Sanadin Zane 17-18

 


πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ _*SANADIN ZANE*_

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

By maman noorul 

Hudah 



Paid book


πŸ…Ώ️1️⃣7️⃣🫦1️⃣8️⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim



     Kawu Mita yake kamar tana jinsa sai cewa yake dan rashin hankali a ce kin ci wara har ta d'ari uku fannah kina tsoron Allah kuwa toh Yi hankali da Allah ya Isa  mutane yanzu dai ko bana so dole gobe  in garzayo in zo in biya Ina Zan Bari Allah ya Isa ya biki amanar Allah 


      Itadai tafiya take tana latse waya da alamu dai text take Karantawa harda tsayawa ta kyalkyale da dariya Mai mugun amo 


Yace"Kai kurmaye basuyi ba nifa a inda bana son su kenan mutum yayi dariya Kamar ana soka me tsinke a duwawu ko uwar me take Karantawa oho "


   Karasawa dai'dai kafadarta yayi  Yana leka sai tayi me wani kallo ya koma baya 


Haka tayi ta tafiya tana tsayawa Dan text take rubutawa har ta hau titi Bata sani ba shiko kawu na gefe Yana fitsari 


       Horn da akeyi ba gaugautawa yasa kawu kallon titi ya gan har motar ta kusa da ita aikuwa be ma ja wando ba maida abinsa boxers yayi ya Ruga a guje Allah da zai taimakeshi yasa ta gan hasken daya hasko Mata fuska  zaro Ido tayi tayi yunkurin komawa gefe Aiko motar tayi brushing dinta ta gefe hakan yasa ta Fadi 


Kawu ko har ya d'aura hanun a Kai Yana salati 


Pakawa abbas yayi,yayi kanta hankali tashe Yana Baki dai ji ciwo Bak......."


Ai bata karasa ba taji saukan Mari a fuskarta Wanda saida ta gan stars 



Rufe idanunta tayi tana Jin zafi na ratsa kwakwalwarta 


Cikin zafi da Abbas be tab'a sanin Yana dashi ba yace"are you dump in kina son kashe kanki Basai kije wani wuri ba Zaki tsaya a titi what sort of human being are you 


Ai ba tare da tunanin komai ba tana bude idanunta ko tsayawa tantance waye shi batayi ba ta ware yatsunta guda biyar ta wanka me Mari 


    Ba Abbas ba harta kawu dake saka mazagin wandonsa gan motar ya fara mafalkin daya Saba yi


Tsit kake ji itako Bata sake kallon inda yake ba ta Fara niman wayarta da tunda aka wanka Mata Mari ya subuce Mata 


      Da alamu dai yarimar naku yayi suman wucin gadi 


    Kurma kin d'ibo ruwan dafa kanki 



Afuwan fans uzuri ya rikeni,anty haddy a gafarceni I love u



Maman Nur

No comments

Powered by Blogger.