasar Italy Lorenzo  dashi Kawai take sex,haushi taji ta fice Kawai ta koma dakinta ta  ta jawo Kwalabar giyarta Votka highway ta kwankwada ta shaki cocaine dinta,ta kwaso wasu kwayoyi na maye sunfi goma ta watsa a bakinta ta Kora da ruwa ta manta ta Dora girki ta fada saman bed bacci me mugun karfin ya kwasheta,Yana cikin shiri yaji ihun Yan aiki suna wuta wuta girki har ya kone gas ta Kama Wanda gaba Daya kitchen din ya Kama da wuta ta gaske,da gudu ya sakko sanye cikin 3qtr arsh da farar t-shirt waya Kawai yayi sauri ya Kira Yan kwana kwana,kafin suzo ma'aikatan gidan da makwafta an kawo agaji ana ta kokarin kashe wutar,Nan take ya Kira Papa ya sanar masa yaga Sabreen Shuru bata fito ba duk ihun da akeyi dakinta ya koma da sauri ya sameta a saman gado tana ta shakar bacci,mamaki ya kamashi yanzu yanzu ta bar dakinsa amma har tayi baci,ke...ke..ke...ya furta Shuru inda kasan gawa ya sake bubbuga gadon duf Hannu yasa ya dagata Shuru a hankali ta Dan bude idonta ta lumshe ta koma baccinta tashin duniya taki tashi har Yan kwana kwana sunzo ma sun kashe wutar kitchen dai ya kone kurmus,Mama tace Oh Allah ya takaita wahala,Nawwar ya fito yace Mama kuzo kuga Sabreen irin baccin da takeyi ban sani ba ko ta mutu ne,Mama da Papa suka ruga cikin dakinta,Suma yin duniya sunyi ko motsi ko ta Bude Ido sai ta lumshe,Mama cikin mantuwa tace Ni Kam papan Sabreen ko cocaine dinne ta Sha yau,da sauri Nawwar ya kalleta,Papa ya kyaftawa Mama Ido nan take Mama ta canja zancen tana wayancewa ai nufina sai kace me shaye shaye cocaine Naga a turai itace ke sa Haka,Papa yace no Sabreen bata Shan komai Suka canja zancen,Nawwar tunani ya shiga sai Kuma Kawai ya basar bayan komai ya lafa a ranar ya Kira masu aikin gini Suka rushe kitchen din ba garen da yaci wuta akayi sabo cikin kwana uku aka Gama komai aka gyara ka rantse ba ayi gobara ba ko daya,daga ranar Kuma Nawwar ya hana Sabreen girki yasa Mami ta samo Masa dattijuwa Uwale da Ladidi me aiki dama akwai maza masu kula da compound etc,Daya ita zata dinga shara da mopping da duk wani tsafta,Uwale ta kware a girki iri iri itace me abinci Kawai.


    Waye Nawwar da Sabreen.





Sabuwar Number ta

08061929616 





AsmaBaffa

No comments

Powered by Blogger.