Sanadin Zane 29-30
ππππππ _*SANADIN ZANE*_
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Paid book
This book is 300 for regular group....500 for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bank for more information contact me via watsaap 09090112946
π Ώ️2️⃣9️⃣π«¦3⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
A hanun Aiko hanun ya Fadi Yana tsalle radadin saukar hanunsa yasa ya juya sai ya gan Wai Ashe macece ta kaime wanan tsaran
Tashi tayi ta d'au wukarsa daya Fadi ta Kara cire d'ayan hanun
Durkushewa yayi ya saki Kara tuni mutanesa Suka karoso Amma Ina bafut sun ma sarauniyarsu zobe suna Bata kariya ta ko wace Conner
Daga wuka sama tayi ta Kai me Sara a wuya sai ga kansa a kasa Saida suka Yi musu b'arna shugaban tsaro da tuni yayi sorrounder ta tsunguna a gabanta Kar a kashesa Bude kurkukunsu saidai ba mutane ta
Tace"Ina aka kaisu
Yace"matan dai nasan Mai martaba ya sabi masu kyaun cikinsu ya Kai shiyarsa mazan Kuma bansan inda ya kaisu ba Cikin dare aka fita dasu
Tayi murmushi tana kallon ranan daya Fara shigewa tace"zamu tafi Amma zamu dawo ku zauna da shiri
Hanun Mai martaba da Kuma kansa ta nade a farar kyalle tace"in yarima ya dawo daga yawonsa a fad'a Masa sarauniya Hauwa ta kawo Masa ziyara ta taimaka Masa wajen Kau da tsohonsa Dan ya samu ya zauna a kujerarsa ko zai natsu wuri daya
Tana fadin hakan ta Haye dokinta Suka bar Njoya da tarin gawawki bayan sun tafi da nasu da yike Basu dayawa ma su mutane uku ne maza biyu mace daya
Macen ta d'aura a kafada Suka tafi
Sai yanzu shugaban sashin kurku ya fashe da kuka Dan yasan kashesa za ayi ya dukawa sarauniya bafut madadin ya mutu wa kasarsa sai yaje kare kansa
Sarauniya da matan yarima an fiddasu ta kofar sirri first wife dinsa ne ta kirasa Amma be daga ba
______________
Yau sati guda kenan da haduwarsa kullum sai ya Zo anguwarsu har ya tura gidansu Wanda cikin aid dinsa ne suka saka manyan Kaya
Har yanzu besan kurma bace ita Dan text take me in ya kirata Bata amsawa be kawo komai ba a ransa ya cigaba da harkarsa
Kawu ko ya toshe hanyar da zai Gane komai Dan ya ma hanasu zaman zance Dan ansa Nan ne da sati biyu
Ba maganar da ummi batayi ba Dan haka' kawai yarima be kwanta Mata ba something is fishing ko mutane daya turo ba wani dattijo Amma kawu beso ayi magana
Hafsat har jawa kurma kunni tayi Amma duk a banza ne Dan tasan in tana son Abu ba a ganin aibunshi kawu shi kadai ke shirinsa Dan har me gyaran jiki ya kawu tana Mata gyaran jiki ko fita Batayi
Abbas ko mamaki yake har ya kasa d'aurewa ya tambayi yarima yace"a gafarceni ranka Dade miye dalilin aurenta madadin a koya Mata hankali?"
Murmushi yayi yace"miye hukunci Wanda ya tab'a mutunci yarima?"
Yace"kissa "
Yace"shiyasa fansa baxata dauku a kasar Nan ba dan za a iya daureni Dole sai na kaita Njoya Dan hukuntata Wanda wallahi yaki Zan tura ta a kashe ta a can
Jinjina Kai Abbas yayi da badan ya rigada yayi rantsuwar rike sirrin yarima ba da ya sanar da kawu daya Lura Yana rawar Kai akanta
Ya rigada ya sanar da kawu ba anan zasu zauna ba zasu je hakkin hajja Amma sai sun Fara zuwa Cameroon ya duba wani aiki
Tunda yace cameeron kawu ya Bata Rai yace*Kai Dan can ne?
Lura da haka' yace"ah'ah kawu Ina da companies ne a can
Kawu yace"ka bar kasar mutane Basu da mutunci fah anan suka kashe mahaifiyar Aisha
Jinjina Kai kawai yayi Dan ya Lura kawu nada surutu
Ana sauran kwana uku d'aurin aure ya Kira gida Dan be damu da Kiran matansa ba Dan yafi ten days be kira ko sun Kira be d'auka tunda sai ya gan Dama
Maganar da aka fad'a Masa ne yasa ya mike yace"what
Wanan labarin ya daki zuciyarsa a Daren ya bar Nigeria bΓ yan yayiwa kawu karya companysa ne yayi gobara a d'aura auren kawai zai dawo d'aga Baya
Haka ko akayi ranan asabar aka d'aura auren
Aisha Ali
Da
Yarima saheeb
Fahad ko ba karamin hauka yayi ba ganin dauri auren ba wani jama'arsa Amma kawu fah Yana kan bakarsa a tunaninsa wurin Hutu ta samu
Lefe ko dama yayi Mata na ban mamaki ga kudi ya sakar Mata da yamma su Anty hafsat Suka rakata gidan da yarima ya nuna musu Wanda ya siyi saboda auren gida yayi kyau mashaallah sai yabawa ake
Sun tarar da wasu Mata su biyar da Suka tarbesu bambancikinsu suka d'auko ko ita ce mahaifiyarsa
Saida sukayi Isha Suka Fara Shirin tafiya kawu da shi kadai ne namiji cikinsu ya rungumeta suna kuka
Shin wanan kiyayyar data zagaye wanan ma'auratan biyu zai zama soyayya kuwa???
Ku biyo Ni domin Jin cikkakiyar labar
Mum Gama free page dadin na gaba ba ayi komai bako
Karku man is just 300regular vip ,600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Maman Nur
Leave a Comment