Sanadin Zane 21-22

 


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ _*SANADIN ZANE*_

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

By maman noorul 

Hudah Paid book


      This book is 300  for regular group....500 for vip via 2378022567

Aisha Mohammed

Zeinith bank for more information contact me via watsaap 09090112946πŸ…Ώ️2️⃣1️⃣🫦1️⃣1️⃣Bismillahir Rahmanir Rahim


         Washe gari


Radadin zafin ciwon da yaji a hanunsa yasa shi Bude Ido aiko abinda ya faru ne ya dawo Masa ya sake rikecewa duk jinin ya bushe ga katon ciwo da sai anyi me dinki Dan ta bude sosai 


Zama yayi ya kalli agogo sai ya gan ya makara ya Kuma d'aura laifin hakan akanta Dan baya Jin Yana Wasa da sallah 


      Mikewa yayi zuwa toilet ba tare da yabi Kan wayarsa Dake ringing ba gasa jikinsa yayi ya fito ya zura rigarsa ya tada sallah 


      Kiran Abbas yayi ba ayi awa ba sai gashi ya Zo da Dr 


Dressing akayiwa ciwon tare da Yi masa allurar ~tetenus~  aka nade hanun da bandage 


       Baccin wahala ne ya sake daukarsa bΓ yan su Abbas sun fita be tashi ba sai 11am shima yunwa ce ta tadasa 

Noodles yayi ordering  da tea ya ci sosai dukda incident din jiya nata flash back a memorysa a Haka ya d'aure Yana gamawa ya Kira Abbas....kallon kofa yayi a lokacin da Abbas ya tura kofar sai Kuma ya dauke kansa  


      Dukawa Abbas yayi domin  girmamawa 


       Yace"me kake da bukata ranka dade 


    Yace"na baka nan da 48hrs i want every details about her I dont care how you do it Ina son Jin komai please 


     Mikewa yayi yaje ya d'auko kudin Nigeria Yar dubu bounch kusan biyar ya ajiye me yace in be Isa ba ka fad'a min 


      Mikewa Abbas yayi ya kwashe  kudaden yace"an Gama ranka dade "


      Binsa yayi da kallo har ya fita ji take kamar fah ya jawo yariya ya rasa meyasa ya tafi jiya ba tare da ya ci kaniyarta ba 


       ____________


Da yike kurma akwai son Jin Dadi itama fa ta Kai goma Bata farka ba,Saida ummi tayi da gaske gasken ta farka tayi brush tayi wanka dan ita Bata wani aiki Kuma bawai Bata iya bane ta iya  har girki Amma kawu ya d'aure Mata gindi a cewarsa ita ba kalar girki bane ko tayi aure Yi mata za ayi ummi tayi fad'a ta gaji ta koma gefe ta zuba ido 


          Zuwa tayi ta zura doguwar Rigar shadda da kawu yasa Fahad ya dinka mata a karamar sallah  shadda a matse dan samunsa ba me yawa bane  yayi Mata wanan shaddan Dan d'inki ma kadai me tsada ne ga shaddar duk yadi dubu hud'u yadi uku Amma kawu yasa shi gaba ya siyi Wai sai tayi gayu zata samu manimimak kudi 


      Shaddar ta Mata kyau gashi sai maiko take stones da aka jera a aikin na sheki


     Dauri ta murza Dan kurma akwai iya dauri ta yafa gyalle ta fito 


Kawu na ganinta yace"wanan dai bazan yarda dashi ba koma ciki ki saka hijab 


Da yike ta karanci labensa ta gano kalmar hijabi sai ta tura Baki tana Yi kamar zatayi kuka 


Yace"wallahi ko Fatima ce zata dawo duniya bazan Bari ki fita Haka ba Haka kawai a cuce mu,gaki Yar dukul dukul son kowa kin Wanda ya rasa wani gardi ya Zo ya jaki lungu ke ba bakin magana ba bare kiyi ihu a jiki fuskar ki kadai zai iya fisgar maza bare kinsa gyalle sun gan diri atoh...."Kama hanunta yayj  yace"amshi Nan "ya Mika Mata dan kwarya da maganj ciki    yace"Sha kwana biyu Baki Sha maganin tsari ba Dan akwai wasu shegu na Nan gefe masu hanawa kansu bacci Dan su gan fadiwar wani toh nidai ban duba Amma Ina bada taimakon sari ina binki da addu'a  allah ya tsare min ke yanzu dai kinci dubu sai ceto duk hasadda me hassada saidai ya gaji ya barki wallahi ina tsaye kanki daram 


Shanyewa tayj sanan ta me murmushi ta shiga ta saka hijabi sanan ta ruga da gudu ta bar gidan rataye da jakarta Maman nur

No comments

Powered by Blogger.