Dare Daya 19-20


*DARE ƊAYA*

ROMANTIC NOVEL

LITTAFI MAI BAN TAUSAYI, CIN AMANA YAUDARA KWARTANCI

DAGA MARUBUCIYAR

*WANI UBA*

*MABUQACI*

*ACIYAU ACIGOBE*

& *NOW*

*DARE ƊAYA*




Dan Allah bana son yara su karanta min novel idan kinsan ke ba matar aure bace wannan labari ba naki bane




LITTAFI NA NA KUƊINE ₦300 KACAL IDAN KINSAN BAZAKI SIYA BA KAR KI YIMIN MAGANA,



DAN ALLAH IDAN KINSAN LITTAFI ZAKI SIYA KAWAI DAKIN YIMIN MAGANA KI FAƊI MATSALAR KI BASAI KIN TSAYA GAISUWA BAH🙏🏻 AM OKAY ALHAMDULILLAHI



KUYIWA WANNAN NUMBER MAGANA 08143322386 ONLY WHATSAPP CE KO KIN KIRA BAZAKI SAMU BAH🤌🏻



*LAST FREE PAGE*  1️⃣9️⃣➡️2️⃣0️⃣




WANNAN SHI NE LAST FREE PAGE DAMA BANA FREE PAGES DA YAWA YOU ALL KNOW THAT 💃🏼💃🏼


Sai 6 ta farka kamar an tasheta ta tashi da addu'a dauke a bakinta gaba daya jikinta kamar ba nata bah sai kanta dake mata dan ciwo hannu tasa ta dauki wayar ta 3 miss calls ta gani, murmushi tayi ta ajiye wayar ta tashi tadanyi stain kadan da sauri ta cire bedsheet din ta shinfiɗa wani tashiga toilet wanka tayi ta fito ta shirya cikin simple riga da wando na bacci ganin har 8 tayi ta fita sbd tana jin bakinta babu daɗi tana so ta samu abunda zataci taji daɗi kitchen ta shiga babu komi daga ganin alamu yau momma bata dafa komi bah frige ta bude ta dauko fresh milk da ake kawo musu kullun daga farm ta zuba a pot ta tafasa ta ta jiuye a cup ta dauki spoon daya na tumeric ta zuba ta dawo darningtable ta zauna saida ya dan rage zafi kafin tasha taje ta daurare cup din ta ajiye direct dakin momma ta nufa koda ta shiga ta tadda ita as usually tasa laptop a gaba tana aekin, gaishe da ita tayi ta amsa tana murmushi sosai taji daɗi yanda ta warware shiyasa bata tashe ta ba saida ta dashi dankanta kwanciya tayi akan kafaɗarta ta tana cewa momma gobe zan biki gurin aeki shafa fuskarta tayi tana cewa MAHELET ki bari harki gama warware kinji 1day kema zaki kula da duka shops dina murmushi tayi a hankali momma tace ga magani aekuwa taji kalmar kamar saukar aradu a kanta ta wani yatsine fuska tana cewa naji sauki momma dungure ta momma tayi tana cewa Allah ya shiryamin ke MAHELET Sam baki son Magana, Kinci abinci kuwa Daga mata kai tayi, murmushi tayi tana ƙara shafa fuskar ta sosai take jin son MAHELET a ranta kiss tayi mata a forehead dinta tashi tayi itama tabar dakin tana yi mata saida safe, saida ta koma kitchen ta dauko robar ruwa kafin ta koma daki shigarta yayi daidai da tsinkewar ringing din da wayar ta keyi saida tasha magani kafin ta hau gadon tana janyo wayar dan ƙaramin tsaki tayi sbd ganin number ce ke kiran ta WhatsApp ta shiga tana duba message wata number taga tayi mata magana zata shiga message din kira ya shigo dagawa tayi ASSALAMU'ALAIKUM!!! WA'ALAIKUMUSSALAM!! Ya amsa mata yana cewa miya samu phone dinki kokuwa iskanci ne idan kikaga kira ba zaki iya kira back bah? How many miss calls kika gani da kika tashi? Kin kuna data kuma anyi miki magana kinƙi kiyi replay zata fara magana ya kashe wayarsa dama shi so yake yaji ya jikinta kuma yaji sbd yanda muryar ta ta ware sosai,dafe kirjinta tayi tana cewa na shiga uku dama number dinsa ce wannan shiga tayi dialer call sai taga ba number dinsa ce da tayi saved ba ta ranar daya kira ta a hankali ta dannawa number din call harta tsinke bai dauka bah haka na biyu saida taki sau uku kafin ya kira back murya na rawa tace bansan number dinka bah sbd bada ita ka kirani ranar bah shiyasa ban kira back ba wani iri yaji a ransa jin yanda murya ta ke rawa, sassauta muryarsa yayi yace ya jikin ki hope kinji sauki yanzu? uhmm alhamdulillahi babu abunda ke miki ciwo yanzu uhmm dan ƙaramin tsaki yayi yana cewa open you mouth a talk tunda ba kurma bace ke, babu abunda ke miki ciwo koh akwai? A hankali tace kaina na ciwo amma ba sosai bah what about your..... Sai kuma yayi shiru shirun da taji yayi yasa tace ina Mannal a hankali yace kingan nan tayi bacci ta gama rigimar sai tayi waya dake ke kuma kinƙi daga wayar! aeyyya ina bacci kuma number kuka kirani da ita shiyasa murmushi yayi maidan sauti kafin ya kashe wayar zata ajiye wayar wani kira ya shigo Video call ta gani sai bata dauka ba harya tsinke zata ƙara komawa ta kwanta message ya shigo *pick my call i need to see you* tana gama karanta message din wani kallo na shigowa Hijab ta janyo ta saka akan kayan baccin da ke jikinta kafin ta dauka bakinta dauke da sallama murmushi ya sakar mata yana ƙarewa fuskarta kallo da ɗan mitsitsin bakinta da yayi ja kafin idonsa su sauka akan breast dinta duda tasa Hijab yana iya hango yanda suke a cike haryanzu dama su yake so ya gani sbd ganin yanda suke cika idan tana period lumshe ido yayi, ganin baida niyar magana yasa tace ina Mannal harka mata fuskar Mannal yayi dake kwance akan cinyar sa tana sharar bacci abunta sai ajiyar zuciya take sauke wa kamar tayi kuka kafin tayi baccin murmushi tayi tana jin son yarinya janye wayar yayi daga kan fuskar Mannal yana dawo da ita akan fuskar sa, a hankali tace me tayi ka da keta? Duka kuma? ehh naga tana sauke ajiyar zuciya kamar wacce tayi kuka murmushi yayi yace to kukan tane kawai tayi na rigima sbd baki daga waya bah kunyi waya shiyasa take kuka magana yake amma qirjinsa takebi da kallo yanda yake cike da yalwataccen gashi kwance lup sai power dinsa hannun ya wani murɗe jiyojinsa sun tashi sosai kamar wani Dan danɓe bin idonta yayi da kallo haryaga inda take kallo a jikinsa, Kiran sunan ta yayi tayi saurin dago wa tana basarwa kamar tunani take bashi take kallo bah murmushi yayi singlet ce a jikinsa sai dogon wando na bacci a hankali yace how many days kikeyi ƙasa tayi da kanta tadena kallonsa saida ya maimaita tambayarsa kafin tace 3days har wanka tsalki nake nufi? Daga masa kai tayi alamar Ehh murmushi yayi, yace remove your hijab please i need to see them, shiru tayi masa saida ya ƙara maimaita mata kafin tace sleeping dress ne a jikina yes i know kamar bazata cire bah sai kuma tasa hannu ta cire hijab din ajiyar Zuciya Ya sauke wacce har MAHELET saida taji cije lower lip dinsa yayi yana ƙarewa breast din kallo ji yake kamar ya janyo ta jikinsa ya yita romance dinta, rigar bacci ce a jikinsa mai hannun singlet amma free size ce babu breziya a jikinta kamar an fisgo maganar daga zuciyar sa yace zansha nono waro ido tayi shikuma ya dago kai da jajayen idonta da suka fara canza kala sbd sha'awa da bukatar mace a kusa dashi, ganin haka yasa MAHELET tace masa saida safe bata tsaya jin mezaice bah ta kashe wayar baki ɗaya tare da sata plane mood taja blanket ta rufe jikinta ruf gaba daya maganar da suka yi suka ringa dawo mata sai murmushi take har bacci ya sace ta......

Hafsa kuwa har safe ciwon mara bai rabu da ita bah haka Dan Asabe zai zo amma bazai samu ganin taba har ya gaji da tsayuwa yayi tafiyar sa, tunda sassafe INNA ta shirya tacewa Hafsat zataje ganin gida Ƙwatar ƙwashi Sam Hafsat bata kawo komi a ran taba har waje suka yo mata rakiya itada Mariya basu san inda Binta taje bah dama ta saba idan an tashi da safe aga bata a gida INNA na fita kuwa direct gidan su Dan Asabe ta shiga ta kuwa ci sa'a yana nan bai fita nan tazauna suka gaisa harzai fita tace yauwa dan Asabe dama gunka nazo akan maganar auren ka da Hafsat wai ba kada ko dubu goma ne ka biya kuɗin sadaki Kaga shikenan sai aje masallacin mai gari a daura muku aure Allah basshi daga baya sai kayi mata kayan sawa ni kuma dama na siya mata tabarma da katifa, wani shegen daɗi dan Asabe yaji ATTIKA kuwa uwar dan Asabe ta ran gaɗa guɗa za'a kawo mata suruka jiki na rawa Dan Asabe yasa hannu cikin riga ya zaro kudi masu uban yawa ya ƙirga kusan dubu ashirin ya damƙawa INNA ta waro ido waje kamar mujiya tana cewa kai dan nan har dubu nawa ita ta rangaɗa guɗa bara na tashi naje karna makara Inaso naje na gaya dangin uwar ta ne kar suce anyi basu kun san mutane dan Attika take cewa aekuwa hakan yayi aeshine daidai kuma kin kyauta masha Allah kin riƙi yarinya tsakani da Allah kamar kina bata abincin turawa sai girma take, aeduk ƙauyen nan ina ji babu wacce takaita cika ga uwa uba kin bari tayi karatun boko da ake cewa idan mace tayi sa lalacewa take amma naga Hafsat yarinya mai hankali Dan Asabe yana ta yabonta babu ruwan ta ko magana bata son yi, INNA taji mugun daɗi har cikin ranta tana cewa kenan haka mutanen ƙauyen nan ke dauka na barta ne tayi karatu dan ta daukaka babusan dan ta lalace na barta tayi karatun boko bah washe baki tayi tace bara naje karna makara, ta tashi tana karkaɗe tsumokaran zanen ta Attika ta raka har soro kafin ta dawo Dan Asabe sai washe baki yake yana tunanin yacce zai yiwa Hafsat cin kaca sai ya cacccaki durinta son ransa sai yayi sati baya fita sai murmushi yake haka Attika tazo ta same ta itama ta ta yasa farin ciki nan ya shiga neman masu aeki domin a gyara masa wani Ɗaki a kuma shafa masa pain yayi kyau. INNA na fitowa gidan su dan Asabe ta tafi tasha, Tashiga motar gusau daga sai karfe uku na rana ta isa gusau daga nan ta shiga mota zuwa ƙwatar ƙwashi sbd hanya bakyau sai 4 ta isa bazan faɗi sunan ƙauyen bah gaskiya nan ta shiga wani dan ƙaramin ƙauye wanda mutanen cikin sa yan tsiraru Sam basuda yawa domin gaba daya bazan su da matan su ba zasu wuce su 100 ba sai hada hadarsu suke haka ta ratsa mutanen ƙauyen ta hau wani tsauni dutse ne mai tsayi sosai ga faɗi gaba ɗaya shiya canye rabin ƙauyen domin yana faɗi sosai haka ta ringa tafiya akan dutse saida tayi tafiyar da ta cita mintuna sama da 20 kafin ta kai ga wani ƙogo inada dutse ya buɗe kamar ƙofa anyiwa hanyar pain da jini da wani farin pain sai gefe gefen ƙofar a saka wani dogon icce sai ƙwaranƙwal din kan mutun guda biyu akai, ajiyar zuciya ta sauke ta jiuya dama da hagu dinta ta ɗaga hannu sama da maido ƙasa har sau uku ko wane gefe kafin ta jiuya ta shiga ƙofar da baibai(da baya da baya) saida ta kai tsakiyar dakin kafin ta jiuyo tana sarkin almatsu baka haifa bah kuma ba'a haife kaba innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah ubangiji ya rabamu da shirka Allah ubangiji ya rabamu da ƙwaɗayin abun duniya Allah ya rabamu da son zuciya Allah kasa muna tsoronsa ako da yaushe Allah kasa mufi ƙarfin zuciyoyin mu kar zuciyoyin mu sufi karfin mu Ameen. Haka ta ringa yimasa kirari kala kala wasuma nan take ta fita a musulunci aka kira su nan ta ATTIKA saida duka kogon ya amsa amon sautin muryarsa........



Hmmm miye alaƙar HAFSAT da MAHELET?

Wacece INNA? 🤔

Waye Dr Jameel?

Waye yake bin dare yana laguje MAHELET?





💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼Sai mun hadu a paid group sbd wannan littafi na kudi ne kuma iya kudin ka iya shagalin ka 🤌🏻✍🏻

No comments

Powered by Blogger.