The Sexy Boss 3

 


*C*

Ɓangaren gidan Umma Ramatu kuwa hankali a tashe yake , musamman yayyun Umaima don dukan su kowa ya taho gidan baya iya fita , kowa tunanin a kowani lokaci za'a iya ganin Umaima yake . Cike da ihu da

kururuwa Hajiya Balki ta shigo gidan , ƴar tsohuwa hannun ta aka duka biyu , Ina Rahmatu take? Rahmatu yanzu wannan kun riƙe mun Amana kenan? Yanxu marainiyar Allah ce kuka bari rayuwar ta ke barazanar salwanta? . Magana Hajiya Balki take cike da ɗaga murya da hargogowa . Ƙwallah Umma Ta goge da habar zanin ta kana tace " A'a Hajiya Ƙaddarar Allah ne . Yi mun shiru , sakacin ku dai. Ai labarai na zuwan mun ,yanda Umaima kullum da sanyin safiya ta gindin rijiyar masallaci ɗebo ruwan subahi , haka nan ma da yamma take , duk don bakyace kika haife ta wannan shine dalili. Shiru kowa na tsakar gidan sukayi ciki harda su Yaya Hannatu , don sun san wacece Hajiya Balki ,mahaifiyar mahaifin su wato malam Ibrahim mahaifin Umaima . A duniya bata da jikar da take so ,suke wasan jika da kaka sai Umaima , don itace Auta A wurin Malam Ibrahim ,kuma aƙwaita da barƙwanci ,duk ɗaurewa irin na Hajiya Balki ta zauna da Umaima sai tasanya ta dariya , duk da kuwa a cewan ta bata wasan jika da Kaka ,amma suna taɓawa da Umaima . Abun da ita kan ta Umaima bata sani ba shine , Umma Ramatu ba itace ta haife ta ba , mahaifiyar ta Allah yayi mata rasuwa wurin Aihuwar ta ,wannan yasa Umma Ramatu shayar da ita , kasantuwar Malam Ibrahim ne dama Mahaifin nata , kuma sun yi zaman mutunci da amana da Umma Rahmatu , lokacin da ta rasu Umma ta shiga halin damuwa ainun , duk da kasantuwar an auro ta daga dangin mijin a matsayin ƴar Hajiya Balki take , ita da Malam Ibrahim auren zumunci akayi ,da kuma yanda Hajiya Balki ta nuna fifiko akan ta da Umma ,amma bata taba raina Umma Ramatu ba ,haka ba'a taɓa jin kan su ba. Haihuwar ta na fari wato Umaima ta rasu ta bar duniyan. 



Wannan yasa Umma shayar da Umaima ,kuma har ya wannan lokaci ana tunanin su Umaima bata taɓa sanin Wai ba Umma ce ta haife ta ba . Haka dangi da yan uwa wanda suka san ba Umma bace mahaifiyar Umaima Babu wanda ya taɓa magana akai ,har ya wannan lokaci .  Amma abun da basu sani ba shine , ruɗun tsufa irin na Hajiya Balki tuni ta sanar mawa Umaima cewa " Umma ba itace ta haife ta bA , an yi ƙwana da ƙwanaki Umaima idan taje ta dawo zata je gidan Hajiya Balki tace " Hajiya wai da gaske ne ba Umma ta haife Ni ba? , Nan zata ce mata eh , duk abun da tayi maki na

 Cutar wa ki zo ki sa meni nayi maganin ta .


Wannan maganan ta Hajiya yasa Umaima yarda ,don har hoton mahaifiyar ta ta nuna mata , shiru tayi tun daga lokacin bata taɓa faɗawa Kowa maganan Hajiya ba ,tabar ma cikin ta . Sau da yawa tana ƙara jin ƙaunar Umma ,a cewan ta ita ɗin uwa ce ta gari ,mai karamci matuƙa...


Jin an mawa Hajiya Balki shiru yasa Ta ɗaura hannu aka tare da sakin ihu tare da cewa " Au babu Wanda zai tankani yace mun wani abu . Kamin kowa yayi magana sai ga Malam Ibrahim da yayan sa Malam Sule sun shigo gidan cikin sauri , Duƙawa sukayi gaban Hajiya Balki suna aikin bata baki da rarrashin ta .   Ɗago da fuskar ta tayi kaman mai nazari kana cike da firgici na tsufa tace " Kunji labari akan Umaimatu kuwa? Umaimatu tana wani hali . Ki ƙwantar da hankalin ki Hajiya Inshaallhu a ko ina Umaima take Allah zai bayyana mana ita bi rabil rahmti. Cewan Malam Sule . Juyawa Hajiya Balki tayi tana kallon inda Umma ke tsaye . Ramatu ɗauko tabarma ki shimfiɗa mun a tsakar gidan nan . Cikin sauri Umma ta juya tare da nufar ɗakin ta don ɗauko mata tabarmar kaman yanda ta buƙata.  Yaya Hannatu ne ta dafa ta tare da taimaka mata ta miƙar da ita tsaye .tana ɗan dingisawa ta nufi Tabarmar da Umma ta shimfida mata a inuwa ta zauna tana furta " Bismillahi".


***



Tun da Umair ya fito daga Privacy yake shirin shi kallon inda Umaima yake bai ƙara ba , shi sunan ta ma bai sani ba . Juyawa yayi yana shirin fita daga Bedroom don don Asibiti zai nufa yanzu.  Jin shashsheƙar ta yasa shi dawo da ƙafar sa baya kana yace " Ke ki tashi ki shiga privacy ki gasa Jikin ki , kar ki karambanin ƙin gasa wurin da ƙyau , idan ba haka ba ,Ni bai dame Ni ba , ƙwana uku zanyi ina amfani dake , juyawa yayi yana ɗan sosa sumar kansa da yake a ƙwance kana yace " Kin cika mai Sa'a da har Umair zai ƙwana uku yana... Shiru yayi bai ƙarika maganan ba jin yanda cike da tsiwa da a tunanin sa bakin ta ya mutu ta fara cewa" Waye sunan ka? Umair ko?? Bari na faɗa maka wani Abu ka sani , shi rayuwar nan komai fararre ne kuma ƙararre . Duk iskancin ka giyar kudin ka ,ka sani anyi wanda suka fika a duniyar nan.


Wallahi ba zan taba yafe maka abun da kamun ba ,kuma a duniya nake roƙon Allah ya saka mun ba sai mun je can lahira ba . Kuma ina roƙon Allah cin mutunci na da kayi ka kyeta mun haddi na na ya mace ƙarama baka duba shekaru na ba , Allah na roƙeka kasa sai an mawa ƙanwar ka , kai Ni ƴar cikin ka ma nake so a mata haka . Allah ka amsa a matsayi na na marainiya wacce ta rasa uwa tun da nazo duniya. 



Cak yaja ya tsaya ,tun da yake babu wanda ya taɓa masa irin wannan Addu'oi munana haka. Ke ..! Kasa magana yayi sai kuma cewa yayi " Ohk ƴaƴana kika ce Allah yayi masu haka?. Cije laɓɓan ta tayi cikin jin wani irin zafi tun daga ƙasan ta har saman ta , kawai sai ta saki murmushi tare da cewa "Yayi maka zafi ne? Ai wannan kasa shi ruwan sanyi ne , sai ka gani an mawa ƴar cikin ka fyade a gaban idon ka tukuna  anan zafin take..! Takowa yayi zuwa inda take yana tsayawa akan ta ,ita kuma tana miƙewa daga zaune tare da bin sa da wani irin kallo na tsantsan tsana da ƙyara. 


Ohk pretty good. Yayi kyau , ke zaki haifa ƴaƴan da cikin ki , sai muga ya zakiyi idan abun ya faru??. Wani kallo ta watsa masa na rashin fahimta ,kamin ya bushe da wani irin dariya da sai da hanjin cikin ta ya kaɗa. Baki fahimta ba ko? Yayi maganan yana sunkuyowa tare da kallon ta ido cikin ido. Calm down ƴar Baba , Auren ki zanyi .! Yass hakan zanyi naga ƙaryar wannan shegen bakin naki . Mu aifa ƴaƴan ayi masu fyaɗan a gaban idona dani dake duka. Kaman yanda na faɗa maki shine zan cigaba da kwanciya dake har na tsawon ƙwana uku mrs British Hahaha , dafa kumcinta yayi da hawaye ke sauka mata. Wai ina turancin yayi ne? . Zan Aure ki ,da hannu na zan maida mawa iyayen ki ke ,sannan na nemi Auren ki . 



Me kake ɗaukar kan ka ? Kuma me kake ɗaukar iyayen nawa? . Talakawa.! Ya bata amsa kai tsaye , kana ya maida bakar glshin sa yana cigaba da cewa " Kuɗi ƙalilan zan watsa masu ,su kuma su bi kaman kaji su bani ke na dawo dake gida na. 



Kai Malam kana ji iyaye na ba haka suke ba ,anan ne zaka gane kuran ka ". Tayi maganan tare da fucike hannun sa da yake shafa gyefen kuncin ta dashi . Ohk zamu gani . Yanxu abun da nake so dake ki shiga Privacy ki gasa Virgina ɗin ki daƙyau don tafi ko ina daɗi . Yayi maganan yana kashe mata ido na tacewa . Kasa magana tayi don al'amarin sa ya girme mata. Kan ki zaki taimaka ,idan ba haka ba kuma kullum ayi ta Sex ba gashi ,ƙarshen wurin tashi aiki zaiyi ,kin ga kanki kikayi mawa... Ya ƙare maganan tare da ficewa daga Bedroom din . Bayan da tabi da kallo , kawai sai tasa hannu aka tana sakin wani irin galabaitaccen kuka...!


No comments

Powered by Blogger.