The Sexy Boss 10

 


*J*


RAMCY HERBAL💃💃Tabbas da kaji wane ba Banza ba , wani kaya sai amali , rugun babban motsi , margamargan dutse kafi gaban Aljihu ,wannan nima kaina da baki na na faɗi haka yake🤞. Ina kuke ƴan Uwana

manyan mata ,shin kuna ina?💃 Matso kusa ga babban dama ta samu daga hannun wannan shahararriyar ƴar mutan Sokoto RAMCY HERBAL ta shirya tsaf don kawo mana magunguna da dama meye matsalar ki Amaryar Oga?? 

Uwar gidan Alhaji kefa? Maza saurara kiji wannan magunguna daban ne da saura daga taskar ƴar mutan Sokoto . 

-Maganin ƙanƙancewar gaban ɗa namiji

-Maganin sanyi na mata da na maza

-Gumbar riɗi , gumbar aya ,gumbar ƙwaƙwa , gumbar dabino.

-Zumar ni'ima

-Zumar ƙiba

-Zumar goran tula

-Dambun ni'ima

-Zumar ƙwakwa da ta dabino

-powder hip up Dana breast elargement .

-tsumin ƴar gata 

-Tsumin tabaje

-Maganin ciwon sugar

-Maganin hawan jini

RAMCY HERBAL ba anan ta tsaya ba ,  ta kuma taho mana da kayan gyarar jikin mu...💃💃

-Dilka Soap

-Whitening Cleanser

-malato soap

-Half cast soap

-shu'umin Humra tare da turaruka masu ƙamshi ,da zai rikita Oga in a few sec. 

Ga masu buƙatar ƙarin bayani maza hanzarta ku tuntuɓi wannan number 07032209881 / 08109511467 .

Address: Sabon titin sokoto rima , kafin wajen sha'aban mai kankana mun gode.!


Juyawa tayi a hankali tare da sa taffan hannun ta tana goge hawayen dake sauka mata . Nufar inda take ganin yana shirya kan sa tayi ,ba tare da tayi tunanin komai ba ta fara amfani da sauran kayan amfanin sa . Lumshe ido tayi jin wani irin cream da take using dashi mai ƙwantaccen daɗi da ƙamshi. Tana akan Gyara jikin ta ne taji motsin shigowan sa . Nufo ta yayi yana sauke kaya a gyefen ta a wani ɗan aƙwati mai ƙyaun gaske . Tsayawa Umaima tayi tana kallon sa , kamin yace ga kayan ki saka wanda kika buƙata . Yana faɗa mata haka ya juya tare da cewa " Ina dirning Area . Batace dashi komai ba , sai dai ɗan motsa bakin ta da tayi kaman mai Son magana sai kuma tayi shiru har ya fiche daga Bedroom ɗin . To ya tafiyar nawa? Abun da take tambaya kenan .! Sai kuma wata zuciyar ta ce da ita" Ke Umaima meye naki na zalama? Kar kisa ya fahimta wani Abun . 

***

Yau Ƙwana kusan Uku babu labarin wannan yarinya,Ni na cire rai da Umaima zata dawo gare mu, kawai a ɗauki wannan yaron Auwalu ,akai shi kotu gurin Alƙali ya yanke masa hukunci dai dai da abun da ya aikata . Ai shi yayi komai kuma bai musanta ba. Cewan Hajiya Balki tana sharar ƙwallah da haɓar zanin ta . Umma Rahmatu dake daga can gyefe Itama ta tafka uban tagumi ,a ƙwana uku nan da babu Umaima ta zube tayi wani irin rama . Da ka ganta zaka fahimci tana a cikin zullumi da damuwa . Nisawa Yaya Hannatu tayi kamin tace " A'a Hajiya shari'a saɓanin hankali , mu tsaya Ni a jiki na nake jin In Sha Allah Umaima Zata dawo gare mu . Cikin masifa irin na Hajiya Balki ta faɗa Yaya Hannatu da faɗa". Zata dawo tun tuni bata dawo ba? Dama nasan kuna zaune ne saboda a tunanin ku Umaimatu zata dawo gare mu. Yanzu ta dawo mana ?. Ko ki nemo ta idan kin san inda take , kuji mun wani shashancin banza. Umma ne tayi saurin miƙewa tana Bama Hajiya Haƙuri don a yanzu har Hawan jinin ta ya hau . Kullum cikin ciwon kai take dana jiki , don ma tana shan maganin ta akan lokaci . Yaya Hannatu ne ta miƙe tana barin wurin tare da nufar Ɗakin Umma , zuciyar ta fal takaici da me zamuji da ɓatar Auta ko kuma da wannan masifan na Hajiya Balki?. Abun da take faɗi kenan a zuciyar ta tayi cikin ɗakin.

***

Ɓangaren Hajiya Turai kuwa bayan Ammie ta sauke wayar ne daga kirar Umair ta kalleta tana cewa " Abun da na faɗa maki haka yake ko? Ko dama kin san da Auren nasa ne ke Uwar sa ? Mu kin san ba'a ɗauke mu a komai ba. Murmushi Ammie Maryam tayi kana tace " Haba Hajiya Wannan wani irin magana ce , tayaya Umair zaiyi Aure ba tare da masaniyar mu ba? Ba gaskiya bace , Yarinyar da duk ake magana akan ta ,nice na Kai Masa a matsayin mai aiki . Amma kuma a yanzu tabbas ina cikin farin ciki ,domun ɗa na yayi mun bishara da nan kusa zaiyi Aure ,kuma ba kowa zai Aura ba ba fache ita wannan yarinya Umaima.! Fiddo da ido Hajiya Turai tayi kana tace " Wannan wani irin magana ne Maryam? , Ke a yanzu ma kin goya masa bayan Auren ƴar Aiki har kina wani farin ciki? Shin kinsan Wacece ita ma? , Meye matsalar ki da Son Wannan Yaron zai rufe maki ido da har bakya iya ganin gaban ki. Hummmm to Ni bari na miƙe amma ki dai bin cika. Miƙewa Hajiya Turai tayi tana ɗaukar jakarta tare da miƙa mawa Fareesat , da take aikin raba ido ,tana Son tayi sharhi akan Auren Yayan nasu na rejecting Amma kuma tana tsoron kar Ammie ta faɗa ta da faɗa , wannan yasata yin shiru tana bin bayan Hajiya Turai tare da masu sallama. 


Bayan fitar Hajiya Turai ne Ammie tayi shiru tana nazari akan maganganun ta ,kana ta tuna lokacin da taga Umaima na rara gyefen shiga gidan , Amma ta kasa saboda wa'annan murɗaɗɗun sojojin , ba tare da taji daga ina take ba ,tana jin buƙatar ta ta amsa ta ,tare da shuga da ita cikin gidan. Maganan Hajiya Turai gaskiya ne , amma Umaima ba tayi kama da wata fuska da aka turo ta akan ɗana ba.! Zuwa safe zan kira su . Miƙewa Ammie tayi tare da kallon Babban ma'aikaciyar ta kana tace " zan shiga daga ciki yanzu mansura , da ALLAH kar ayi motsi mai ƙarfi . To Hajiya sai da safe ". Mu tashi lafiya tace tare da hayewa saman ta...!

***

Shiru Umaima tayi ganin yanda Umair ya koma ya zauna , bai ce mata tashi mu tafi ba , hasali ma zaunar da ita tsakanin cinyoyin sa yayi ,a haka yake aikin sa ta computer n sa. Umaima tafiya ce zata kamani zuwa Oustralia aƙwai yiwuwar nayi sati ɗaya ko biyu . Yayi maganan ba tare da ya kalli fuskar ta ba . Cike da rashin fahimtar sa tana rau rau da ido tace " to ya maganan komawa gidan nawa?. An fasa.! 

An fasa ta tayi maganan tana ɗago da fuskar sa kamin hawaye su fara sauka mata sharr sharrr sharrr. Eh ". Don Allah kai kuwa Yaya na kai taimaka mun , wallahi Umma nake son gani ina kyewar Umma na.! Ganin yanda take maganan tana kuka sosai yasa shi sakin dariya tare da sa hannun sa yana ɗago fuskar ta , suna haɗa ido ta sauke nata idanun ƙasa . Ke ba haka bane ,Ammie ne ta kirani nake shaida mata tafiyar mu ,shine tace " Zata taho nan , sai mu tafi tare . Yanzu haka ina jirar isowan masu ticket ne da namu duka . Amma ba lallai Tafiyar tamu a yau ba ,sai zuwa safe. Shiru Umaima tayi ɓangare ɗaya na zuciyar ta taji daɗi ,don koda zasu ƙara ƙwana a wannan gidan tasan babu yanda za'a yi yayi mata wani Abu ,tun da Ammien sa na cikin gidan .  Tunanin mene kike yi?. Girgiza kan ta tayi tare da cewa " Ba komai... Ohk kin san meye? Kamin Ammie ta iso , Ina so na ƙara sex dake ko sau ɗaya ne , saboda daga yau sai kuma kin dawo a matsayin mata na. Wani irin bugawa ƙirjin Ta yayi dammm. Saurin ware idanun ta tayi akan sa , ƙwallah na ciko idanun ta. Ba zanyi maki yanda zakiji zafi ba.! Shiru tayi tana gyaɗa kan ta ,don tasan There's no way out". Dole Tayi haƙuri indai tana Son ta bar gidan nan lami lafiya... Wani irin kallo taga yana bin ta dashi ,wanda sai da ta fara tsarguwan wani Abu ,sai kuma taga ya sa hannun sa yana matso da fuskar ta dab da nashi . Rintse idanun ta tayi ,tana ƙara rufe su ,don tasan meye zaiyi bai wuce wannan mugun kiss ɗin nasa ,na mugun ta ,da a yanzu laɓɓan ta zafi suke mata. 


Ke Bani ne zanyi ba ai ,kece zaki mun .! Saurin buɗe idanun ta tayi tana baya , ganin yanda ya zuba mata lulun idanun sa yasata sakin wani marayar kuka tare da cewa " Don Allah Wallahi ban iya ba ,ban taɓa yi ba.! To ai nasani ,yanda nake maki Kullum zaki mun . Matso kusa bar yin baya . Cak taja ta tsaya , tana gani ya matso da ita tare da faɗin " Fara ina jira ". Kasa masa magana tayi haka ta kasa motsi . Ke wai me kike jin kan ki ne? . Ba komai '. Tayi maganan cikin ɗar ɗar. Nifa mijin ki ne ,idan munyi Aure kuma abun da zanyi maki sai kinji kaman ba'a wannan rayuwar kike ba ,don daɗi . Sauke idanun ta ƙasa tayi kana tace a zuciyar ta ,na daɗi ko na wuya?. Keeee.! Ya daka mata tsawa ,wanda yasata firgigi tana tsorata sosai . Fara nace ". Cikin Muryar kuka tace "To ka rufe idon ka ,ka bar kallo na". Shiru yayi yana kafe ta da idanun nasa , sai kuma kaman mai nazari ya lumshe idanun nasa. Ƙamshin ta yaji dab dashi tana baya baya tafara kai bakin ta saman nashi ,jikin ta ko ina rawa yake ,amma ko a jikin shi don bai damu da hakan ba .  A hankali ta kama laɓɓan shi tana manna masa wani hot kissing da yaji ilahirin jikin sa sunyi sanyi labus. Baya tayi tana share gumin dake sauka mata tare da ƙwallah tana komawa ta zauna.


Kusan minti uku ya kasa motsawa don jin wani yanayi da yake na feelings zammm zarrr yammmm... A hankali ya ware idanun sa da suka fara sauya kala daga bari zuwa ja na jaraba.! Ke wai me kika yi  wannan? Ni haka nake maki ? Lips ɗin a zaki mawa kiss sosai , kin san daga jiya zuwa yau sau nawa nayi maki kiss kuwa? Sau 334 ". Fiddo da idanun ta tayi tana kallon sa na mamaki , wato ma duk abun da yake yi yana lissafe kenan? To ko yasan guduwa zanyi bazan Aure sa ba? Abun da take tunanawa kenan a zuciyar ta . Kimun sau talatin . Sauran idan munyi Aure macigaba. A hankali ta fara Kissing din lips ɗin ta don tsoro al'amarin nashi ya fara bata . Sam bata ma sanin tana yin masa . Ji tayi yana ƙirgawa ɗaya,biyu,uku,hudu ,biyar.... Tsayawa tayi tana maida numfashi kawai sai ji tayi ya kama bakin ta yana hadewa da nashi tare da mata wani mouth kissing tsotsan labɓan ta yake kaman alawa . Kana ya fara sa hannun sa yana shafa ko ina na jikin ta . Zame bakin sa yayi daga nata tare da fara shaƙar ƙamshin jikin ta ,tun daga saman wuyan ta har zuwa nonuwan ta ,yana sa hannun sa tare da lagwidar su yana kama nipples ɗin ta tare da fara mulmulan su yana saka ɗaya a bakin sa. Ji tayi ya murgino ta ya na sakin mata nauyin sa . Motsi ta kasa yi sai sauke numfashi a hankali , Don ALLAH kar kamun , tsoro nake ji . Tayi maganan cike da rawar murya jin yanda 🍌 tayi sangangan na jaraba.! 




No comments

Powered by Blogger.