Dare Daya 17-18


 https://chat.whatsapp.com/IduG4o88ZqIHmN1bZ7UDpi

*DARE ƊAYA*

ROMANTIC NOVEL

LITTAFI MAI BAN TAUSAYI, CIN AMANA YAUDARA KWARTANCI


DAGA MARUBUCIYAR

*WANI UBA*

*MABUQACI*

*ACIYAU ACIGOBE*

& *NOW*

*DARE ƊAYA*
Dan Allah bana son yara su karanta min novel idan kinsan ke ba matar aure bace wannan labari ba naki bane
LITTAFI NA NA KUƊINE ₦300 KACAL IDAN KINSAN BAZAKI SIYA BA KAR KI YIMIN MAGANA,DAN ALLAH IDAN KINSAN LITTAFI ZAKI SIYA KAWAI DAKIN YIMIN MAGANA KI FAƊI MATSALAR KI BASAI KIN TSAYA GAISUWA BAH🙏🏻 AM OKAY ALHAMDULILLAHIKUYIWA WANNAN NUMBER MAGANA 08143322386 ONLY WHATSAPP CE KO KIN KIRA BAZAKI SAMU BAH🤌🏻PAGE1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣*SECOND TO THE LAST FREE PAGE* 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼

Saida suka gama baɗalar su itada mai gari ta dawo gida, Hafsat ta tadda tanata jiuye akan yar ƙaramar katifar ta tana mugun tausayin yarinyar amma gaskiya bazata iya cire kudi bah ta kaita hospital haka take fama duk idan zatayi al'ada kitchen dinsu ta shiga ta debo ruwa a cup ta shiga daki ta zubo mata wani garin magani da boka ya bata tana shiga ta tayar da ita zaune zata daura mata cup din a baki Hafsat ta riƙe tana girgiza mata kai haɗe rai tayi tana cewa ke zanci kutumar ubanki idan baki sha maganin bah ubanme zakisha dan kin samu na karɓo miki maganin karɓa tayi tana bismillahi dauke a bakinta ta fara sha aekuwa wani bacci mai daɗi ya kwashe ta sai sauke ajiyar zuciya take wani ɗan ƙaramin zaki INNA ta saki tana cewa shegiya mai ɓakin naci kamar ubanta yanzu shikenan wannan maganin bazai cutar dake bah sai dai ki zamu lafiya, ƙwafa tayi tana cewa duk na kusa maganin ku ke da uban naki ta fita a dakin tana ya tsine fuska kamar kunun wake.....


Tunda ta kwanta bacci takejin ta some how Exspecially breast dinta gaba ɗaya sun yi mata nauyi sun cicciko tana tunanin yanda symtoms din period ke canza mata each an every months gaba ɗaya daren nan batayi bacci ba sai guraren 4 ta samu bacci yayi awon gaba da ita momma kuwa ana can anci uwar sabada style yau sai wanda aka manta sai baccin gaji suke, sai 11 suka fito ABBI baitsaya breakfast ba ganin yau MAHELET bata shirya musu bah gashi sauri yake sosai zaibi jirgin 12 zuwa Abuja haka momma ta rakasa har gate Adamu yayi driving dinsa tana shigowa taji Sam bataji daɗi bah Babyn ta  ya fita bai yi breakfast bah direct dakin MAHELET ta nufah taci sa'a yau bata lock bah a bude yake da sallama dauke a bakinta ta shiga dakin hango ta tayi kwance gaba ɗaya ta rufe jikinta da blanket Ash girgiza kai tayi ganin kamar bacci take har zata jiuya taji motsin ta da kuma wani uban nishi data saki kamar mai naƙuda,Da sauri ta ƙaraso gun ta yaye blanket din ya Allah MAHELET are you okay gaba ɗaya fuskanta ya canza lower lip dinta ya kumbura sbd cije sa da take ɗago kanta tayi ta daura akan cinyoyinta sai lokacin MAHELET ta Samu bakin kuka ta fashe da wani kuka mai ban tausayi tana riƙe hannu momma murya na rawa tace momma nafa sha magani amma bai dena bah i hate it ni bana so na ƙara yin period shisssssss tace mata wani murɗaya cikin ta yayi ta cije lips dinta tana ƙokarin zamewa daga jikin momma ta riƙota a hankali momma ta kai hannun ta daidai plat tummy, Dinta tana shafa mata a hankali a hankali wani zanyi MAHELET daji da yasa ta ƙara lafewa jikin momma har bacci ya soma fisgarta marar ta ta wani jiuya yar ƙaramar ƙara ta saki tana riƙe hannun momma cikin tashin hankali da kuma ganin kamar abun ci gaba yake yasa momma ta zame hannun ta tajanyo wayar ta number Dr Ahmad tayi search ta danna masa call ringing ɗaya dana biyu ya ɗaga tayi masa bayani a hankali yace am sorry to say Hajiya yanzu bana gari ina Lagos amma bara na turo miki ɗaya daga cikin yarana sai su duba ta okay tace tana kashe wayar batare data jira taji mai zai ƙara cewa bah, tana kashe wayar ya kira Abbas ya kuwa ci sa'a Abbas din ya daga suna gama gaisawa yace Abbas Inaso kaje gidan Hajiya Asiya yarta bata da lafiya kaje ka dubata nine family doctor din su kuma bana gari you know ka shirya kaje yanzu Abba inada patient da yawa a hospital din kuma yanzu 12 zamu shiga CS ba zai yiyu bah nabar hospital yanzu sai dai Jameel i know yanzu baya komi mey be mah bai fito daga gida bah okay kawai abba yace masa ya kashe wayar sa ya doka wa Jameel kira saida suka gaisa yake gaya masa abunda zai yi Abba nifah bana son zuwa duba mutun har gida dan Allah kace suzo clinic, Jameel ya kira sunansa cikin fushi ya ƙara jaddada masa ya tabbata yaje ya duba ba okay yace Abba ya kashe wayar sa yana mamakin hali kalar na Jameel shiyasa nace sai ka zama professional doctor zaka je aekin soja kuma Allah ya taimake ni da yanzu ina nan ina shan wahala a kanka sosai Jameel yaci gaba da abuda yake yi sai guraren 12:30 ya duba adress dinda Abba ya turo masa ya shirya yaje momma kuwa duk ranta ya ɓaci MAHELET sumanta biyu harta fara fita daga hayyacin ta momma ta tashi ta shirya fitowar ta kenan zata shiga dakin MAHELET din taji door bell juyowa tayi ta bude ƙofar ganin yaron Dr Ahmad ne da yace zai turo yasa ta daure fuska zata fara masifa Jameel ya bata haƙuri da cewa motar sa ce ta tsaya a hanya kuma ya gane face dinta shiyasa ma ya bata hakuri, am coming  ta faɗa ta nufi dakin MAHELET rigar jikinta ta canza mata kafin tace Jameel ya shigo dakin MAHELET kuwa ta riƙe momma sosai sai kirjinta ke bugawa da sauri sauri hakan da momma tayi noticing yasa ta zauna yana shigowa idonsa ya dauka akan innocence Face dinta lashes dinta sun kwanta lup sbd kukan da tasha lips dinta su yi jajajir gashin kanta a dungule babu kitso sai gefe gefen gashin daya jiƙe da zufa ya kwanta lup a fuskar ta, ƙara sowa yayi momma na ƙokarin janye jikinta amma sai ta riƙeta gam dan Allah momma karki tafi ki inajin tsoro sosai kuma kice kada Abba yayimin allura nasan idan kika gaya masa ba zai yimun bah okay yanzu sakeni kinga sai ya samu ya duba ki karkayi mata allura kaji tana maganar tana murmushi sbd tasan ƙiyayyar da ke tsakanin MAHELET da allura tun tana yarinya bare yanzu data girma tasan zafin jikinta fita tayi tadan jamusu ƙofar ta nufi kitchen ta hadawa kanta tea tasha sbd babu komi a cikinta, a hankali ya ƙarasa kusa da ita yana cewa matsoraciya kawai kina mace amma kina raki da sauri da bude idonta sbd ko a cikin bacci taji wannan muryar zata gane mai shi murmushin gefen baki yayi mata cikin ranta tace dan iska, ko ya aka yi ya zama doctor babu abunda ya iya sai iskanci, really da sauri ta dago kai ta kalle sa jin yace mata da gaske girgiza masa kai tayi shi kuma yabi jikinta da kallo fuskarta ya dan kumbura kadan sai breast dinta da babu breziya a jiki sun cicciko kamar maijego haihuwar fari dauke kai yayi da kallo ta ita kuma marar ta ta murɗa da sauri ta riƙe zanin gado hawaye na bin kumatun ta ganin haka yasa yace mata meke miki ciwo wani kallo ta watsa masa cikin ranta tana cewa wannan tambayar rainin hankali fah? Hmm ba tambayar rainin hankali bace am a doctor kuma am asking you murya na rawa tace mara na ke ciwo sbd gaba ɗaya lamarin sa ya fara bata tsoro taya zatayi magana cikin zuciyar ta amma yaji me tace, yanayin yanda ta faɗi kalmar mara saida yaji tsigar jikinsa ta tashi yarrrrrr tun daga yatsansa har zuwa ƙwaƙwalwar sa, a hankali yakai hannunsa zai yaye blanket din jikinta da sauri tasa hannu ta riƙe blanket din gam da ɗan sauran ƙarfin da ya rage mata a jiki, wani mugun kallo ya watsa mata da yasa ta saki blanket din ta fashe masa da kuka yaye blanket din yayi ya dawo dashi daidai kan guiwar ta yasa hannu yana taɓa jikinta yana jawowa daidai marar ta ya danna da ƙarfi wani zillo tayi ta riƙe masa lap coat Tana girgiza masa kai sosai yaji ta basa tausayi ya janye hannunsa ya tsaya yana kallo face dinta da kuma yanda ta riƙe masa lap coat Hannu ya dora akan nata ya janye jikinsa Sam bayaso ta jefa sa cikin wani hali gashi gidan su ne bazai iya yi mata komi bah hannu yasa ya ciro niddle yana jan ruwan allurar da zai yi mata MAHELET kuwa tunda suka haɗa ido ta rufe idonta rip sbd bata son kallon da yake yi mata, Kamar daga sama taji muryarsa yana cewa gyara zanyi miki allura, gabanta ne taji ya faɗi wani mugun tsoro ya kamata lokaci ɗaya cikin rawar murya tace ni bana son allura dan Allah ka bani magana zanji sauki wlh bana son allura hawaye suka fara zarya akan idonta wasu na bin wasu shi dariya ma ta basa amma ya haɗiye dariyar sa yasa hannu ya kamata ya jiuyar da ita cikin kunnan ta ya raɗa mata wannan allurar itace solution din matsala yana soka allurar ta runtse idonta Sam bata ji zafin allurar bah ganin yadda ta ƙanƙamesa yasa ya gano MAHELET muguwar matsoraci ce janye jikinsa yayi ta sauke ajiyar zuciya daidai lokacin momma ta turo ƙofar tana dauke da cup din tea dagowa yayi ya kalli momma ya matsa daga jikin MAHELET yasa hannu a jakarsa ya ciro magunguna sbd already Abba ya gaya masa matsalar ta, a hankali yace momma ga maganin ta, taci abinci kafin tasha sbd zatayi bacci okay momma tace tana jin wani daɗi a ranta jin yadda Jameel ke kiranta da momma kamar yadda MAHELET ke kiranta, bara na debo ruwa karɓa tea kisha kinji sai kisha magani fita tayi tana fita MAHELET ta ajiye cup din tea din tana turo baki wani mugun kallo ya watsa mata yana kallon cup dinda ta ajiye, wlh zafi ke garesa kuma babu sugar hannu ya mitsa mata ta dora masa cup din tea spoon dinta ke ciki ya ɗebo yakai bakinsa ya sha babu wani zafi sosai sai dai babu sugar ko haka Daure fuska yayi yakai cup din a bakinta ta, a hankali ta fara sha saida tasha rabi kafin ta ajiye kuma daidai lokacin momma ta shigo sosai taji daɗi ganin yanda MAHELET tasha tea din magana ya miƙawa momma tana cewa momma please ta rage shan zaƙi da chocolate, Insha thank you! You are welcome ya faɗa yana fita daga dakin yana fita tace momma ni saina tashi bacci zansha maganin, bana son rigama MAHELET karɓa kisha saiki kwanta baccin karɓa tayi tasha a hankali ta zame ta kwanta a jikin momma nan take bacci yayi awon gaba da ita.......
DAGA wannan Page sai Page din ƙarshe na free Page kiyi ƙokarin ki siya domin jin dadin yanda littafin yake 😍💃🏼

No comments

Powered by Blogger.