My Lady Boss 2

 


        Free page

              .....2


_Idan kin san kanki bazai ɗauki girman abun dake ciki ba kar ki karanta kidawo mun da zancen kutumelesi...bansan wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan zaki saya ne don ki fitar mun a kawo mun zancen gntlw kema riƙe kuɗin ki na hutashsheki...masoyana billions naji saƙonnin ku gareni ina gdy allah yabar 🫶_


_SADAUKARWA GA MUTANEN ZAZZAU_


Ganin Sectariyan tayi shiru yasa Sumayya cewa " Ba magana ne ne in shiga don ina da abubuwa da yawa a gaba na...bana zo wurin nan don na zauna bane ba, aiki na zo yi ,jini na baisa ba da zama ba aiki ba. Kallon ta Hauwa ɓaidu tayi kana tace" ki jira lokaci kaɗan pls ba'a barin kowa shiga inda Sir Khamal yake sai wuraren 11am yanxu ko ki duba kiga 9:am ne...Kamin Sumayya tayi wani magana ne sai ga Wata inyamura ba Musulma ba tazo wucewa well-done shine abun da tace mawa Sakatariyan tana nufar hanya kai tsaye ta shige , Hauwa ɓaidu har da rawar jikin ce mata yana ciki ,amma ta bar Sumayya tsaye suna gaddama". Haushi ne ya kama Sumayya wanda ya sata nufar ƙafan da wannan inyamura ta shiga tana nufa gadan-gadan bata ko kalli Hauwa ɓaidu ba, wannan yasa Hauwa saurin shan gaban ta tana cewa" plz wait".cikin masifa Sumayya tace" I should wait to do what? Ke Malama bani hanya kona kaudake da hannu ɗaya". Tayi maganan tana shirin hankaɗe Hauwa wanda don dole tana ji tana gani Sumayya tayi office din Sir Khamal ,Wanda tun da Hauwa ta dafe kai bata sauke hannun ba tana tsaye tsawon lokaci ta riga da tasan Matsayin ta a wannan Company n daga yanxu ta koma korarra..Manager ne taga yazo zaf-zaf yana wuce ta wanda a sarari cewa take " Wannan wacce irin yarinya ce? Tajangwalo mana".


******


Tun da Sumayya ta fara zuba a gaban shi bai ɗago ya kalleta ba kuma bai daina amfani da laptop ɗin dake gaban sa ba...mamakin yarinyar yake a binnin zuciyar shi da ko shakka babu take masa magana ba tsoro kaman saura ,shi kanshi  yasan kan shi idan ya shiga wuri ƙwarjinin sa bai sa wani ko wata ƙwaƙwƙwarar motsi bare magana. 


Shigowa manager yasa Sumayya yin shiru shidai manager ya tsinci Muryar ta da ya shigo tana cewa" Bata saba da zama ba ,a chnja mata mazauni".


Isowa yayi ya tsaya gaban kujerar Sir Khamal yana kallon inda Sumayya ta zauna itama tana zuba jawabi. I'm here sir". 


Shiru baice masa komai kusan daƙiƙu uku kana ya ɗago da lumsassun idanun sa yana ware su akan na Manager da har a lokacin yana tsaye , Sumayya ne ta tsaya ƙurr tana kallon shi kamin a zuciyar ta tace" Wai dama aƙwai wanda yafini kyau ? Wannan wani irin shegen mahaukacin ƙyau Allah ya bashi wow Masha Allah ,abun da take faɗi kenan a zuciya ,kamin wata zuciyar tace da ita" Shi yasa yake wannan wulakanta al'umma saboda yasan shi kyakkyawa ne mtswww Ni Allah kyakkyawa n namiji baya burge Ni gama izzar taka tassssss ka nema mun abunyi ɗan rainin hankali tana tsaka da masifan zuci ne taga ya nuna ta da hannun sa ,sai kuma ya cigaba da abun da yakeyi.... Oh wato shi zai mun magana ba shi ba? 


Sunana Mubarak Al-mustapha me kike buƙata kika zo nan kanki tsaye ?". Wani kallo Sumayya ta watsa mashi don ta fahimta shima ɗan rainin wayo ne? Sunana Sumayya kaman yanda nayi bayani since before , ogan ka zai maka bayanin komai don idan nayi magana sau da yawa bakina zafi yake mun...zan koma inda kuka ajeni yanxu na zauna na yau ,amma gobe bazan zauna ba saboda aiki nazo yi bazaman taba laptop ba...tayi maganan tana kallon Khamal dake using laptop ɗin , fiddo da ido waje Mubarak yayi yana aduo'i kamin yayi magana tuni Sumayya ta fice don bata da salɓi sam yanda take komai bil haƙƙi haka take tafiyar ta. Lumshe ido Khamal yayi a ranshi yana jin zafin rainin hankalin da tayi masa ,amma a fuska bai nuna ba...wato shine mara aikin yi kenan? Takarda ya miƙa mawa manager Al-mustapha Kamin cikin arrogant voice ɗin shi da sam batayi kama ga mai fuskar ba ,don babu wasa daji kasan namiji ne tsayayye yace" Pass it to my sectary , Idan wannan ta dawo ta zauna mazaunin ta". 


Jiki na rawa Manager ya amsa takardar a zuciyar shi yana cewa " da next day itama zata yi waje". 



*******


Yamma lis Sumayya ta iso layin su ,don sai da ta tsaya a kasuwa tayo siyayya kana ta nufo layin su...A zauren gidan ne da gari ya rufa taji nishi ƙasa ƙasa na galabaita da wahala". Waye ne anan kuma? Abun da tace kenan cike da zazzaƙar Muryar ta kamin ta rufe baki taji Muryar wanda take tsammani cikin masifa da tijara yana cewa " Ina ruwanki Malama ƙara gaba". 


Amaimakon ta tafi sai jah tayi ta tsaya tana kai hannun ta cikin jakarta fiddo da wayar ta tayi keypad rakani bayi tana dallara tocilan zuwa inda tajiyo Muryar sa Ɗan Asabe". Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine kalmar da take faɗi cike da ɗaga murya ganin sa tayi ya matse Lauratu ta haɗa gumi kashirɓan na wuya zanin ta na ƙasa yana aikin ƙwaƙular gaban ta da hannun sa ,gaba ɗaya yatsuntsa biyar ya turbitsa ciki yana wani irin ƙwaƙura don wannan ya wuce akira shi susa jikake ƙwaƙurrr ƙwarrr ƙurrrr... Ɗan Asabe yanxu har jahilci n naka yakai nan? Ace duk izayar da kake mawa matar naka a ɗaki bai yi maka ba har sai kunfito soro?? . Ji yanda kake farka masu ƴar mutane? Da daddare baka barta sukuni ba rana yanxu har yamma kuma gashi ba abincin kirki??.



Ina ruwanki matana kika ce bataki ba".  Allah yasa rabata gida biyu nake yi bai shafe ki,ashe har laɓe kike mana ?". Yana maganan yana wani irin numfashi ba kuma tare da ya daina cin durin Lauratu da hannun sa ba...itako azaba ya hanata motsa wa daga inda take".


Ya wani taleta yana tsakatsikin ta yana gwaleta tamkar robali. Cike da masifa Sumayya ta amashe shi da cewa " Eh ai abun naka ne asarari kake yin shi ,saboda kaga yarinya ƙarama ka rabota da garin iyayen ta ka taho da ita Lagos kana aikin moto kana bariki da yarinya don wannan ba aurar ta kake yi , iskancin ka kake yi da ita mugu azzalumi....ɗagowa yayi yana miƙewa tsaye yana sauke jajayen idanun sa ga Sumayya da take masifa zufa kuwa har ɗiga masa yake mazagiyar sa ya kai hannun sa yana sassauta wa kamin yace " Bari kiga bariki ai wannan bakiga komai ba , idan kashe ta nayi saboda cin ta da nake babu wanda zai ce mun ƙala saboda matata ce bariki ga...wandon sa ya sauke yana fiddo da kaciyar sa sangalgal wanda tsoro yasa Sumayya rintse ido tana faɗin inalallahi wai'ina ilaihir rajiun , ware cibiyoyin Lauratu yayi a tsaye yana zungura mata zabgageyir tsumagiyar harkar sa yana wani irin baya yana bugun ta da gotso numfashin Lauratu ne ya fara sama ,idan yayi baya sai ta jah da ƙarfi ,idan ya buga mata ciki sai tayi kaman numfashin ta zai ɗauke ganin haka abun da Sumayya bata taɓa gani ba yasata nufar cikin gida da gudu babu ko sallama bata tsaya kallon matan gidan ba tayi ɗakin Umman ta...wanda su Rita da Mmn Fati ne suka bita da ido suna mmkin yau itace da shigowa babu sallama ? Ita da idan ta shigo da mulki take sallama Arne da musulmin gidan hayan nan sai sun ansa saboda fitina da masifa , a gidan hayan malam ilu ne kaɗai kaf garin Lagos ake jin arna na amsa sallama saboda tijarar Sumayya😂 .







*Keep fellowing my billions pns😘🤣 bamu fara lbrn ba har yanxu ,sauran labr sai LADY BOSS sun cika...don ko wani harafi da mai sunan kuma suna nan lbrn su a gaba...💃*


#L-LAURAT

#A-ADIYYA

#D-DIYANA

#Y-YUSRA

#B-BILKIS

#O-ORUMA

#S-SAFNA

#S-SUMAYYA

TAƁ KOWA TANTIRI NE ,RANAN DA SUKA CIKA SUKA HAƊE DAGA LOKACIN ZAMU FAHIMTA MEYE LADY BOSS....



_SHARE FISABILILLAH🙏_

_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba.._

No comments

Powered by Blogger.