Namijin Zuma 1


    *NAMIJIN ZUMA*

🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

      ❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥

(Love Romantic and sex Story)


SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)


Alhamdulillahi am back again.

Bismillahirrahamanirrahim.

Free page1

*Katsina state* 

      ***A hankali  yake  Tafe  a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun.  Murza tayoyin motar yakeyi a hankali a kan dankareren shahararren titin kwalta din dayasha gyara, kasancewar line din na zallar masu kudi ne kullum cikin gyaran titin kwalta din line din akeyi.  Direct wani dankareren gida ya nufa me tsananin kyau da tsaruwa daga wajensa yayinda nakeda tabbacin cikinsa ma zefi wajen kyau, kaf line din babu get din daya kai na gidan kyau. Get din silver color ne light se walwali kawai yakeyi tako ina Kai kace da danyan gold aka tsarasa. Hon yayi a kofar get din a guje security ya fito sanye da blue din uniform da black din  wando. ya kame hadi da bin motar da kallo be taba ganin irin taba se yau , idanuwansa suka sauka  a kan lambar dake manne a motar, kara kamewa yayi cikin girmama ganin lambar  jikin motar me  tambarin AS yasashi saurin sarawa motar hadi da kwararo gaisuwa dukda beganin na cikin motar sedeshi na cikin ke ganinsa, domin kuwa motar zagaye take da bakin glashi tako ina. Jiki na bari security din ya bude get din ba bata time ya Danna kan motar cikin gidan, ya isa packing space yayi packing, Kai daganin yadda yayi packing din zakasan class dinsa  nada banne, ba irin karabatin mazannan bane,. koda yayi packing din motar be fito ba seda ya kwashi 10mnt a cikin motar kana ya bude murfin motar, a nan ma seda ya kwashi 5mnt kana ya fara ziraro lallausar kafafuwansa irin na yan hutu wanda suke sanye da lallausar takalmi fari sol takalmin irin na yan hutu, yatsun kafafuwansa dogaye ne irin zara-zarannan ne, in takaice muku in mace cikakkiyar jarababbiya ce a kallo daya biyu in tama yatsun kafafuwan nasa se durinta ya jike wata kila ma harta kawo batare data ankare ba, kyaun yatsun kafafuwan nasa ya shahara ya wuce tunanin duk wani me tunani, hankali da lissafi bazasu dauka ba, kyau iya kyau.  A hankali ya ajiye kyawawan kafafuwannasa a kan interlock din kasan gidan, cikin izza da zallar cikar class ya fito daga cikin motar Gabaki dayansa.   Ya subhanallahi! Dogoneshi ajin farko irin wadanda daka kallesu dole kace dasu dogaye domin kuwa akwai tsawon, kuma kowa yayi tsawo yayi rabin kyau wallahi ba raini… normally guys kunsan dogon namiji daban yake a shimfidar Aure, dogon namiji duniya ne goho yake sawa da kukan dadih dana azaba at one time a kan bed. Kyaunsa ya wuce nazarina da lissafina, kyaunsa na iya kisan kai in har baka da karfin imani! A lot of woman in suka gansa har yawu suke zubarwa daga bakunansu, Sbda dasun gansa kwad'ayinsu tashi yakeyi ove,saboda Sunada tabbacin inside din garau take (jarumar). Chocolate color neshi again ga hutu ga Jin dadih uwarsu uban ubansu kuma ga kudi!. Choco color dinnan tasa se walkiya takeyi yana wani wal-wal Kiris ya rage ya zama fari tass, kai wasu ma kallon fari suke masa, yaji hutu iya hutu. guys kunsan talwatsa da tsantsi kou? To I swear jikinsa yafi na talwatsa kyau da tsantsi ga sheki. Yanada matsakaiciyar kiba baza ace masa me kiba ba kuma baza ace masa siriri ba dai-dai, yanada de jiki normal-normal  sede kirjinsa a bude yake Kai kace yana daga karfe ne nan ko sam ba haka bane, haka Allah ya haliccesa, kirarsa tada bance Allah yayi halitta a gurin. Yanada yalwar gashi tako ina a jikinsa Gashi ne kwance har kyakyawar fuskarsa wadda ke dauke da dogon hanci har baka,  ga dan karamin bakinsa me dauke da pink lips ta kasa,  saman lips dinsa kuma seya danyi duhu hakan ba karamin kara ma bakin nasa kyau yayi ba, yanada dara-daran idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idonsa brown ne irin brown dinnan sosai ba kasafai ake samun masu irin idanuwan nasa ba, friends dinsa wasu har gobe gani sukeyi kmr sawa yayi domin kyaun idanun nasa ya shahara natural ne bana bature ba, farin idanuwan nasa yayi fari tarrr, omo! Kyau na jikin na miji I swear, Wannan kyaun nasa na musammanne. Ga yalwar gashin ido yanadashi tamkar zasu tsole masa ido saboda tsayi da cikarsu sometimes har zuwa yakeyi a rage mishi su, sbda suna damunsa. Girar idanuwansa sun hade da juna gashi sun cika fam gasu bakikirin, yanada saje me yalwa yayinda sajen ya karawa fuskarsa tsananin kyau, yanada beautiful points a duka gefe da gefen kumatunsa, ko beyi magaba a lotse suke, kannan nasa cike yake da kwantacciyar suma tamkar balarabe, tako ina ya cika 💯, dole yammata da matan aur da zaurawa su rikice in suka gansa. The guy is very handsome kadan ya rage in suma saboda kyaunsa ya gigitani ya rudani ya kidimani Gashi matashi a kalla baze wuce 22yrs ba ga kyau ga kudi ga class ga kuma  dattako domin hatta da tsayuwarsa irin na manyan mutane ne,kai bakace dan 22yrs bane zakasha ko he's 35yrs, sbda girman jikine dashi over, kuma yanada cika Ido, ga kwarjini kmr dawisu, ga haiba, ga muhibba, ga zati ubangiji ya cika masa, ba kasafai ake gano shekarunsa a jikinsa ba, gashi sam bayasa kayan daza agano shekarun nata, zallar dattako kawai. Sanye yake da dark royal blue din yadi, dinkin yar shara da wando, dinkin ya matukar Amsheshi, yayin daya bayyana zallar manyan damatsensa  wanda ke dauke da tattoo a damtsen nasa na dama, ba karamin kyau tattoo din ya masa ba, yanasan tattoo shiyasa dayaje American yasa aka masa, wai danma yana tsoron mommynsa ai da duka hannayen zesa a masa, ammafa totto din ya amsheshi, ban taba ganin tattoo me kyaun nasa ba, koda yake shiya yima tattoo din kyau ba totto din bane ya masa kyau, daman already kyaun aka taras. A rayuwarsa  yana tsananin san riga dinkin yar shara, shiyasa bashi da kayan daya wucesu se uniform kuma, ba kasafai ya cika san kananun kayaba amma yana sawa inya koma  Abuja ko Kano, a Nan yafi zama a aikinsa. Tsayawa yayi ya jingina bayansa da bayan motar tasa tamkar me nazari, se karewa tamfatsetsen gidan kallo yakeyi , tunanin da lissafinsa na wani guri, shidin yanada dauriyar abubuwa da dama ga juriya, duk yadda ka kaiga kwakwkwafi baka isa ka gano damuwarsa ba Wasu lokutan,mutum dayace data kallesa take gano damuwar wayo nanny dinsa kuma mommynsa,bashi da uwar data fisa a rayuwarsa. Ajiyar zuciya ya sauke hadi da furzar da wata iska me azabar zafi daga bakinsa, kana ya bude murfin motar ya dakko wayoyinsa daya manta dasu a cikin motar. Ya dakko wayoyin guda uku daya kirar IPhone 15pro max, se dayar Samsung ce latest, dayar kuma Nokia ce Amma android. A hankali ya fara takowa  a farfajiyar gidan, maaikata nata Garzayowa suna gaidasa yana amsawa cikin sakin fuska da boye damuwarsa, Allah kadai yasan meke adane a cikin zuciyarsa, kusan 5days kenan beyi bacci ba, kawai tafarfasa zuciyarsa keyi  se faman zufa yakeyi dukya kagara ya isa Cikin gidan ya shaki AC ko zesamu sassaucin abinda yakeji daga zuciyarsa da gangar jikinsa. Cikin dan sassarfa yake tafe tamkar dawisu ko a takunsa zaku fahimci jarumin namijin,  direct ya nufa part din hajiya mommy dan gidan babbane sosai kusan part 6 ne a ciki kuma mommy ce kawai mace a gun mahaifinsa (dukda ba ita ta haifesa ba Amma tana amsa sunan mahaifiyarsa har abadan, Sam baya damuwa da muggan halayyanta).  A hankali ya tura kofar dazata kaishi ga cikin part din nata, se Kamshi kawai ke dukansa tako ina yayinda yake lumsar idanuwa nan da nan se yaji annashuwa ta rufesa dadin dadawa ga sanyin AC daya dokesa yayinda sassan jikinsa duk yabi ya amsa, nan take jinin jikinsa yaci gaba da zirya cikin hanzari yayinda bugun zuciyarsa ya saitu ,shi mutum ne da abu kankani ke dagula masa lissfi bayasan damuwa sam abinka da botters. ‘'AlhamduLillah, saboda real mom dina nakeson gidannan,har abadan innazoshi sena samu nutsuwa.... JARUMA!!”ya fadi da cool sound, yana murmushi, muhimmancin real mom yafi muhimmancin kowa a rayuwarsa. Ajiyar zuciya ya sauke cikin hanzari ya nufa falon hajiya mommy yana Me kallon agogon hannunsa nan take yaga karfe Goma na safe. "Lokaci baya sauri yau..." Ya fadi a zuciyarsa nan take fuskarsa ta sauya cikin rashin dadih. Tura kofar dazata kaisa falon nata yayi, falon ya matukar kayatu ainun aljannarh duniya kenan, kujerun falon Army green ne and milk, komi na falon Army green ne  and milk color ne har pentin falon, komi perfect, saitin  kujerun sun hadu Kai daganin kirarsu kasan ba  daga Nigeria ba Sam falon bashi da hayaniya irin de falon Yan boko Amma an narka mahaukatan dukiya a falon, yayinda dukiyar da aka narka a falon na iya awon gaba  da imanin me karamin imani, me babban imaninma dole seya girgiza, kyaun falon na iya mantar da halitta a wace duniya take ciki,kudi kawai ke talk a falon. Daya daga cikin kujerun ya Isa ya zauna Nan da Nan kujerar ta lotsa can kasa ta kuma dawo dashi sama,. Ajiyar zuciya ya sauke Yana me cusa hannunsa cikin lallausar sumar kansa baki kirin datake kwance tubus kmr dambun audiga. "Very soon zan maganin yarinyar Nan tinda ita bata da hankali, ni kuma kmr dole zamana da ita mtws! ,,," ya karashe da tsuki,  kmr Wani zararre Shi Sam baya iya danne Abu a ransa ko zancen zuci be iya ba. Kwanciya yayi sosai  a kan kujerar kasancewar kujerar 3tr ce, ya daura kafa daya kan daya ya shiga girgiza kafafuwansa ji yakeyi kamar ze fashe...lumshe idanuwansa yayi Hadi da afkawa duniyar tunani se yanzu yakejin nadamar aure da yayi da wuri a rayuwarsa, daman zaks abokinsa ya gaya masa se yayi nadama gashi da yarintarsa hawan jini na neman kamasa yayi nadama fin a kirga. "Nayi nadama!" Ya fadi Yana me gyara kwanciyarsa fuskarnan tasa me Annuri ya sake hadeta gam, se Jan kwafa kawai yakeyi sau ba adadi. "Aikin banza kawai bani ga tsuntsu bani ga tarko,da yanzu beb na ajiye dana huta..." Ya fadi Yana me Jan tsuki se mutsu mutsu yakeyi a cikin kujerar, matsifa da bala'i na tsungulinsa, shifa sam beson damuwa, sannan yanada zakuwa, in yanasan abu kawai so yakeyi a lokacin ayishi ko yasamu a lokacin. 


Shadaya da minti uku dai-dai wata dattijuyar mata wadda a kalla zata iya Kai 45yrs ta turo kofar falon ta shigo sanye da doguwar rigar Abaya red, rigar ta amsheta Ainun kasancewarta fara sol me matsakaicin kyau Hadi da madai-daicin tsawo,.  Tana shigowa yayinda Wani dattijo ke biye da ita a baya Sanye yake da manyan kaya, hannunsa rike da sandar dogarawa, da kyar yake iya tafiya kasancewar yanada ciwon kafa, sannan ya taba hatsari hakan ne sanadin mutuwar kafarsa, da kyar yake dogarawa.  kallo Daya na masa na tabbatar yanada taddako a tattare dashi uwa uba ga cikar zati dogo neshi first class , ya manyanta sosai a kallah ya Kai 60yrs Amma yawan kudi baze bari a gano manyantar ba, nera ce kawai ke magana a skin dinsa, kyau kuwa se tsiyaya yakeyi ya fuskarsa ,a  kallo Daya zaka fahimci kamanninsa da yaran dake kwance.  ''A,S...."  dattijuwar matar ta fadi yaynda kwayoyin idanuwanta suka sauka a kansa da yake kwance cikin kujerar, jin ta kira sunansa yasashi juyowa ya zubo mata manya-manyan jiga-jigan kwayoyin idanuwansa Masu cike da zallar kwarjini a bayanta yaga mahaifinsa biye da ita. "Haka de za a kare kullum yana gindin hajiya mommy...ban taba ganin mutum irin daddy ba shi gabaki daya from the bigining to ending haka ze kare, shiyasa kowa yasan shi mijin tace ne,ko a office .." Aeezad ya fadi hakan a ransa se Wani kara tamke fuska yakeyi ya zamo daga kan kujerar ya tsugunna ya shiga jero musu gaisuwa one by one. Hajiya rafi'ah ta amsa ba yabo ba fallasa, se wani tsumu tsumu takeyi irin na marasa gaskiya.  Alhaji Sunusi ya amsa Hadi da zubowa d'annasa Ido cikin kallon SO da kauna yaketa binsa dashi,a kullum soyayyarsa ga d'an nasa baya boyuwa danma mommy tafi karfinsa ne se abinda tace ai da soyayyar daze samu a gun daddy seta ninka haka da ace babu hajiya rafi'ah. "Uban baba yau dirar sassafe kayi mana lafiya de kou?" Daddy ya tambayesa cike da kulawa da SO da kauna, a kallon dayayi masa ya fuskanci yanada damuwa. Hajiya rafi'ah ta kuresa da Ido kur tana jiran meze ce domin ita tasan tushen komi.  Jin tambayar da daddy yayi masa ya dago ya kallesa  a zuciyarsa yace "Daba Kai kayimin tambayar nan ba dakaji amsa zuku-ku ma kuwa.." ya hadiye Wani mugun yawu gani yakeyima ba karamin renin hankali daddy yayi masa ba da yayi masa wannan tambayar, dande kawai mahaifine,.  "Wani abun ne ko Jarumi? " Daddy ya kara jefo masa tambayar batare daya damu da rashin amsa tambayarsa ta farko da beyi ba daman already yasan halin d'ansa ba kunya ce dashi ba akwaisa da tsiwa ga miskilanci. Aeezad ya bude baki zeyi mgna hajiya rafi'ah tayi caraf ta amshe dacewa "Haba Alhaji yazaka cikasa da tambaya haka, kusan 1week yayi fa a garinnan bezo ya ganmu ba se yau ai kaga be dace a cikasa da tambayoyi ba" cikin kissa da kisisina tayi maganar se juya baki takeyi Kai kace yarinyace yar 15yrs me tashen balaga, duk Wani me hankali kallo daya zeyima rafi'ah ya tabbatar ta taba bariki ko yayane domin idanuwanta tarr suke a tsakiyar Kai ga makirci da kisisina Ga kwarewa a iskanci. "Kwarai hakane..." Shine abinda daddy ya fadi kawai jiki na rawa dominshi in har rafi'ah zatayi magana toko yaya mgnr take zece haka ne kawai. "Shige mu nufa dainning mu barshi ya huta ..." Shine abinda hajiya rafi'ah ta fadi cikin zallar Iko da Mulki jiki na rawa Alhaji sunusi yayi gaba zuwa dinning room kmr wani wa-wa yadda kasan rakumi da Akala. Hajiya rafi'ah ta mara masa baya zuwa dinning room din cikin tafiyarta ta isa da takama,Aeezad ya bisu da Ido kawai inda sabo ya saba gani sam ba sabon abu bane a gunsa, dan haka ko a jikinsa, kowa a gidan hajiya mommy ta mallakesa Aeezad ne kawai be mallakun mata ba, shi kadai ne ya zaman mata gagarau. se yanzu yake kara nadamar Auren ma gabaki daya a rayuwarsa tinda ya Auri yar hajiya mommy be shiga kwanciyar hankali ba baya tunanin ze shiga ma har abadan, kuma ga Azabar san yarinyar yana dawainiya da ruhinsa, shi sometimes ma besan meke damunsa ba yakesan na'eema. Kmr an tsikaresa ya mike cikin hanzari ya fice a falon kmr ana ingizashi ko sallahma be musu ba yanaji Daddy nace mata tafiya zakayi Jarumi na? Yayi kmr bejishiba yayi ficewarsa. Direct motarsa ya nufa  bakin ciki ya kuma cika masa zuciya yayi nadamar zuwa gidanma gabaki daya a rayuwarsa. Ba bata lokaci ya shiga motar tasa ya figeta fitt ya fice a gidan kmr tashin hankali haka yake figar motar. Wayarsa ya lalubo still Yana  driving yashiga kokarin nemo lambar zaks har zeyi dealing se kuma ya fasa, ya Shiga lalubo Wani searching din sunan, JARUMA TA💖 haka kawai ya tsinci kansa da sakin wani irin murmushinnan me tattare da zallar annashuwa Hadi da nishadi da nishadantarwa, ya manta when last ma yayi fara'a kmr wannan A rayuwarsa. Dealing number din yayi Ringing daya tayi ta dauka. "real mom dina good morning..." Ya fadi da azababbiyar zazzakar voice dinsa,se murmushi yakeyi kmr Wanda yaga wa-wan zama. ''Lafiya Lau Jarumi d'an gidan real mom dinsa..."  Shine mgnr data fito daga cikin wayar cikin zazzakar murya me rikitarwa, dajin muryar zaka tabbatar me muryar  tadabance maganarta ma cikinn nutsuwa da sanyi da zaki da gardi take yinta.  Wani irin sanyi yaji daga tsakiyar kansa zuwa kasan tafin kafarsa, yana matsifar san yaji tace masa jarumi, already daman ita tasa masa sunan gashi sunan yabisa mutane da dama hakan suke ce mata, daddy ma jarumi kawai yake ce masa kuma a gunta yaji sunan shike nan ya koma ce masa JARUMI,. "Zanzo yanzu ki hadamin fruits pls..."Yana gama fadar hakan ya katse wayar ba tare daya jira cewar taba, ya ajiye wayar gefensa yana me sakin murmushi, tamkar uwar data kawosa duniya haka ya dauketa,inya jita se yaji kaf damuwarsa ta gushe, ita ta rainesa kuma itace bestynsa,a duniya bashi da wani makusancinsa kmr ita, ko damuwa garesa ita ce abokiyar shawarsa baya shakkar gaya mata komi daya shafesa , shi maraya ne Amma sam Bata taba barinsa yayi kukan maraici ba, Ta maye masa gurbin mahaifiyarsa dabe santa ba be taba ganinta ba,  sometimes ma har maye masa gurbin mahaifinsa dayake raye takeyi, ita mace daya ce tamkar da millions, tafi dubu dubu a cikin dubbunnai, samunta zeyi wahala. "A kasan raina nake jinki real mom dina, kuma nanny na..." ya fadi Yana mejin Wani irin ruwan sanyin nishadi Na kara ratsashi,Nan take yaji damuwarsa dukta gushe,zuciya da ruhinsa suka cika da son ganin mommynsa.. 


No comments

Powered by Blogger.