Sanadin Zane 3-4

 


       🅿️3️⃣🫦4️⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


        Kallonta yake kamar me son gano wani Abu saidai yaki Bari zuciyarsa ta yarda Wai kyakyawar yariyar nan me suffar larabawa kurmace 


Dariya tayi me har building din na amsa sautin Dan Dama kurmaye Haka suke abinsu tunda su ba ji suke ba Bata San dariyarta is 

Ta goge zufa da hijabinta 


Samun kansa yayi da sakin murmushi yace"ya dai?"


   Nuna me yarima dake nisa dasu tayi ta me alamun love da yatsu sanan ta hade second yatsunta gu daya alamun zasuyi aure dashi 


Wallahi ta mugun bashi dariya Saida ya kyakyata 


    Kallonsa take tana murmushi itama kafin ta had'a hanunta 🙏alamun roko tana me alamun da Dan Allah ya basa 


       Ya gyada Mata Kai yana d'auka board din dan dama be d'auka a inda ta ajiye d'azu ba 


     Kallo yake Yana kallonta tunma Wanda tayi shi da kayan sarauta abin ya bala'in birgesa sosai 


        Kallonta yake itama ta kurawa lips dinsa Ido Dan tana iya reading lips din mutane if basa magana da sauri 


    Yace"waye yayi "


Da yike shima Yana magana da sauri sauri sai ta kasa Gane me yake nufi 


Biro da takkada ta Ciro a jaka ta Mika Masa ya amsa ya rubuta Mata waye yayi 


     Nuna kanta tayi ta hanya dafe kirjinta ta me alama da yayi kyau ne?

 sai kawai ya hade yatsunsa biyu irin haka👌sai Kuma alamun jinjinawa👍👍👍jinjina Kai tayi farin ciki ya bayyana a fuskarta kamar ta rungumesa take ji ta rubuta me 


"Can I talk to him"


Zaro Ido yayi sosai sai duk yaji ba Dadi ya rubuta Mata 


"He is not an ordinary man,he is a prince and you going to him will be an insult to his royalty,he is not Nigeria dear and in Cameroon we have so much respect for royalty iam sorry you can't go close to him Dan ma Nigeria ne da a Cameroon ne bazai Zo irin wajen Nan ba"


   Hawaye ne ya cika idanunta ya girgiza Mata Kai yace"no dear karkiyi kuka I promise to give him this but don't get high hopes dear ba lallai ya baki muhimmanci ba 


     Paper ta yaga ta rubuta I know bazan sake ganinka ba but it a pleasure seeing an handsome man like you,i love you man 

Folding tayi ta dankawa security a cikin hanunsa sanan ta rubuta me karya bude 


    Jin motsi yasa ya sallameta ta fita tana Jin ba Dadi 


       Aiko isah ma mikewa yayi ya rasa Gane meke faruwa ya bita da sauri Amma Yana fitowa be ganta ba Haka dai ya bar eatry din Amina ma tayi tafiyarta 


      Tafi minti talatin a b'oye bàyan gen dinsu tana jiran fitowarsa 


     Fitowa yayi Yana tafiyar Nan nasa kwarjininsa Hadi da kamshinsa ya cika wuri sai duk taji jikinta yayi sanyi...yafi karfinta sai yanzu ta gane hakan ita da take kurma zuciyarta ko bugawa take kamar zata Faso kirjinta ta dafe 


Har ya Shiga motarsa tana kallo Abbas ya ajiye board din a gefen inda yake zaune har ya juya zai rufe Masa motar sai ta gan ya Kuma juyawa alamun shi ya kirasa 


   Ido ya zubawa Abbas ya rigada ya gane sighn language din me gidansa Dan haka' Abbas dukar da Kai yayi cike da girmamawa yace"painting ne wata ce tace a baka 


Ya Kare magana muryarsa na rawa

     Wani kallo yakewa abbass da yasa Abbas saurin zagawa ya Fara kwashewa 


        Juyawa da yarima zaiyi sai idanunsa ya sauka akan paint din da tayi shi a kujerar sarauta 


       Bude Baki yayi da k'yar yace"wait......"


      Abbas da ya gama Gane me gidansa sai ya ajiye ya rufe motar ya wuce be sake kallon inda paint din suke ba har Suka Koma hotel din da zasu cigaba da meeting Dan yau zasuyi finalizing deals din daya kawo sa Nigeria 



_________


Shiga gidan yayi ba ko sallama ummi ta d'ago a firgice ta dafa kirji Dan ta mugun tsorata 


Yace"haba kabiru meyasa kake Abu Kamar jahili bako sallam......"


Kwance necktie dinsa yayi yace"da sauki tunda ba a tsirara kike ba Ina hafsat?"


    Ummi Bata ce me komai ba ta cigaba da gyara wutanta na icce 


   Yaje zai shiga d'aki ya gan padlock 


Yace"Allah ya tsinewa Wanda ya bawa hafsat kafar Kare da tana yariya Mata sai shegen yawon bala'i


       Maryam Dan Allah bani abinci yunwa zai kasheni"


Ummi tace"ba abinci kabiru 


    Kicin din yayi yace"Allah ya tsinewa marowaci Maryam baga abinci ba 


Tasan ko tace karya ci abincin sai yaji bazata iya surutu ba in ta dawo zasu hade

Zama yayi ya Fara ci Yana kaiwa lomar karshe sai ga jibrin ya shigo yace"ummi Ina kawu ya samu abinci bàyan kince min Babu abinci na fannah ne ya rage 



        Ummi tace"natan ne ya d'auka ai"


Waro Ido jibrin yayi kawu ko dawo da lomar karshen yayi ya mike


Yace"abinci kurma me shine Baki fad'a min Kika Bari naci ai gomma nace abinci wanan mahaukaciya gomma yunwa ta kasheni na shiga uku na lalace yaudai na mutu na lalace wallahi 



Ummi zatayi magana sai Suka gan fannah tsaye tana kallon kawu 


Wani miyau ya hadiye ya 




Maman Nur 

No comments

Powered by Blogger.