The Sexy Boss 9

 


*I

RAMCY HERBAL💃💃Tabbas da kaji wane ba Banza ba , wani kaya sai amali , rugun babban motsi , margamargan dutse kafi gaban Aljihu ,wannan nima kaina da baki na na faÉ—i haka yake🤞. Ina kuke Æ´an Uwana manyan mata ,shin kuna ina?💃 Matso kusa ga babban dama ta samu daga hannun wannan shahararriyar Æ´ar mutan Sokoto RAMCY HERBAL ta shirya tsaf don kawo mana magunguna da dama meye matsalar ki Amaryar Oga?? 

Uwar gidan Alhaji kefa? Maza saurara kiji wannan magunguna daban ne da saura daga taskar Æ´ar mutan Sokoto . 

-Maganin ƙanƙancewar gaban ɗa namiji

-Maganin sanyi na mata da na maza

-Gumbar riɗi , gumbar aya ,gumbar ƙwaƙwa , gumbar dabino.

-Zumar ni'ima

-Zumar ƙiba

-Zumar goran tula

-Dambun ni'ima

-Zumar ƙwakwa da ta dabino

-powder hip up Dana breast elargement .

-tsumin Æ´ar gata 

-Tsumin tabaje

-Maganin ciwon sugar

-Maganin hawan jini

RAMCY HERBAL ba anan ta tsaya ba ,  ta kuma taho mana da kayan gyarar jikin mu...💃💃

-Dilka Soap

-Whitening Cleanser

-malato soap

-Half cast soap

-shu'umin Humra tare da turaruka masu Æ™amshi ,da zai rikita Oga in a few sec. 

Ga masu buƙatar ƙarin bayani maza hanzarta ku tuntuɓi wannan number 07032209881 / 08109511467 .

Address: Sabon titin sokoto rima , kafin wajen sha'aban mai kankana mun gode.!



Saurin kallon shi Umaima tayi tare da sakin murmushi tana faÉ—in ". Da gaske kake yi? Wani iri yake ji wanda shi kan shi ya kasa fassara yanayin . Cikin É—an É—aga murya yace " To kin nace kina so ,ba dole na mai daki ba , jubuki da Allah". Yayi maganan kaman zai Æ™waÉ—eta . Shiru tayi tana sunkuyar da kan ta Æ™asa ba tare da ta kuma yarda sun haÉ—a ido ba , don tasan shi hero ne ,ga saurin fahimtar abubuwa . Jin hannun sa tayi yana kama nata hannun ,kamin a cikin wani irin murya wanda bai taÉ“a mata magana da irin shi ba ya fara ce mata" Pls Umaima kin san wani Abu kuwa? Kallon sa tayi ido cikin ido sai ta kuma kauda idanun ta daga gare shi . You're my first luv , Ina Son ki , a da baya ba haka na dauke ki ki ba a zuciya ta , amma ki sani a yanxu ina maki mahaukacin So.! Kiyi mun alÆ™awari duk rintsi ba zaki barni ba?. Ya Æ™are maganan tare da jefa mata tambaya". Wani irin murmushi ta Æ™aÆ™alo kana cikin sanyin murya tace " Nayi maka AlÆ™awari. 



Murmushi yayi har hushiryar sa na bayyana , ji tayi ya kuma haÉ—a bakin shi da nata Yana mouth kissing É—in ta.   A wannan karon bata yi yunÆ™urin Æ™wace kanta ba kaman yanda ta saba , don so take ta Æ™wantar masa da kai , har ALLAH ya raba su lafiya . Don ta fahimci tana jan wani tigga zai iya barin ta a tare dashi tayi ta zama har abada , ba zai maida ta ga iyayen nata ba. A hankali ya zame bakin sa yana mannata da jikin shi ya rungume ta Æ™amm tamkar mai jin wani sabon al'amari akan sun duka . Kaman wanda aka tsikara ya É—agota " ba kya So na ko? . Bakin ta ne ya hau rawa , sai gani tayi yayi murmushi yana furta " Kina Sona .! Dole Zaki Soni.! Kar ki wahalar da zuciyar ki wurin jefata tunanin kokonto. Hummmm shiru tayi tana jan numfashi , tashi muje mu watsa ruwa. 



Ya yi maganan yana kama hannun ta ,tare da tada ita zaune . NoÆ™ewa tayi tana jan bedsheet tare da rufe jikin ta. Ke meye haka?? Yayi maganan cikin Muryar sa ta basawa . Amm ammm kaje ka fara yi , idan ka fito sai nima na shiga. To me yasa ? . Ya kuma tambayar ta yana watsa mata wani irin kallo , da jikin ta yayi sanyi. A sanyaye tace" To ai naga Ni ba matar ka bace yanzu , ka bari muyi Aure sannan... Ke Da ALLAH wuce muje ki bani wuri ,mai yayi saura kuma ? Kawai huwamun yara ya rage ,sai mu cigaba da jin daÉ—in rayuwar mu . Ya Æ™are maganan yana tasa ta a gaba ,a tare suka shiga Privacy , don dole ta haÆ™ura yanda kasan matar shi sabuwar Amarya haka yake mata babu ruwan shi , har gashi shi yayi mata . Sam bai yarda Ta wahalar da kanta wurin wanke kan ta ba. Da kan shi yayi masu komai ,duk noÆ™e noÆ™en da take yi har ta gaji ta saki , Æ™wallah na ta ciko mata ido , amma sai tayi saurin maidawa kar ya tsarga wani Abun . A zuciyar ta cewa take " Ai daga yau ne kayi duk abun da ranka yake so. wallahi dana Aure ka gwara na Auri Ashiru duk da ban son shi ,amma gwara shi da kai ,tunda baya zina. Ji tayi yana naÉ—a mata towel tare da Kissing din saman goshin ta , muje to.! Yayi maganan yana rungume da ita a jikin shi. 



A hankali ta fito daga baf É—in don yanzu taji Æ™afar ta ya saki sosai . ÆŠan tsaki tayi a zuciyar ta tana cewa " Kullum yana rungume da mace , sai Kissing ya tsotsa can ,ya sumbata cann ko gajiya bakin sa ba yayi. Hummmm ko da yake ya haÉ—a jini da turawa dole jarabar tayi masa yawa .  A hankali ya zaunar da ita a saman gadon yana cewa " yanzu ina yake maki ciwo? . Saurin girgiza kan ta tayi tana faÉ—in " Ba ko ina. 



Ohk juyawa yayi yana nufar waldrob , tare da fiddo kayan da zai sanya . A gaban ta yake kimtsa kan sa , don shi bai ga Abun wani Abu sabo ba. Itako Umaima rintse ido tayi tana furtawa a zuciyar ta "ALLAH ka taimake Ni nabar gidan nan a yau. Idan na fita na bar shi har Abada , Ni dai Allah na bar gidan yafi mun komai , sauran Abubuwan da yayi mun na barshi da rana da faÉ—uwar ta . Ke Meye na rufe ido? Wani Abu kike gani sabo?. Oho na tuna fa baki taÉ“a gani na a haka ba. Amm kin san wani Abu , idan mukayi Aure bafa zan rinÆ™a Æ™wanciya da Boxer ba , cox Bana Æ™wana da kaya Ni a jiki na , saboda ke nake Æ™wanciya da Boxer , kisa wannan a ran ki kinji?. Saurin gyaÉ—a masa kai tayi alamun to. Sai kuma taji yana cewa " Kema ba zaki rinÆ™a Æ™wanciya mun da kaya ba . 



Idon ta ne suka yo waje , Ya ilahi shine Kalmar da ta furta a hankali . Nasa a kawo maki set na kayan da zaki sa , bari na sauka Æ™asa ko matar ta kawo yanzu. Anan ma gyaÉ—a masa kai tayi yana fichewa daga Bedroom É—in...! Ganin ya fita yasa Umaima saurin miÆ™ewa tana bin kan ta da kallo , tare da kai hannun ta tana matsawa saman nonuwan ta da duk suka kumbura saboda jagula da ligwigwita da suke sha . Hawaye ne ya fara sauko mata a hankali tana furta " ALLAH ya isa na Umair.! Ka cuceni wallahi , kuma yanda ka sani kuka ,wallahi sai na saka ka a Æ™unci in Sha ALLAH..! 





*Don ALLAH masu fitar mun da book É—in nan ku dai na ,haka masu karanta mun a bati kuma ku bari , nace na kuÉ—i ne Wannan littafi , Regular grp ₦300 vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ,Idan kuma kun zabi karatun na bati to shikenan ,nidai duk wanda ya karanta mun bai biyani ba na bar mutum da ALLAH*

No comments

Powered by Blogger.