Dare Daya 1-2
ROMANTIC NOVEL
LITTAFI MAI BAN TAUSAYI, CIN AMANA YAUDARA KWARTANCI
DAGA MARUBUCIYAR
*WANI UBA FREE*
*MABUQACI*
*ACIYAU ACIGOBE* & *NOW*👇🏻
*DARE ƊAYA*
Dan Allah Banason yara suna karanta min novel 👂🏻idan kinsan ke ba matar Aure bace wannan labari banaki bane
LITTAFI NA ƊARI UKU NE ₦300 KACAL IDAN KINSAN BA SIYA ZAKIYI BA KAR KI YIMIN MAGANA 👌🏻👇🏻
KUYI MAGANA DA WANNAN NUMBER DIRECT TA WHATSAPP 08143322386
Zauna take ta rafka uban tagumi sai tunanin duniya take da kuma tunanin waye mai shigowa kullum da dare ya tushe mata baki ya shiga matse mata nonuwan tun tanajin zafi yanzu daɗi takeji idan yana yi kuma kullun saita sawa ɗakinta key kafin ta kwanta, nan tashiga zancen zuci to kodai Adamu mai gadi ne da sauri ta girgiza kanta tana cewa impossible inama zai samu key dazan buɗe dakina to waye wannan mutumen amma ko waye shi ya iya taɓa nono yam yam taji a jikinta takai hannu saman rigarta ta shafa nonuwanta da suke nan cike bam dasu gwanin sha'awa, dan ƙaramin tsaki ta saki taci gaba da wanke wanken da takeyi ƙarfe 9 daidai ta gama ta shirya ta wuce islamiyya ƙasan cewar yau Saturday. Koda ta dawo islamiyya still gidan ba kowa sai masu gadi da mai gyaran flower gaisheta sukayi ta amma cike da zolaya Adamu yace yau me za'a dafa mana kuku wlh kin iya girki sosai kin huta abun idan kikayi aure mijin ki zaisha daɗi biyu gaba ɗaya sukayi kwa da dariya ita kuma ta girgiza kai ta shige cikin gida shi dai Lawal kallon su kawai yake yaci gaba da bawa flower ruwa yana yi yana girgiza kai sbd firar da ya jiyo sunayi, Adamu ne yaci gaba da cewa wlh yarinyar can akwai nonuwa da duwawu kamar ita ta zana kanta gaba ɗaya ganin ta nake kalar matan nan da ake cewa Coca-Cola shape jibi dai cikinta kamar bata cin abinci duwawu kuwa kamar tana sane take girgiza su, ranar da Alhaji yace na shigar nasa da kayan ciki ina shiga ta taso ta karma by mistake hannuna ya taɓa nata wai kaji laushi woyoooo wlh wani sock naki sbd laushin hannunta ko Auduga albarka kiraye kirayen sallah da aka fara kira yasa suka watse zuwa alwala amma Adamu sai zuba yake yana yaba kyau na yarinyar
Tana shiga ta shige ɗakinta masha Allah ɗaki nabi da kallo ɗakine dan madaidaici zaman mutun daya yana dauke da gado shima dan madaidaici Maroon colour sai wardrobe itama Maroon amma transferred ce kana ganin komi dake cikib wardrobe din sai gefe ɗaya table ne na karatu da kujera guda biyu kalar dai tabur din nan da zaku gani gidan yan gayu da ake ajiyewa domin studying na yara, babu komi a kansa sai can gefesa keda kyau qur'ani da wasu littafai daga gani dai na addini ne, sosai ɗakin yasha wallpaper milk colour sai ƙamshi ke tashi a ɗakin wata ƙofa ta buɗe tashiga ashe toilet ne shima dan ma daidai amma harda mirror ke dakwai liƙe a bango shima kamshi kawai ke tashi a gurguje tayi wanka ta fito daure da towel tsane jikinta kawai tayi bata tsaya shafa maibah ta zura doguwar riga yar kanti sai hijab ƙarami ta fita ta nufi kitchen sai murmushi take, agogon da ke liƙe a bangon kitchen din ta ɗaga kai ta kalla taga har 4 ta wuce murmushi tayi ta buɗe store ta dauko doya guda biyu ta fito saida ta fere kafin ta ɗora ruwan zafi tasa salt da sugar kaɗan ta wanke ɗoyar ta fara sata cikin tukunya ta rufe. Kayan miya ta fito dasu da kuma nama tanaso ya saki ta diba ruwa ta zuba ta shiga gyara kayan miya tayi blending ta zuba a tukunya saida ta tafasa su suka tsotse ruwa tsaf ta kwashe su a wani mazubi daban ta dauko galan din Manja ta zuba ta yanka albasa saida ya soyu ta zuba kayan miya din ta fito ta riɗi/kantu ta niƙashi sosai. Tana gamawa ta fara saɓa ɗoyar ashe saƙwara ce zatayi, cin sauri sauri ta haɗa komi yasa cikin kuloli ta jera kan daningtable ta koma warta ɗaki batare data damu taci abincin bah...
Faɗawa tayi kan gado gaba ɗaya ta kasa samun sukuni babu abunda yake yi mata gizau a kwaƙwalwa kamar yanda jira aka matsa mata baki aka murje mata nono harda tsotsewa nipples din harda wani ja sukayi tura hannunta tayi cikin riga, sbd bra dake jikinta bata samu damar kaiwa direct kan nonon bah saidai ta shafa saman su da suka wani bultso sbd yanda bra din tayi musu kaɗan. Ƙarar bude Gate da taji yasa tayi saurin buɗe idonta ta tashi ta faɗa toilet bata ko tsaya tuɓe kayan da ke jikinta ba sbd ta riga tasan waye ya dawo. Sannu da zuwa HAJIYA ASIYA Da girman kujerar ki uwar gida ran gida Allah ya ƙara daukaka da nisan kwana daga ke babu wata,Tauraruwa mai haska dare farar mace alkibbar mata. Cike da jin daɗi tasa hannu a jakarta ta fito da yan dari biyar biyar bugun Abuja sababbi dal dasu ta miƙa masa fuskarta dauke da wani ƙayataccen murmushi nan take ya karɓa yana godiya mai tare yawa HAJIYA bude ƙofa tayi ta fito sanye take cikin wata dakakiyar lafaya wacce sai ka kula sosai zaka gane cewa lafaya ce Sam batayi kama da lafaya ba dark blue ne sai flower dake jikinsa daidai ƙasanta an zanasu da golden colour sai wani shining golden colours din keyi mai daukar ido ka rantse da Allah da ruwan gold akayi flowers din sbd yanda suke shining. Hannunta riƙe da waya ƙirar IPhone 15 pro tasa pouch/cover mai daukar ido hannunta daure da agogo kallo daya nayi masa na gano gold, ƙafarta dauke da necklaces kalar na yan gayun nan kuma yan Abuja shima daga gani gold ne. Mayar da murfin motar tayi ta rufe ta fara taku ɗaya ɗaya tana wani Arnan ƙamshi mai tayarwa da maza hankali...
Ƙofa ta buɗe tashiga babban falo ne mai dauke da kujeru set biyu manya manya white colour da blue sosai kalar tayi kyau komi tsaf tsaf sai kamshi ke tashi ga sanyin AC standard one dake tsaye a gefen falon lumshe ido tayi ta buɗe tana furta tsarki ya tabbata ga fiyayyen halitta fuskantar dauke da murmushi wani corridor tanufah tana tafiya kamar wacce bataso asan ta dawo amma Sam ba haka bane Hakane yanayin tafiyar ta ita Sam batasan ya za'ayi tayi sauri bah. Tana kaiwa bakin wata ƙofa ta danna wasu numbers nan take ƙofar ta buɗe in a slize way, ita kuma ta jefa ƙafarta ta dama bakinta dauke da sallama Hmmm masha Allah nashiga furtawa cikin zuciyarta aljannar duniya wani fantamemen ɗaki ne wanda zai iya daukar mutun 10 yana dauke da wani ƙayataccen gado na alfarma mai roofing a sama ruwan gold ne gadon da dark blue hakama komi dake ɗakin gold and dark blue ne kallo daya zakayi ka gane cewa mai ɗakin masoyi yar golding da blue ce wata ƙofa ta nufa ta yaye labule ƙofa ce a gun tasa hannu ta murɗa ta buɗe anan ta ajiye jakarta ta cire jewelries dinta duka ta janyo wani box ta buɗe tasa su a ciki ta mayar ta rufe. Ta jiuya gun wani fantamemen mirror tayi dake ɗakin tana kallon kanta hannu tasa ta dauki remote ta yare hasken ɗakin ya koma dimlight ta shiga rage kayan jikinta a gurguje sbd kiraye kirayen sallar magrif da taji ta faɗa toilet tayi wanka oil perpume kawai ta murza wa jikinta tasa wata doguwar riga marar nauyi milk colour itama tanada zanan Blue a jiki, ya shinfiɗa carpet tasa hijab ta tayar da sallah ikon Allah ansamu matsala anan sbd Sam sallar babu natsuwa a ciki cikin 5munite ta gama raka'a uku na sallar magrif 🤔🤔
Kundai ji wannan labari daban yace acikin Labaran da nake rubutawa👌🏻salonsa na daban ne kiyi kokarin ki biya 300 domin jin yace yake
*NOTE* IT'S VERY SEXY AND ROMANTIC ✍🏻
Leave a Comment