Auren Lagos Complete Hausa Novel


Page (1) 

     Na mummy minal ✍🏼


Ke   bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon

farare 

Tastas sunsha bila da guga Riga da wando  da hijab harkasa 

Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to  

Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da 

Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to 

Adawo lafiya tafito daga gida 

Misalin 7:30 am 

Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo 

Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin 

Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya 

Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba 😜 dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini 

da takemin dayan 

Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA's ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur'an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna

✡✡✡✡✡✡


Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur'an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break 


Andawo anyi hadith and tauhid 

Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar 

Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa


Yawan typing yawan comment


Allah yajikan iyayenmu🤲

[4/6, 07:31] Muhammad Karim: AUREN LOGOS👩‍❤‍💋‍👨

💖 love story💖


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*

```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```

https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



                  

         *⚜{{H.Q.W.A📚}}*


    Page (2) 


NA mommy minal  ✍🏼


Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo


     Continue


Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya

Nagani tashige wani gida maidan 


Madaidaicin kyau 

Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo

Sai dakin abbansu sai kicin 


daga gefe dayan side din kuma to let  dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin


Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi  suka 

Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee 

Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu 


Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya  maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi 

 tace to mamanu


Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to


Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu

    

       Wacece kairiyya




 DOWNLOAD HERE

No comments

Powered by Blogger.