Muk'addari (Auren Soja) Complete Hausa Novel


1⃣&2⃣.............. Ba karamin dauriya yakeyi ba a akwanakin saboda tsabar sha'awar da yakeji, ta gama tadamai da duk wani tsumin jikinshi, ta cuceshi ta yaudari zuciyar shi da gangar jikinshi saboda ta mugun kwadaita mai abin da sam baya tunanin aikatawa, he want it very badly he really want it, he can't endure it anymore, 


Don haka zabura Yayi ya fita a sukwane,  a daidai step sukaci karo da ita taci adonta cikin kwalliyar ta mai daukar hankali da birkita kwakwal wa,  she is very wise and classy, kirjinta din nan dake kunbure ya Kalla yaja yaji tareda wani irin fisgota ya manne ta a jikin bango tareda kafe lips dinshi saman kafadar ta yana jan numfashi mai karfi jiyake inbai samuba zai mutu yau he want her, he can't pretend anymore, Tayi matukar mamakin yanda yakeyi da ita a yau wani irin dadi takeji yau shine da kanshi yake rungume ta a jikinshi mai matukar tsada?  Wayyo dad'i tafada a kasan zuciyar ta tareda Kara rungume shi tamau "  mr A muje daga ciki tafada da muryar ta mai shegen dad'i da taushi ga wani irin kamshi da kuma sweet scents dake fitowa daga bakinta, 


"Let go to my room please yafada murya na rawa jikinshi na mazari, wani irin manne ta yakeyi yana yi kamar zai koma cikin jikin ta,  a daidai kofar shiga dakin nashi yaji karar iPhone dinshi, baya son komai adaidai lokacin saidai ringing tone din yasan daga ina ne dole zai dauki kiran,  domin yasan daga mom d'inshi ne, 


Saurin natsa kanshi yayi yayi saurin tureta tareda shigewa ya banko kofar dakin yabarta nan a tsaye, baki a sake tabishi da kallo,  she don't understand this guy at all,  yanayi kamar wani hawainiya sometimes soft sometimes hard, 

Koma dai menene she loves him like hell tana mutuwar sonshi tana kaunar shi sosai batasan irin soyayyar da take mai ba a zuciyar ta tafi gaban tunani,  ganin ya shige ya kyale ta bayan ta gama saran zata sameshi a yau,  dole ta juya fuskar ta ba dad'i ta wuce dakin su dake jere da nashi, 
A hankali yake Kara natsa kanshi yana Amsa wayar cikin natsuwa " mom nothing am worried ne Kawai I want something da I no is impossible for me to get,  "what is that? ,  mom d'inshi ke tanbayar shi,  "mom forget it, "come home my dear forget everything and come home please for me,  tafada cikin kwantar da murya tareda nuna tsantsar kauna da kuma soyayyar d'an nata kamar ta janyoshi ta cikin wayar, 


"I can't mom banaso inzo inganta bayan bazaku bari in Aureta ba, "dear please forget her ita kanta ta fuskanci  future, "no mom she still love me and I love her too you no I love her so much I can't do without  her.   "now tell me were are you?  "Mom I told you am somewhere around, am not too far,  "what are you doing?  I see baka ko taba kudin dake fita every month a bank na gida Almost nine months kasan damuwar da nake ciki kuwa? 


"Don't worry mom am doing alright am working.      ..........  "what!!!!!  "Work what kind of work a wane company ne zai iya biyanka abinda company baban ka bazai baka ba? Tell me dear,? 

"Relax mom am a soldier now, "what????  Yanajin yanda take magana yasan she is in shocked, "please mom is not a big deal I love it and am enjoying it so much so don't panic, "Are you insane?  Me kake son babanka yace my goodness dear,  tafada cikin matukar damuwa,  " now tell me wane irin matsayi suka baka?  "Bawani matsayi am just a private soldier so don't worry am doing good,  wani irin Kara tasa saboda tsorata "ya zaka mayarda kanka baya because of love my dear please forget all your stupid ego and comeback to your father's house, kadawo cikin gatan ka kadawo nan cikin Y'an Uwan ka if you don't want to leave here why not ka koma Us wurin grandpa dinka why are you suffering yourself? 


"Mom please yace in nema na kaina that' exactly what am doing ,  ok then bazan dawo ba is better here ina neman nawa bana jiran anything from his in comes,  so please don't ask me to come back now ko incanja layi bazan bari ki kuma nema naba,  " oh sorry sorry please don't do that so tell me ni inzo,  " no don't please if I want to zanzo,  " amma kasan ina kewar ka ko?  " Nima haka mom zanyi pixing time muhadu amma not in that house,  "Is ok take care of your self please don't hesitate if you need something am here for you kasan ina nawa, business ba a cikin kudin baban ka zanbaka ba kaji,  " ok tank you,  yafada yana kife wayar,  wani irin hawaye masu tsada suka zubo idanun shi wainda is hardly ya fitar dasu but for his mom dole ne, 

He loves her beyond imagination uwace fa, ya dade yana tunanin matsalolin shi kafin ya dago fuskar iPhone d'inshi ya kalli hoton wata fine girl a jikin fuskar screen din ya zuba mata ido, 

He don't think wani namiji zai iya yin Abinda yayi akan macen da yakeso he leave everything because of her he love her so much Abubuwan da yake fuskanta cikin watannin  nan bamasu sauki bane a tsawon rayuwar shi,  duk wanda zaisan shi wanene idan yaga yanda yake aiki yanzu yasan ba karamin sacrificing yayi akan soyayya ba, Wani gefe zuciyar shi ta tafi wajen tunanin what he is facing right now is this girl problem,  makociyar shice  yarinyar ta shige mai dayawa yarasa yanda zaiyi da ita duk da she is kind to him but he is really trying to getaway,  batasan shiba batasan meye Asalin shiba he no itama she is like sauran Y'an matan bariki masu bin maza ce itama domin yasan yanda take binshi yasan she is not a virgin girl yasan virgin girls don't exist in this era,  ko yarinyar da yakeso yadaga kafane saboda he is willing to marry her bayasan suyi shearing any affair  a waje da ita sai sun shiga daga ciki, yayi wannan tanadin, 

****************

A kwance take tana tuna ninshi  wata irin kwallar damuwa ce ta fito daga idanun ta ta sharce "Allah ya kaddara mata soyayyar wannan gayen fiyeda tunanin zuciyar mutum, wanda tasan gayen yafi karfinta daga ganin shi duk da tasan da wani ne bazai shigo gidan soja ba Amma wata zuciyar nafada mata D'an hutu ne tsarin rayuwar shi gaba daya baya kamada na ya'yan talaka tana tunanin yama akayi ya shiga aikin soja da Ajebon jikinshi duk da he is grab sosai like real hero Amma fatar shi bata nuna haka ba he is handsome beyond words and imagination, 


Her heart is wicked, tunda yazo wannan barikin sau biyu yataba mata magana duk shigewar ta jikinshi she think saboda batasan ina rayuwar ta ta Dosa bane yasa, tafada tarkon son wanda bazata samuba,  

Jitake zata iya mai tsirara idan hakan zai burgeshi,  har wani irin kishin shi takeyi intaga zaifita domin tasan wasu matan ma dole wannan gayen mai kama da bature ya burgesu, Amma me aikin banza takeyi Kawai domin shi batasan wane irin kallo yake mata ba, kallon dakin da take tayi before ta shirya fitane domin taje wajen friends dinta Amma saboda reaction d'inshi yasa tadawo dakin da take mugun ganin girman shi  ta matsu ya'yan ta baiyi Aure ba ko zata samu Abokiyar hira she is leaving a lonely life, yayanta dayaje wurin duty ita kadai ce a dakin, 

Kadaici na matukar damunta........πŸ–ŠDOWNLOAD HERE

No comments

Powered by Blogger.