Sanadin Zane 27-28

 


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ _*SANADIN ZANE*_

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

By maman noorul 

Hudah Paid book


      This book is 300  for regular group....500 for vip via 2378022567

Aisha Mohammed

Zeinith bank for more information contact me via watsaap 09090112946


πŸ…Ώ️2️⃣7️⃣🫦2️⃣8️⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


          Idanunshi ya ciki da hawaye yace"exactly my story 


     Jikinta ne yayi sanyi ganin babba irinsa na kuka ta lumshe idanunta ta kallesa sai ta ji ya rungumeta ko ya akayi sai ahmed yayi musu hoto 


      Ogan ya kalla bΓ yan ta janye jikinta saima ta bashi kunya yace"how much is this"


         Oga Philip yace"this is not ordinary painting sir we are thinking of auctioning it "


      Yace"yaushe  ne za ayi "


Oga Philip yace"Nan da wata d'aya kayi following dinmu on Instagram ta Nan zakag gan  post dinmu in mun sa date zaka gani 


     Yace"ok bani links din but who made the painting 


      Oga Philip yace sai ranan  za ayi revealing dinsa 


Wasu zanen ya siya Wanda duk ya gan an rubuta fannah paint work sai ya d'auka Dan be kawo ita ce fannah ba da Aisha ya santa baya Jin ma wanan Mara kunya zata iya yin aikinan 


    Barin waje akayi sai aka barsu su biyu yace"atleast said something please"


      Ta lumshe idanu yace"sai kiyi shiru kamar kurma haba beyi ba",


    Tayi murmushi kawai tana tunanin Dole fah ta sanar dashi ita kurma ne in zai sota a hakan toh in Kuma bazai sota ba ya tafi 


Amsar wayarta yayi ya saka Mata numbershi yace"I have to go 


Already an rigada an kaime kayansa mota ya sallameta ta d'aga me hanun       _____________


     *Kasar Cameroon*


   *History of bafut and njoya kingdom*

There lives and the  hatred between them


    A Cameroon powerfull masarautsr biyu ne masu fad'a a ji da akwai masarautar Bafut Wanda ake Kira da zuciyar Cameroon because it a town located in modern commune in cameroon,sai Kuma masarautar Njoya Wanda akewa lakanin da genuiuse of Cameroon saidai masarautar Nan biyu basa shiri kamar suna ganin hanjin juna Haka suke rayuwa Dan in dan bafut ya had'u da Njoya ka kashene ko a kasheka kiyyace Mai girma tsakaninsu Wanda tarihin wanan kiyayyar ta Samo asali tun zamanin kakanin a baya ance sarakan masarautar nan biyu sun kasance abokai masu birgewa watoh shi Mai martaba buzu Maisanda da Kuma Mai martaba  mijinmata liya Dan a wanan zamanin ba addini saidai bafut sunfi kasar njoya tattalin arziki Dan suna da gold a kasar su su Kuma Njoya sai sun Sha wahala sunyi Noma kafin ma su samu abinda zasu ci wahala suke sosai sai kasar bafut ta taimaka musu Ashe dai Mai martaba mijinmata liya baya Jin dadin hakan har ranshi ya tsami sarkin bafut Dan a ganinsa su ya kamata a ce suna da  wanan arzikin shiko sarkin bafut har cikin ransa son Mai artaba liya yakeyi Kuma Yana girmama abotar su sosai shiyasa ya taimakonsu 


Yaran sarkin bafut  biyar ne  duk Maza shikuma Maimartaba liya Yana da Ya'ya shidda maza biyu mata hud'u a Nan ma sai ya Kara Jin tsanan sarkin bafut  Dan shi ya tsani Ya'ya mata matarsa ma ba dadinsa suke ji ba sai yake ganin ta ko wani fanin


Rayuwa ta  cigaba da tafiya da Bazar bafut  masarautar Njoya  ke taka rawa Dan da sarkin bafut ya so,yaki kawai zaiyi dasu in yaci su Zama bayinsa 


A lokacin Babu wanan cigaban dan ko mota Babu ana maganan fin  shekaru d'ari da suka wuce 


       Ba tare da sanin sarkin bafut ba Mai martaba ya Fara Shirin yaki da kasarsa sosai mutanensa Suka basa goyan Baya Dan Suma suna son cigaba mussaman yanzu da aka samu wata diamond a kasar Wanda in har sarki bafut ya Saida kwatarsa ya ishe ta ciyar da generation d'ari turawa sai zuwa dubawa suke Amma yaki saidawa wanan ya kara bawa sarki njoya haushi ya tada hassada sa a fili Dan da k'yar yake iya dannewa 


            Cikin dare Suka farmaki kasar bafut Suka Yi tasa musu wuta a bukka suna kashesu 


      A Daren sukayi nasarar kashe sarkin bafut Suka tafi da wanan diamond din dan sun shammancesu dukda sarki bafut yayi matukar kokari wajen Kare mutanensa da dukiyoyinsu saboda ma hakan suka same kashesa da ya'yansa uku biyu kanana Suka rage inda sarki bafut ya mutu da mamakin Mai martaba liya dan be taba kawo Haka daga garesa 


Tundaga wanan ranan aka kasara masarautar bafut suko Njoya suka samu daukaka sun had'a Kai da turawa suna ta kwashe arzikin kasan bafut harya  zamana bafut Basu da sakewa a kasarsu dukda yanzu mace ke mulkarsu mace me Kamar maza watoh matar sarkin bafut Mai rasuwa 


Itama Haka aka kasheta wajen Kare kasarta Dan suna da adalci in har kana shugabanci ka kashe ne ko a kashe ka domin basa zalinci,basa yaudara basa karya an sansu da wanan sai gaskiya da rikon Amana 


       BΓ yan ita aka nada danta da kullum yake takaicin koma Baya da Suka samu a kasarsu Dan haka' suke kallo Njoya na cigaba anyi musu makaranta,asibitoci,da Kuma duk wani Abu na more rayuwa suna samu shima Mai martaba liya ya mutu d'ansa ne ke mulki yanzu 


        Shekara arbain sarki usi bafut the 3rd  Allah yayi Masa rasuwa shima d'ansa ya gada watoh Jada the 4rth Wanda ya'yansa biyu da matarsa kurma guda lokacin da ya hau ana kawu musu da'awa yasa mutanensa Suka karbi musulci dukda Basu bar al'adunsu da gargajiya saboda mutane basuyi dadewar da zasu wayar musu da Kai ba suka tafi   suna  sallah Dan Basu da ilimi 

Still masarautar Njoya da yanzu ta Gama Zama birni ta cigaba da kawu musu farmaki Amma sarikin Abu sufyan watoh Jada dan sunan da aka sa Masa kenan kafin ya amshi musulunci matarsa Kuma Fatima yaransa biyu  hauwa'u da Kuma  Abdulsamad 


       Kabiru shine babba saidai Baya son wanan harka sarauta tun tasowarsa yake ganin mutane na mutuwa kullum maganarsa mahaifinsa ya Kira masarautar Njoya ayi sulhu Amma suna da pride laifine ka durkusawa wata masarauta shiyasa duk wanan halin da suke ciki sunki Bari a ci su da yaki Wanda burin Njoya kenan so suke su mulkesu Amma sunki Bari hakan ta faru sun gwammace a karar dasu than su runtsunawa kasar njoya 


     A Haka har aka kafa gwamnati watoh democracy saidafa Njoya tafi gwamnatin karfi Dan suna da arzikin da sai an bisu a hankali Dan har sun tab'a barazanar a fitar dasu daga Cameroon hakan yasa suke abinda suke so.....rayuwa ta cigaba da tafiya har sarki Abu sufyan shima aka kashe shi matarsa ta hau kujeran mukki dukda Bata ji Bata magana(kurma) ta taka rawar Gani Dan da kanta take fita yaki har akayi dace ta dawo musu da kwatan arzikinsu 


      Sarkin su na yanzu watoh mahaifin saheeb ,na  bala'in tsoron karawa da ita shiyasa yakin ya Dan lafa Amma  Basu zama inuwa d'aya Kuma doka ce Dan kasar bafut ya haramta ya auro Yar ko Dan kasan Njoya Suma can hakan ne  ganin kashe kashen nasu bana karewa bane Kuma sarauniya Fatima tsufa take daga ita sai Abdulsamad za a daura yasa ya bar kasar ya gudu aka nime ta aka rasa Dan bazai iya ganin ana kashe mutanensa ba Kuma ance ba za ayi sulhu ba shi bazai iya ba 


Kasar tayi Allah wadai da halayensa kawunansa sun ji ba Dadi Haka dai kanwarsa hauwa u ta amshi kujerar sarauta Dan kurma ta tsufa sosai badan ta mutu ba saidai har yanzu suna Neman Abdulsamad Dan bayan hauwa'u Dole jininsa ne zasu hau ko Kuma su hakura su Zama Bayin njoya


That is where kawu and kurma came in to the picture 


     Kowa a kasar Yana rayuwa ne cike da damuwar ya gobensu Dana yayansu zai Zama basa son su Zama bayin kasar njoya dukda kullum bokansu  yana musu  duba Yana fad'a musu wacce zata mulkesu ta kusan zuwa kasar kuma zata bada mamaki 


       Hauwa'u ta gyara Zama tace"ka duba min shi Yaya bashi da d'an namiji Dole sai macece zatayi mulkin"


    Wani irin Abu yayi me Kama da surkulle yace"jika ce ba ya' ba itace zab'abiya in ta Zo komai zaiyi dai'dai Amma kiyayyar kasar mu data Njoya zata ninka na da,kafin haduwar jini "

       Da mamaki mutanen fadar Suka ce haduwar jini Kuma???


Yace"tabbas sai an had'a jini karshe kiyyaya zata Zo 


    Sarauniya  Hauwa'u tayi shiru damuwa Kara Kara a fuskarta sai yaushe zasu huta ne dukda Suma sun samu labarin kasar njayo basa cikin kwanciyar hankali daga matsalolin fyade sai na Yan fashi ga Kuma matsalan tsaro da cuttutuka mutane sai  mutuwa an daice musu tsinuwa ke binsu,ga Kuma rashin haihuwa 


     Sarkin su na yanzu ba abinda ya sani sai yanke danyen hukunci ba bincike yanzu Haka ma Shirin zuwa yaki suke Dan sun rike musu mutane da aka sace a gona


     Gyara Zama hauwa tayi tace"a fito da taswira kasa Dole mu dawo da Yan uwammu 


         Mikewa waziri yayi ya Dan matso kusa da ita ya bude ya Fara Mata bayani duk ta manyata stress is killing her down 


          Fita tayi tako tarar mayakan suna waje e suna jiranta 


      Binsu tayi da kallo daya bΓ yan daya tace"zamu mutu Amma bazamu rutsanawa kowa ba in har mukayi rashin sa'a Suka biyo mu Dan maida martani kar  ko wacce mace ta yarda su Mata fyade da kin gan zasu keta Miki haddi ki kashe kanki ansan mu da dauriya juriya da Kuma zuciya ragwanci ba namu bane"


        Suka ce toh sauraniya 


    Tace"am bude kofar sirri in har sun biyo mu zaku iya  bi Nan 


Suka durkasa tare da buga kirji 


       Tace"zan shiga in shirya bazamu Zama raugaye irinsu ba masu Yi Mana shigar dare ba zamu nuna musu jarumtamu da Rana zamu je mu far musu 


Zuwa tayi ko ta saka Kayan gargajiyansu ta yaki ta rufe fuskarta da kyalle Ido kawai kake gani 


Wuka karami ta soka a takalminta sai Kuma babba a gefen cikinta 


        Dawakai Suka hau suna Waka itace a gaba Kamar ba mace ba 


         Ba zato Suka farma kasar njoya kafin mayakansu su shirya sun musu b'arna dukiyoyinsu 


      Mai martaba ne ya fito da kanshi ya daka musu tsawa Amma Ina baya Jin zasu amsa 


Ya Shiga ya shirya shima ya fito 


Da sarauniya Hauwa'u Suka kara saura kad'an ya Mata yakan rago Amma da yike macece da tasan me takeyi tayi tsalle tasa kafarta a bango ta dira bayansa 


Wuyarsa ta Kama tace"Ina mutananena da kuka Kama a gona"


     Yace"ko Zaki kasheni bazan fad'a ba 


Murmushi tayi tace"nasan da haka shiyasa Zan kashekan


Kiciniyar kwace kansa yake har ya samu ya subuce daga hanunta sai Suka Fara karawa fadiwa tayi ya take wuyarta da karfin tsiya ta Fara fidda Ido 


           Wani Sara yaji a Maman Nur

No comments

Powered by Blogger.