Najma 7-8

 


👄👄👄👄👄👄

      *NAJMA*

💋💋💋💋💋💋

By maman noorul hudah


🅿️7️⃣👄8️⃣ 


Bismillahir Rahmanir Rahim


       Tace"kawai ana saka da harka mutum zaizo ya b'ata Mana Ni banfiya son irin Haka ba gaskiya "mugun dariya ta bashi yace"ayi hakuri hajiya 


Zaro Ido tayi tare da washe Baki tace"ko iyafot ban tab'a zuwa ba ai"


   Zaro Ido yayi shima yace"haba dai shine Nike Miki kallon hajiya ke Baki ganki bane kamar Wanda aka Haifa a u s"


    D'an shiru tayi tana tunani sai Kuma tace"wani garine yu s din karfa kasar Yan iskane naji shi kalan Yan iska fah'


         Dan dariya yayi Yana sake zuba Mata Ido dan she is fun to be with Kuma tuni su delu Suka bar wajen 


Yace"ah habadai miye sunanki 


Tace"sunana uwani Amma anihin sunana najma nice jikar me anguwan garin Nan Kuma muna da Yan uwa a birni akwai wani yayana Yaya men shi har keta azo yayi ya tafi can uwa duniya karatu  toh tunda ya dawo Muka rasa Gane kansa dan haka' dai yayi wata farin bala'i Ni da farkon na d'auka  farin mutuwa ne sai Kuma na gan yayi tsawon  Rai saidai wasu dabiu yake na Yan iska ga dai Kai ya bi ya pamesa Kuma ba a minti biyu be ce men ba nikuma nasa masa Yaya men "


Dariya sosai yayi yace"haba dai"


Tace"toh da kallon makaryaciya kake min "


      Yace"ah'ah waye ubana"


Yar dariya tayi ta kamo  jelan sumanta da aka kisa d'aya ya bi suman da kallo 


Yace"wani makaranta kike"


        Tace"Nan fah daya abinda ya kashe kakana kenan Boko dana Shiga aji sai aljanai na su mike tsaye kyam  toh basa Zama saina koma gida,shima sai an had'a da rukiya  


    Murmushi yayi yace"toh shiga in kaiki gida na gan ma ko takalmi Baki sa ba 


       Dariya tayi cike da Jin Dadi tace"toh,toh, mikami giya a flask yanzu Nan da gida sai an kaini a mota  toh ai bana ki ba " shi yabude mata mota ta Shiga kafar nan ta sha Kura 


      Ya shiga ya rufe har yayiwa motar key sai tace"tsakanina da Allah Kai ba d'an yankan kai bane?"


        Yayi Yar dariya ya tada motar 

Suna tafiya ta hango mutane daga nisa tace"toh sauke glasing Mana mu gaisa da Yan garin mu 


Wining glass din yay Yana kashe a/c motar duk Wanda ta gani sai ta d'aga me hanun ko be ganta ba a Haka Suka Kai gindin bishiyar da kakanta ke Zama tace"Nan zaka saukeni "


Yabi ko Ina da kallo yace"inane gidan naj"


       Tace"miye shi "


Yace"miye "


Tace"naj "Dan harga Allah Bata zaci sunanta ne yayi shorting ba besides ko najma yace da k'yar zata game dan an Saba Mata da uwani,


    Yayi Yar dariya yace"Ina me gidan Dan Ina son zuwa hiran dare 


    Tace"



Maman Nur

No comments

Powered by Blogger.